Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 23

Chapter 23

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,282 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Page 23/24 _Bismillahir-rahmanir-raheem. _____Acan gida kuwa bayan Daddy sun dawo daga sallar magrib anan suka sake tattaunawa inda Sauban ya daddage akan shine zai ciro duk abubuwan nan da akace don Taufeeq sosai ya tsorata yakuma nuna tsoron nashi a bayyane. Duk sunji dadi,anan aka yanke hukuncin jibi Sauban zasu koma dasu Aseef don daga Aseef har mahaifiyar shi babu wanda yasan halin da ake ciki. ***** "Gaskiya Guggo kiyi dagaske inba haka ba Sauban na gab da subucemun, Akeela tayi maganar tana turo mouth gaba. Dan harara Guggo Laure ta aika mata dashi tace"inyi dagaske?ko kema kiyi da gaske?bari kiji inaso ki shirya kikoma gidan da zama sannan ba sasan kowa zaki sauka ba saina Aisha,ke bakisan zamanin ba saida kissa da kisisina? "Amma Guggo kinsan Daddy da wuya ya yarda sai dai idan ke zakiyi mishi magana. "Badole ya yarda ba?yanzu kije kihada duk wani abin bukatanki yanzu zansa waya nakirashi,saboda da wuri nakeso kije gidan,koda nida kaina ma zankaiki. Akeela tayi murmushi tace"yawwa Guggo dama ke yakamata kikaini. "Aiko zankaiki kedai jeki hada kaya yanzu zankira manseer din a wayata,cike da farin ciki Akeela tafita tanufi gate kaitsaye dama ana jiranta a waje,Suby tabita da wani kallo tace. "Wallahi kina ruwa akeey kinsan mommy daharatu tana fushi dake tunda taji ansa miki ranar aure?tace kin munafunce kungiya? wallahi babu ruwana. A razane Akeela take duban Suby wani mulmulallen ashariya tasaki"kutumar ubancan uban waye yafada mata? wani munafuki ne zai sanar mata? Wani banzan kallo Suby tayi mata tace"lallai ma akeey kinmanta abubuwan da kika dingayi a tiktok da IG dinki?magana tariga tanata trending a social media?har 'yan bakin ciki suna bayyana kawunansu. "Mtsewwww to wallahi babu Wanda ya isa ya hanani aure kamar yanda babu wanda ya isa yahanani neman mata da binsu,ina son aure don kinsan nidama nimai son harkan nanne inason wancan abinma,haka kuma inason madigo,to aknme ban matsama wani ba wani yanemi matsamin. Kinga rakani naje wajen mommyn inshawo kanta nasan harda takaicin rashin ganina da batayi bane kwana biyu. Suby murmushi tayi tace"lallai akeey wai kinmanta mommy da sharrin ta kenan?juyar dakai Akeela tayi inda banda bugawa babu abinda kirjinta keyi. "Hmmm Suby nifa inaso ma nadena wannan harkan kwatakwata tunda Allah yabani miji wanda babu abinda yarasa. Suby tace"kina nufin zakibar kungiya?to kindebo ruwa kuma komai tayi miki kece kikaja. "Naji don Allah mubar maganar nan. Washegari wajen karfe 7:30 su ya Sauban suka nufi filin jirgi,a lokacin ne babu jimawa Guggo Laure da Akeela suka isa Galadima family,sosai Galadima da Bodejo bsukayi mamakin ganinsu,don shi Galadima ma yana bedroom dinsa Zuhra na matsamai kafafuwa. Cike da natsuwa take tafiya koda tashigo parlon kallo daya tama su Guggo Laure ta kauda kai saboda wani irin kallo da Akeela ta aika mata dashi,cikin natsuwa tasamu kusa da Bodejo ta zauna tace"Bodejo barka da safiya Ina kwana? "Lafiya Lou Zuhra harkin gama matsa masa kafafuwan? "Ea nagama don har na hada masa ruwan wanka yashiga kema yanzu zanje na hadamiki. "Yawwa Allah yamiki albarka yabaki miji nagari mejin kanki da kaunar ki. "Ameen Bodejo na,tayi magana kaitsaye tare da mikewa tace"bari nashiga wanka saboda zanje school"duban Guggo Laure tayi tace. "Guggo kune da sammako haka?sai kace wacce ake koranki daga gida?tayi maganar cike da zolaya. Guggo Laure tace"nida gidan mu?ai babu maganar sammako anan Fatima kinsan da zafi-zafi ake bugun karfe. Murmushi Zuhra tayi tace"gaskiya ne to sannu da zuwa,tana gama fadar haka tanufi dakinta. Basu dade da zama ba Galadima yashigo inda Bodejo tashiga hada masa breakfast,duban Akeela tayi tace"tashi kihado muku abin kari. Dan yatsina tayi tana mikewa tanufi kitchen din Bodejo tana wani karairaya uwa zata balle tanufi kitchen din. "Laure kece da safennan haka? Allah yasa lafiya dai? Dan murmushi Guggo Laure tayi tace"Yaya muhammadu kenan kunata fadin sammako kamar wacce tayi asibanci?nikam maganar yaran nan yakawoni......au Wai kaji,tayi subul da baka. "Au Akeela nakawo nan ta zauna koda sati biyu ne zuwa uku tayi anan tafara sabawa da gidan duk da gidan su ne. Kallon kallo aka shiga yi tsakanin Bodejo da Galadima. Sauke ajiyan zuciya Galadima yayi yace"toh ai Shikenan sai su zauna da Zuhra a dakin zuhran koh? Da sauri Guggo Laure tace"A'ah ba haka za'ayi ba,ni nace taje can,tanufi wajen Aisha ta zauna tadinga tayata ayyuka abubuwan bukata ko kuwa? Gwalo idanuwa Bodejo tayi cikin mamaki tace"a bangaren surukar tata zata zauna?tun kafin akawo ta gidan? Dan tabe baki Guggo Laure tayi tace"Toh menene aciki? Aisha fa uwarta ce koda kuwa ba maganarta da Sauban. Dan murmushi GALADIMA yayi yace"Laure kenan ninakan rasa a Ina kika samu wannan wayewar kamar jinin fulani baya yawo a jikinki,ita Aishan tanuna miki bukatan son akeela tazo ne?koko tace miki bata da maid's ne? Guggo Laure tatsuke fuska tare da kankantar da idanuwa tace"yanzu munkoma gida kenan?to ai shikenan babu komai takarisa maganar tana latso hawaye tare da mikewa. "Dakata!!! Inazaki a haka?Akeela dai kika kawo ta zauna koh?to Shikenan kidauke ta kikaita wajen Aishan. Guggo Laure tamike inda Akeela kuwa tuni taja trolley dinta tafice cikin jindadi. *******KADUNA******* Sosai Ummie taji dadin ganinsu ya Sauban tarasa inda zata Sanya kanta don murna,haka tasa me aikinta takawo musu breakfast don wajen 9:30 suka iso shikuwa Aseef kaitsaye BQ yanufa batare da yaje gaida Ummie ko Mommy ba,koda yashiga wanka yasakeyi yacanja kaya,don sunyi da wata yarinya zasu hadu zai kama mata daki daga adamawa. Gidan tsohon governor jahar kaduna sukaje shida Taufeeq wajen abokinsa Hamid anyi biki Sauban baisamu zuwa ba kuma sosai ran Hamid yabaci,don ko zuwan baisan dashi ba. Basu suka shigo gidan ba sai wajejen Tara nadare shiyasa Ummie tarufe ido yadinga yimusu fada sosai,abinci tace suje dinning suci ita tawuce bangaren Abbie don tunda tadawo acan take kwana. Sunji dadin hakan sosai,sai da suka jira dare yayi nisa sosai misalin karfe sha daya sannan suka nufi bedroom din Ummie kaitsaye, Taufeeq yamiko ma Sauban man da su Daddy suka bayar sukace wanda zai dakko da hannunshi a cikinsu yashafa. Ansa Sauban yayi ya shafa tare dayin wasu addu'o'i sosai kana yaduka yakai hannunshi. Jikinsa ne yakama rawa saboda damko tukunyar kasan da yayi,kokarin fadi takeyi daga hannunshi kuma tabbas idan tafadi da matsala,jikinsa kuwa jiyake tamkar anjona mishi shock kota ko ina. Taufeeq bakaramin tsorata yayi ba saboda yanda yaga Sauban nayi,gashi duk wata jijiya dake kansa tafito banda zufa babu abinda yakeyi. Sauban kuwa jikinsa jiyake kamar ana yankan naman sa,jiyake kamar yasaki tukunyar amma taurin zuciyar shi bazaisa yayi hakan ba. Cikin yardan Allah dai yajawo tukunyar yadaukota,wani irin hayaki ne ke fita daga tukunyar,cikin sauri Taufeeq ya watsa garin maganin da malama Baba yabada a watsa,zuwa can kuma hayakin yafara raguwa,haka rawar da jikin Sauban keyi shima yafara raguwa,a hankali kuma komai ya lafa. Da sauri Taufeeq ya nannade tukunyar da wata bakar kyalle da aka basu, Sauban kuwa kamar jira yake a amsa yazube kan gadon,kansa namasa wani azababben sarawa. Ruwa Taufeeq yadauko masa anan fridge din Ummie dake dakin,da qyar Sauban ya iya tashi hannunsa dafe da kansa,idanuwansa sun kada sunyi jazur,sai da Taufeeq yatsorata daganin idanuwan Sauban. A haka Taufeeq yakamasa suka nufi bq yakaishi dakinsa don kowa da nashi dakin,sannan yace zai kwana anan don bazai iya tafiya yabarshi

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});