Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 76

Chapter 76

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,347 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta juye pepper chicken ɗin,kwashe sauran tayi ta maida carbenet ɗin,sannan ta fito da wasu set ɗin. Suma 4set ne sai ta cire biyu da babban dana ukun, babban suka fara ƙulla tuwo suna sakawa sai da suka ƙulla malmala goma ƴan dai-dai,sauran tabada wani foodflask ɗin tace a zuba shima malmala goman yaci,babu abinda ya rage akan gas sai miyan tuwon da kuma cooslow, already an goge kayan cooslow ɗin haɗi kawai yake jira,sauke miyar tayi wacce sai tashin ƙamshi takeyi sannan ta zuzzuba anasu foodflask ɗin sauran ta zuɓa a ɗayan foodflask ɗin shima,sannan ta ɗauko soyayyen kifin ta zuba a kowane kulan miya wada tacce,ragowar ta saka cikin fridge. "Ikon Allah nifa ina mamakin inda kika iya girki ne haka Zuhra musamman me yawa,kinji yanda ƙamshi ya game apartment ɗinn nan?Nihal tayi maganar tana kama haɓa,murmushi Zuhra tayi cikin zolaya tace"idan za'a ɗauki Course sai azo tunda bikin naku ma ya gabato"Laila tace"yanda kika jin nan" sauran jollop ɗin shikafan tukunyar tabasu foodflask tace su sake musu,fito musu da komai tayi harda su masarar gwangwanj,bama,waken gwangwani,babu egg dai tace su haɗa cooslow ɗin,ita kuma a gurguje ta haɗa musu lafiyayyen cucumber juice nd tamarind juice ta saka cikin fridge, duban su tayi tace"bari naje nayi sallolina gamunan babu magrib bare isha'i,sai na shirya,don ma yanzu aka kira isha'i,tana fita dai-dai lokacin kuma Sauban yakira ta,kan nan da 8:30 zasu shigo,amsa mishi tayi da to tana duban agogo,lokacin 8:06 cikin sauri tafaɗa bathroom tayi wanka tayi alwala,a gurguje tazo tafara sallolinta,a lokacin da ta idar 8:20 cikin sauri ta shirya cikin wata haɗaɗɗiyar lutfaya golden yellow,wanda ya mata kyau ainun,powder da kwalli kawai tasa sai ɗan kunne,agogo da sauran su,lalle nan ya fito tare da yin kyau sosai,high heel shoe me igiyoyi ta saka brown sannan tafice,shiga kitchen ɗin tayi da sauri tace su fito da kayan a fara shirya dinning,aiko cikin hanzari suka fara shirya dinning ɗin,komai suka jera sa a muhallin da,plates,glass cup's,spoons duk dai komai na buƙata,a dai-dai lokacin taji door bell,nufar ƙofan tayi tana buɗewa,babu zato taji ya wani rungomu to,nan ya shiga bata kisses kota ko ina,su Laila ganin hakan yasa cikin sauri suma suka fice suka nufi personal palour ɗin ta don gabatar da sallolin su. "Uhum kai yaya Please stop,tayi maganar tana maƙalƙale jiki"cak ya ɗauke ta ya shige da ita palour yana dariya,kukan shagwaɓa tasa mishi wai ya sauketa,dire ta yayi yace"Eyye kin ganki kuwa Mrs MS?kinyi 100% babu makusa dressing me kyau me kuma mutumci,tunda muka shigo ƙamshi ya buɗaɗe gidan nan"Zuhra ta rufe ido tace"kai yaya,to ina abokan naka? Sauban yace"yanzu zan shigo dasu,wai Taufeeq har dashi ya tsaya wai sai na bashi izini?ɗan rainin wayo"hararar wasa Zuhra ta zabga mishi sannan tace"ai gaskiyan shine ni banga lefin shi ba,yaya ya san ka da kishi ne shiyasa"Sauban yace"to kinga lefina?ke bakisan irin kyan da Allah ya miki bane shiyasa,ga diri na jan hankali dole na dinga taka tsantsan dake"yana faɗar hakan ya juya,itama Zuhra murmushi tayi ta koma kitchen,ɗauko juice ɗin da ta haɗa tayi,glass jug biyu ta fito dashi,suma a lokacin ta taradda su zazzaune sai hayaniyar fira sukeyi,ajiye komai tayi sannan ta koma ta shaƙu tray da bottle water shima ta ajiye ta koma ta ɗauko cooslow ɗin da sukayi ɗanɗane,ta ajiye wani tray ɗin ta ɗauko inda su samosa,spring rolls nd cake ke kai ta ajiye, Sauban ne ya ƙariso kamar zai rungume ta yana kallon dinning ɗin yace"yanzu duk wannan aikin Babyn Baby ce tayi shi?lallai yau da rigima"dukan wasa ta kaima chest ɗin sa tace"mun kammala bari naje palour su Laila na can"Sauban yace"Okay love yhu"Zuhra ta watsa hannu ba tare da ta jiyo ba tace"me too love". "Guys bismillah fa ku ƙariso"ya faɗa nan kuwa suka tattaso da yake dinning ɗin me cin mutane goma sha biyu ne,su kuma su goma sha ɗaya ne akwai ya Taufeeq da ango Kareem,sauran ne dai baƙin su,waɗanda in ka kallesu kasan kuɗi da sun zauna babu ƙarya, Kareem yace"Kai oga ƙarfi da yaji kasa Aunty Zuhra irin wannan aikin? murmushi Kareem yayi wani daga cikin su yayi carab yace"Nima idan zanyi baƙi Nihla nake sawa tayi komai,to ga iyalin ka ta iya mezesa kaje waje ci? Please Taufeeq yi ka serving ɗina"gabaɗaya dariya aka sanya harda Taufeeq kowa ya ƙagu ya fara cin abinci,inda kowa ya shiga zaɓan abinda zaici,sai dai daga ƙarshe ko wannensu sai da yaci komai dake wajen,babu abinda ke tashi sai muryoyin su da suke zuba santi [7/25, 21:43] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽‍🦳 [7/26, 10:39] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽‍🦳 Page: 91/92 ____Sun zuɓa santi,zuwa can Kareem yace"Allah Sarki Aure Aure me daɗi oga kaifa naka yayi kyau saura mu ƴan baya don wallahi Aunty Zuhra ta iya girki, shiyasa lokacin da suke Kaduna Taufeeq idan yazo nan yayi ta ɗafe-ɗafen yunwa ashe ashe"dukan wasa Taufeeq ya kai masa gabaɗaya suka saki dariya,wani a cikin su me sunan kabeer ɗan Gombe suna ce mishi kb ya dubi Sauban yace"Wallahi da a garin nan muke sai haseena tazo wajen yarinyar nan koyon girki"harara Sauban ya galla masa sannan yace"Matar rawa ce yarinya?Kb yace"Ea mana yarinya ce akan su haseena,a shegen girman kan haseena ma nasan ba zata taɓa zuwa ba"haka dai suka cigaba da tattauna wa domin sun ji daɗin abincin matuƙa. Basu suka bar gidan ba sai wajen 9:30 lokacin su Laila ma sun tafi,tare da tuwon Galadima, Daddy da Ammi, Ummie sai na Baba Hasheem,suma dai acan hakan ce don santi suka dingayi,sannan su Laila suka sanar dasu Zuhra tayi girkin ta abinta,don su shinkafar su da kajin su suka ce, Aunty Mashahuda kuwa kiran Zuhra tayi ta sanar da ita idan akwai ragowan tuwo ta bama ya Taufeeq ya kawo mata,da yake a wajen ta malmala ɗaya ya ragu kuma tana so taci don bata jin cin shinkafar,ce mata tayi bari su tafi idan sun rage zata bashi ya kawo mata,cike da farin ciki Mashahuda ta kashe wayar,abinka da me kitchen. Sauban ne ya shigo ɗakin yana aika mata da wani kallo me tafiya da zuciyar mutum,idanuwan sa sun koma so sexy yace"Wifey taso muje kuyi sallama"yayi maganar yana gyara mata lutfayar ta,hannun ta ya kamo ya miƙar da ita sannan suka tafi ajere. Nan Zuhra ta shiga gaishe su,cikin kulawa suke amsawa,wani me suna Kamal yace"Gaskiya Madam oga beyi zaɓen tumbin dare ba shiyasa yake ta sake zama young Alhaji ashe kulawa yake samu,wannan delicious haka"murmushi Zuhra tayi tana sunnar dakai,nan dai duk suka gaggaisa suna miƙewa don tafiya tare da mata sallama suna godiya,hannun Kb ɗin riƙe da tray ɗin snack's ɗin don sunce sai sunje otel zasu ci, Zuhra tace"babu komai ai,fita sukayi ya Taufeeq na jinjina mata hannu, Sauban ya bata wani peck a kumatu"ina alfahari dake matata kin fitar dani kunya Allah ya miki albarka,yasa ki haifa min Baby girl me kama dake sak!👌🏼yayi maganar yana ƙale yatsu,dukan wasa Zuhra ta kaima chest ɗin shi sannan ta nufi dinning ɗin tace"Kaga dare ya fara bari na fara kai kayan nan kitchen,kun rage tuwo? Sauban ya dube ta cikin kulawa yace"baki ci bane? Zuhra tace"Ea ban ci ba ina da ragowan malmala ɗaya a kitchen dama Aunty Mashahuda ce ta kira tana

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});