Chapter 82
Chapter 82
shi kaya sosai suka dawo,a ranar Adda zainab har kuka sai da tayi,aiko cikin dare wajen ƙarfe biyu na dare cikin Alhaji iliyasu ya fara murɗawa,nan itama Hajiya Aliya nata cikin yafara nan fa suka dinga neman ɗauki,ai ko 5mnt basu haɗa ba rai yayi halinsa ba tare da kowa yasani ba. Washegari da safe ita kuma Adda zainab nason fita ganin har wajen 9 bata ji motsin shi ba yasa ta nufi apartment ɗin nashi,nan ta cidda gawan su cikin bedroom ɗin sa,wannan abin ne ya firgita ta yasa ta fice da gudu tana faɗin Alhaji ya mutu,duk iya ƙoƙarin gate man na ya kamota ya kasa,hakan yasa yayi gaggawan kirar Ammar yazo suka nufi apartment ɗin Alhaji suka ci karo da mummunan abu,sannan gate man ya sanar masa Adda zainab ga yanayin da tafice,nan ya kira yayan Alhaji da ƙannen sa. Shine Hajiya talatu na zuwa ta sake hargitse waje cewa Adda zainab ce ta kashe su don kullum iƙirarin ta kenan,kuma gashi ai ta gudu ya tabbata ita tayi kisan kenan?wannan dalilin yasa aka ɗora alaman question mark akan Adda zainab kenan har zuwa inda aka ganta da mutuwar ta. To wannan CCTV camera footage shine ya bayyana komai tun dawowar su Hajiya Aliya garin har zuwa abinda ya faru,nan kuwa akayi ram da Hajiya talatu tare da kaita kotu koda akaje batayi ja ba sai dai tace ita arashin sani tayi duk a tunanin ta maganin mallaka ne,aiko kaitsaye aka yanke mata hukuncin shekaru hamsin a prison tare da horo me tsanani. Hajiya talatu tayi kuka tayi nadama mara adadi. Wannan kenan. ****** Sauban sam ya kasa gane kan Zuhra don da yayi mata magana sai ta masa banza idan ma ya matsa mata kuka take sa masa,sai dai muddin yazo amsar haƙƙinsa tana bashi,hakan ba ƙaramin tayar mishi da hankali yayi ba,haka dai suka cigaba da tafiya daƙyar da siɗin goshi ya shawo kanta komai ya dai-dai ta suka cigaba da shan soyayyan su ba sassauci. Biki ya kama saura 5 day's hakan yasa shirye-shirye gidan suke babu kama hannun yaro,amare ana ta shiri inda ƙawayen su wasu duk sun shigo su shida,don haka a sashin Boɗejo suka sauka tsohon ɗakin Zuhra don nanne babu cikan jama'a,inda Ammi da Mommy ƴan uwa na jiki duk sun iso saboda events ɗin da za'ayi. Yau ma kamar kullum zaune suke akan kujera 2 sitter kanta na cinyar shi sai wasa da gashin ta yakeyi zuwa can yace"Baby kamar jikin ki da fever fa ko?Zuhra tace"Something like that hub,cuz tun jiya nakejin hakan ga tashin zuciya sai dai ina haɗa hakan da ulcer dake tashi mun kwana biyu" Sauban yace"Okey but ba kina Shan maganin ba? Zuhra tace"Yesss. "To kodai zamuje hospital ne?Sauban yayi tambayar,zumbur Zuhra ta miƙa tana kwaɓe face,cikin shagwaɓa tace"Ni..Ni..dai gaskiya A'ah nifa ba sosai nake jinsa ba yaya,ni kasan abinda nake son ci yanzu?girgiza mata kai yayi tare da shafo face ɗin ta, Zuhra tace"Gullisuwa me daɗi Please" Sauban yace"Eweee this girl na kwaɗayayya,kinga mouth ɗin nan naki?so ni ina zan samu gullisuwa? Zuhra tace"Nidai shi zanci katashi muje munema Please"tayi maganar tana bubbuga ƙafa, miƙewa yayi yace"Okay to tashi muje,muje na shiryaki,"yayi maganar yana kamo hannunta. Fita sukayi don nemo gullisuwa sosai Zuhra tabawa Sauban wahala don kuka sosai tasa masa da sukaje trade biyu basu samu ba,ƙarshen shi wani getto area suka nufa anan suka,don Sauban da kanshi ya fita suyo mata ya hanata fitowa saboda masu zaman majalisar da ya gani a layin group group hakan yasa yaji wani masifar kishinta ga idanuwa da duk yadawo kan motar nasa,yana zuwa 1k ya miƙa ma yarinyar ya tambaye ta na nawa ne?nan take ce masa na 650 ne,cewa yayi ta juye masa,ledar ta baƙa me kyau ta zube masa gullisuwar sannan ta shiga laluben canji,ce mata yayi ta barshi,sosai ta shiga godiya. Shikuwa tuni yaja motar,mamakin ta yakeyi yan da take shan gullisuwar hannu baka hannu ƙwarya tare da lumshe idanuwa tana jingina kanta a sit ɗin. "Sai kuma mene bayan wannan?ta tsinkayo voice nasa. Zuhra ta dubeshi tare da murmushi tace"Allah yaya sai agwaluma,but nasan ba za'a samu ba cuz ba lokacin shi bane yanzu". Sauban yace"lallai ma yarinyar nan yau da kwaɗayi ma kika tashi kenan?,bata tankasa ba ta cigaba da shan agwalumar ta har suka isa gida,koda suka koma farfesun kayan ciki kawai yace mata yanaso ya ɗan yi yaji saboda muran da yakeji. Amsa masa tayi sannan ya fice shima saida suka tattake waje ya cema ta Daddy ke neman sa sannan ta barshi ya tafi. A lokacin kusan ana gabda magrib ne hakan yasa ta shiga kitchen ɗin tafara ɗora masa bata bar kitchen ɗin ba sai da aka kira magrib,ga wani mahaukacin bacci da ya sakota gaba sai dai bata son yi sai ta gama masa pepper soup ɗin,shiga bedroom tayi ta wuce toilet ta watsa ruwa sannan ta ɗauro alwala,sallah ta tayar tana idar wa ta shige kitchen nanfa ta zauna anan cuz bata so ta koma bacci ya kwashe ta,ɗan rage gas ɗin tayi, dai-dai ana kiran isha'i ta sauke don tasan shi yafi son ta tayi laushi,plaintain guda ɗaya da ta yanka ta soya masa,sannan ta shirya su, plaintain ɗin tasa a plates ta rufe, pepper soup ɗin kuma ta sa a wani bowl ta rufe abinka da kayan tangaras riƙe zafi,a tray ta haɗa masa tare da spoon da pork sannan ta ɗauko ta fito,komawa tayi ta haɗo masa fresh milk nd Fairless a wani tray ɗin,glass cup nd bottle water ta fito dasu ta ajiye,palour ta koma ta cigaba da shan gullisuwar ta babu jimawa bacci yayi awon gaba da ita. Babu jimawa kuwa ya shigo yagan ta tana barci,aiko peck ya bata a kumatu ya wuce dinning ya fara dinner ɗin shi,yana gamawa yakai komai kitchen sannan cak ya ɗauke ta,ya ɗau mata gullisuwar ta ya haye da ita upstairs, bedroom din shi ya wuce da ita sannan yayi mata addu'a yaja mata duvet tare da ƙara mata A.C don ita mejin zafi ne,toilet ya faɗa yayi wanka be wani jima ba ya fito yayi duk abinda ya kasance al'adar sa,aiko ya haye gadon a buƙace yake,hakan yasa shikaɗai ya fara kaɗan sa da rawar sa sai dai wani gigice wa yayi saboda wani daɗi da yaji ta sake,a bacci takejin komai sai dai sam takasa tashi,don sam Sauban be san ko isha'i batayi ba. Bayan ya kammala komai yaje yayi wanka tare da dawowa ya rungume ta sai bacci. Zuhra ko wajejen uku da rabi a yanayin jikinta kawai tasan yaya yayi aiki murmushi kawai tayi da ƙyar ta miƙe ta shiga toilet,wanka tayi sannan ta ɗauro alwala tazo ta tayar da isha'in ta,a daddafe ta koma ta sake kwanciyar ta. ********* Bayan kwana huɗu yau ta kasance ana gobe biki,events an yishi babu magana,yau kuma dinner za'ayi duk yanda Zuhra taso zuwa Sauban ya hanata saboda zazzaɓin da takeyi,itama bata wani damu can ba,fita yayi saboda zasu kama ma mijin da zai aure Nihal hotel don yanzu haka suna hanya, shida Taufeeq da Kareem suka fice. A can Ummie da Mom su suke abincin tarba,babu abinda kakeji na tashi sai hayaniya a Galadima house, Zuhra tana zaune ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87