Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 10

Chapter 10

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,278 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

anan ya tsananta ambaliya. Gefe ta samu tafashe da kuka a fili ta furta"wa zankaiwa kuka na?wa zanfadama halinda nake ciki don ya magancemin? A hankali maganar wata 'yar ajinsu yafado mata inda suke fira dawasu can daban a cikin firar tace. _Fauziyya duk duniyar nan banda mahaifiyarka babu Wanda zaka fadama magana ya fahimceka sama da mahaifiyarka shiyasa Allah yakara ma iyayenmu mata lafiya da nisan kwana._ A fili tasake fashewa da kuka tace"banda nawa Ummien. Dafata taji anyi,da sauri tadago sai sukayi ido biyu da Taufeeq dan murmushi ya sakin mata yana kallon yanda hawayen idanunta kowanne yake rige²n sauka,zama yayi a dan gefenta tare da daukan kanta yadora akan kafadarsa. Sai dai ko wannensu yakasa cewa komai,katse shirun da cewa. "Tashi muje mommy na nemanki,yayi maganar yana miqar da ita tsaye,a hankali ya miqar da ita. Apartment din mommy suka nufa. ******** "Daddyn Sauban bazaka gane abinda nake nufi bane wallahi bilkisou sam bata kyautawa rayuwar ta,ni kaina bacin agaban mu bilkisou ta haifi zuhra sai nace ba itace ta haifeta saboda wannan dan kankanin matsalar amma ace bilkisou tadauki tsanar duniya tadorawa zuhra,anyi anyi anyi?iyayenta sunyi rokon har sun gaji wannan wane irin musifa ne? Daddy yace"Aisha nikaina hankalina na tashi, muddin zamu hadu da Sadeeq to maganar da zaifara yimin kenan, yarinyar tana shiga tsananin damuwa,ni tsoro na kada wani larura ya kamata. Ammi tace"narasa meya shiga kan bilkisou,bilkisou meson yarane kaduba fa,kuma sanda tasamu cikin zuhra ta dauki son duniya ta dorawa cikin don ko cikin Taufeeq batanuna zumudi haka ba,ko a sanda tahaifeta kamar ta hadiye abarta sai daga baya zancen ya canza. Daddy yace"Allah ya kyauta,ita kuma Allah yakara mata hakuri da juriya ubangiji ya bata ikon cinye jarabawarta. *MALAYSIA* Sosai Sauban yake cike da farin ciki saboda kaitsaye anamasa interview akace za'a daukeshi aiki a company kuma hazaka da kokari nashi sun burgesu sosai,inda sauran goma sha biyar din akace zasuji bayani daga baya. Anan suke sanardashi nanda 2 weeks zaifara shiga office,sosai yayi godiya inda yafara shirye shiryen dawowa gida Nigeria. Kwananshi biyar a Malaysia yafara shirin dawowa. A MAIDUGRI kuwa gabadaya yaran 'yan matan gidan suna cikin din Ammi inda suke aiki,zuhra ce kehada couslow don aikin da aka bata kenan. Cike da sanyin ta take aikin sai dai sam fuskanta babu walwala ko kadan,cike da barkwanci Mashahuda tace"Aunty zuhra kiyi kigama hadamana couslow dinnanfa don nasan yau akwai santi akan dinning. Dariya duk sukayi muneefa tace"Ai sis shiyasa Ammi tabata hadin couslow din. Dan murmushin gefen baki zuhra tayi tace"kai Aunty's. Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️ 17/2/23. [3/21, 22:27] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽‍🦳 Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar⤵️ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page 09 _Bismillahir-rahmanir-raheem._ *This page is dedicated to my lovely son Ãjmãl,much love 😘 my rabin jiki* _____Wannan saurayin ne da suka hadu dashi a super market dazu,mirmushi ya sakar ma zuhra cikin sauri ta kawar dakai tare da basarwa. Maida dubansa yayi ga Aunty Mashahuda wacce batadena yimishi kallon mamaki ba,dan murmushi yamata yace"Auntymmu dama nan kukazo? Mashahuda tace"aiko nan mukazo sannu dai. Aunty Safeena tace"kunsan junane Shuraim?dan sosa kai yayi tare da murmushi yace"Ea Aunty munsan juna. Zuhra ce tadubi Abban inteey tace"Yaya Asheer sannu da zuwa, inayini? Fuskarshi cike da fari'a ya amsa da lafiya lou autan Abbie yaushe kuka shigo garin? Zuhra tace"yau sati daya. Yace"Masha Allah yasu Ummie da Abbie? Zuhra tace"duk suna nan lafiya lou harma sun koma yau kwana biyar da komawansu. Shiko wannan saurayin ke suna Shuraim tuni zuhra tatafi da imaninsa gabadaya hankalinsa yakoma kanta. Dubanshi Aunty Safeena tayi"Shuraim lafiya kuwa?firgigit yayi tare da maida dubansa wajen Aunty Safeena,daga Abban inteey har zuhra suma dubansu sukayi. Abincin Aunty Mashahuda tadauka tare da duban zuhra tace"Sis zo muje dinning muba su Yaya Asheer waje. Mikewa zuhra tayi don dama a takure take hannunta riqe da hannun inteey suka nufi dinning din zama sukayi inda zuhra tajuyama parlon baya. Cikin kasa kasa da murya Aunty Mashahuda tace"kinsan wancan mutumin ke yabiyo anya ba sonki yake ba zuhra? Sosai zuhra taji gabanta ya fadi amma sai ta basar tace"hmmm Aunty ni babu ruwa na dasu Daddy wallahi yaje can yaqarata,takarisa maganar tana kai lomar spaghetti din bakinta wanda yaji dakakken naman kaza. Itama bata sake magana ba mashahudan, can wayar Mashahuda yafara Ringing,hannu takai tare da dauka sunan ammi ne ya bayyana akan screen din wayar. "Assalamu alaikum ammi,bansan me akace mata daga can bangaren ba sai dai tazaro idanuwa gabadaya,ta marairace face tace"please ammi kice masa muna hanya yanzu zamu dawo,magana aka sake mata tacan bangaren. Sake marairaice face tayi"please ammi muna zuwa fah. Itakuwa zuhra tuni ta aje spoon din a cikin plate din taja tissue tagoge mouth dinta sannan tamike,itama Mashahuda mikewar tayi bayan ta aje wayar tadubi zuhra tace. "Wai Daddy ne yadawo yake tambayar inda muke,shine tace munje supermarket shine fa yafara fada. Tafiya zuhra tafara suka dawo parlon,mikewa Abban inteey yayi yace"Shuraim kamaidasu gida zanshiga inwatsa ruwa ne don yanzu za'a kira magrib,cike da girmamawa ya amsa key din yace"nima gida zan tafi yaya dagacan. Abban inteey yace"tohm shikenan ka gaida mutan gidan kacema Alhaji gobe zanshigo. Aunty Safeena tace"muje toh kutafi don nasan kuna wuce magrib sai sunyi fada musamman ma Baba Hasheem,fita sukayi suna yiwa Abban inteey sallama. Parking space suka isa nan suka shisshiga cikin motocin,shima Shuraim sallama yama Aunty Safeena sannan yashiga yatayar da motan,nan gate man yabude masa gate din yafita. Aunty Safeena kuwa sosai take farin ciki don idan harsashen ta ya tabbata to tabbas sai tafi kowa murna( _Ji wannan safeenan zaki hadu da bodejo ai_ )🤔 Suna cikin motar babu wanda yace da wani qala sai dai time to time Shuraim na duban mirror kuma cikin rashin sa'a su hada idanu,itako zuhra ta galla masa harara tare da murguda baki. Sai dai kawai yayi murmushi don shi masifar burgesa tsiwan nata keyi,a haka dai suka kariso anguwan su,kwatance Aunty Mashahuda tashiga yimishi,nankuwa yakawosu kofar gidan yadanna horn,da sauri Aunty Mashahuda tace. "Kada kadamu Baba mudi ma bayanan suna cikin masallaci ka ajemu anan ma ya isa,bude murfin motar sukayi suka fito, shima fitowan yayi yadan tsaya a setin zuhra duk da suna da tazara face nasa dauke da smile yadubi Aunty Mashahuda cikin zolaya yace"shikenan Auntymmu gashi dai a bonus naga gida da alama kuma tafiyar tawa akwai nasara,yakarisa maganar yana duban zuhra. Tunda yashigo layin idanunsa ya sauka akan kofan gate dinsu don gidan Galadima yana daya daga cikin manyan gidajen da akeji dasu a layin,a hankali yarage speed din motar,idanuwansa ne yafara sauka akan na wannan saurayin dayake wani irin murmushi,da sauri yaduba don ganin wanda yake ma murmushin,nandanan yaji kirjinsa yabuga ransa yayi kololuwan baci yamaida dubansa ga Mashahuda wacce take ta murnushi. Kara speed din motar yayi gefen su yafaka motar yaballe murfin motar yafito,daga Zuhra har Mashahuda gwalo idanuwa sukayi waje,ai kamar hadin baki su biyun da sassarfa duka shige cikin gate din. Da mamaki Shuraim yadubi inda yaga sun kalla har yasasu wannan razanar sai dai abin mamaki baiga kowa ba awajen. Abinda Shuraim baisani ba kuwa shine koda Sauban yafito

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});