Chapter 24
Chapter 24
a yanayin da yake ciki ba. A haka dai suka kwana jikin Sauban gabadaya babu dadi abin kama da jarumi don sosai yakeda dauriya acewar Taufeeq. Koda safiya tayi dakyar ya iya shiga toilet ya watsa ruwa yafito,wannan man shi yashafa a jikinsa tare da kundundunewa cikin duvet saboda zazzabin daya rufesa,shidai Taufeeq hankalinsa yayi kololuwan tashi don haka yafara neman layin Daddy. *OLD MAIDUGRI* "Lallaima yarinyar nan ni akeey babe zata yaudara?wallahi bata Isa tabar kunya ba kuma dole itadin mallakina ce ko tanaso ko bataso kubarni da ita dole nakira boka na yayimin aiki akanta ni zata ci amana?hajiya daharatu tayi maganar cikin fusata. Zuleey ta tabe mouth"hmm mommy kenan ai Akeela ta mutu akan gayen nan kumafa bason ta yakeyi ba da ita da wannan kwadayayyar kakan tatace suke wahalar da kawunan su. Murmushin jin dadi daharatu tasaki tace"kice akeey 'yar wahala ce,yo metake nema anjikin da namiji?me zata tsinta?wallahi saina bata mamaki saina hanata jindadin rayuwa. "Ai mommy saikinyi tsaye fa don bikin baiwuce saura six month ba,inji zuleey. "Hmm kisha kuruminki dani take zancen wallahi.Tayi maganar tare da sakin kwafan bacin Rai don sosai ranta yabaci. *GALADIMA HOUSE* Xahratty CEπ₯° πΏπππππ π΄πππππππποΈππππ πππππππ‘οΈ 20/3/23. [5/4, 14:36] Xahratty (OUM AJMAL): π¨π½β𦳠*_GALADIMA FAMILY_*π¨π½β𦳠Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyarβ€΅οΈ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page:- 25/26 _Bismillahir-rahmanir-raheem._ βΨ§ΩΩΩΩ Ψ¨ΩΨΊΩΨ§ Ψ±Ω ΨΆΨ§Ω Welcome Ramadan π Wishing all our Muslim brothers and sisters good health, luck and wealth on its moon sighting tonight March 22, 2023 before fasting commences. Ramadan Kareem, may Allah bless you with happiness and grace your home with happiness & peace and may all your good deeds, prayers and devotions get acceptance by Allah Almighty during this blessed month of Ramadan. πππππ ππππ ππππππππ πππ ππππππππππ. ______Sosai hankalinsu yatashi musamman Bodejo tunda taji halin da akace Sauban na ciki, Ammi ma yashiga sai dai sam bata bayyana damuwar da take ciki ba addu'ah tadinga yimasa a cikin ransa tare da rokon Allah yabashi nasara. Akeela na zaune a parlo kusa da Ammi don Mashahuda tunda taji ance wai tazo ta zauna ne tabar parlon takoma bedroom dinta. Wayarta ce tafara ringing ganin sunan mommy wato hjy daharatu yasa da sauri tamike tanufi kitchen,da kallo Ammi tabita batare da takawo komai a ranta ba. "Hello my sweet mommy.... "Dallah can rufemin baki munafuka,mukike kokari ki munafurta Akeela?to bari kiji wallahi Koda zanyi yawo tsirara baki isa kibar kungiya ba kuma baki isa kice zakiyi aure ba,sannan duk abinda kikeyi kizo inason ganin ki tana kare fadar hakan tadatse kiran. "Mtsewwww nikam wallahi babu wanda ya isa yace zai hanani aure kuma da mijin da nake burin aure mijin da kowace mace zataso kasance wa dashi haka kawai bazai yuwu ba. Komawa cikin parlon tayi fuskar ta cike da tsantsar damuwa ta isa ga Ammi cike da bariki tace"Ammi zantafi gidan su kawata Suby yanzu akakira ni wai tafadi tayi targade a hannu shine zanje naduba ta"takarisa maganar cikin marairaice fuska. "Subhanallah gaskiya ya kamata kuwa kije amma don Allah kiyi sauri don bayan la'asar kiyi maza kidawo don Daddyn ku kinsan baison fitan dare. Sake marairaice face Akeela tayi tace"Insha Allah Ammi nace please kibani number dear nakirashi na sanar dashi fitata. Ammi tace"wanene Kuma dear ni Aisha? "Oh ya Sauban nake nufi Ammi. Ammi tace ok to bari nabaki,daukan tsadaddiyar wayar ta tayi tabawa Akeela tasaka number,zuciyar ta cike da tsantsar farin cikin tasamu number mafarkinta,mikewa tayi babu jimawa tafito tare dama Ammi sallama tafita zuciyar ta cike da tsantsar farin ciki. Tazo dai-dai fita gate dinne kuma saiga muneefa da Rammat zasu shigo, wani banzan kallo duk cikansu su biyun suka watsama juna ,dogontsaki Rammat taja tana me tofar da miyau,da mamaki muneefa ke dubansu gabadaya. Akeela kwafa tayi tare da yima Rammat gargadi da yatsu taraba au tawuce tana karkada shafaffen boom boom dinta. "Useless kawai"Rammat tafada cike da bacin rai. "Aunty rahama meke faruwa ne tsakanin ki da Akeela?meyayi zafi haka? "Natsani wancan 'yar iskan yarinyar duk duniya bani da babban makiyiya sama da ita kuma wallahi sai nayi maganin ta ahankali. Muneefa tace"kiyahakuri mushiga daga ciki kawai banji dadin banzan kallon da tayi miki bane don ko babu komai wata kusan tafi wata mushiga ciki. ****** Daka kalleta kasan a fusace take zaune take akan wata dakakkiyar kujera banda karkada kafafuwa babu abinda takeyi tana huci,gefen daman ta matane masu irin shekarunta,daya gefen kuma 'yan mata ne ciki harda zuleey da Suby. Shigowa tayi parlon ganin fuskokin kowa yasa jikinta yin sanyi kaitsaye wajenta ta isa. "Mommy kiyahakuri nasan nayi lattin zuwa wallahi bansamu dan adaidaita bane da wuri,sorry my sweet mommy,tayi maganar tana shasshafa mata face. Da sauri hajiya daharatu tabige hannun tare da mikewa tadubi Akeela ido cikin ido tana huci tace. "Nizaki yaudara Akeela nizaki ci amana?to bari kiji wallahi baki isa kici amanata ba kisanni sarai kaf cikin wadannan,tayi maganar tana nuna mutanen dake wajen da yatsa tace"Babu wanda yasanni a cikinsu sama dake kinsan ni nasanki kinsan abinda zan iya da wanda bazan iyaba wallahi wallahi kinji na rantse muddin kika ce zaki bijirewa umarni na to saina illataki. Sosai gaban Akeela ke bugawa don tabbas tasan halinta matukar sani ta kuma San batada Imani ko kadan,muryan ta yana rawa tafara magana. "Mommy kiyahakuri walahi bazan taba barinki ba inanan tare dake babu abinda zai rabamu nida ke,inason ya Sauban amma son da nake masa baikai wanda nake Miki ba,idan babu damuwa zanso nayi magana ta sirri nidake. Banda harara babu abinda momy ke zubama Akeela,zuleey kuwa burinta kawai hajiya daharatu ta kore Akeela daga kungiya ita kuma tazaga tayi cuku-cukun rabata da Sauban din ita ta auresa. Daya daga cikin manyan matar ne tafara magana fuskar ta dauke da murmushi tace"haba baby kibata dama mana. "Auntyn kayan dadi bazaki gane bane Akeela ta gama kaini makura tasan duk cikin yaran nan babu wanda nakeso da kishinsa sama da ita amma shine ita take kokarin ganin taci amanata. "A'ah kifa dena saurin cewa cin amana kedai kuje bakisan mezata ce miki ba. "Hmmm shikenan muje,hajiya dahara tayi maganar tana fara fita,cikin nishadi Akeela tabi bayanta,da wanj banzan kallo zuleey tabisu tana sake jin matsananciyar tsanar Akeela a ranta. Samun wani lungu sukayi suka labe,anan Akeela tashiga shasshafe jikin hjy dahara,cikin muryan da takeyi najawo hankalinta tafara magana"sorry momy na kinsan koda zanyi aure ba'a son raina bane don babu harkan danafi so sama da wannan"takarisa maganar tana cusa hannunta cikin kirjin hjy dahara. Momy aure na da Sauban nasan na manufa ne shiyasa Guggo Laure tadage ayi shi,daga ni harke kinsan munada burin mallakar kudi banda wannan harkan,na amince da auren sa ne kawai badon komai ba sai don nadinga tara mana kudi nidake,sannan kwadayin Guggo ma nasan baiwuce akan kudin bane sam banason nayi maganar agaban wasu ne. Lullumshe idanuwa hjy dahara tafara saboda abinda Akeela take mata,bude idanuwa tayi tasaka cikin na Akeela tare da tsuke fuska tace"bakison auren shine harkina rawa da murna a shafinki na IG da tiktok? "A'ah wallahi momy nayi haka ne saboda mahassada na kinsan suna zagaye damu a duk inda muke. Dan murmushi hjy dahara
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87