Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 60

Chapter 60

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,345 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

na Zina ya shany....a fusace Akeela tayi kan Zuhra tana cewa"nice kike gayama magana haka?da sauri Zuhra taja baya,aiko wani irin fusgota Akeela tayi tana shirin cacumar ta,jikake tassss! Sauban ne ya sauke wa Akeela lafiyayyun mari har biyu banda huci babu abinda yakeyi gabadaya kamsnnin sa sun rikide,dafe kumatu Akeela tayi tana sakin ihu"Ni ka mara akan wata banziya?nidin matark......daka mata tsawa yayi wanda duk wanda ke wajen sai da ya firgita"point of correction Akeela,you re not my wife,nadatse igiyoyin aure na akanki,sannan koda wasa kada ki kuskura kazantaccen hannunki ya ta6a jikin matata"Guggo Laure ne takariso tare da dauke Sauban da mari"kauu! Magana tafara"baka isa ba Sauban kayi kadan kaci zarafin jinina ina kallo dan iska kawai la'ananne. Cikin tsananin 6acin rai Baba Hasheem yace"Haba Guggo haba wannan cin zarafin naki yayi yawa,bazaiga la'anta ba,bazaiga la'anta ba Guggo"yayi magana cikin karaji,cigabawa yayi"me Mika miki haka da zafi?kin lalata zumunci,a dalilin ki mahaifin mu nacan kwance da barin jiki, Guggo mungaji da cin zarafin ki"yayi maganar cikin karaji,hannu ya hada waje guda yace"Don Allah Guggo kitafi,muddin ba alkhairi yake kawoki garemu ba so please nd please kidena zuwa kina tayar ma da ahalin mu hankali na rokeki"Guggo Laure kuwa sakin baki tayi tana kallon Baba Hasheem"Hasheem nikake fadawa magana son ranka?ka mance matsayin wa nake a wajenka?kafin yabata answer Aunty Maryam tayi carab cikin muryan kuka tace"Matsayi wani irin matsayi Guggo?kin mance keda kanki kin yanke alaqar dake tsakanin ki da ahalin nan?duk irin soyayyar da Galadima ke miki Amma haka kika rufe ido akan jika kika tozarta sa,duk akan wannan?tayi maganar tana nuna Akeela"meye ribar ahalinmu idan munma Akeela sharri alhalin mudin duk abu daya ne,wallahi Guggo indai shedaniyar yarinyar nan ne watarana sai kinji kunya. Shiru Guggo Laure tayi da alama jikinta ya danyi sanyi ganin haka yasa Akeela fashewa da kuka"Guggo kinajin su?kina jin irin cin zarafin da suke min?maida dubanta tayi ga Akeela"ke Kuma sai kinsan kin aurar wa kanki masifa da bala'i"tana kare fadar hakan tajuya,da sauri Guggo Laure ta take mata baya tana cewa"Allah ya mana sakayya! _Hoho Galadima family ko rikici family,nikam zanso naga randa wannan rikicin zai tsaya haka,gadai Sauban da Akeela ga kuma Kuma Zuhra a gefe guda,sannan ga alwashin da Akeela ta dauka akan zuhra._ Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️. [7/12, 00:54] 𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚 𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚𝐭𝐭𝐲🥰: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Cz6pFHyd9N68OmqNx3Vpqs 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽‍🦳 Page: 71/72 ____Sosai Zuhra ke wani irin kuka me tsuma zuciya,gabadaya sun sake 6ata gidan,bayan sallar magrib aka fito da Zuhra Cikin shigan alfarma na lutfaya Army Green tayi kyau matuka,ita kanta lutfayan daka kalleta kasan nera tayi kuka,kuka takeyi sosai kaitsaye apartment din Bodejo aka nufa da ita inda gabadaya a halin ke a palour a zaune,zaunar da ita akan carpet Mommy tayi kusa da Sauban din,nan Baba Hashim yayi gyaran murya tare da sallama,bayan yayi addu'o'i sannan yace ma Taufeeq yakira su Daddy ta laptop din,aiko lokaci daya sai ga Daddy da Abba sun bayyana. Anan aka shiga gaishesu,tare da tambayan su jikin Galadima,hadasu da Bodejo akayi suka gaishe ta,bayan sun gama gaishe²n ne kuma Daddy yayi gyaran murya,nan yashiga nasiha,sosai yama Zuhra nasiha me shiga jiki wanda dole yasata cigaba da kuka Saboda tunatar da ita da yasake kan hakkokin miji akan matanshi da abinda idan tayi zata samu zunubi,sosai yayi mata raga-raga da nasiha daga karshe ya damkawa Sauban amanarta,sannan yace idan ya zalunce ta Allah ya isa,shima Abba nan yayi nasa inda shima daga karshe ya damka amanar Zuhra ga Sauban,na karshe Baba hasheem ne yayi nasa,me hade da fada² don ya lura Zuhra zuma ce sai da wuta a cewar sa,su Daddy nan akayi sallama dasu,cikin tsokana Ummie ta dubi Baba hasheem tace"wallahi da ka hada da duka ina tunanin Zuhra zatafi gane yaren,duk dariya aka Sanya,shima mikewa yayi tare dasu Sauban don zuwa suyi sallah yana cewa"kuyi ku gama mata nasihar da zakuyi mata,don muna dawowa masallaci za'a bashi matansa ya wuce da ita,da to mommy dasu Aunty Maryam suka amsa, Bodejo tace"munafuka munanan daku sanda zasu hade suna kwasar soyayyan su babu meji"dariya palourn akasa, Aunty labeeba tace"yanda kikajin nan Bodejo,nan Ammi tafara mata nasiha,sannan Mommy, Mom, Aunty Maryam, Aunty labeeba,duban Ummie Ammi tayi tace"bilkisou bakice komai ba,dan tamke face Ummie tayi tace"Allah yasa albarka,idan har kika bijerewa umarnin mijinki akan abinda be sabawa mahaliccin ka ban yafe miki ba"tana kaiwa nan tamike ta fice,duk sake da baki suka bita, Zuhra kuwa kuka tasaki. A hankali aka dinga raguwa a palourn,yarage daga Laila sai Nihal,cikin zolaya Laila tace"Oh mu ko dan siyan bakin nan baza'a bari muyi ba?cab wannan auren manya ne"Nihal tace"Allah yasa Yaya ya jiki,haka suka zauna su Laila na taya ta hira a gefe Bodejo na mata tsiyan kuka gulma takeyi,sai wuraren 10 sannan Sauban ya shiga palour da sallama hannunsa dauke da leda wanda aka RUBUTA Delicious Suya,sannu da zuwa suka fara masa yana amsawa sannan suka mike suka fice,kusa da Bodejo yaje ya zauna yana ajiye mata ledan a gefen ta,murmushi Bodejo tayi tana jawo ledan"me kuma kakawo min ne Saudan?tayi maganar tana bude ledan,cike da farin ciki tace"uhmmm aiko ka kyauta kamar kuwa kasan nagaji da cin wannan farfesun gwanda daka siyomin suyan nan,amma dai na rago ne ba sa ba ko? Sauban dake danne-danne a wayansa yace"Ea na rago ne nasan baki cin na sa ai,keda Amma na siya muku"murmushi Bodejo tayi cikin jin dadi tace"amma kuwa mungode Allah yayi ma auren ku albarka"tayi maganar tana kai suyan bakinta tare da lumshe ido tace"kai naji dadin naman nan sosai,ai ina gaya muku kuda kanku sai kunyi alfahari da auren nan"tana tauna namar tana magana,a kaikaice Zuhra ke zabga mata harara don ta gama ramfo Bodejo santin naman takeyi,mikewa Sauban yayi tare da zura hannayen sa a aljihu,wani mugun faduwar gaba Zuhra taji, shikenan wai dagaske akeyi bin ya Sauban zatayi yau?sai hawaye sharrrr,duban Bodejo yayi"mu zamu wuce sai da safe kici nama lafiya"cikin sauri Bodejo tace"ai ban ba matarka naman ba, Zuhra ungo zo ki amsa"ko kallon ta Zuhra batayi ba tana bin bayan Sauban cikin wani irin kuka, Bodejo tace"Oho dai algunguma anaso ana kaiwa marke(Wai market🤣) suna fita ya wani irin fisgota gabadaya tafada jikinsa,face din babu walwala ko kadan yace"Wallahi idan bakiyi min shiru ba sai na baki mamaki,uban waye yace miki nima inason ki da kike damun mutane da kuka?nima ban son ki kakaba min ke akayi"sake fashewa da kuka Zuhra tayi tana toshe bakinta don tabbas taji zafin kalman nasa(su Zuhra Ashe ba dadi,shida kike cemasa bakison sa fa?yafiki jin radadi fa.) Wucewa yayi haka tabisa har suka fice daga gidan nan securities din suka rufe ko ina,gidan sa ya shiga,gate man din shima yarufe ko ina,kaitsaye apartment dinsa ya nufa,cikin sanyin jiki Zuhra ke binsa,wani mahaukacin kamshi ne ya buge hancin ta, tabbas apartment din ya Sauban aljannan duniya ne don apartment din ya hadu,tamkar don ita akayi shi,gani tayi ya nufi stairs ya haye,samun kujera 1 sitter tayi arakube ta zauna tana lumshe ido a dalilin wani irin sarawa da taji kanta na mata,a haka ta cigaba da zama batare da ta ankare ba bacci yayi awon gaba da ita. Sakkowan shi kenan sanye da pyjamas masu matukar

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});