Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 74

Chapter 74

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,305 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

amanar da yaya ya danƙa miki idan ba haka ba kuma babu ruwa na"duban Zuhra Muneefa tayi tace"wa? aidole na kulan ma yaya da wannan amanar tashi domin idan nasake wani abu yafaru hukunta ni zaiyi duk da yau saura kwana uku biki,ni fa banga wani wurin da akayi na zuwa saloon ba. Rammat tace"Gaskiya kam,suna ƙoƙarin fita second gate sai gashi anturo,su Guggo Laure ne,aiko cikin girmamawa su Zuhra suka shiga gaishesu,sosai suka amsa cikin kulawa inda Guggo Laure keta nuna kulawa akan Zuhra fiye da kowa,domin ko gausuwar Rammat ma bata amsa ba,sai su Baba Sani ne ke tambayar ta Hajiya Uban da shirye-shiryen bikin?(kunsan dama su ɗin ƴan uwa ne da Hajiya Biba da mahaifin su Baba Sani.) Wucewa sukayi inda Muneefa tace"To me kuma yakawo Guggo gidan nan?ita da ta nuna bata babu ahalin nan sannan sai wani basar damu takeyi"Rammat tace"mtseeww! Can ta matse mata ganina ne yasa take ta wannan abin ke bakisan sunje family ɗin su Hajiya sunyi tujara ba ita da Ouncle Mansir?suna cewa Hajiya ce ta kashe ma Akeela Aure tunda dama taso nine na aure Sauban?sai da ashirin Akeela ya tonu sannan da Hajiya ta wanku,anan kuma aka samu masu zuwa jin gulma,idan kika lura Ouncle Mansir ma cikin kunya ta ai yake tunda dama shine mataimakin ta idan tana tujara. Zuhra tace"Allah dai ya kyauta"Duk da Ameen suka amsa,inda suka isa bakin ƙofan motar, Zuhra ta fara shiga backseat ɗin sannan Rammat, Muneefa kuma tashiga gaba,dama Mus'ab mijin ta ne zaikaisu saloon ɗin. Acan ƙofan palour Boɗejo kam sallama suke ta dokawa, Boɗejo ta fito tana amsawa tare da bada izinin shigowa,sallama sukayi suka shiga da mamaki take binsu da kallo musamman Guggo Laure tamke face tayi don sometimes Boɗejo bata da dama,gaisawa suka fara yi,sannan shiru ya ɗan gifta, Guggo Laure tace"yaya Boɗejo yaya Muhammadun ko nanan? Boɗejo ta sake tsuke face sannan tace"Yana nan dame kuma yau akazo masa?don bazan yarda yau a kuma tayar masa da hankali ba"tayi maganar tana ɗauko cup ɗin goron ta ta ɗauraye ta ɓantara,cikin damuwa Guggo Laure tace"Wallahi ko kusa hasalima nazo na bashi haƙuri ne akan duk abinda yafaru,tabbas nayi kuskure wanda gashinan nazo ina nadama"Boɗejo tace"Ikon Allah to madallah bari na mishi magana ya fito nan,miƙewa Boɗejo tayi zuwa can sai gashi sun fito GALADIMA ne a gaba yana tafe yana dogara sandar me shegen kyau da tsada,bayan sa Boɗejo ce ta fito. Samun waje yayi ya zauna cikin kulawa GALADIMA ya dubi Guggo Laure yace"Laure kece a gidan?cike da jin nauyi Guggo Laure tace"ina wunin mu yaya?ya ƙarfin jikin naka?cikin fara'a GALADIMA yace"alhamdulillah jiki yayi sauƙi sosai,nan su Baba Sani suka shiga gaishe shi cike da girmamawa tare da tsananin jin nauyi,kunya da nadama. "Hanne!!! Boɗejo ta shiga ƙwala ma maid ɗinta kira,babu jimawa ta iso hango baƙin da tayi ya fahimtar da ita abinda zatayi,komawa kitchen tayi ta haɗo abin motsa baki a tray sannan ta iso ta ajiye tana gaishe dasu Guggo Laure,a lokacin da yake da la'asar ne sai Galadima ya ɗau waya ya kira su Daddy,babu jimawa suka iso shida Baba Hasheem sunyi mamaki ƙwarai,inda Baba Hasheem ya ƙudurta a ransa idan sunzo da niyyar cin wani mutumcin ne to shi zai sauke musu. Saɓanin haka domin kuwa sosai suka nemi yafiya inda Guggo Laure har kuka tayi, Baba Hasheem yace"ai Guggo an aikata abin kunya ne zalla,be kamata yara su haɗaki da Galadima ba,yana ɗaya daga cikin abinda a yanzu haka naji auren zumunci ya fita kaina,amma wannan ba komai bane face rubutaccen ƙaddara, Allah ya tsare gaba"da Ameen duk aka amsa,sannan Daddy ya dubi Guggo Laure yace"to meze hana ita Akeela ta dawo nan gidan da zama tunda kince acan babu halin ta fita sai hantara da ƙyamar?ta dawo nan kaw.....wani tsalle Boɗejo tayi ta dire cikin masifa tafara zazzaga ruwan bala'i"wallahi Taleeb zanci mutumcin ka duk abinda ya faru be isheku ishara ba ko?to wallahi ba zata dawo nan ɗin ba babu ruwan ka,aikin banza kawai aikin wofi"gabaɗaya palour shiru akayi kowa na sauraran masifan da takeyi, Guggo Laure tace"ai komai ma mai wucewa ne Taleeb mungode sosai muma a yanzu ba zamu tabbatar da nadamar Akeelan ba sai a dalilin zama a gaban mu tukuna zamu gane"taƙarisa maganar tana sharɓen ƙwalla da gefen mayafin ta, Baba Sani yace"Gaskiya ne wannan yaya gwara ta zauna acan gaban namu zafi, miƙewa Boɗejo tayi tare da mere da baki kamar ba tsohuwa ba tace"Da dai yafi ku gaida gida"tana gama faɗar hakan bata jira amsar su ba tanufi corridor ɗin da zai sadata da jerin ɗakunan ta sai ƙananan surutai takeyi tanaji kamar ta faffallama Daddy mari. Anan aka fahimci juna tsakanin Guggo Laure da Galadima sannan sukayi musu sallama suka miƙe,suma su Daddy miƙewan sukayi don taka musu. Wajejen magrib Suby da Zuleey ne aka tsinci gawar su a wani hotel room inda suke tsirarar su an musu yankan rago, wannan abin ba ƙaramin girgiza Akeela yayi ba don kamar zatayi hauka da ta samu wannan mummunan labarin,kuka take kamar ranta zai bita,cikin tashin hankali Alhaji Mansir ke magana"Kin gani?sune manya²n ƙawayen ki baki da ƙawaye sama dasu to wallahi Akeela Allah na Son ki da rahama domin kuwa ya miki da kyau abisa su,ki dage da istigfari da roƙon Allah yafiya,ki kalla ita wancan yarinyar suwaiba uban ta ƙin ɗaukar gawan ta ma yayi sai da ƴan uwa suka suturta,wannan kuwa"yayi maganar yana nuna Zuleey"Iyayen ta kuka suke kan ammata sharri ne, saboda bata taɓa ɓarin wata ƙofa da zakayi mata kallon mutumiyar banza ba,kullum cikin suturta jikinta takeyi,ina me baki shawara da kiyi tuba irin tuban taubatun nasuha,idan ba haka ba ƙarshen ki sai yafi nasu muni"cikin muryan kuka Hajiya maimuna tace"haba haba mana Alhaji kadena jifan yarinyar nan da mugayen kalamai haka,kune kukayi silar komai nata Akeela tun tana da 16 yrs ta nuna maka aure takeso amma kai da Guggo kuka nace sai tayi boko"taƙarisa maganar cikin kuka. Zira takalmi Alhaji Mansir yayi yana fita yace"kyadai daiji dashi,nidai gaskiya nake faɗama ta ( _Nikuwa nace gaskiyar ka ta banza Alhaji Mansir?sai da Akeela ta lalace kake faɗa mata gaskiyar?kana ina sanda take kwana a waje?kana ina sanda ƙasashen banza ke zuwa wajen ta?baka taɓa bincike ƙawayen ta ba,kuskuren da iyaye da dama keyi kenan a wannan zamanin, Allah yasa mudace alfarman Annabi da Alkur'ani._) [7/25, 09:30] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽‍🦳 Page: 89/90 ____Sosai Sauban ke nuna ma Akeela soyayya da kulawa wanda be jin kunyar uban kowa,su Laila ma an sakko da bikin su nan da six months don har ga Allah yayi nesa a ce sai sun gama School tunda dududu 2000l yanzu suke,dama Zuhra ce dai bata shiga da wuri ba,yau ta kama Tuesday kuma yau ne ake event na Kanuri day,amarya tasha kyau ko ta ko ina. Zuhra sosai take kuka a dalilin hanata zuwa wajen event ɗin da ya Sauban yayi,har yau takasa sabawa dashi tun wajen 1 yake abu ɗaya har yanzu da ake neman 4 azaba ya ishe ta duk da ma juriyar da Allah ya saka mata amma tayi kuka har ta gaji,gabaɗaya a wahale take ko hannun ta bata iya ɗagawa,sai yanzu ya sarara mata,ɗaukan ta yayi ya

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});