Chapter 54
Chapter 54
hakan ya haifar mata da kwanciyar asibiti,hankalin yaranta yayi kololuwan tashi yayi,su Amma duk sunzo fada sosai Amma tayi mata akan wannan halin da tadauka tadorawa kanta, Ummie ma da Mommy da Mashahuda sunje,jin yanda Adda Zainab keta sumbatun Hajiya Aliya ta ci amanarta yasa duk jikinsu sanyi,sai dai ita a bangaren ta ba haka bane domin kuwa gani Ummie ba karamin wani tsanar ta takuma ji ba. ****** Sosai ta wahala da abortion din da tayi,dubara ce tafado musu,cikin sauri suka hanzarta komawa gida,inda Akeela tayi kace-kace da toilet da jini,a hanzarce su Hajiya dahara suka bar gidan,a cewar su yanda plan dinsu zai tafi yanda suke so,haka Akeela tayi faca² da jini,takun Sauban tafaraji yanufo bedroom din nata,nanfa ta juyar da idanuwa tafara nishe nishen karya,a hanzarce ya nufota yana me tallafota izuwa jikinsa,kuka tafashe dashi tace"honey nayi miscarriage ka kallo jinin dake fita daga jikina....ai da hanzari Sauban ya dauke yafice da ita,dawowan sa kenan daga Kiran da Daddy yamusu shida Zuhra,inda aka samata tsauraran dokoki. Kaitsaye hospital din su Dr Ahmad ya nufa da ita,temakon gaggawa suka shiga bata,anan Dr Ahmad ke tabbatar ma da Sauban cewa lallai Akeela tayi miscarriage din cike na 1months nd 6days, Sosai Sauban yaji zafin hakan sai dai yasama ransa haka Allah ya tsara. ******* Babban tashin hankalin da ya taru a gidan Alhaji iliyasu shine anga gawarsa shida amaryarsa wadanda aka saka mudu Poison a cikin cofeeeeeee Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️. 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽🦳 Page:- 63/64 ____Sosai tashin hankali ya bayyana a cikin wannan family din da rudu inda su islaha banda kuka babu abinda sukeyi jin yacce ake la'antar mahaifiyar su daga bakuna da dama,ita kanta Amma tasha zagi duk da batasan hawa ba batasan sauka ba, domin dai a sashen Adda Zainab aka ga kwalaben poison dinda aka kashe su hajiya Aliya gashi kuma an nemeta an rasa,anzuba jami'an tsaro kota ko'ina, Ummie kuka takeyi sosai hankalinta yayi kololuwar tashi wanda yayi sanadiyar da tafadi,hawan jini yayi mata mugun hawa,daga mutanen kadunan har maidugri babu kwanciyar hankali,su Daddy cikin tashin hankali tare da Sauban, Baba Hasheem, Ammi, Mom harda Zuhra suka nufo kaduna,sosai suka taradda tashin hankali domin kuwa har gidan Ummie 'yar uwan Alhaji iliyasu ke zuwa suna tada kayar baya,sai da su Daddy suka iso sannan akasa jami'an tsaro shine fa komai yazo da sauki, Ummie na kuka Amma ma tanayi, cikin muryan kuka Amma tace"mezesa ki aikata haka Zainab?wani irin zafin kishi ne dake haka?wallahi ba irin tarbiyyan da namiki bane domin ko mahaifiyar ki ba haka take ba munyi zaman lafiya da amana, innalillahi wa Inna ilaihirraji'un kin cucemu kin cuce yaranki kin cuce kanki,sai lallashin ta akeyi. Acan kuwa cin zarafin da dangin Alhaji iliyasu kema su islaha kamar ba jinin su ba yasa itada da kanwar ta gudu daga suka nufo gidan ummie,duk da yaune akayi rasuwar amma a yacce suke musu kamar zasu kashesu Suma. Kota ina bincike ake koda Allah zaisa aga Adda Zainab amma ina ba'a ganta ba har dare,wannan ahalin dai haka sukayi kwana bakin ciki sam basu rintsaba, washegari su Daddy suka wuce harda Zuhra cuz tana da Exam,sun bar sallahun duk abinda ake ciki ummie ta sanar dasu. Washegari haka suka shirya suka nufi gidan Alhaji iliyasu,tare da manya²n kuloli na abincin sadaka,sun ma maza 'yan waje gaisuwa don sosai yayyen Alhaji iliyasu maza da kannen su suka amsa cikin kulawa sai da suka shiga gidan ne gida ya hargitse domin har masu iskokai sai da suka tashi kan idan su Amma basu bar gidan ba sai sun kashesu,sosai sukaga tashin hankali wata kanwar Alhaji iliyasu tana kuka tace"Dangin masifa dangin bala'i wallahi munyi dana sanin sanin ku,ashe Yaya iliyasu da ajalinsa yake zaune duk tsawon shekarun nan?wallahi bamu yafe ba kuma sai mun dauki fansa, Allah ya isa tsakanin mu daku"Amma kuka Ummie ma kuka haka su islaha ma, Ammar ne ya kariso yace"Haba Guggo mu bada son ranmu momy zatayi haka ba domin lefin wani baya shafar wani sannan muma mahaifin mu fa aka kashe,muma munajin zafin hakan fa matuka,sannan me su Amma sukayi da zaku hada dasu?yakarisa maganar cikin 6acin rai, cike da masifa tace"dalla can rufemin baki,wayasa dakai?ai bazaku ga lefinta ba tunda ba ita aka kashe ba, la'ananniya shedaniya"takarisa maganar cikin muryan kuka,yayyen Alhaji iliyasu maza biyu ne suka shigo cikin 6acin rai suka fara magana"Wai talatu lafiyan ki lou kuwa?ku meyasa idan baku tayar da fitina ba bakujin dadi?kubar mamata su samu salama ma ya isa,sannan kinada tabbacin hajiya Zainab ce takashe su?cikin muryan kuka tafara magana"Yaya waye zai kashesu idan ba ita ba?tunda yayi auren nan bata ta6a barin shi yayi sukuni ba,fitinar yau daban ta gobe daban sannan da bakinta take fadar mugayen abinda zata aikata musu,wani bincike ake so ayi?bayan ga hujjoji?cikin fada yace"talatu banson masifa wallahi yanzu zakibar gidan nan"maida duban sa yayi gasu Ummie yace"don Allah kuyahakuri kusamu waje ku zauna"cikin sauri Amma tace"A'ah Alhaji ai munyi gaisuwa yanzu zamu tafi Allah kajikan su Allah ya musu rahama,yanda 'yan uwankun nan suke a fusace sai su cinye mu danye ai anan"tayi maganar tana goge kwallar idon ta tasanya medical glass din. Haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya da dadi babu dadi gashi a yau Alhaji iliyasu sun cika sati guda da rasuwa,inda bincike be tsaya ba neman hajiya Zainab ake ruwa ya jallo,su islaha sunyi kuka sun gaji me ma lallashinta mijinta ne da mahaifan sa. ****** Zuhra sun kammala Exam dinsu lafiya inda take dan hutun sati guda,bikin Kareem da Rammat kuma ya gabato shirye-shirye kawai akeyi domin saura wata guda. Sauban ma ya tattara ya koma Canada sai biki kuma kila yadawo,wannan dalilin yasa Akeela cin karenta babu babbaka da akwai ranar da Bodejo ta aike Zuhra gidan Sauban din,duk da bataso ba don har kuka sai da tayi amma Bodejo tace sai taje don duk wani guje²n ta gidan zata koma da zama,haka ta amsa sakon ta tafi badon ranta yaso ba,koda taje sallama tadinga babu response ganin hakan yasa tashiga parlon,abinda tagani sai da yasa ganinta daukewa na wucin gadi,domin kuwa Akeela tagani akan wata mata suna lesbianism inda Akeela ke goga al'auran ta ana matan ita kuma matan ta kama..... Akeela sai shansu takeyi,ihu gabadaya ya cika palourn,da wani mahaukacin gudu Zuhra tabar gidan don da alama ma basusan shigowar ta,sashen Ammi tanufa inda ta ciddata da Mom suna hirar bikin Kareem da Rammat,ganin yanda tashigo a gigice ne yasa Mom kamota"ke Zuhra lafiyanki kuwa?ganin banda zufa da rawa babu abinda jikinta keyi,hanyar waje tafara nunawa daqyar ta iya bude baki tace"s....sa....gidan ya sa....sau...ban. Mom da Ammi suka hada baki wajen cewa"me yasame gidan Sauban din,cikin gigita Zuhra tace"Akeel....ai bata karasa ba atake anan ta zube sumammiya,wannan abin yayi matukar tayar musu da hankali a dai dai lokacin ne kuma su Daddy suka shigo nanfa suka shiga tambayar abinda ke faruwa, Ammi tashiga sanar dasu yanda zuhran tashigo a gigice,ai da sauri Daddy, Baba Hasheem, Ammi suka nufi apartment din Sauban, Mom kuma ta zauna da Zuhra tana yayyafa mata ruwa,cikin tsananin tashin hankali. Ammi dasu Daddy dake bayanta haka suka nufi gidan Sauban,ganin kofan palourn a bude yasa Ammi fadawa,abinda tagani ne yasata sakin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87