Chapter 52
Chapter 52
nemi Sauban ya samu lokaci ya shigo musamman ma don iyalinsa da suke ganin kwana biyu mata suna suntiri a gidan nata. *** *KADUNA* *** Zaune take a leadeseat din dake parloun glass cup ne a hannunta fresh milk ne a ciki,idanunta sanye da medical glass,kafa daya akan daya ta dora tana cigaba da kallon ta,waya takeyi hankali kwanci tana dariya"wallahi Yaya kinganni nan jiyama muka dawo kasan da Alhaji ina tunanin nan da 2 weaks ma zamu sake barin kasar"saurara tayi don da alamu daga can bangaren magana ake mata,dariya ta kyalkyale dashi tana taunar chwengum tace"Ai Yaya bamu gama honeymoon ba kinga Alhaji mutum ne me son kulawa sam baya son gidadanci to shiyasa nake zagewa nake basa kula"magana aka mata tacan barin,dariya ta kuma saki tace"Ah to kinga lefina?ai yama fada yace yanzu ne yasan yayi aure"takarisa maganar tana duban wajen dinning din da Adda Zainab ke zaune tana cin abinci. Adda zainab tsaban takaici da 6acin rai kasa cin abinci tayi tana sauraran ta ga zuciyar ta da take lugude,cikin zafin rai saboda jin irin maganganun da hajiya Aliya keyi yasata mikewa a zafafe ta nufeta, dai-dai ita kuma ta aje wayar,tana isa tatsaya a gabanta cikin 6acin rai tafara magana"Hajiya Aliya tsakanina dake wallahi Allah ya isa,banta6a tunanin ke mayaudariya bace sai da kika aure mijina,ke maciyiya amana ce daga ke har boka hatsabibi bazan ta6a yafe muku ba domin nasan da saka hannun sa azzaluma kawai karuwa"tana gama fadar haka yajuya zuciyar ta na mata wani irin rawa,muryan hajiya Aliya tajiyo tana kyalkyale dariya tace"Hmm Aminiyata kenan kace babban maciyiya amana domin kece ke cin amanar 'yar uwarki,babu babban maciyiya amana kamar ki,kuma ki rubuta ki ajiye wallahi wallahi wannan sakon da kika bani tamkar a kunnen boka kika fada"dogon tsaki Adda Zainab tayi tace"ki sanar masa don ubanku ke dashi"tana kare fadar hakan tajuya ta haye stairs,daga murya Hajiya Aliya tayi tana dariya tace"Oho kishin banza mijine dai na mallakesa. Koda Adda Zainab tashiga daki a tsorace take hankalin ta yayi kololuwar tashi da wani tunani da ya fado mata rai akan kada hajiya Aliya ta tona mata asiri, tabbas tana nan akan bakanta na kin 'yar uwanta sannan tana son kauda ta a doron kasa,sosai takejin 6acin rai. A can maidugri kuwa da yake Ummie ta gama iddarta shirye-shiryen komawa kaduna takeyi sosai hankalin zuhra ya tashi tadinga rokonta kan tazauna anan amma taki da yake jirgi zata bi ,don su Laila sun dade da komawa saboda school,da Ammi da Mom ne zasu rakata sai yaseer da zuhra don ita ke driving din ma motar,sun rakata airport tayi duk abinda zatayi basu baro can dinba sai da sukaga jirgin su Mom yatashi sannan suka nufi gida cike da gajiya wajejen karfe 8:07pm. A haka rayuwa take ta tafiya bayan kwana biyar,adalilin rashin napep da ake fama dashi yasa ta tafara takawa a kasa, motocin da suka tsaya yimata lift sunkai amma zuhra taki sauraran su sai wani wanda a yanzu sai binta yake yana rokonta kan tazo ta hau sosai gayen ba lefe kyakkyawane nd gently daka kallesa kasan dan gidan manya,sai binta yake ana cikin hakan ne taga wata motar tasha gabanta a zafafe kirar Benz G wagon duk cikan su tsayawa sukayi batare da ya fito ba yayi zipping tinted window motar tare da bude front door,hada ido sukayi ita dashi duk dashi kallo daya ya mata amma ita takasa dena dubansa saboda abune biyu ne suka darsu mata a rai,na farko yasake zama wani arrogant and sexy boss kyansa kullum sake fitowa yake ga tsoron sa da kwarjinin sa daya darsu mata a zuciya,bata da wani za6i dole tanufi motar ta shiga,ganin hakan yasa gayen nan juyawa. A motar babu Wanda m yace da wani kanzil,itadai banda wasa da finger's dinta babu abinda takeyi, duk yana kallon ta ta wutsiyar ido,sosai ta masa kyau sannan yaji dadin ganinta da wannan gown din da be kama mata jiki ba sam nd tayi rolling mai kyau gunin sha'awa,ga wani cika da yaga takara da kyau,wani numfashi yaja saboda wani abu da yaji ya taso masa,zuwa can face dinsa babu alamun walwala yace"Da auren nawa akanki ne kike kula kulan samari?kinsan lefin hakan kuwa?"yakarisa maganar cikin rausayar da kai,sosai mamaki ya kamata wanda har yagaza 6oyuwa,gabadaya sakin baki tayi kamar wawuya tana dubansa saboda taji alamar mutumin nan yana son yayi mata sharri,sassauta face dinsa yayi yana dubanta,da sauri Zuhra takau da fuskanta cikin sanyin muryanta da wani dadi da ya kara tace"Ba haka bane yaya,niban kula kowa ba ko suma din naci sukeyi amma ban kulasu"takarisa maganar tana sunkuyar dakanta kasa. "Amma wannan gayen da alama da banzo ba kila da yayi nasara akanki don naganshi yana da masifar naci sam baya sassauta wa"tajiyo muryar sa yana fadar hakan,ajiyan zuciya ta sauke me karfi batare da tayi magana ba,shima be sake magana ba suka cigaba da tafiya,kaitsaye gate din gidan sa yanufa yana danna Horn,da sauri ta dubesa,shiko ko kallon ta beyi ba,babu jimawa akazo aka bude gate. Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️. [7/2, 23:53] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽🦳 Page:- 61/62 ______Gama parking yayi tare da fitowa babu abinda ke tashi a gidan sai karar kida na waqar Ado Gwanja mai taken "chass" sosai Sauban ransa ya 6aci kaitsaye apartment din Akeela ya shiga,da yake batasan da dawowan sa ba shiyasa,ransa yayi kololuwan 6aci ganin yanda mata manya wasu ma sunyi 'yar ciki da Akeelan amma haka suka tike sai rawa sukeyi suna rungume da junayen su,duk cikan su ba kayan arziqi bane a jikinsu.Ji sukayi sautin wakar ya tsaya cak,wata hajiya ce tafara jiyowa ganin Sauban yasa tayi mutuwar tsaye don ba karamin kyau yaron yayi mata,tabbas a haife ya haifeta,ganin irin kallon da take masa yasa cikin bala'i ya qanqantar da idanuwa,muryan Akeela ne yafara tashi"Oh honey barka,hope kadawo lafiya?tayi maganar tana nufarsa tare da kokarin fadawa jikinsa,cikin zafin nama ya tureta side,tare da kololuwan 6acin rai ya nunata tare da fara magana"kafin nadawo sashen nan,ki tattara min wadannan 'yan iskan kazaman su barmin gida,if not nadawo wallahi sai na rufe kofan parlourn na muku dukan mutuwa"yana kare fadar hakan yajuya kamar wani zaki,cikin 6acin rai ya isa sashen shi,kaitsaye bathroom ya isa ya sakin ma kansa shower yana sauke ajiyar zuciya,face dinsa a runtse,idanuwan ta yafara haskowa da yanda tasake wani cika da tsananin kyau,murmushi kawai yasaki,a gurguje yafito ya shirya cikin kananun kaya wadanda suka masa matukar kyau. Fita yayi, dai-dai lokacin su kuma matan wadanda sunkai biyar suka fice daga gidan,yana mamakin yanda Akeela ke tara masa mata a gida musamman wadanda ma sun haifeta sun juya sannan daka kallesu kasan shedanu ne,sam baya son tabbatar da zargin da yake akanta hakan yasa ya saki dogon tsaki, Galadima house ya nufa direct apartment din Bodejo ya isa yana waya da Taufeeq akan rashin lafiyar da Mashahuda keyi,sai tsiya Sauban yake masa wai ko ciki ne. Sam basu kula da juna ba saboda saurin da take taje sashen Mom,sanye take da wata gown wacce tadan bude gabadaya iya gwiwwa ta tsaya mata rigar,sai dai duk da haka be hada tudun saman ta bayyana ba,haka kuma be hana tudun bom bom dinta bayyana. Garam!karar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87