Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 31

Chapter 31

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,284 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tayi"Lallai zuleey Ashe baki huce ba?babban matsalata dake dama riko,meye amfanin hakan a tsakaninmu? "Ba maganar riko bane Suby zanje gida don nasan hajiya zatayi ta zuba idon ganina yanzu. "Shikenan kigaida gida sai munyi waya,Suby tafada. Akeela tace"adai yayyafewa juna akara hakuri,ko tankata zuleey batayi ba tafice tanajin zuciyarta namata wani irin tukuki. Tabe baki Suby tayi"banziya munafuka ainaji dadin abinda kika mata don yanzu Suby karfi da yaji takoyi munafunci da hassada" Akeela ta dubi Suby tace"Ashe kema kin fahimta?ai sainayi maganinta batasan ina raga mata bane saboda hater's kiris suke jira. Anan dai suka shige daki tare da rufo kofar rufff! *GALADIMA FAMILY* Sosai Ummie tadinga santin dan gaudan mai da yaji don yayi dadi sosai,suma su Bodejo kadan suka dan tsakura. Washegari su Adda zainab da Amma suka tattara komatsan su tare da Sha tara na arziki drivern Daddy yadaukesu don maidasu gida, Amma zata sauka gidan hajiya zainab ta kwana biyu sai takoma Zaria. Haka rayuwa yadinga tafiya tun ana abu saura kwanaki satittika watanni har takai dai yau saura 1month da 3 week's biki,indai aikin ya Sauban kuma yakoma Canada,aka bashi matsayin chairman na branch dinsu na Canada saboda sam basu fatan abinda zaisa su rasa sa matsayin ma'aikacin su jajirtacce mai amana, kafin kace me har ya Sauban yasake zama celebrity,kudi kuwa sun zauna masa sosai su Daddy ke alfahari dashi,shima ya taufeeq yasamu aiki a Abuja yana aiki a CBN, Aseef nedai har yanzu yake lecturing din a ABU wanda hakan sosai yake taba zuciyar Mom,kuma haryanzu bin malaman suke daga ita har hajiya Biba amma babu nasara don Sauban din ma baidawo kasar ba ballanta na aikin yatafi yanda akeso. A dai-dai wannan lokacin ne Kuma akatafi yajin aiki wanda yasa su Laila da nihal dawowa maidugri,su tattaro kayansu gabadaya a sashen Ummie suka tare saboda yanda gabadaya take sangarta 'yan matan. Mom tunda ta fahimci muneefa zata shiga gidan masu arziki kuma manyan mutane sai ta dora ma ranta salama tadena maganar wani hadin Sauban da muneefa kamar yanda ita takeso,don a zahirance iyayen yaron Suma sunada kudi sosai ga asali da nasaba. ________ "Hajiya don Allah kidena wahalar da kanki akan Sauban shidin yafi karfina wallahi ba ajina bane nasani kema Kuma kinsani,to mezesa muyi kokarin yaudarar kanmu?nina ma hakura dashi don ina rokon Allah yaciremin son shi,duk idan nayi sallah sai nayi addu'ah zabin mafi alkhairi. "Ke dalla tafi can kibani waje,wallahi bakinki yasari danyan Kashi Rammat,kinsan Allah kifita idona na rufe,meye Akeelan zata nuna miki?alhalin kinfita komai,yarinyar da ba abinda tasani sai gantali daga bin maza sai madigo,a haka kuma kikeso nabari suyi nasara? inason kudi Rammat!inason su,kina kallo 'yar uwanki duk a gidan mijinta ne baikai sauran karfi ba amma duk watan duniya shike ciyar damu cima mai kyau,shine kike kokarin yimin asaran samun mai kaini hajji da umara duk shekara?hajiya Biba takarisa maganar tana zaro ma Rammat idanuwa. "No hajiya ba haka nake nufi ba idan munada rabo ai ba lalai sai shiba kawai kimin zabin nagari. Tana kare fadan haka ta mike tare da wucewa kitchen. Da harara hajiya Biba tabita"ku kujimin 'ya 'yar bakin ciki,to baki Isa ba wallahi. XAHRATTY CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️ [5/9, 19:38] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽‍🦳 Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar⤵️ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page:- 35/36 _Bismillahir-rahmanir-raheem._ *THIS PAGE IS DEDICATED TO MY SWEET SISTER BILKISOU M BELLO,SHEKARU BIYU CIKIN NA UKU KENAN DA RASUWAR KI,ALLAH YAKAI RAHAMAR SA MAKWANCIN KI🤲🏽NAYI RASHIN AMINIYA,ABOKIYAR SHAWARA,WANDA SAMUN KAMARTA ZAIYI WUYA ALWAYS I MISS YOU AUNTY BILLY🥹* _____Guggo Laure ne zaune a daya daga cikin kujerun farlon Galadima,tsaban yanda masifa ke cinta idanuwan nan an kankance su,sauraran bayanan Galadima takeyi har yakai aya sannan tadora. "Yaya muhammadu nifa ba haka nake nufi ba,sam abinda Sauban yakeyi baya kyautawa,kamar yama mance da ranar auren shi da Akeela a kansa?tunda akasanya rana banaji yaron nan yataba nemanta a waya koda sau daya ne,sai kace wanda za'a aura masa makiyiyar sa?takarisa maganar tana sake tsuke fuska. Shidai Daddy shiru yayi gabadaya yana mamaki tare da shocked din halin guggon nasa wanda kullum babu alheri sai tashin hankali,gyaran murya Baba Hashim yayi yace"yanzu Guggo ita yarinyar ce duk ke fada miki haka? "Ai Hashimu koda Akeela bata fadamin ba abune da yake a bayyane domin kuwa ina gani da idanuwa na,ga damuwa karara tattare da ita,nasan baya sonta amma hakanan zai aureta kodan karfafa zumuncin mu,shi nakeso ta aura, Kuma ko baya sonta dole ya zauna da ita wallahi"takai aya tana zazzare idanuwa. "To yanzu menene abinda kikeso ayi Laure? "Tambayar da tuntuni ya kamata ace kamin kenan Yaya,sonake asashi yakira ta a waya kuma ko babu komai yadinga kulata ko yaya ne,amma yarinya tana neman ramewa da karewa a banza a wofi? "Shikenan Allah yashige mana gaba,insha Allah za'a kirashi amasa magana,amma maganar gaskiya Laure niban fiye son yawan korafe-korafe ba,haka za'ayi auren ana korafi dakawo kara?alhalin irin auren nan babu inda baya zuwa?gaskiya banso yakamata kizaunar da ita kikara fahimtar da ita menene aure?don shirmenta yayi yawa"Galadima yayi maganar yana bayyana bacin ransa karara. "Kayahakuri Yaya muhammadu za'a kiyaye. "Aini ba wani abu nace ba kuskuren da ake tatkawa nake kokarin gyarawa don bazamu zuba idanuwa muna gani ayita kawo korafe-korafen matsaloli ba,don Allah kinatsar da ita. Sosai jikin Guggo Laure yayi sanyi,gudun kada yayan nata ya botsare yasa tamike tare da yimusu sallama tafita,jingina Galadima yayi da jkin hadadden kujeran nasa yana me lumshe idanuwa,muryan Baba Hashim ya tsinkayo"ni wallahi lamarin auren Sauban da yarinyar nan fa yafara fitamin a rai,ace tun yanzu korafe-korafe sunfara shigowa ciki to inaga ma anyi?ita Guggo ko la'akari batayi da yaron nan fa auren dole za'a masa,auren biyayya zaiyi,yafada shi baya son yarinyar nd baya son abinda zai bata zumunci,to gaskiya za'a wa tufkar hanci tun wuri. Ajiyan zuciya Daddy ya sauke tare da cewa Allah ya kyauta nan suka cigaba da tattaunawan su akan tsaida ranar bikin tunda iyayen ma'aruf mijin da zai aure muneefa suka basu dama. Haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya har takama yau saura wata guda biki,akuma ranar ne Ammi da Ummie suka shirya sai kasar Dubai don siyoma yara kayan kitchen don ko Mom bata sani ba,a gefen ta itama sai shiri takeyi batare da tasaka kowa a cikinsu ba don tayi alkawarin sai ta shayar da kowa mamaki da kayan kitchen din muneefa hakan ce yasa takira kawarta daga Lagos kan a turo mata da kayan kitchen na million 1. Bangaren su Ummie kuwa kwanansu biyu suka gama shirye-shiryen su don juyowa saboda kayansu tun a ranar suka isa Lagos daganan aka wutu dasu kaduna JABI ROAD wajen mommy,don agidan abokin Abbie suka sauka wani balarabe me suna Omerr Aslam,sun kuma samu tarba me kyau inda suka masu Ummie alkawarin zuwa biki insha Allah shida babban dansa,da zasu tafi suka musu kyautan sha tara na arziki don mahaukatan yadika da shaddo di yayi akwati guda yace na Taufeeq da Sauban,ko wanne 10 10 yrd kusan set biyar² zasu tashi dashi,sosai su Ummie sukayi godiya matan shi kuma hajiya Amna ta hadama amare akwati guda na dogayen riguna, zuhra ma

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});