Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 12

Chapter 12

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,277 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

amsa yanufi mommy,hannu ta miqa masa suka tafa duk dashi a kunyace yake. Bodejo tace"Uhm uhumm lalacewa yakai lalacewa yanzu ke hauwa ko kunya bakiji ba?kika miqama kusan danki hannu kuka kashe? Gabadaya wajen dariya aka sanya,a zahiri kuwa Aunty hauwa bata wuce shekaru uku zatabawa ya Sauban ba,Yan matan gidannan suka fara gaida cike da girmamawa. Zuhra kuwa tana gamai gaisheshi ta sunkuyar dakai tamkar wata munafuka,akanta ya tsaida idanuwan sa sai dai kallo daya yamata yakauda kai. Dunguma sukayi suka shiga cikin parlon Galadima don da alama yau anan za'ayi dinner akuma taba hira. "Sweetheart Inasu Daddy da Galadima? Ammi tace"Basunan sunje masallaci kuma daga can zasu wuce jana'izar ladan don Allah yamasa rasuwa dazu wajen 3:30. "Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un yarasu? Ah muma zama baikama muba yakamata ayi jana'izar damu ko friend? Kareem da Taufeeq suka mike, Ummie tace. "Haka zaka kuma fita babu abinda zakasa abakin ka? Bodejo ya alhamis ina azumi ko kin manta ina azumin litinin da alhamis?yaqarisa maganar yana fita. A kaikace bodejo ta makama bayansa harara tace"Oho maka nina manta ma kanayin wani azumi. Bayan sallar isha'i gabadaya ahalin sun hallara a hall din cin abincin wanda yatsaru iya tsaruwa fada kuwa bata bakine sai dai kai maikaratu ka kiyasta irin tsaruwar Galadima family. Bayan Sauban yagama gaida iyayen nasa maza sun taba 'yar barkwanci da hausa shida Galadima anan akafara cin abinci harda matayen. Babu wanda yasake magana sai zuwa can ne mommy talura babu zuhra awajen cin abincin,gyaran murya tayi tare da duban nihal tace"Nihal ina zuhra ne?gashi anacin abinci batanan,tashi kije ki kirata. Miqewa tayi zata tafi Mashahuda tace"Bari nakirata a waya muji mommy,Kiran wayar zuhran tayi ba'a dau wani lokaci ba akayi picking. Da yake a handsfree wayar take cikin sanyin muryan ta maicike da natsuwa tare da shagwaba tace"Hello Aunty Mashahuda inayini? Mashahuda ta amsa tana me cewa"kizo dinning cin abinci anata jiranki fah,cikin shagwababbiyar muryan ta tace"Aunty Mashahuda na qoshi nikam shiyasa ma banzo cin abinci ba. Har Mashahuda zatayi magana Ammi ta amsa wayar,cikin muryan rashin wasa tace"Me kikaci?kiyi maza kizo kici abinci ina jiranki ne. Tana gama fadar hakan ta datse wayar. Mommy tayi murmushi tace"Zuhra hmmm batason cin abinci kwana biyu ina lura da ita. Cin abincin suka cigaba dayi. Ko 5minute ba'ayi ba tashigo tare da sallama cikin sanyinta,duk dagowa sukayi suna dubanta, Sauban kallo daya yamata sai dai kayan jikinta sun mata kyau,sanye take da riga da skirt English wears,long skirt mai budewa tundaga kugu sai rigar iya kugu mai gajerar hannu kalar ruwan hoda,hula ne akanta black sai black din flat shoe wanda suka hade da fatarta kalar half-caste sukayi mata kyau sosai hannunta riqe da wayarta iPhone 8+ da ita da Nihal da Laila wayarsu iri daya. Amsa sallamar sukayi,nan tafara gaida kowa tare da jan kujera tazauna. Bodejo tace"kawai saboda bakin hali saikishige kurya kiqi fitowa?akan wane dalili? Turo mouth gaba tayi tace"Kai bodejo uhumm,awara ta zuba da egg source tare da tsiyayan kunun gida tafara sha. A lokacin su Daddy suka kammala harma da Galadima suka miqe. Suma su Sauban basu wani jimaba suka tashi, dama a takure take saboda irin kallon da Kareem ke mata a sace. A hankali kowa yadinga tashi duk aka watse yarage daga Zuhra,Laila,Nihal da maimoon. Wajejen 9:30 kowa yana apartment dinsa inda su Zuhra ke apartment din Ammi dakin Laila. Sauban ne ya shigo bedroom din Ammi,cike da girmamawa yace"Sweetheart kenan haryanxu baki baccin wurin ko?duk da kallo daya zakama fuskansa zaka fahimci yana cikin damuwa. Kura mishi idon Ammi tayi tare da aje hisnul muslim din hannunta akan side drower tace"Son lafiya?naga kacanza ne bakamar sanda kadawo cike da farin ciki ba? "Sweetheart Daddy p suka sameni akan wani magana wanda Allah yasani tun farko nace banason yarinyar amma sunce umarni suke bani kan na amince inhar sun isa dani,bama kaman Daddy sweetheart bakiga yanda yakeyi ba. Shikuma Galadima harda rokona wai yana gudun lalacewar zumuncin su day rigimammiyar tsohuwan nan hajiya Laure. "Wallahi muddin akamin haka ba'a kyauta min ba sweetheart don sam yarinyar batamin ba,yaqarasa maganar tare da murza forehead dinsa da babban yatsan hannunsa. Ajiyan zuciya Ammi tasauke tace"Amma basun fadamaka dalilinsu na umurtanka da auren ba? Sauban yace"A'ah sweetheart kawai sunce sunyimin mata sannan umarni suke bani wai inhar sun isa, Galadima hardamin kuka gabadaya sun daddaure ni,mema sanyi a ciki shine Abbie, yanzu yazanyi da rayuwata?wallahi sweetheart banason yarinyar nan please kisa Baki.Yayi maganar idanuwansa nasake jajazur. Ajiyan zuciya Ammi tasauke tare dayin murmushin da baiwuce iya labba ba don Allah yasani har zuciyarta bata aminta da aurensa da Akeela da akeso a hada ba amma bazata hanashi yima iyayensa biyayya ba,kuma bazatayi sanadin abinda zai bata zumunci ba. "Kaine kajawa kanka Sauban tun tuni ake maka maganar kafito da matan aure amma kaqi to ya kakeso ayima nibazan goyi bayan kaqi yima iyayenka biyayya ba kacigaba da addu'ah Allah yasa hakan shi yafi alkhairi. Shiru ya ratsa na wani lokaci,mikewa yayi yace"shikenan sweetheart nizan tafi na kwanta ina furar da kika mun magana? "Yananan a cikin karamin fridge dincan. Nufar fridge din yayi yabude yadauki furar sannan yamata sai da safe tare da jan kofar yabar bedroom din,girgiza kai kawai Ammi tayi tacigaba da duba hisnul muslim dinta. Washegari zuhra zaune take a qasa kusa da Abbie tana saurarensa,gefensa Ummie ce fuskanta kadaran kadahan sai ya Taufeeq da yake zaune kusa da Ummie. "Kinji mamana anan zaki cigaba da zama saboda munyanke hukunci dasu Daddyn ku kan zaki shiga University of maidugri ne tunda kindage bakison zarian koh?baki kewar mune? Dago dararan idanuwan ta tayi tadubeshi cikin cool voice nata tace"ina kewanku mana Abbie musamman ma kai dasu maimoon da mommy,amma nafison nandin,takarisa maganar muryanta na rawa. Sosai Abbie yaji wani irin tausayinta saboda yasan badason ranta zata zauna anan ba amma saboda mahaifiyar ta tazabi nisantar su. Cike da barkwanci ya Taufeeq yace"Ai Abbie tagaji da ganinmu ne musamman ma ni. Turo mouth tayi tace"Kai ya Taufeeq wallahi niba haka nake nufi ba kawai dai....tayi shiru batare da takarisa ba,kasa² take duban Ummie wacce take lallatsa wayarta tamkar bata a wajen,ajiyar zuciya mai karfi ta sauke tare da rintse idanuwan ta. Dafa kanta Abbie yayi yace"shikenan Allah yayi miki albarka kinji Allah yabada sa'a akan KARATUN da zakiyi 'yar jarida,nan yashiga yimata nasiha masu shiga jiki,wanda har sai da zuhra jikinta yayi tsananin sanyi,duban Ummie yayi yace. "Ummien yara to kema kiyi naki nasihar mana. Barin lallatsa phone din tayi tace"Allah yabada sa'a ubangiji kuma yamiki albarka.Tana gama fadar haka tamike. Duk cikansu da kallo suka bita,sosai zuhra jikinta yayi sanyi. Shima ya Taufeeq 'yar nasihar yayi mata tare da dan zolayarta kamar yanda yasaba. Bayan kwana daya Abbie,Abba,Ummie,mommy,ya Taufeeq, Laila, Nihal suna shiga motoci inda Ummie, mommy,Abbie, Abba suka shiga mota guda Abba ne kejan motar sai dayar ya Taufeeq, Laila, Nihal dasu maimoon inda ya Taufeeq kejan motar sosai zuhra ke kuka na kewarsu don tunda take ko hutu bata taba zuwa ita kadai ba,inda Abbie yaturama da ya Sauban kudin shopping dinda za'a ma zuhra don before azumi zasu fara attending lectures,shiko ya Sauban yamaida masa yace ai za'ayi mata duk siyayyan daya kamata. Kowa haka ya watse cike da

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});