Chapter 78
Chapter 78
daɗe ba ya fito cikin kaftani black anyi mishi ɗinkin halfjamfa yayi kyau ainun,gyararren baƙin gashin nan nashi sai sheƙi ya keyi,zama yayi nan Zuhra ta fara serving nashi tana cewa"Gud morning Babyn baby"murmushin jin daɗi Sauban yayi yace"morning to my everything,hope kintashi lafiya?Zuhra tace alhamdulillah, duban plate ɗin ta yayi yace"nima fa zanci tuwon"yayi maganar idanuwan sa ƙur akanta,murmushi Zuhra tayi tasa mishi malmala guda,nan suka fara breakfast ɗin su cike da soyayya tare da ƙaunar juna. ******** A ranar su Ummie suka koma, Zuhra kuwa kasuwa tasa Sauban ya wuce da ita tunda gobe shima zai tafi,sam bata son tafiyar nasa haka kawai taji damuwa inda ta alaƙan ta hakan a matsayin shaƙuwa. Koda ta dawo,dambun kaza ta shiga haɗa masa da doughnut sai cin-cin,tare sukeyin aikin don sosai ya sake yana taya ta suna komai cikin soyayya juna,basu kammala ba sai wajen 6:00,aiko Sauban bebi takan gajiyar da sukayi ba,ya nemi haƙƙinsa ya sauke,ita kuwa Zuhra sai ƙananun kukan shagwaɓa take masa,wanka ya musu sannan suka ɗauro alwala,kaitsaye masjid ya wuce,ita kuma ta tayar da sallan ta anan. Text ya turo mata kan yana wajen su Daddy kada tayi girki,reply ta masa cewa"Okay ka gaishe su"nan ya turo mata alamar sumba😘, murmushi kawai Zuhra tayi sannan ta miƙe,itama gobe suna da class sai dai wajen 11 zasu shiga,shiko Sauban 9 zai wuce,cike da gajiya ta kwanta ba ita tafar ka sai sanda taji anata shafa ta,cikin sauri ta buɗe idanuwa,a kyakkyawar fuskar mijinta ya sauke,murmushi tayi ta miƙe tare dukan chest ɗinsa"Kai Yaya shine kaje ka daɗe ko? Sauban yace"Sorry love Ammi tace na tsaya na taho miki da masa"yayi maganar yana kamo ta,cikin farin ciki Zuhra ta taso ta biyo shi,da yake anan palour saman nashi ya ɗauki duk wani abin buƙata,nan yayi serving nasu tare da feeding ɗin ta don yaga bacci ne sosai a idanuwan ta,koda suka kammala da kanshi yaje ya kwantar da ita yaja mata duvet,shi kuma ya dawo palour don yin aiki a laptop ɗin sa. Zuhra tunda ta farka da asuba basu koma ba nan ta tayashi haɗa duk wani abin buƙatan sa,inda shima ya nemi haƙƙinsa,(oga Sauban kenan sam ba'a ɗaga ƙafa,kana so Zuhra itama ka koya mata......ba) Lokacin har 9 ɗin yayi sosai Zuhra ke kuka don ko kunyar su Daddy bata ji ba,kuka takeyi sosai,shi kanshi Sauban daurewa yakeyi,ganin taƙi shiru ne yasa Baba Hasheem cewa to idan batayi shiru ba bazata rakasa airport ba,dole kuwa ta haɗiye kukan ta, Kareem da kanshi shida Rammat suka zo kaisa airport,sai Zuhra da Yasir,haka suka tafi Ammi da Boɗejo su Galadima na ɗaga masa hannu. Basu baro airport ɗin ba sai da suka ga tashin sa inda ya nuna mata soyayya a gaban mutane don rungume ta yayi ya bata sumba a goshi tare da mata magana a kunne yana shafa cikinta"Insha Allah nasan nayi ajiya anan,ko don dagewan da na dinga yi kwana biyu"sosai Zuhra ta saki murmushi tana faɗa wa jikinsa,cike da ƙaunar juna suka rabu. Har gida su Kareem suka kawo Zuhra suka ajiyesu ita da Yasir, apartment ɗin Ammi ta wuce,bata wani jima ba tayi shirin school 10:30 ta fita inda driver zai sauke ta. [7/26, 21:02] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽🦳 Page: 93/94 _____Zuhra ta cigaba da resuming school ɗin ta duk da bawani daɗi takeji ba amma a haka take maida hankalin ta sosai akan karatun ta,duk tsananin kewar mijinta da takeyi ko da yaushe sai dai sam taƙi bada ƙofar da za'a fahimci hakan har shi don suna waya sosai tare da video call don ya aiko mata da tsadaddiyar laptop ɗin ta Apple. *AFTER 4 MONTHS* Abubuwa da dama sun faru na farin ciki,ciki kuwa harda ƙarin matsayin da Sauban ya samu aka maida shi Malaysia sosai yaji daɗin hakan don yafison ƙasar da Canada,ƴan uwa kowa ya taya shi murna da farin ciki, Zuhra kuma suna exam na shiga 200l inda bikin su Laila yayi saura 2 months,shirye-shirye duk sukeyi ta kowa ce ɓangarori haka aketa shiri. Akeela duniya ta ladabtar da ita duk da kuwa matsanancin Son da take ma Sauban nanan daram dam don babu abinda ya ragu sai ma ƙaruwa,kullum ka ganta a ɗaki cikin zubda hawaye takeyi tare da tsanan kanta da kanta,ta bayan fage kuma mommy(hajiya daharatu) nata ƙoƙarin ta dawo da ita ruwa tsundum. ******** Su Zuhra sai da sukayi 2 weaks suna exam sannan suka kammala a lokacin tafara shirye-shiryen zuwa kaduna don haka ta kira Sauban take sanar dashi sai dai duk ƙoƙarin ta na yabari taje yaƙi hakan yasa takai ƙarar shi wajen Daddy,nan kuwa Daddy ya rufe shi da faɗa sosai inda yace tare ma zasu je da Ammi,sai a sannan yaji sanyi har ransa ya gamsu,aiko ranar Monday da safe su Ammi suka bi jirgin ƙasa sai Kaduna. Sosai su Ummie sukayi murnan ganin su,sunji daɗi matuƙa nan aka shiga nan nan dasu. Zaune take a bedroom ɗin Ummie suna video call da Sauban,cemata yayi"Ni a tunanina kafin nabar Nigeria nayi miki ajiya?ashe babu abinda ya shiga?gaskiya ball ɗin nan bata shiga yanda akeso ba"dariya Zuhra tafara tana rufe face ɗin ta saboda kunya,hakan kuwa ba ƙaramin daɗi yake ma Sauban ba tace"Kai yaya wallahi kai kam baka da kunya,ni ina ni ina ɗaukar pregnant?ai i AM still young"hararar wasa ya cillo mata ta cikin wayar yace"a'ah kin manta ne,You re baby ne"dariya sosai ta shigayi zuwa can ta ɗan kwaɓe face tace"to yaushe zaka dawo nikam?wallahi am tired,I am always miss yhu hub"tayi maganar tana mummurza idanuwa,ƙasa Sauban yayi da muryan sa ya fara lallashin ta"Oh baby I really miss you too, don't panic ina dawowa soon but sai bikin yaran can"cikin sauri Zuhra tace"Nan da 1month 2 weaks? Sauban yace"Yess beb ai idan na dawo bazan baro ƙasar ba sai da ke tare da ajiyan bby na"dariya Zuhra tasa tace"but yaya anya ba punishing ɗina kayi ba? Sauban yace"meya ne wani abin punishing?me kika mun?aiki ne dai kawai da yamun yawa nd gefe guda ga damuwar rashin ki,ai shiyasa idan na dawo ko?hmmmm"yayi maganar yana ƙane mata one eye's,murmushi Zuhra tayi don ta gane abinda yake nufi. Haka suka cigaba da soyewar su cikin kulawa da ƙaunar juna. Zuhra wannan zuwan ta ɗan zazzaga gari sosai taji daɗi,ga shiga kasuwa da suka dinga yi da su Nihal kwashe² inji Ummie,kwasan tarkace. Duk wani gyara da ake ma su Laila tare da Zuhra ake musu,haka dilka da halwa,ta zauna har tafi amaren kyau da ɗaukar ido,sunyi kyau ainun,shiryawa sukayi da Ammi suka shigo Zaria gidan su Ammi,duk da mahaifan ta sun rasu but ƴan uwan ta maza da mata nanan,sosai suka samu cikakkiyar kulawa ta musamman,sai nan nan ake da Zuhra,kwanan su biyu gidan su Ammi,suka wuce gidan Amma suka mata yini a can ne driver Abba zai zo ɗaukar su,gabaɗaya sati ɗaya suka yi a Kaduna suka nufi Maiduguri cike da kewar juna,inda amaren kuma zasu iso ana saura 2 weaks biki. "**""*****"""""****** Ta kowane ɓangare haka aka cigaba da shirye-shiryen biki,Zuhra sai da Sauban ya turo mata da 500,000 kuɗin siyayyan ta ɗinki,takalma,jakunkuna,mayafin,da sarƙoƙi Aunty Safeena taje tayi mata siyayyan komai. Bikin su Laila kam zai kama za'ayi bikin saura 2 months azumi ne. A
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87