Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 57

Chapter 57

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,347 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sai gasmeat Wanda sosai yaji kayan hadi,shi ta zuba ma kowa a plate dinsa,sannan ta samusu farfesun kan rago dai-dai,ruwa ta zuba musu a glass cup batare da ta zuba lemo ba,bismillah,ta furta wanda hakan ya zama sabon ta kuma al'adar ta. Cikin natsuwa suka sakko kasa kan carpet suka fara jan girki. "Ummie wanka zanshiga idan kinji shiru nayi bacci"Zuhra tafada hakan tana hayewa stairs,wannan karan ba Satan kallon ta yayi ba,bude ido sosai yayi yana kallon ta ko kunyar Ummien ma bayaji. [7/9, 21:30] 𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚 𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚𝐭𝐭𝐲🥰: 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽‍🦳 Page:- 67/68 _____Sosai suka ci abincin don ko wannen su sai da yakara sai dai Taufeeq yafi karawa da yawa don dama shidin yafi Sauban cin abinci sosai, Ummie ma tayi mamakin abincin da Sauban din yaci,cuz a iya sanin ta shi din ba ba ma'abocin cin abinci ne ba,bashshi da kayan snack's musamman pizza da Burger,haka suka gama cin abinci sai da yafada musu sannan Sauban ya dubi Ummie yace"Ummie bari naje na duba Ammi gud night"murmushi Ummie tayi tace"Au dama ba can kuka fara zuwa ba?tayi maganar tana musu hararar wasa, Taufeeq yace"ai tare muka dawo dasu Daddy so kinga shima yana bukatan kulawa,shiyasa muka tawo nan ke kuma ki bamu tamu kulawar"dariya Ummie tayi Sauban kuma na sakin murmushi,dan kwalla ta share a dalilin tuno da Abbie da tayi,Sauban har yafita sai kuma yadawo tare da tsayawa kofan palour yace"Ummie please idan babu damuwa coffee"yayi maganar yana dan marairaice face, Ummie tace"Sauban har yanzu baka dena shan coffee ba? "Ummie ai sai dai arage" Ummie tace"ikon Allah to kaje zansa Zuhra ta hada maka"murmushin jindadi yayi"tnx my only Ummie"yayi maganar yan fita. "Zuhra! Zuhra!! Ummie ta shiga kwala mata kira,amsawa tayi tana sakkowa sanye da wani night gown har kasa maroon colour,ta ciki hannun vest ne,sai falmarar sama me gajeran hannu duk da ba kamata yayi ba sai dai da yake yadin silk ne irin me mannewa a jikin nan,a hankalin ta kariso"wayyo Ummie har fa nafara bacci"tayi maganar kamar me shirin kuka, Ummie tace"Kuma dole kitashi ba,dama yayanki ne keson coffee bani ba",da sauri Zuhra ta dubi Taufeeq tace"kai yaya yanzu fa wajen 11 ake nema"takarisa maganar tana mere baki da mutsitstsike ido,harar Taufeeq ya wurga mata,cikin sauri ta mike ta nufi hanyar kitchen din don duk a tunanin ta Taufeeq ne keson coffee din,bata wani jima ba tafito hannunta dauke da tray din coffee jug,gefe kananun glass cup din ne,a center table dinda ke gefensa ta ajiye. Ummie tace"Sauban ke bukata ba Taufeeq ba kishiga kidauko mayafi kikai masa"a hargitse Zuhra ta dubi Ummie tace"innalillahi wa Inna ilaihirraji'un,ni Ummie ina zangan shi yanzu?wani harara Ummien ta galla mata me dauke da ma'anar ina wasa dake ne? Zuhra da kwallan ta tace"A'ah ta furta sannan ta mike tadau tray din tanaji kwalla yana taruwar mata,fita tayi daga palourn ta fito farfajiyar gidan kaitsaye apartment din Ammi ta nufa,koda tashiga parlour Laila ta gani tana waya cikin nishadi wanda kp ba'a fada ba kasan da wanda takeyi wato Shuraim,ganin Zuhra da tayi da niki-nikin tray yasa tace mishi bari tana zuwa,a dai-dai gabanta ta ajiye tray din tare da cewa"Laila ya Sauban yafita ne? Laila tadaga mata kai alamar eah tana kallon ta,dan narkar da face Zuhra tayi"please dan kira shi muji yana inane kice mishi ga coffee din"wani murmushi Laila tayi tana dan mere baki koda takira ba'a dauka ba,sai dai ko minti biyu batayi ba kira yashigo,dauka Laila tayi cikin mutunmtawa kamar yana gaban ta tace"barka Yaya",Bata jira amsar sa ba ta cigaba"dama coffee dinka ne Zuhra takawo nan ta zata kananan ne,magana akayi ta can bangaren,ita kuma ta amsa da "Okay bari na fada mata"takarisa maganar tana kallon Zuhra da tayi sagalo, Laila tace"Yaya yace yana tsohon apartment din shi kikai masa can"da sauri Zuhra ta mike tana dafa Laila"please sis don Allah ki kai masa"Laila ta dafe kirji like taga wani abin tsoro"Ni?ki rufamin asiri,in mutu maza su kaini salin alin,ai yasan dani be ce nahada masa,ke matar sa kece yaga dacewan ki hada masa,so kike a faffala min mari kenan?wallahi bazan kai ba"tayi maganar tana watsa yatsu, Zuhra tace"shikenan naji tom muje kirakani nakai" ja da baya Laila tayi"wallahi wallahi bazani ba karfe nawa yanzu ne da bazaki iya zuwa apartment din ba?yasan zaki iya zuwan ne shiyasa yace ace kikai masa can"tayi maganar tana hayewa stairs tare da dariyar shakiyan ci,mikewa Zuhra tayi tadau tray din tafita,kaitsaye sashen ta isa,sosai kirjinta ke wani irin luguden duka gabanta na tsananta faduwa,hannu takai ta fara knocking,sai da tayi sau biyu ana ukun ne aka bude,kan ta a kasa, kamshi St.ives body wash ne ya cika mata hanci,"idan kin gaji da tsayuwan kya shigo"yayi maganar tare da juyawa,shigowa parlour tayi duk da karami ne amma yayi bala'in haduwa sannan babu tarkace a ciki,sosai dakin yayi kyau,dagowa tayi da niyyar duban stool din da zata aniye tray din,gabanta ne yayi wani mahaukacin faduwa a dalilin Ido biyu da tayi da murdadden jikinsa,wanda banda glowing babu abinda yakeyi,ruwane a jikin yayi masifan kyau,towel ne daure a waist dinsa,cikin gaggawa ta runtse idanuwan ta,jikinta na wani irin rawa"idan kika zubar min da coffee sai na faffala miki mari,kikawo min ciki"shigewa bedroom din yayi ita kuwa zuhra tsaye tayi kirjinta na wani faduwa,tana tsaye har na tsawon minti bakwai,fitowa yayi sanye da wata designer jallabiya coffee colour tayi masa kyau gaya"i amذ your mate? Yayi maganar face dinsa babu alamun wasa ko miskala zarratan,takowa tafara,shi kuma ya koma ciki, shiga tayi ganin sa kan sallaya yasa ta sauke wani ajiyan zuciya,nufan inda bedside drower tayi ta ajiye tray din sannan ta juya da niyyar fita,gyaraln muryan da taji yayi ne yasata duban sa da sauri,raka'a biyu yayi batare da tasan zai sallame ba tayi azamar fita a dalilin shawarar da zuciyar ta tabata,fisgota taji anyi,a gigice ta kwalla kara,babu tsato babu tsammani taji mouth dinsa kan lips dinta,jikinta ne yafara rawa,ta kwalo idanuwan nan ta saka cikin nasa wanda shima itadin yake kallo,mutsu mutsu tafara hawaye na sakko mata,wani karfi ne yazo mata aiko ta turesa a dalilin sakin da jikinsa yafara"cikin kuka Zuhra tace"banyafe ba Kuma sai na fada ma Ammi kai ma dan iska ne,mugu azzalum.....bata karisa ba taji ya damki bakinta da nasa bakin,cikin salon mugunta yake tsotse lip's dinta,wani radadin azaba takeji a bakinta,sai dai kukan ma bazai yuwu ba banda hawaye,daka kalle fuskan sa da idanuwan sa kasan cikin bala'in bacin rai da hassaluwa yake,yadau tsawon minti biyar kafin yasaki mouth dinta,anan Zuhra ta zamiye tafadi kasa tana fashewa da wani irin kuka tare da dafe bakin,muryan sa ne ta sauya da tsantsan bacin rai"Duk randa kika sake cemin dan iska mugu azzalumi,wallahi ranar sai na miki abinda yafi wannan,ni sa'anki ne?akan hakkina kike neman zagina da min rashin kunya?stupid kawa dalla tashi ki hadamin coffee"jikin Zuhra na rawa ta mike,ga hawaye takasa denawa,zuba masa tayi takai masa bakin gadon,amsa yayi yana Kura mata ido,sosai takejin zafin kukan nata hakan yasashi lumshe ido yana kai cup din bakinsa tare da sipping,duk tana tsaye tana ahare hawaye,muryan shi tajiyo"kishiga toilet ki share hawayen ki ki wanke face dinki"yayi maganar cikin murya Shiba sanyi ba kuma ba fada ba,juyawa tayi ta shiga toilet

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});