Chapter 45
Chapter 45
kuma kudurta a ranta matan mutum kabarinsa, tayi addu'an Allah ya zaba mata wanda yafi zama alkhairi,haka hajiya Biba itama duk ta watsar da makaman yakinta musamman da taga ahalin da jikanta tashiga sai takoma yima autan ta addu'an samun makamancin hakan. Wajejen karfe takwas aka kawo mommy tare da abincin dare,sai su Laila Kuma aka maidasu gida,cike da kewan junan su. Sauban sai wajen goma da rabi yashiga gidan nashi kaitsaye apartment din sa yanufa,wanka yayi sannan ya shirya cikin pyjamas masu matukar taushi Gray colour,katsaye hadadden gadon sa ya hau tare da addu'o'in bacci yakashe fitilu tare da shigewa cikin duvet,duk kokarinsa na ganin bacci ya daukesa ya kasa domin tunanin yarinyar ya sakashi gaba,yakasa sukuni shiyasa bini² kadan yake jan tsaki,a hakadai ya samu bacci ya sacesa. Bangaren amarya Akeela kuwa ta shirya abinta cikin wata fitinanniyar night gown da ta tsaya mata iya kacin gwiwa,banda tashin kamshi babu abinda takeyi,a gefe daya kuma ta shirya kanta tsaf da magunguna kaloli,sai duban agogo takeyi amma babu ango babu alamun sa,har kusan 1:30 amma Sauban beshigo ba sai aikin matse cinyoyi take hankalinta yayi kololuwan tashi tarasa inda zata sanya kanta taji dadi,ga wani ciwo da mararta keyi mata,har kuka kuwa sai da tayi takuma sake tabbatar da lallai Sauban baya sonta dole ta tashi tsaye da kafafunta akansa,dan robar da suke amfani dashi ne don biyawa kai bukata ta lalubo don sam bata yarda ta barshi ba,nanfa ta shiga biyawa kanta bukata( _wa'iyazubillah._) banda ihu na dadi ba abinda Akeela keyi bata samu natsuwa har sai da tabiyawa kanta bukata,nan ta kwanta batare da wanka ba tafara bacci. *_WASHEGARI_* Shuraim sammako ya doka ya nufi asibiti hannunsa da basket na breakfast zuhran ko tashi ma batayi ba,mommy sosai ta cika da mamakin guy din,cikin mutumci ya shiga gaisheta,amsawa mommy tayi tana duban agogo 7:48,sama² zuhra kejin muryan sa a hankali tashiga bude idanuwan ta,four eye's sukayi atare suka sakin ma junan su murmushi a hankali tafara kokarin mikewa Mommy na temaka mata tare da kallon ikon Allah,tana mamakin yanda idanunsu ke rufewa a sanda suka ga juna basu tunawa da kowa gabadaya,dan sunkuyar dakai tayi tana wasa da zoben azurfan da abbien ta yasa mata tare da dan murmushi kasa² don jin nauyin Mommy kawai takeyi,ganin haka yasa Mommy cewa bari taje tasake dan zazzaga asibitin ta mike kafafuwan ta. Bayan fitan Mommy sosai Shuraim ya kura mata idanuwa kamar tsohon maye don ko kyaftawa bayayi,cikin sanyin murya yafara magana"Kinga yanda kika rame ne?just 2 days kawai amma kin zabge my Zuhra,gaskiya nidai da dayanda za'ayi da anyi bikin mu yanzu sai kiciga ba da school a gidana,diddilo idanuwa waje Zuhra tayi cikin shocked da maganar sa tace"please ya Shuraim nidai mubar zancen nan yanzu idan nakoma gida mayita"tayi maganar cikin marairaice face. Sake fuskan tausayi yayi yace"Meyasa?banyi miki kalan irin mijin da zaki aura ba ko?koko banyi kala irin na Ya Abiddeen MIJIN ZAHRA ba?kokari take tabasa amsa sai gani sukayi anturo kofan anshigo,idanuwan sa a kansu face dinsa babu digon fara'a ko kadan,yatsine face yafara,idanuwan shi na kanta ko kadan yaki dena kallon ta,wannan dalilin ne yasa duk tabi ta diriri ce, jikinta nadan rawa tashiga gaishe shi,ko amsa mata beyi ba sai dai still idanunsa na kanta,shima Shuraim sosai yasha jinin jikinsa da irin kallon da yaga yana mata,gaishe shi ya shiga yi tare da mika masa hannu,hannu kawai yadaga masa tare da amsa gsisuwar nasa,samun daya daga cikin plastic chair's din yayi ya zauna ya shiga daddana waya hankalina sa kwance,duk su biyun sunyi matukar takura.Ana haka ne kuma Mommy tashigo bakinta dauke da sallama,batare da tajira amsawar su cikin tsananin farin ciki tace"Ah Son kashigo hospital din kenan? duban ta yayi yace"Ea wallahi Mommy,gud morning!yashiga gaisheta,amsawa tayi tana tambynsa amarya batare daya amsa ba yake sanar da ita dama Abba ne yace yazo ya daukeso don sunyi magana da Dr Ahmad anbada sallama. Mommy tace"Kai Alhamdulillah naji dadi maida duban ta tayi ga Zuhra tace"daughter tashi mutafi me zamu zauna jira kum?wallahi sam zaman hospital badadi son komai kyansa,tanayi tana hada kayansu,shima Sauban din tayata yakeyi don ma basu da wani tarkace nan ya kwasa ya fita, Mommy tabi bayansa. Ajiyan zuciya suka sauke atare kamar hadin baki dubanta yayi yace"Allah yakara Miki lafiya my Zuhra bari nazo na wuce bacin anzo daukan ku dani zan kaiki har parloun Ummie,yayi maganar cike da barkwanci,murmushi tayi tace"ya Shuraim kenan ko yanzu idan kanaso sai nashiga motan ka kamaida ni gida"dariya sosai Shuraim yayi yace"rufa min asiri mudaije ga babban Yaya kinsan sune masu bani auren ki so don haka sai da biyayya fa,suna tafe suna hira a hankali take tafiya don dama ko ada can Zuhra yanayin tafiyar ta kace tana yanga bare yanzu da ba wani lafiyan gareta isassa ba. A cikin mota kuwa Shuraim ya cika yayi fam kiris yake jira yafita yaje yaci musu mutumci daga ita harshi,sai kuma ya hango fitowan su ta mirror inda suke sakin ma juna murmushi,runtse ido yayi da sauri,bata wani jima ba tabude bayan motan kusa da Mommy da niyyar shiga,cikin kakkausan murya suka jiyo muryan sa"waye driver dinki?Saboda rashin kunya Mommy na baya kema sai kishiga baya Saboda kin raina ni?batare da tayi magana ba tanufi gaban ta bude tashiga ta zauna,tayar da motan yayi yafiga kamar zai daki motan Shuraim,cikin tsarewan Allah dai suka isa gida lafiya, Mommy ce tafara bude motan tafita,itama Zuhra budewa tayi kokarin yi sai dai jitayi anfisgota,idanuwan sa sun kada sunyi jajawur tare da sake wani irin girma magana yafara cikin wani irin amo mai ban tsoro"kinaso kizama 'yar iska ko?tunda kika shiga University kikejin kanki watace ko?haka kikaga su Laila nayi?yayi maganar yana daka mata tsawa,jikinta na wani irin kyarma hawaye na zubo mata takasa magana,cigabawa yayi"uban me kuke a daki daga ke sai shi?nema kike ki bata mana sunan family?sosai maganar sa ya bata mata rai da yimata zafi shiyasa hawayen ta suka kasa tsayawa."Bari kiji as from today nasake ganin dan iskan yaron nan tare dake saina wulakanta ki a gabansa shima na wulakanta shi,mtsewww Idiot! Get out of my car!! Yayi maganar cikin daka tsawa,jikinta na bala'in rawa tafita daga motan da gudu tana toshe baki Saboda wani mahaukacin kuka data saki,a dai-dai wannan lokacin kuma su Daddy sun fito tare dasu Ammi,ko kallon su batayi ba saboda kukan daya ci karfin ta tanufi sashen Bodejo,duk da kallo suka bita har ta kule,maida duban su sukayi ga Sauban daya bude murfin mota ya fito face dinsa babu walwala. Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️ [6/20, 22:09] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽🦳 Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar⤵️ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* 𝑷𝒂𝒈𝒆 53/54 _____Ammi ce tayi saurin isa gabansa face dinta babu walwala ta fara magana"me Kuma kayi mata daga dawowan ta?yanzu fa aka sallamo ta daga asibiti,haba son wai meyasa kake haka ne? Dukar da kai yayi cikin takaici yace"Sweatheart ni babu abinda nama yarinyar nan shagwaba ce kawai tayi mata yawa kuma zanyi maganin ta ne,kawai daga na fada mata gaskiya akan wancan yaron shine tafita tana koken banza?to kuma ji dakyau ku sani aure
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87