Chapter 67
Chapter 67
da sukayi dashi,hannayensa kalmashe a kirjinsa ya tsuke face,nan ya shiga takowa idanuwan sa a kanta,cikin sauri Zuhra ta sunkuyar dakai tare da runtse idanuwa,hannunsa taji ya riko waist dinta tare da turota ta fado kirjinsa,dayan hannun yakai yana kamo ha6arta"bincike kike yimun a bedroom?cikin sauri Zuhra ta bude ido tare da kauda kai, Sauban ya sake matse mata waist hakan yasa ta furta"Ouch! Yace"ba magana nake miki ba? Cikin shagwa6a66iyan murya tace"Nifa ba bincike nake maka ba"a yanayin yanda tayi maganar yasa yaji wani abu ya fisgesa,cikin sauri yakai mouth dinsa cikin nata,kwalo idanuwa Zuhra tayi don a tunanin ta muguntar da yasa ba yimata ne yau ma zai maita,sai dai sa6anin haka,jitayi yana mata wani irin salo, zazzafan kiss yake aika mata,wanda yasata jin wani iri,jin abinda bata ta6a jiba,tsintar kanta tayi da kokarin biye masa,hakan yasata tura yatsun hannayen ta cikin kwantacciyar suman kansa.ππ½ββοΈππ½ββοΈππ½ββοΈ Xahratty CEπ₯° Lallai Alqalami ποΈ yafi takobiπ‘οΈ. [7/17, 17:20] πΜπΜπ πΜπππΜ¨ππππ€: π¨π½β𦳠*_GALADIMA FAMILY_* π¨π½β𦳠Page:- 79/80 _____Sosai Sauban ke romancing Zuhra wanda hakan yafara bata tsoro,domin batasan yamutsa masa gashin da takeyi bane yasashi sake susuce mata,hankalin sa yayi kololuwan tashi ba tare da ya ankare ba yaji kukan Zuhra saboda mahaukacin romance din da yake mata dayasa yakai hannunsa state government,hakan yasata rudewa ta sakin masa kuka sosai. A hankali ya dena mata abubuwan da yake mata yana janye mouth dinsa cikin nata,maida kanta yayi kan kirjinsa yana shafa mata baya,alamun lallashi,bakinsa ya gaza furta komai,idanuwan sa sunyi wani laushi sun sake zama sexy eyes,tanajin bugawan numfashin sa abinda ya bata tsoro shine kalaman Akeela ne suka fara dawo mata kunne,cikin sauri tayi kokarin fusge jikinta tayi,shi kuma yaki bata daman haka,hakan yasata fashewa da kuka. Dagota yayi yana kamo face dinta"what's wrong with you?yayi mata tambayar yana kura mata ido,kasa kallon sa tayi saboda wani mugun jin nauyin sa da take,dakyar tayi karfin halin fadin"Nothing....ummm banyi komai ba"dubanta yayi"like wat?ya furta hakan, Zuhra tace"I mean banyi girki ba cuz..sai kuma tayi shiru, Sauban ya saketa tare da nufar kofan bathroom yace"don't worry nima yanzu fita zanyi,babu zato yajiyo muryan ta"Again!! Ita kanta batasan ta fada hakan ba,tsayawa yayi tare da juyowa gabadaya yana dubanta,murmushin gefen baki yayi yatako zuwa inda take,hannun ta ya kama yanufi bathroom din da ita,nan ya hada musu ruwa cikin jacuzzi,kayansa yashiga cirewa,hakan yasa Zuhra runtse ido gam tafara addu'o'i,murmushi kawai Sauban yayi yana taotsan lip dinsa na kasa,babu zato taji yafara ciremata vest dinda ke jikinta,da mugun sauri tabude ido ganinsa tayi daga shi sai boxes,hannunta takai kan nasa don kokarin hanasa,buge hannun nata yayi yana me tsuke face,cigaba yayi da cire mata vest din, Zuhra kuwa jikinta babu inda baya shaking,wani shocked Sauban yaji a dalilin cin karo da yayi da dukiyar fulanin ta,don batasan bra ba,duk da suna da girma hakan be sasu russunawa ba tsaye suke cak. Cikin sauri takai hannayen ta da niyyar karesu tana sakin kuka lokaci guda, Sauban kuwa jikinsa ne yadau rawa,da hanzari ya cire mata bomshort din,anamma saranda yayi Saboda kayan ruwan Zuhra,daukan ta yayi kacokar yasakata cikin jacuzzi din,gabadaya ya sake wani susucewa one time. ******* Sosai damuwa ya shiga cikin gidan su Guggo Laure gabadaya kunyar jama'an layin sukeyi musamman tunda anyi rasuwa hakan yasa maganar ta tunda yawo a society din, Akeela kuwa ba karamin tashi hankalin ta yayi ba,bata ta6a zaton Zuleey zatayi mata wannan cin amanar ba don itace ta watsa video's dinta a socially media,tayi kuka sosai sannan ita kanta tayi Allah wadai da irin rayuwar ta,a gefe guda ga mahaifin ta dake mata Allah ya isa, mahaifiyanta kuwa kuka kawai takeyi,ga maganganun da Guggo Laure keyi masu zafi tana yayya6a akanta. Cikin tsananin damuwa tafito palour su nan ta cidda hajiya maimuna,cikin muryan kuka takarisa gareta"Mom don Allah ki yafemun wallahi sharrin shedan ne,bazan sake ba ki roki Baba ya yafemun, Alhaji mansir cikin 6acij rai yace"Akeela idan kika sake kirana da Baba sai na canza miki kamanni, nayi dana sanin haihuwar ki, Allah kuma ya is......cikin 6acin rai Baba Sani ya fara magana"Wai Mansir kana da hankali kuwa?tundazu kake mata Allah ya isa,so kake tasake lalacewa?sai kuma ya sassauta"inaso kasan cewa hannun ka baya ru6ewa ka yar,duk abinda yafaru mubar shi a kaddara komai mukaddari ne,dole kuma muja Akeela a jiki jinin mu ce bamu da yarda zamuyi"Guggo Laure tace"gaskiyan Sani ne Mansir,me faruwa ya faru domin kuwa cuta dai Akeela ta cuce mu sai dai fatan mata shiriya"haka dai suka cigaba da tattaunawa cikin jimami da damuwa. ******* Ammi ce tafito daga kitchen hannunta rike da cup ta nufo Zuhra,samun gefen tayi ta ajiye cup din"kiyi maza ki shanye wannan kafin nadawo wajen Daddyn ku,idan kika shanye akwai wani ma"Zuhra amsawa tayi da to sannan ta dau cup din,tafara shan abin,lumshe idanuwa tayi tana sakin murmushi"Ummm ashe da dadi ai nayi tunanin magani ne Ammi tabani"Zuhra ta furta tana sake Kai spoon din mouth dinta,cigaba da sha tayi cikin natsuwa. Sallaman su tajiyo shida Kareem,amsawa tayi batare da ta hada ido dashi ba,samun sofa suka zazzauna, duban inda Kareem yake tayi"Yaya Kareem barka da zuwa"cikin murmushi Kareem yace"amaryan mu barka dai da wannan lokacin,ya gida ya garin? zuhra tace"Alhamdulillah ya shirye-shiryen biki? Kareem yace"Alhamdulillah ai gashi nan munata fama babu zama please ayi hakuri na rike oga abin ne sai a hankali"murmushi kawai tayi batare da tayi magana ba, Ammi ce ta fito, duban ZUHRA tayi tace"kin gama sha ne? Zuhra tace"Yess Ammi na gama,kuma yayi dadi juice me sunan shi?hararar wasa Ammi ta aika mata dashi,dariya Zuhra tayi tace"please Ammi ki karamin serious da dadi"Ammi tace"kitashi ki hado musu abinci tukuna kidawo"mikewa Zuhra tayi,da kallo Sauban ya bita yarasa dalilin da yasa yake kaunar tafiyar ta,nan suka shiga gaishe da Ammi,cikin kulawa take amsawa, Zuhra bata wani jima ba tadawo hannun ta dauke da babban tray wanda wamers ke kai sai plate nd spoon,bayan ta ajiye musu komawa tayi ta dauko wani madaidaicin tray wanda bottles water guda biyu ke kai da juice sai glass cup's biyu. "Sannu da aiki matar oga muna godiya"Kareem yayi maganar cike da tsokana, harara wasa Sauban ya galla masa yana cewa"kaji dashi munafuki da alama bakin ka da magana,guntse dariya Kareem yayi batare da yayi magana ba yajawo tray din don azababbiyar yunwa yakeji,serving dinsu yayi kowa da plate dinsa,sannan suka fara cin abincin, mikewa Zuhra tayi don basu waje,muryan shi ta jiyo"kada kiyi nisa don zamuje anguwa ne". "Okay! Kawai tafada tana nufar dinning taja kujera ta zauna,chat takeyi dasu Laila sai iskanci suke mata wai kila ma ta harbu. Basu wani jima ba suka g Kammala,hakan yasa yace mata tazo suje,mikewa tayi tahaye stairs don cema Ammi sai sun dawo, murmushin jin dadi Ammi tayi don taga kamar duk cikan su sun fara rike auren da muhimmanci,dama Zuhran ce abinji. Long hijjab tasaka onion colour da yake t shirt nd three quarter ne a Jikinta,sosai hijjab din ya rufe mata ko ina,shi ya bude mata motar da kanshi ta shiga sannan ya zaga shima ya shiga, Kareem shima ya bude ya zauna cike da bar kwsnci yace"Haba oga wannan ai son kaine nima ya kamata ka bude min motar ne nashiga"harara Sauban ya aika masa dashi,Zuhra kuwa murmushi tayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87