Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 50

Chapter 50

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,316 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

muryan kuka Adda Zainab tace"nasani wallahi nasan Aliya ba hakanan tabar Alhaji ba,nasan halinta nasan abinda zata aikata,shedaniya ce. "Mom kenan sai yau ne kikasan da Aunty Aliya shedaniya ce?tun yaushe nake fada miki kinki yarda,aikinsan mugayen halayen ta tun ada,batare kuke aikata komai ba?sai yanzu data miki shine zaki dawo kifada haka akanta?takarisa maganar tana duban Adda Zainab,itadai shiru tayi ta cigaba dajan hawayen ta, Ammar ne yace"menene kike fada haka islaha?da wanne kiieso Mom taji?Yaya duk abinda nake fada nasani,itama Mom tasani kuma ita tagane karatun da nake nufi,wallahi akan Aunty Aliya har zaneni Mom ta ta6ayi daga nace ni zuciyata be kwanta da ita ba amma tarufe ido tamun duka tana cewa bazan raba zumuncin shekara da shekaru ba"ta ta6e baki sannan ta cigaba"kaga duk wani yake da faran² dinda nake ma Aunty Aliya?inayi ne don kawai Mom kartayi fushi dani don akanta zata iya komai. Kuka Adda Zainab tafashe dashi tace"please islaha kiyi shiru haka,banson jin ko sunanta wallahi sai nadau mummunan mataki akan cin amanar da tayi min"islaha tace"hmmm Mom kenan kidai bi komai a hankali,cikin 6acin rai Adda Zainab tace"naki nabi komai a hankalin don abu kaza naki,wai dame kikeso naji ne islaha? Ammar yace"gaskiyan ta ne Mom babu wanda beson yanda kuke tare ba,wallahi yanda kike son ta ko Aunty bilkisou bakiso haka,duk fa munsan komai Mom,kin fifita ta akan duk wani dan uwanki,kawai Allah ya kyauta aikin gama ya gama don gobe ne daurin auren"yana gama fadar haka yabar bedroom din. Kuka sosai Adda Zainab keyi,su dai su islaha suna zaune jugum² tare da tausayin uwar tasu. *** *GALADIMA FAMILY* *** Sauban dai yadanji sanyi a ransa jinda yama Akeela a matsayin budurwa sai dai ko kadan bayajin burbushin son,don ko irin tattalin nan da ake na mutum beyi ba da,sosai Akeela tasake jin wani irin son guy din ya ninku mata,sannan sosai ta yarda da cewa lallai tayi sa'a, lafiyayyen namijie ne wanda ko wace lafiyayyar mace take burin samu,lallai yasan sirrin sarrafa mace,sosai takejin ta cikin nishadi,bata farka ba sai wajen 11:16 bata sameshi a bedroom din ba,shikuwa yana mamakin yanda Akeela tazage tana masa abubuwa wadanda sam babu kunya a cikin su. Yana zaune tafito sanye da night gown,ganin sa yana daddana laptop yasa takariso a hankali tazauna kan rabin cinyar sa shafo gefen face dinsa tayi cikin muryan jan hankali tace"honey wallahi jiyan nan ka gajiyar nan dani don kawlai ni jaruma ce sam banda raki,da dai kamar bazaiyi magana ba sai zuwa can batare da yadubeta yace"sorry! Sosai Akeela taji dadi mikewa tayi da niyyar barin parlour,muryan shi tajiwo babu alamun wasa yace"A haka zaki fita saboda baki da hankali?juyowa tayi tapdubesa kamar bashi yayi maganar ba,cikin sanyin jiki tanufi bedroom dinsa,hijjab dinta ta dauka ta sanya sannan tafito tare da fita tabar apartment din,Suby ce takirata kan tanason zuwa,a take anan Akeela ta dakatar da ita kan cewa batanan yanzu zasu fita ita dashi,sallama sukayi dai-dai nan taja tsaki tace"yau nasamu babban nadau hutu ni kuma da komawa wannan harkan sai an kwana biyu. Acan gidan Galadima kuwa banda zazzaga ruwan rashin kunya babu abinda Mom keyi harta kaiga Baba Hasheem ya mareta tare da sanar da ita taje gida zai nemeta,sosai Mom ta gigita da wannan furucin nasa,sashin Galadima ta nufa cikin tashin hankali da kukan ta da komai. Duk hankalin mutanen gidan a ranar yatashi saboda yanda Baba hasheem ya rufe ido kan sai Mom ta tafi gida,sannan ya rantse da muddin bata tafi gida ba to saki ne zai biyo baya idan ta sake ko minti 20 ne,shi kanshi Daddy duk kokarin shi naganin ya shawo kan kanin nasa lamarin ya faskara,waya ya dauka yakira Abba tare da sanar dashi abinda ake ciki,inda yace yananan shigowa gobe da safe. Da kuka da komai Mom take sanar ma da hajiya Biba abinda yafaru,dogon tsaki hajiya Biba taja cikin fusata tace"wato ke ala dole ga 'yar bala'i ko?to wai ma rabi ina ruwanki da sha'anin gidan da har kika tsoma baki?koko ke kadaice mata a gidan? Mom tace"wallahi hajiya kaddara,ninaso ace Aseef ne ya aure Zuhra ba Sauban ba, saboda...sai kuma tasake karisawa,hajiya Biba tace"saboda ubanta nada kudi?wallahi Saboda haka ne yasa kikeson hada auren,rabi nasanki fa nasan halinki,nice nan na haifeki ba wani ba nasanki da bala'in son kudi to bari kiji koni da kika biyo akan wannan mummunan dabi'ar adace don kuwa yanzu nadaina na shiryu,Kinga Rammat? tayi magana tana nuna Rammat taccigaba"ina mata addu'ah kan Allah ya hadata da miji na gari me dan dai rufin asiri ko yaya ne wanda zai rikemin amanar ta domin Kinga nacire buri dason iyawa.Don haka shawarar da zanbaki kicanza hali rabi tun wuri in bahaka ba kinaji kina gani keda gidan GALADIMA family sai gani sai hange sannan kifadawa gidan wahala,a wannan marran,babu wanda bazaiso jininshi ya shiga gidan nan ba,duk akan maganar Aseef kika nemi kashe ma kanki aure,alhalin kinsan sa kinsan halayen sa wallahi Aseef ba kowa zaiso yabashi mata ba,a haka kamar mutumin arziki,kije ki bincika abinda yake aikatawa,kuma wallahi nida kaina zan sanar ma Taleeb komai kiji ma kisani,tana kare fadar hakn tajuya tashige bedroom dinta, Mom kuwa cike da nadama da danasani tafara laluban number Baba Hashim,sai dai ko dagawa ba yayi. Bayan sallar isha'i sai ga Ya Asher da Shuraim,kaitsaye sashen Daddy suka nufa don Daddy yasan da zuwar su a can suka cidda Sauban zaune,cikin girmamawa suka Isa parlour Daddy suna mika gaisuwa,duban Sauban ya Asher yayi yana me mika masa hannu yace"babban Yaya barka da dare,Ashe kana nanne?Sauban cikin kamewar sa yace"wallahi kuwa kwana biyu ya gida ya family? Asher yace"Alhamdulillah ya amarya?Sauban yace"amarya tana lafiya. Nan Shuraim shima yagaisa da Sauban,amsa masa Sauban yayi kamar wani abu baita6a faruwa ba. Kawo musu kayayyakin motsa baki akayi,duk da anyi-anyi suci amma sunki ci akan daga kan abincin ma suka fito, Daddy yace"Malam Asher abinda yasa na nemeka magana ce akan dan uwanka Malam Shuraim gashi!tare da mamana na wajen marigayi sadeeq,kasan alakar dake tsakanin su?Asher yace"Ea to Daddy kwanakin safeena ke fadamin,sannan take nuna min ai suna son junan su,sai nace to me ake jira basai magabata su shiga ba?sai take cemin ai sai ta gama degree dinta,sai nace to aje ko izinine a nema masa yasan anbashi saboda yanayin Shuraim ya nuna serious yake son ta,to nidai tundaga ranar bamu sake magana ba sai kuma dazu Shuraim yazo harda kukan shi. Bayan yakare magana Daddy yace"Malam Shuraim ya mana babban lefi a cikin family dinnan,wanda tunda muke ba'a ta6a mana makamancin sa ba,nafara kula yarinya kafin a nemi izini, ba don komai ba sai saboda gudun matsala"hakuri Asher da Shuraim suka shiga bawa Daddy. Daddy yace"No no no no aini everything will be gone cuz shine zamu bawa hakuri domin mamana akwai aure akanta.....ai wani irin zabura Shuraim yayi yamike tsaye,mouth dinsa yafara rawa,ko kafin yayi magana ruwan hawaye ya riga sirnano masa,kamar ba namiji ba. Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️ [6/30, 07:41] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽‍🦳 Page:- 59/60 ______Dukawa yayi da rarrafe yakariso wajen Daddy tare da kama kafansa cikin muryan kuka yace"please please Daddy help me I love her so much,I can't live without her don Allah kada ku rabani

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});