Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 42

Chapter 42

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,314 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

hankali tashiga bude ido still tanajin kan na mata ciwo sai dai baikai na farko ba,kwata² babu karfi a jikinta ga wani masifaffen fitsari da takejin ya matseta,muryan ta da babu wani kwari ta bude tafara magana"Ummie! Ummie!! Ummie!!! Zanyi fitsari"kamar a mafarki yakejin muryan nata don shi mutum ne wanda beda nauyin bacci,bude ido yayi ya zubanya mata batare da yayi magana ba,magana tasake still"Ummie zan shiga toilet,mikewa yayi yana me kunna switch din,room din ya gauraye da haske,ido biyu tayi dashi wani irin kamewa tayi akan bed din duk da kuwa wani irin fitsari da takeji ga rashin karfin da bata dashi ko kadan jinta take kamar a wani duniyar,tamke fuska yayi ganin yanda ta kura masa ido alamun ta tsorata dashi,bata fuska yayi da kyar ya bude baki ya soma magana"Zaki tashi narakaki toilet dinne ko zakiyi a zaunenne?yayi maganar yana tsura mata dakwa-dakwan idanuwan nan nasa,cikin rawar jiki ta mike sai dai ko second biyu batayi ba tatafi luuu zata fadi,cikin hanzari yakarisa yana me tallabo ta jikinsa,duk cikansu sunjisu a yanayi na daban a dalilin hakan,kamata yayi suka nufi toilet din wanda yakejinsa fess kamar ba'a hospital ba sai kamshin Toilet freshener yake Dana hypo,kokarin sakinta yake amma sai yaga tatafi luuu,ita kuma ga azababben fitsari tanaji kuma yaki matsuwan mata,rasa yanda zaiyi da ita yayi a hankali yake jan kananun tsaki saboda takaici shi sam bema san yanda zai mata ba,ganin haka yasa Zuhra fashewa da kuka tanajin wani irin takaici don dai ba'a kyauta mata ba da aka barta a daki daga ita sai shi,tafada a cikin ranta,ita batasan tana hospital ba,karfin hali yayi ya jingina ta da bango tare da dukawa,doguwar gown din dake jikinta ya fara dagawa,jikinta babu inda baya rawa kafafuwan ta naneman gaza daukan ta don ita abune wanda be taba faruwa da ita ba,a hankali ya cire mata pant din face dinsa babu walwala yace" Oya yikiyi, am waiting for you. Ganin da tayi bata da wani mafita yasa tafara kokarin yin fitsari ai babu zato bare tsammani tafara sakin shi a tsayen,runtse idanuwa tayi da karfi tana mejin wani irin mahaukacin kunya tare da takaici,shima takaicin a gefensa yake ji don ma anci sa'a bata fallatso mai da fitsarin ba da ya kafa mata mari acewar sa,idanunta a rufe,bude tap taji yayi nan ya jinginar da ita daga jikin bangon sosai yana me matsawa tare da kauda kai yace"Yi tsarki mufita,duk kincika ma mutane toilet da zarnin fitsarin ki,mtsewwww! Yaja siririn tsaki. Zuhra kamar kuwa babu zato taji hawaye na sirnano mata,cikin rashin abin yi tayi tsarkin ta gama,kamata yayi suka fito yana zaunar da ita akan gadon,idanuwan ta arufe ta kwanta tana jin kanta na juya mata. Kashe switch din shima yayi yana me komawa yazauna kan plastic chair din,kowanne da abinda yake sakawa a ransa,babu jimawa bacci yayi awon gaba da ita saboda alluran da aka sa mata a drip din harda na bacci,jin yanda take sauke numfashi cikin natsuwa ya tabbatar mata da tayi bacci don haka yamike ya shiga toilet din don dauro alwala. *~DA ALAMA BA KARAMIN CAKWAKIYA BANE ZAI AFKU GABA,NINAGA LABARIN NATA TSAYINE ANYA KUWA ???~* 😂😂 Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️. 11/6/23. [6/14, 10:59] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽‍🦳 Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar⤵️ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page 49/50 *_KUYAHAKURI PLEASE DUK DANI NA TSARA LABARINA NAKE KUMA RUBUTA ABINA SAI DAI WANNAN KARAN LABARIN SHIKE TSARANI YAKE KUMA JANA😂FATAN KUN GANE ABINDA NAKE NUFI?INA KOKARIN INJA BURKI,SHI KUMA YANA WASKEWA🤣* *PLEASE FORGIVE ME MAKARANTA🙏🏽GABADAYA LABARIN SADAUKARWA NE GA MASOYA BOOK DIN GALADIMA FAMILY.* ______Shi mutum ne me kyankyami gashi babu abin sallah don haka yabude kawai app din complete Qur'an dake wayan sa na Alaramma Ahmad Sulieman yafara karatun,itakuwa bancin ta takeyi cike da natsuwa,haka Sauban ya cigaba da karatun sa har aka kira sallar asuba,toilet yakoma yadauro alwala yafita don neman masallacin asibitin ya gabatar da sallah. ******* A can kuwa washegari haka suka tashi jiki a sassalube sai dai hakan be hana hidiman na bikin kawatuwa ba,cikin sauri su Aunty Maryam ke hada abin breakfast din 'yan asibiti su Laila na tayasu don bada su za'a koma Zaria ba, Rammat ma said tayasu aikin takeyi ta saje a cikinsu sosa,'yan aikin Ammi kuma suna na amare Akeela,sai wajen tara suka gama hada breakfast din. Da mommy dasu Aunty Maryam su Nihal sune suka nufi asibitin,don Abba, Daddy, Baba Hashim tun safe sukaje asibitin amma bata farka ba,haka suka dawo akan anjima zasu sake lekowa,Koda suka isa baya dakin sun ciddata tana zaune bayan ta pillow ne an jingina mata,ganinsu ba karamin murna tayi ba sai dai kallo daya zaka mata kasan tanajin jiki, basket din duk suka aje suna Isa bakin gadon suna mata ya jiki,shimfina dan babban carpet din da sukazo dashi sukayi,nan wasu suka zazzauna,mommy dafa kanta tayi tace"Sannu my baby ciwon nan naki na jiya ya tsorata mu sosai,ke Kinga yanda kikayi zuru-zuru kwana daya kawai,dan lumshe ido tayi cikin karfin hali tace"mommy nama ji sauki fa,duban su Aunty Maryam tayi tace"Mommy Maryam,mommy labeeba ina kwana?amsa mata sukayi cikin sakin fuska tare da tambayar ta ya karfin jikin nata?amsa tabasu da Alhamdulillah.Cikin tsokana Nihal tace"mufa munzata shekawa zakiyi har munfara tanadin gumba,duka akasa dariya,cikin karfin hali Zuhra tace"ai idan na sheka ku kanku bazakuji dadin zama a family dinba wallahi,cikin Wasa Laila tace"injiwa ya gaya Miki?lallai mudai kinmana bakin cikin cin gumba,kwafa tayi"hahaha kubari na warke zakuga yanda ake rashin mutumci.Duka 'yan dakin dariya suka sanya,dai dai sukayi sallama suka shigo dakin,shida Taufeeq ne,kallo daya ta masa ta kauda kai da sauri don harga Allah batason hada ido dashi,hada ido sukayi da Taufeeq wanda Kai tsaye yanufo inda take,langabar dakai tayi cikin muryan shagwaba tace"Yayaaaa sai yanzu ko? Murmushi dauke a face din taufeeq yace"sorry kanwaty aike dince kin tadama kowa hankali jiya kowa ya rude,tana kokarin magana aka turo kofar aka shigo. Shuraim ne da wasu 'yan mata biyu sai wata 'yar dai babban mace kamar su Aunty Maryam sallama dauke a bakunan su,hanayen 'yan matan kuma rike da ledoji riki-riki sai basket,cikin mutumtawa da girmamawa mommy dasu Aunty Maryam suka tarbesu,nuna musu wajen zama sukayi. Koda suka zauna gaisawa suka farayi da juna,shiko kaitsaye wajenta ya nufa face dinsa dauke da damuwa,tsira mata idanuwa yayi kamar zai lasheta cikin tausayin da wani irin murya yace"just one day?jibi yanda kikayi?gaskiya koban gani ba nasan kin wahala,yakarisa maganar kaman besan da mutane a dakin ba,duk sauraran sa sukeyi cike da mamaki. Dukar dakai tayi yashiga wasa da 'yan yatsunta masu daukar hankali da sukasha jan lalle,dan murmushi Shuraim yayi yace"kidago face mana nine kikejin kunya?ya karfin jikin naki? Ahankali tace"naji sauki Alhamdulillah. Cikin jindadi yace"Alhamdulillah to ga Aunty na, aunty safiyya wadancan kannena ne,khairat da khausar su din twins ne,yayi maganar yana nunasu,duk ya jiki sukayi mata,maida hankali yayi yashiga gaishe da 'yan dakin inda su kuma su Sauban musabaha sukayi,jiyake kamar ya shake yaron saboda wani mugun tsanar da da yaji da haushin sa lokaci daya,kawai yazo yanama mutane wani rawar kai,mommy ce tadube Sauban tace"Son ya kamata fa kazo kayi breakfast itama

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});