Chapter 64
Chapter 64
Zainab bace tayi kisan hajiya kareema ce kanwar Alhaji iliyasu,sai suka cidda wannan tashin hankalin,tsaban kuka da Ammar keyi kamar yayi hauka yasa hankula yatashi a office din, komai ya tabbata a computer ba Adda Zainab bace tayi kisan,ga inda Hajiya kareema tashiga har palour yayanta Alhaji iliyasu tasa maganin 6era a lemon da hajiya Aliya ta hada musu,har inda suka fadi tasake dawowa tana cewa"Nasan dole wannan kisan ace Zainab ce tayi itama a kashe ta idan yaso naji da suma wadancan tsinannun yaran ko kwangilar kisan su na bada",lokaci guda aka dauki Adda Zainab sai hospital don duk a tunanin ma'aikatan rudewa ne yasata hakan don su basu farga da tsutsotsin dake fito mata ba,kaitsaye akaje aka dauko hajiya kareema da safe aka maka ta a kotu tare da gamsassun hujjoji,don da farko taso ta musa sai da aka Sanya videon kowa yagani itama tagani sannan ta yarda tafara kuka da cewa sharrin shedan ne,yaranta ma kuka sukeyi,mijin ta kuwa atake anan yasake ta tare da mata Allah wadai,don anyanke mata hukuncin kisa ta hanyar rataya tare da horo me tsanani. *_BAYAN KWANA UKU_* Ummie itace ke tare da Adda Zainab a asibiti tare da islaha,sai matan yayan Alhaji iliyasu,kuka sosai Ummie keyi tana sumbatu"Allah na yafewa Adda Zainab ya ubangiji ka bata lafiya ka yafe mata wallahi nidai kam na yafe mata,gabadaya sai ta koma ita ake ma lallashi domin zuciyar Ummie tayi ma kowa naganin ta mace me yafiya,kamar wasa Ummie haka abinta keta gaba don harta kaiga hannu take sawa a bayanta tana jawo tsutsotsi,su Amma da yayyen ta maza suma kuka kawai sukeyi,abu kamar wasa duburan ta yafara zazzagowa yana jini ga nama duk a waje,dararrakun ta kawai kakeji tana ambatan boka hatsabibi sunan shi ya zauna a bakin ta zam. Duk wanda yaga Adda Zainab sai ya tausaya mata, Ummie har hawan jininta sai da yatashi, Taufeeq yakira su Daddy ya sanar dasu halin da ake ciki don yau suka dawo da Galadima domin jikinsa Masha Allah,maganar ne dai ana ganewa ma amma bedawo dai-dai ba dama sai a hankali. Washegari su Daddy suka iso,ya zamana Bodejo kawai da Galadima aka bari don Zuhra ma ta biyosu,duk da bata tambaye sa, Ammi ce tace tashirya,daga Ammi, Mom har Zuhra kuka sukeyi, Mommy da Mashahuda kuwa har su Saba gani don tare suke da Ummie koda yaushe. Kamar wasa Adda Zainab tadinga wani irin rama,naman ta na zagwanye wa don bata cin abinci,kashi kuwa idan yana fita babu control,kowa yaki jinyar ta sai Ummie. A wannan halin ne kuma Allah yadauki rayuwar ta bata ambatar komai sai sunan boka hatsabibi har tabar gidan duniya babu kalmar shahada babu komai ( _Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un hasbunallahu wa ni'imal wakeel,shikenan fa duk abinnan antafi cikin babban lefi wanda mutum be Isa ya yanke hukuncin tsakanin bawa da mahaliccin sa ba,masu hali irin na Adda Zainab Allah ya shiryesu,ku duba duk abinda ya haddasa hakan "hassada" shine ya jefata cikin wannan bala'in, wallahi wallahi wallahi mukiyaye kanmu da hassada domin babu abinda be sawa, Allah ka mana tsari da ita Allah katsaremu da mugun ji mugun gani Ameen!_ ) Bayan sati daya,Yasmeen ta koma hannun Ummie inda islaha take gidan ta mijinta yarike ta hannu bibbiyu dashi da iyayen sa, Zuhra kuwa satin ta daya da kwana biyu yau a kaduna,gobe ne komawar ta maidugri hakan yasa ita dasu Laila suka shirya suka nufi saloon, sannan suka wuce gidan lalle,a hanyar su ta dawowa ne wani mutumi yadinga nacin suzo su shiga ya rage musu hanya,ga rashin abin hawa gashi tafiya ce me nisa tsakanin su da gida, babu abin hawa gabadaya,tunda layin da suke tadan shiga hakan yasa dole suka hau,sannan shi ba kowa yakeso ba da alama niyyar rage musu hanya kawai yayi,har JABI ROAD kofan gate dinsu ya kaisu, gaban Zuhra ne yayi wani irin mahaukacin yankewa ya fadi,a dalilin wanda tahango,ya Sauban ne ta hango jikin mota shida ya Taufeeq gabadaya shi hankalin sa nakan motar da tayi parking,cikin sauri Zuhra ta 6alle murfin motar ta fito,idanuwan su ya shige cikin na juna,wani irin kallo ya aika mata dashi mesa hanjin mutum kadawa,domin kuwa daka kallesa kasan ransa a 6ace yake duba da yanda lokaci guda face dinsa ya sauya da wani irin mahaukacin kishi,godiya su Laila suka ma me motar sannan suka nufota, Laila na cewa"tundazu ya isa ace kinshige har mun kariso...shiru tayi a dalilin wanda tagani,itama jikinta ne yayi sanyi da irin kallon da taga yayan nama Zuhra, Nihal kuwa gigita tayi da tsoro hakan yasa da wani irin azababben gudu tashige gate din. Laila ce ta kamo hannun Zuhra,sumumi-sumumi suka wuce suka shiga gidan,nannauyan ajiyar zuciya Laila ta sauke,itako Zuhra hakanan tanemi natsuwar ta tarasa,ko ada da sukafi 'yar tsama be ta6a mata irin wannan kallon na yau ba. Shiyasa suna shiga kaitsaye bedroom din Ummie ta shige tana sauke numfashi. Shikuwa suna shigowa yabiyo bayan su, tana cikin cire gyalen ta Laila tashigo tace tazo ya Sauban na neman ta,sannan daka kalle face din Laila kasan ba lafiya ba. Cikin sanyi suka fito sun cidda kowa cirko-cirko har mommy, Mashahuda, Taufeeq, Ummie,wani mugun kallo Sauban ke aika mata dashi,tsayawa tayi cak taki karasowa kanta a kasa, muryansa tajiyo kamar zai tsaga palour,idan kika bari nazo nan saina tattaka kanki,kirjinta ne ya cigaba da bugawa a hankali ta shiga takowa"Na hanaki shiga motan tsinannun mutanen nan bakiji ko?yayi maganar idanuwan shi na diddilowa cike da kishi"wallahi duk ranar da nasake ganin kin shiga motan wani da sunan lift sai naci uban shi,wallahi sai na dauresa ko dan gidan uban waye,ke kuma sai na baki mamaki tunda kunnen kashi ne dake,ku kuma"yayi maganar yana nuna su Laila"Duk sanda zaku fita wata tasake dauko min mata sai naci uban yarinya a gidannan"yasake maganar yana huci,duk tsit palour yayi don Sauban idan yana fada kamar mahaukacin Zaki yake komawa, Ummie da Mommy kuwa sunji matukar dadi don kishinta ne bayyane a idanunsa. Itakuwa Zuhra juyawa tayi tana turo baki sai da takai dai-dai stairs tajuyo sannan tace"Kai da baka so na sai kabar masu so na su soni,ai da wani irin firgita yake duban ta,sauran 'yan palour kuwa da wani tsananin mamaki suke dubanta,ganin hakan yasa da gudu ta haye stairs,aiko Sauban ya rufa mata baya,tana kokarin danno kofan bedroom dinne ya kuwa danno kofan yaturo,kamar mayun wacin zaki yayo kanta,fisgota yayi ya kifa mata mari,aiko Zuhra ta bude baki da niyyar ihu,ai babu zato taji mouth dinsa cikin nata,wani mugun cafka yama lips dinta wanda yasata kwakufosa saboda zafin da taji,aiko nan yashiga punishing dinta da mouth, sosoai Zuhra ke hawaye babu bakin ihu ita kadai tasan azabar da takeji juya kai kawai yakeji,don jitayi kamar ana yayanka mata lip to pieces,hawaye takeyi sosai. Acan downstairs kuwa Mashahuda ta dubi Mommy tace"Mommy please kije kinsan halin Yaya da zuciya kada yazo yana ta dukan ta ne kuma ya hanata ihu"Mommy tace"Sauban bazai ta6a dukan Zuhra ba sai dai punishing dinta"Ummie tace"ai baby sai ana maganin ta rashin kunyar ta yawa ne dashi, Allah ya kyau ta,tana gama fadar hakan tanufi kitchen, Taufeeq yaja hannun Mashahuda yana mata rada a kunne,aiko nan suka shiga dariya kasa²,su Laila suka bi Mommy apartment din
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87