Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 79

Chapter 79

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,344 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yau biki ya kasance saura sati biyu, Zuhra ce zaune a palour Ammi da sauran jama'a anata murnan lefen Laila da aka kawo gefe guda su Guggo Laure ne da surikanta,maƙota da abokan arziƙi duk sun shigo,dama yana sashen Boɗejo ne shine daga baya aka kawo nan, Hajiya maimuna sai satar kallon Zuhra takeyi cike da sha'awa don yarinyar natsuwar ta ta mata. Sallama Kareem yayi ya shigo hannun sa jaye da trolley bag,sai wani a kafaɗan sa,bayan sa security ne shima jaye da trolley bag ɗin,gabaɗaya kallo ya koma kansu ana amsa musu sallama,ana haka ne ya shigo mouth ɗinsa ɗauke da sallama ya sake cika yayi wani ɗanye-ɗanye,aiko nan aka fara mishi sannu da zuwa,amsawa yakeyi yana zama inda maƙota suka fara rarraguwa,nan yafara gaida waɗanda ke zazzaune a palour, Zuhra kanta na ƙasa ji takeyi kamar dream wai yaya ya dawo,ƙura mata ido yayi cikin wani irin shauƙi da ƙaunar ta,ba tare da kunya kowa ba ya taso ya nufo inda take,kneel down yayi a gaban ta yana kamo haɓarta,ido huɗu sukayi"tallafo face ɗin ta yayi yace"bakiyi murnan ganina bane Babyn Baby?ko fushi akeyi dani?yayi maganar yana ƙura mata ido don wani masifan kyau yaga tayi masa,atake anan ƴatr guntuwar feeling ɗinsa ta motsa,jiyake kamar ya....... Su Guggo Laure kuwa su aka bari da ganin abin kunya don sunji nauyi sosai,Hajiya maimuna kuwa tausayin Akeela ne ya faɗo mata tabbas tasan ƴar ta bata da gurɓi a zuciyar Sauban,hasalima ba sa'an aurenta bane,lallai ta fice kanta ta cuce su. Ammi tace"Sannu ko?duban Ammi yayi da sauri yana shafa kwantancen sunan sa tare da miƙewa yace"Opps Ammi sorry,ina rasa natsuwa ta idan naga Zuhra"duk zaro ido sukayi suna duban sa, Mom tace"Ja'iri to ai da kaje kayi wanka kaci abinci ka huta sai kaji daɗin tasa ta kamar tv"murmushi Sauban yayi yana fita kawai don dama su Kareem tun da suka shigo da kayan suka fice, Mom ta cigaba da cewa"wani irin soyayya Sauban ke ma Zuhra jiyake kamar ya maida ta ciki"murmushi Ammi tayi tace"ummm"Guggo Laure tace"Allah Sarki dama haka akeso Allah ya zaunar dasu lafiya"da Ameen duk aka amsa inda suka miƙe kan zasu wuce, Ammi dakatar dasu tayi ta shiga kitchen ta haɗo musu take away na snacks wanda a kama masu kawo kaya,driver Daddy ya maida su gida. Nan suka cigaba da hirar su da Mom sai wajen magrib itama ta wuce apartment ɗin ta,duban Zuhra Ummie tayi tace"Kitashi kije kiyi wanka kiyi sallah,kizo ki haɗa ma mijin ki dinner, kafin anjima yazo ku wuce"turo mouth Zuhra tayi cikin ƴar shagwaɓa tace"A'ah Ammi nan zan sake kwana gobe na koma"Ammi tace"wane ke yarinya?ai ƙafarki ƙafar mijinki ba'a sashin nan ba,ni nasan da dawowan shi shiyasa na roƙi Muneefa tare hanne sukaje suka gyara miki sashin,shiru Zuhra tayi sum-sum ta nufi corridor in. Ammi tace"shiryayyu yaran zamani". ***** Sosai Zuhra ta bawa mijinta cikakkiyar kulawa,daga ƙarshe suka tattara suka nufi gidan su ko duba Galadima ma basuyi ba,akwai ranar Zuhra ta gane jure ta,ta tantance Allah ɗaya ne,don ɓaƙaramin wahala Sauban ya bata ba,duk matse abinnan da yake ranar dai ya fanshe an kayanshi,yana kuka tana kuka,shi kukan da..Zuhra kuma na wahala,sosai Sauban yake ta zuba uban sumbatu yaƙi yin shiru,a daren dai kwana yayi yana abu ɗaya don be fiye wani hutawa ba sai kuma..... Hakan yasa koda asuba Zuhra tayi bala'in laushi tayi tiɓis da zazzaɓi gau ta kwana,da kanshi ya mata wanka ya gasa ta sosai,shida kanshi ya haɗa musu breakfast sai dai duk yanda yaso Zuhra taci kasawa tayi,ruwan zafi ma tana sha ta amayar dashi gabaɗaya. Gaba ɗaya Sauban ranar cikin jinya ya yini,su Laila suna dirowa gidan duka iso wajen Zuhra,sai dai ƙirƙiri Sauban ya hanasu ganin ta yace bata da lafiya tana bacci. Koda sukaje duk ana sashin Ammi har da su Ummie,Mom,Mommy, Mashahuda, Safeena. Mom tace"ai dole Zuhra taji a jikinta ta shiga hannun babban yaya,yanda Sauban ya dawo da ƙishin ruwan ta ai babu sauƙi sai na Allah"sum² su Laila suka bar wajen, Mommy tace"Ni kaina tausayi take bani kamar tayi ƙanƙanta"Ummie da Ammi dai shiru sukayi suna sauraran su. Aunty Safeena ta samu Mashahuda a kitchen tace"Ai yaya daga ganin shi za'ayi jarababben mutum ne"Mashahuda ta sanya dariya tace"Ai duk haka suke sai dai yaya fa kamar iyaka ne"dariya suka sanya gabaɗaya, Safeena tace"Zanje na duba lafiyar ta Gaskiya yanzu in haɗa mishi da pretending"Mashahuda tace"Nima zani,muje gabaɗaya"aiko haka suka ɗunguma suka fito,mayafan su suka ɗauka da dubara suka fice don sun san Ammi yanzu sai ta hana su. Gabaɗaya idanuwan ta sun kumbura da ƙyar take iya tafiya saboda ciwon da jikinta ke mata,shi kanshi Sauban yasan yau ya bata wahala hakan yasa hankalin sa sosai tashi,kama ta yayi suka sauko ƙasa,nan ya shiga tambayar ta mezata ci?girgiza mishi kai tayi wahaye na sirnano mata tace"banjin cin komai mouth ɗina babu apertite nidai ka kaini wajen Ammi"tayi maganar tana sakin kuka, Sauban yace"wajen Ammi kuma baby?why? Zuhra tace"Yaya pussy na baka tausayina zafi nakeji,Please ka kaini"sosai ta bashi tausayi ana cikin haka ne sai yaji door bell,share mata tears ɗin ta yayi sannan ya miƙe ya buɗe ƙofan,tamke face yayi yace"Lafiya? Aunty Safeena ta kama baki"kaji Yaya da wani zance,lafiya lou mana,su Ammi suka ce muzo mu duba jikin Zuhra don su Laila sunce bata da lafiya"tayi maganar tana raɓa sa ta shigo, Mashahuda sum² ta biyo bayan ta don tasan halin shi, Aunty Safeena tace"Wai kinji jikinki zafi garau?duban Sauban tayi wanda yayi fata-fata da face tace"yaya zazzaɓi ne ke damun ta wai?jiyake kamar ya galla mata mari don takaici saboda sarai yasan gulma ya kawota,yasan Safeena ciki da bai,yace"check her! Yayi maganar yana harɗe hannaye,wargazazzan gashin ta Safeena ta gyara mata tace"me zaki ci? Zuhra tace"babu komai ni ban son cin komai"to ko wanka zakiyi? Zuhra tace"nayi wanka,sai kuma tayi rau-rau da ido"Nidai ku kaini wajen Ammi na kwana acan"tayi maganar tana sakin kuka wanda hakan yasa sosai ran Sauban ya ɓaci,lallai ma yarinyar nan ni dodo ta maidani kenan?cikin ɓacin rai ya haye stairs,babu jimawa ya fito hannun sa ɗauke da hijjab ɗin ta,miƙa ma Mashahuda yayi cikin ɓacin rai yace"gashinan sa mata ku wuce"amsar hijjab ɗin Mashahuda tayi Safeena ta sa mata hijab ɗin suka kamata suka miƙar da ita,sosai ran shi ya ɓaci,juyowa Zuhra tayi tana ƙoƙarin mishi magana ya dakatar da ita"don't talk, please go"yayi maganar yana nuna mata hanya, Safeena tace"yaya kayi fushi ne?wani harara ya galla mata sannan ya haye sama, Zuhra kuwa bata damu ba tayi ficewar ta, suma binta sukayi,su Ammi na zaune suka gansu sun shigo riƙe da ita,cikin sauri Ammi da Mom, Mommy suka nufosa, Ammi tayi saurin kamo ta"yaya dai?jikin ne?Safeena tace"jikinta da zazzaɓi sosai sannan tasa rigima ita nan zata dawo hakan yasa yaya ya zuciya yace tadawo"shiru duk sukayi"Mom tace"ke kuma Safeena sai kika taho da ita?basai ki barta ba tunda kinga beso? Ummie kyaɓe mouth tayi tace"saboda taga tana gindin gida ne shiyasa"Ammi tace"kaji bilkisou da wani zance yarinya najin ciwo kice wani kaza?umm tayi maganar tare da kama hannun Zuhra ta zaunar don gani tayi kamar jiri na neman kada ta. Ummie miƙewa tayi tace"Sai da safen ku, Allah ya huta gajiya"tafice,duk da kallo suka bita don

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});