Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 66

Chapter 66

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,333 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

toshe ma Mom din Akeela mouth"maimuna!maimuna!!please kada kitara mana jama'a don Allah"jin wannan maganar da Mom din Akeela tayi yasata dawowa hankalin ta, Guggo Laure ta matso tana"meke faruwa ne ake kada a tar......shiru tayi takasa karisawa a dalilin tozali da tayi da Akeela da Suby haihuwan uwar su day ubansu, gefe guda kuma al'auran maza ne irin na roban nan daure a kwankwason Akeela"innalillahi wa Inna ilaihirraji'un innahu min sulaimanu wa innahu bismillahir rahmanir rahim,nashiga uku ni Laure na lalace,Ashe dama da gaske ne?kuka wiwi Alhaji Mansir,mom Akeela,da Guggo Laure keyi, Guggo Laure ta cigaba"wallahi Akeela kin cuce mu, yanzu da wani ido zan kalle Yaya Muhammadu da 'yayansa?dama sunce mune da jin kunya ashe da gaske ne"takarisa maganar tana wani irin kuka,da wani irin mugun fusata Alhaji mansir yadauko wayan radio aiko ya rufe ido yana dukansu kota ko Ina,ihu Suby da Akeela keyi suna rokonsa,amma ina dukan su yakeyi bayaji baya gani sai da ya musu jina-jina sannan ya rabu dasu don ko motsin arziki basu iyayi sai numfarfashi,sannan yadubi Suby yace kafin ya kirga ashirin ta tashi tabar masa gida,ko ya fice da ita tsirara,jin haka yasa Suby a hanzarce saka kayanta tadau long hijjab dinta tasa tafice tana kuka,baki ya kumbura yayi suntum! Komawa dakin Alhaji mansir yayi ya cigaba da dukan Akeela,gabadaya Baba Sani yakasa kwatanta, Guggo Laure kuwa fadi take"ai Akeela da haihuwar ki gwara asarar cikin ki,maimuna ta haifa mana kamiyamiya ta haifa mana annoba, cikin kuka Mom Akeela tace"kiji tsoron Allah Guggo,ki tuna akwai mutuwa akwai hisabi,duk abinda Akeela ta zama kinada kamasho,don duk cikin jikokin ki babu wacce kika sangarta kamar Akeela,kece bakiso a kwa6a mata,kika nuna duk abinda zatayi dai-dai ne,idan kin manta niban manta shekaru 24 baya Akeela ta zubar min da mangyada daga na dungure ta kika dinga fada har sai da takai ga Alhaji ya sakeni saki daya,ko kin mance ni?wallahi kece silar lalacewan Akeela"kuka Guggo Laure tasa takasa furta komai,domin duk abinda maimuna ta fada gaskiya ne. Sai da yaga tadena numfashi ya rabu da ita,don sai da ya zubar mata da hakora biyu na gaban bakinta,kuka wiwi kamar yaro haka yakeyi,duk cikan su suna zaune jigum-jigum,wani yaro ne yayi sallama,bayan sun amsa ne yake cewa wai mutane na sallama da Alhaji mansir a waje,gabansa ne yafadi aka shiga kallon², Baba Sani yace"mutane kamar yaya? yaron yace"su Malam sahabi ne dasu Malam Gaddafi"Baba Sani yace"tohm kace yana zuwa,su uku suka fita har da mujaheed,nan suka tadda dandazon matasa su shidda sai manya uku,hannu suka mika suna musabaha,su kuwa matansa sai wani ciccin magani sukeyi, Baba Sani yace"Malam sahabi lafiya kuwa?wanda akakira da Malam sahabi yace"Gaskiya ba lafiya ba kuka ganmu haka,wani video ne mummunan video,babu kyan gani yau muka wayi gari yanata trending a social Media,videon Akeela na wajen ku,videos kusan uku anwatsa a duniya tana aikata madigo,tsirara,zindikiya,haihuwar uwarta da ubanta? innalillahi wa Inna ilaihirraji'un,shine matasa sukazo suna cewa su bazasu yarda ba kada ta lalata musu yaran anguwa. Shiru duk su Baba Sani sukayi saboda sun shiga wani hali na kunya da tozarci,a dalilin yanda hankulan mutane yafara dawowa kansu, baba Sani yace"malam sahabi don Allah kuyahakuri anjima idan anyi bincike sai a tabbatar da komai"aiko nan matasan nan suka botsare inda kowa yadinga bada labarin irin shedancin da Akeela keyi,dakyar aka samu komai ya lafa sai dai magana fa ta tabbata Akeela 'yar madigo ce,kuka sosai Alhaji mansir yakeyi, duban Akeela yayi cikin muryan kuka"Allah ya isa tsakanina dake Allah, Allah sai yamin sakayya a irin tozarcin da kikamin,Baba Sani cikin 6acin rai yace"wai me kake fada ne haka mansir?idan fa hankali ya gushe hankali ke nemosa,wani Allah ya isa zaka mata? addu'ah shine mafita amma ba baki ba,cikin kuka Mom Akeela tace"kadai fada masa Yaya Kuna kallo a gidan nan,shida Guggo ne masu 6ata Akeela sai kuma da talalace ne yake kokarin mata baki?takarisa cikin fusata,shima Alhaji mansir yace"wallahi kika sake magana maimuna sai na mugun sa6a miki"cikin kunan zuciya Mom Akeela tace"duk abinda kamin abakin auren ka,don dama ni aka cuta don Akeela kadai na mallaka"tana kare fadar hakan ta wuce tana kuka,sukam sunga tashin hankali. ***** Cike da gajiya suke tunda suka dawo Zuhra ta kwanta bata farka ba sai yanzu don dama tanajin zazza6in sai dai bekai na jiya ba, toilet ta shiga ta watsa ruwa sannan ta sauko daga stairs din, kitchen tashiga saboda wata irin yunwa da take kwakular ta,dambun naman da Ummie ta musu ta zubo sai yoghurt da tadauko a fridge, bomshort ce a jikinta da vest,kasan carpet ta zauna sannan tafara shan magungunan ta,door bell taji yafara ring hakan yasa ta mike,budewa tayi aiko cikin farin ciki da harka tace"Aunty Rammat kece?sannu da zuwa shigo,itama Rammat murmushi takeyi zama tayi a dayan palour ba na baki ba, Rammat tace"nashiga ne shine naji ance baki da lafiya shiyasa nace bari na dubaki"cikin jin dadi Zuhra tace"Gaskiya naji dadi bari na kawo miki lemu da snacks wallahi banyi girki bane"Rammat tace"eyyah kada kidamu a koshe nake ma da kinbarshi"Zuhra bata saurare ta tawuce cikin kitchen,a tray ta hado mata komai tajawo stool ta ajiye tray din akai. "Aunty Rammat biki nata gabatowa sai jiya naga anko a wajen Mom,gaskiya lace din yayi kyau,atamfar kanuri day da za'ayi itama tayi kyau ga biki saura 3 week's"Rammat tace"Aikuwa dama ba wani events za'ayi ba banda wannan,shima don na matsane"Zuhra tace"ayya Allah ya nuna mana"Ameen Rammat ta amsa dashi sannan suka cigaba da hirarsu abinsu,sai wajen 2:00 Rammat ta tafi,shiru Zuhra tayi tana mamakin inda ya Sauban yaje haka bedawo ba,mikewa tayi tahau saman sa ta fara gyara masa duk da ba wani datti ba,juyawan da zatayi taci karo da wani dan book me kyau da tsaruwa,hannu takai ta dauka tana budewa cike da sha'awa,zaro idanuwa tayi a dalilin abinda taci karo dashi,pic dinta tagani ranar tana sanye da wata Dubai gown a kasa anyi rubutu kamar haka _My heartbeat_,cike da mamaki ta bude wani page din,cikin sauri ta samu waje ta zauna don ganin wani pic din nata akasa shima anyi rubutu kamar haka _Itadin duniya tace kuma rayuwa ta ina tsananin son ta tun randa Allah yakawo ta duniya har zuwa wannan lokacin,ina kaunar ta da dukkan rayuwata,cuz itadin numfashi na ne,duk wata mace dazan mallaka a bayan ta take,bata kaita ba kuma bazata ta6a kaita ba domin itadin ta musamman ce....i love you my Surur Qalbeey🥰_,ga date shima tun 12/4/2018. Zuhra zaro ido tayi a fili tace"shekaru masu yawa haka?cigaba tayi da budewa tana ganin abubuwa masu tsananin al'ajabi da mamaki wanda lokaci daya taji wani irin mugun tausayin yayan nata don har bayani yake akan yanda yakasa tunkarar ta da maganar soyayya shi kuma bazai zuba ido ta aure wani bashi ba,cigaba da karantawa tayi har zuwa randa aka kirasu ana sanar da ita an daura mata aure dashi,wani hawayen tausayin sa ne ya kamata a fili tace"Allah sarki Yaya dama duk abinda yakemin ba kiyayya bane tsantsar kishi ne?sorry yaya na,duban frame din gefe wanda pic dinsa ke jiki tayi,sanye yake da kayan cricket da sandar a kasar Malaysia ne yayi masifan kyau,shafa photon tayi tana juyawa da niyyar cigaba da aikinsa. Gabanta ne yayi wani mugun yankewa ya fadi a dalilin Ido hudun

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});