Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 70

Chapter 70

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,308 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kawai,babu zato ya dage yayi wani irin shigar ta,lokaci ɗaya Zuhra tasaki wani gigitaccen ihu tana ƙanƙame sa,tana faɗin"Wayyo Abbie" shikam Sauban sam baya bi takanta be masan inda kansa yake ba saboda wani mahaukacin ɗumi da yaji da daɗi sun mamaye kwanyar,ita kuwa Zuhra baƙin al'amarin da taji ba ƙaramin firgita ta yayi ba cikin tsananin tashin hankali banda kuka babu abinda takeyi tana jujjuya kai jitake kamar ana watsa mata barkono a ƙasanta, Allah sarki Zuhra, Sauban kuwa aikin gabansa yakeyi yana wani irin ihu da nishi cikin tashin hankali. After 1hr Sauban yafaru dawowa natsuwar sa saboda yasamu natsuwa,kamo Zuhra yayi ya ƙanƙame ta kamar zai maida ta cikin cikinsa,ji yayi gabaɗaya jikinta ya wani irin saki,cikin sauri ya tashi ya zauna yana ɗauko ta gabaɗayan ta hankalin sa a tashe,girgiza ta yafara yana kiran sunan ta tare da ɗan shafa mata kumatu,sam taƙi motsawa"Kekekeke keee! Yafaɗa yana girgiza ta gabaɗaya ta susuce yalwataccen gashinta me santsi ya hargitse ga busasshen hawaye, ɗaukar ta yayi cak ya ajiye ta cikin zafin nama ya nufi bathroom,ruwan zafi ya haɗa meɗan zafi ɗan dai-dai,sannan yafita yaje yaɗauko ta babu tunanin komai ya sakata cikin ruwan,wani ajiyar zuciya Zuhra ta saki tana sakin wani irin kuka ginin ban tausayi,sosai ta bashi tausayi,buɗe ido ta shiga yi tana sakin kuka tare da kama hannunsa da yake wanke mata pussy ɗin ta yana watsa mata ruwan yanda zai shige,mimmiƙewa takeyi tana ƙoƙarin tashi dannata yayi cikin muryan damuwa yace"Please Babyn baby ki bari na gasaki yanda zakiji daɗi please"wani irin kuka takeyi,haka ya cigaba da gasata har sai da ya tabbatar da ta gasu sannan ya canza ruwa yamata wanka tasss! Duban ta yayi yace"kiyi wankan tsarki Please"ɗaga masa kai tayi alamun to"wankan tsarki tayi duk yana tsaye yaji daɗin kasancewar ta me sani akan addininta,kama ta yayi daƙyar take tafiya tana runtse ido,kan gado ya kaita ya kwantar da ita tare da jan mata blancket,shi kuma ya koma toilet ɗin,ƙoƙarin ta fito tayi bacci, koda yafito kallon ta yayi cikin farin ciki,tabbas yasamu natsuwa da ita shikam beƙi koda yaushe yana jikinta ba,matsawa yayi gareta yajawo ta ya rungume ta. Misalin ƙarfe huɗu na asuba taji ana laluben ta cikin tsananin firgita ta buɗe ido,kuka tasaka masa saboda nipples ɗin ta har wani azaban raɗaɗin zafi yake mata,kuka take masa lallashin ta yakeyi cikin kalamai masu taushi da daɗi,sai dai ina Zuhra takasa mance azabar da tasha ɗazu,nan tashiga roƙon sa,sam Sauban ya kasa saurarar ta nan yafara kiɗar sa da rawar sa,wani irin kuka Zuhra keyi tana jan numfashi kamar zata shiɗe wannan karan Ammi, Boɗejo ya Taufeeq duk ankira,zafin da taji yanzu yafi na ɗazu saboda yanzu wajen ɗanye yake, Sauban be ƙyale Zuhra ba har sai da yaji ankira assalatu sannan ya samu natsuwa gabaɗaya ta susuce face ɗinta yayi jajawur tsaban wuya ko idanuwan ta bata iya buɗewa,toilet ya kaita ya gyara ta sannan yayi mata wankan tsarki da wanka ya mata alwala,ya fito da ita,zaunar da ita yayi kan praymat ya juya ya nufi toilet ɗin,alwala ya ɗauro dai-dai lokacin aka fara ƙoƙarin tayar da Sallah duban ta yayi cikin sanyin murya da wani mugun ƙaunar ta yace"zaki iya Sallah?ɗaga masa kai Zuhra tayi,yace "Okay to kiyi sallan bari naje masjid na dawo"yayi maganar yana kamo hannunta ya sunbace ta tare da fita,da kallo Zuhra ta bishi,miƙewa tayi ƙoƙarin yi cikin azama,wani ƙara tasaki saboda wani raɗaɗin azaba da taji a ƙasanta cikin sauri ta duƙe,ƙarshen shi a zaune tayi sallan tana jin wani raɗaɗi sai cije baki takeyi,tana idarwa daƙyar ta kalla a tanufi bed ta haye atake anan bacci yayi awon gaba da ita. Sauban ana idar da sallah ya nufo gida ko jiran gaisawa dasu Daddy beyi ba saboda tunanin Babyn Baby,koda ya shigo tayi bacci nufar wajen ta yayi yana cire jallabiyar jikinsa ya haye bed ɗin,jawo ta yayi jikinsa yana ƙura mata ido yana jin wani irin sonta na ninkuwa da ratsawa a jikinsa,a hankali yace"Tabbas ke ta daban ce Babyn Baby 🔐❤️🤍. Babu jimawa bacci shima ya ɗaukesa sai kusan 9:30 ya farka da sauri ya tashi yana duban ta saboda wani zafi rau da yaji jikinta ya ɗauka alamun zazzaɓi,idan ya lura ma haƙoran ta kamar kakkarwa yakeyi cikin wani irin murya ta furta"Yaya zansha rurrrruwa"Sauban da sauri ya miƙe ya nufi fridge ɗin dake bedroom ɗin ya ɗauko mata bottle water yazo ya ɗagata yafara bata,sosai tasha ruwan don tasha kusan rabi,kwantar da ita yayi cikin damuwa yace"sannu Babyn Baby nine ko?fashewa tayi da kuka tana sake lulluɓe jikinta da duvet. "Sorry bari nakira likita muji"ɗaukar wayarsa yayi ya lalubo number Dr Ahmad,kiransa yayi,gaisawa sukayi sannan yace masa idan babu damuwa yana buƙatar Dr mace tazo ta duba masa madam, Dr Ahmad ya amsa masa da Okay babu damuwa zai turo masa Dr Jamila yanzu,nan ya masa Godiya ya katse kiran. Kamar minti goma sai ga kira ya shigo masa,cikin sauri ya ɗauka nan take cewa itace Dr da tazo duba Zuhra gata a bakin gate, Sauban ya amsa da Okay gashinan fitowa. Miƙewa yayi yasa jessy riga da wando ya fice da sauri jikinsa har rawa yakeyi,be wani daɗi ba suka shigo shida wata babban mace don zata yi sa'ar Mom,ƙarisowa sukayi Sauban na kamata ya zaunar da ita sosai,daka kalleta zaka san tanajin pepper don gabaɗaya ta sukurkuce, Dr jamila hannu takai jikinta tana cewa"ayyah sorry meke damunki ne? Zuhra tace"zazzaɓi! Dr Jamila tace"babu inda ke miki ciwo? Zuhra tace"zazzaɓi nakeji,da headache sai ciwon jiki sosai"Dr jamila tace"ayya kada kidamu zaki samu sauƙi kinji,but bayan nan babu inda ke miki ciwo? Zuhra duban Sauban tayi idanuwan ta na ciko wa da ƙwalla,ɗaga mata kai Sauban yayi alamun tayi magana sai dai Zuhra takasa magana saboda wani irin nauyi takeji tana tsoron kada mutane su mata kallon 'yar iska. "Meke damunki eh?feel free kada ki damu"Dr jamila tayi maganar tana ƙoƙarin kwantar mata da hankali,juyawa Sauban yayi ya fita don ya gama fahimtar idan har be fitan ba Zuhra ba zatayi bayani yanda ya kamata ba. Sosai Dr jamila take lallashin Zuhra,da ƙyar ta iya buɗe baki ta sanar da ita,pussyn ta yana mata masifan zafi kamar an watsa mata barkono a wajen,anan ne Dr jamila ta fahimci abinda yafaru da Zuhra,murmushin jin daɗi tayi saboda sosai yarinyar ta burgeta da takawo budurcin ta ɗakin mijin ta,duban ta yayi tace"Please ki gyara inaso naga wajen"cikin jin nauyi Zuhra tace to,nan ta gyara Dr jamila ta buɗe wajen,gabaɗaya ya kumbura gashi yayi ja,ko ba'a faɗa ba kasan yaji mata ciwo ɗan kaɗan,sosai Zuhra taba Dr jamila tausayi,sai dai har ga Allah taga dauriyar yarinyar. Aiko nan tafito da kayan aiki,a dai-dai nan Sauban ya dawo yana ɗan sussunkuyar da kai,ɗauki allura Dr jamila tayi cikin sauri Zuhra tace"har da allura zakiyi min?Dr jamila tace"Ea na kashe zafi ne hannuna ai beda zafi sam"Zuhra ta yarfe hannu tace"nikam da kin barshi na warke ma"cikin kuka take maganar,sosai tabawa Dr jamila dariya saboda ganin ƙarfin halin yarinyar, Sauban ne ya ƙariso wajen dai-dai lokacin Dr jamila ta gama haɗa alluran so take tayi mata,zama Sauban yayi ya kamota jikin sa ya rungume ta,aiko nan Dr jamila ta tsira allurar,be gama

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});