Chapter 69
Chapter 69
nawa lokacin na tafe"Galadima yace”gaskiya ne kam wannan,nan akafara gaggaisawa,inda Galadima ya kalle Sauban"Muhammad ya maganar matar ka?ba zaka dawo da ita bane?,ɗagowa yayi ya kalli Zuhra akayi sa'a itama shi take kallo,ɗan murmushi Galadima yayi sannan ya cigaba"a wannan lokacin yafiya shine sama da komai ka manta komai,komai ya wuce ka dawo da matar ka ka haɗasu ka musu adalci". Cikin ɓacin rai boɗejo ta kalle Galadima"Wai Malam meyasa ka fiye dawo da hannun agogo baya ne?gaskiya bazan ɓoye maka ba nisam bana son dawowan ta gidan nan,ka barsu suyi rayuwar farin ciki itama Allah ya haɗa ta da wani mijin nagari me kula da ita"tana ƙare faɗan hakan ta mike ta nufi kitchen,murmushi Galadima yayi yace"Wato su mata kullum tunanin su ɗaya ne, menene a ciki don kadawo da Akeela?kuskure ne ta riga tayi kuma ƙaddara ce bata wuce kan kowa ba"mikewa Zuhra tayi gaban ta na masifar bugawa don har ga Allah tana tsoron Akeela,da kallo duk suka bita Sauban ji yake kamar yatashi yaje yabita. Still murmushi Galadima ya kuma yi sannan yace"kaje kayi shawara,amma inaso ka natsu tukuna kafin ka yanke hukunci"miƙewa Sauban yayi jikinsa na masifar sanyi yama Galadima sallama ya fice, apartment din Ammi ya nufa nan ya cidda ta da Zuhra zaune tana dafe da kafaɗun Zuhra wacce banda sharɓan kuka babu abinda takeyi,a hankali ya ƙariso,cikin ɓacin rai Ammi ta dubesa"mekayi mata ne Sauban?tsaban kuka tunda ta shigo ko magana ma ta kasa,meke faruwa ne?shafa kai Sauban yayi yace"magana Galadima yayi min akan dawo da Akeela shine fa taji take kuka,to wai ma menene abin kuka anan? Ammi idan fa Allah ya ƙaddara da sauran zamana da yarinyar nan babu yanda za'ayi dole kowa yayi haƙuri"Sakin wani irin kuka tayi tana faɗawa jikin Ammi a dalilin jin kalaman sa da tayi na ƙarshe,cikin ɓacin rai Ammi tace"Sauban! Sauban!! So nawa na kira ka? "Sau biyu Ammi". Ammi tace"To idan har nice na haifeka kada na sake ji ka tayar mata da maganar nan"cikin kuka Zuhra tace"Ammi idan zaiyi auren shi yayi ban isa na haramta masa abinda Allah ya halasta masa ba, kawai dai ni banson Akeela ta dawo ko uku ne ya ƙarosu a lokaci guda amma don Allah banda Akeelaaa"takarisa maganar tana sakin kuka,shikuwa wani ɓacin rai yaji don yana ganin yarinyar kamar fa har yanzu bata son shi tunda har tana cewa ko uku ne yayi banda Akeela. Ammi tace"kiyi shiru nace maganar ai ta mutu taso muje,kamata Ammi tayi suka haye stairs suka barshi anan zaune. Mikewa yayi shima ya fita don tun ɗazu Kareem ke kiran sa. **** Cikin dariyar shaƙiyanci Kareem yace"hhhhh idan bakayi wasa ba kanaji kana gani zan angwan ce na bar ka,kayi ta kallon ruwa dai kwaɗo yazo....mema karisan hausar?dalla masa harara Sauban yayi yana jan tsaki,sannan yace"kai nifa yarinyar nan sam bata so na,nan yashiga bashi labarin abinda yafaru,ajiyan zuciya Kareem ya sauke yace"haba oga wallahi yarinyar nan tana sonka kasan fa yarinya ce so sai kabita a sannu Kaine zaka koyar da ita soyayyan ka"Sauban yace"haka Daddy ma yace min". Nan suka cigaba da hirarsu. Acan Ammi sosai ta lallashe Zuhra sannan tabata good advise na yanda ake kula da miji da tattalinsa,sannan tabata wasu sirrika akan zamantakewar aure wanda insha Allah zaku jisu a book dina mezuwa in na gama wannan. Sai wajejen 9:00 Sauban yadawo inda ya biya yadauki Zuhra suka koma gida,koda suka shiga bata bi takansa ba,dayan personal palour dinta ta nufi,daya daga cikin bedroom din tashiga tayi wanka. Bayan tafito ta shirya cikin wasu night gown masu taushi,wandon gajere ne hannun kuma na vest peach colour,shiryawa takeyi tana muttsuke jikinta da khumra da kulakca masu masifan ƙamshin daɗi,wayar tane yafara ringing mikewa tayi tadauko akan bedside drower ganin number yasa taƙi ɗagawa har ta katse,sake kiran ta akayi,mamaki ta shiga yi kan waye ke kiranta cikin daren nan?shahada tayi taɗau phone din. Muryan shi ta jiyo"Ina sama ina jiranki idan kingama"Yana ida faɗar hakan ya datse kiran,bin wayar Zuhra tayi da kallo,sannan taje ta cigaba da shiryawan ta,sam bata kawo komai a ranta ba,batare da wani damuwa ba ta ɗau hijjab ɗinta long ta sanya ta fice. Samuj shi tayi sanye da kayan baccin shima riga da wando farare tass,shimfiɗa praymat yayi yace"kizo mu gabatar da sallah"wani irin bugawa Zuhra taji ƙirjinta yayi don idan bata mance ba ta taɓajin su Aunty Mashahuda na firar sallah da akeyi ranar da miji zai san matansa...tunanin ta ne yakatse a sanda taji muryan sa"Ba magana nake miki ba?Cikin sauri taƙaraso anan ya tayar da sallan, raka'a huɗu sukayi, anan ya kama kanta yashiga yi mata tambayoyi akan addinin ta,duk tambayar da yayi mata sai ta bashi answer,sosai Sauban yaji dadin hakan. Bayan sun kammala ya zubanya mata idanuwan yana murmushi,wani irin nauyi Zuhra taji,kamo hijjab ɗinta yayi yana kokarin cire mata,da sauri ta kallesa jikinta na rawa,shima kallon ta yayi yana ɗaga mata gira tare da cigaba da cire mata hijjab ɗin,bayan ya cire mata hijjab ɗinne ya miƙe,tare da fita daga bedroom ɗin, Zuhra kuwa banda dakan lugude babu abinda ƙirjinta keyi. Be wani jima ba yadawo hannunsa ɗauke da tray wanda plate da cup's biyu ke kai,zama yayi a gabanta yana jawo ledar gefen sa,buɗe ledan yayi atake anan ƙamshin gasasshiyar kazar tafara tashi,a plate din ya ɗora sannan ya ɗauko Hollandia strawberry ya zuba a cups ɗin. Kallon ta yayi fuskan sa ɗauke da wani murmushi yace"kina jin yunwa?cikin sauri Zuhra ta girgiza masa kai alamun a'ah.Sauban yace"kinaji mana i know Ammi munyi waya tace baki ci abinci ba na tabbatar yau na ciyar dake kin ƙoshi"yana faɗar hakan yakai hannu ya gutsiro tsokar bakin yakai bakinta,Zuhra babu yanda ta iya hakan yasa tabuɗe bakin,sam bataji daɗi da taste din kazar ba,daƙyar ta haɗiye,sake miƙo mata yayi,da sauri ta riƙe hannunsa tana fashewa da kuka"please Yaya bana jin yunwa naci abinci"taƙarisa maganar tana sakin kuka,da mamaki sosai yake duban ta,ɗauko cup ɗin Hollandia yayi yabata,bata musa ba tasha tashanye duka. Ɗaukar kazan yayi ya fita,babu jimawa yadawo lokacin Zuhra ta fito daga toilet,kan bed ɗin ta nufa saboda baccin da yake cinta,shima toilet ya shiga batare da ya kalleta ba,a lokacin da ya fito bacci ya ɗauke ta. Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️ [7/21, 08:54] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽🦳 Page:- 83/84 ____Wani sabon al'amari ta fara ji kamar ana shafata,cikin sauri ta buɗe idanuwan ta,ido biyu tayi da Sauban gabanta ne yayi mugun faɗuwa duk da bata ganin sa sosai saboda Dum light ce a ɗakin,wasu abubuwa yafara mata tun bata biyesa masa har ta koma biye masa,hakan yasa Sauban yasake samun ƙwarin gwiwa cikin zafi² ya cigaba da aika mata da saƙon ni,tun Zuhra na biye masa har ido yadawo ya fara canza fata domin kuwa tafara tsorata da lamarin nasa cin yafara karkata wani ɓangaren, addu'an kasan cewa yayi da iyali lokacin da yake kai hannunsa yana buɗe cinyoyin,koda yayi ƙoƙarin shiga kasawa yayi a dai-dai lokacin Zuhra ta ɗan saki ƙara jikinta babu inda baya rawa don tayi bala'in firgita. Sannan gashi yaji ruwan ni'ima sosai na guda na a jikinta dagewa kawai yayi don idanun sa ya rufe burin shi kawai ya ji shi a jikinsa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87