Chapter 65
Chapter 65
ta,tsawon 4minutes Sauban ya dauka yana azabtar da ita,sai da ya tabbatar ta shiga taitayen ta sannan ya saketa,aiko ta daddage tasaki wani irin kuka Saboda yanda taji lip din kamar ba a bakinta ba,tsananin azaba,duk beyi jini ba sai dai yayi mugun komawa pink,kuka sosai Zuhra keyi,shiko Sauban ficewan shi yayi yabar ta nan yanajin kukan nata har ransa,sai dai yanda yakeji yasa ko tunanin tausaya mata bayaji. After sallan isha'i su Laila duk suna sashen Ummie harda Mashahuda da Taufeeq suna dinner, mommy nacan wajen Abba don yadawo, Ummie ta dubi Yasmeen wacce takoma silent sam batada hayaniya yanzu tace mata"Yasmeen jeki kicema Zuhra tasakko injini kafin nahayo stairs din, Yasmeen tace"tom Ummie"sannan tamike,babu jimawa tasakko tace ma Ummie gatanan zuwa,tuwon semo akayi miyar ugushi da yaji busasshen kifi,sai farfesun kayan ciki,wani zazza6i ne yayi mugun lullu6eta,da kyar take iya tafiya,tana sanye da night gown me dan kauri,kanta sanye da hula,kujerar da zata zauna tana gefen ta Sauban ne,yimusu Ammi da Taufeeq sannu da gida tayi sannan taja kujera ta zauna, serving dinta Laila tayi kokarin yi,cikin sanyin muryan ta wanda yadan dashe saboda kuka tace" bazanci ba banjin yunwa"Ummie tace"ba tun breakfast bane a cikin ki?Koda kuka fita taci wani abu ne"Ummie tayi maganar tana duban Laila, Laila tace"Babu abinda mukaci"Ummie tace"yi serving nata,cikin muryan jin jiki Zuhra tace"Ummie idan naci zanyi amai inajin fever p sosai"dagowa yayi ya kalleta,sosai yaga tayi wani irin yaushi,a hankali yakai hannu ya ta6a gefen neck dinta,cikin sauri ya janye hannun yana cewa"what's wrong with you? Zuhra tace"inajin fever me tsanani a jikina"Ummie tace"shine bazaki sauko kiyi magana ba?kenan da bance a kiraki ba sai nashigo kwanciya zan ganki a yanayin? Allah ya shiryeki"dariya Taufeeq yayi cike da tsokana yace"taji aikin manya,yau anyi punishing dinta"yakarisa maganar cikin dariya,hararar Sauban ya watsa masa,itako Zuhra shiru tayi kamar ruwa ya cita,ajiye spoon din hannunsa yayi yace"kije kisawo hijjab kizo muje hospital"yayi maganar ko a jikinsa, Zuhra kuwa wani irin nauyi taji ganin kowa a wajen shikam beda kunya,duban Ummie tayi wacce kamar ma batasan abinda ke faruwa ba,abincin ta takeci hankali kwance. "Magana nake miki"tajiyo muryan sa,a hankali ta mike tahaye stairs,zuwa can tafito sanye da jalbab maroon,mikewa Sauban yayi"Ummie bari muje mu dawo"yayi maganar yana wucewa ya fice, Zuhra karasowa tayi tace"Ummie mun tafi, Yaya muntafi"Ummie tace"Allah yakara lafiya,ya Taufeeq kuwa cike da tsokana yace"Asiyo mana tsaraba Mrs Muhammad!dariya su Laila suka, Mashahuda tace"Nima haka please"shiru Zuhra ta musu ta fice,jitayi ankamo hannunta cikin sauri ta dago don tabbas ta tsorata,kashe mata ido daya yayi yana shafo lips dinta,cikin wani irin murya yace"lips din yasakar miki da fever ko?shiru Sauban yayi,matse mata hannu yayi yace"I am talking to you Mrs Muhammad Taleeb Muhammad"dagowa tayi da sauri tana kallon sa. Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi.🗡️ [7/15, 19:14] 𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚 𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚𝐭𝐭𝐲🥰: 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽🦳 Page:- 77/78 ____Kauda kai yayi cikin basarwa,bude mata motar yayi ya zaunar da ita,sannan ya rufe yazaga ya bude ya shiga,nan yaja motar suka bar anguwan kaitsaye wani Private hospital me kyau ya kaita,koda aka duba ta fever ne kawai ke damun ta,hakan yasa Doctor rubuta musu magani, Sauban besiya anan hospital din ba,daukan ta yayi yakaita wani hadadden eatery wajen yayi kyau,zama sukayi babu jimawa wani ma'aikacin gidan cin abincin yazo,cikin girmamawa yace"yalla6ai me za'a kawo muku?duban Zuhra Sauban yayi yace"Mrs MS me za kici?dan langabar dakai Zuhra tayi don harga Allah amai takeci,tanajin tsoron taci tayi amai hakan yasa tace"please Yaya banajin yunwa banso nayi amai,dan tsuke face yayi babu alamun wasa yace"zakisha magani kuma bazakici komai ba?malama dole kici wani abu"cikin sanyi da rashin mafita tace"shikenan! Kallon ta Sauban yayi da sauri don da alama bata da yanda zatayi ne amma tabbas batajin cin koman,shi kuma be yarda ta zauna da yunwa ba don zata sha magani,duban ma'aikacin Sauban yayi"kanaji?ka kawo mana pizza karamin box nd hollandia yoghurt,me strawberry flavor nd vanilla"da sauri Zuhra ta dubesa don tayi mamakin da yasan tafison strawberry, ma'aikacin yace"angama yalla6ai,wucewa yayi be wani dade ba yadawo hannunsa dauke da kayayyakin,a gefe ga extra leather bag"Sauban yace"yawwa sa mana a leather bag din kawai muwuce"amsawa ma'aikacin yayi da to yana sawa, tambayar shi bill yayi, nan yake sanar dashi 5500,hakan yasa yabashi 6000 tare da cemasa yarike canjin,godiya guy din yayi shi kuma ya kama hannunta suka bar wajen. Sai wajen 10 suka isa gida,kaita apartment din Ummie yayi sai da ya tasata don cin pizza din amma taki,tamke face yayi yace"farfesun fa? Zuhra gudun matsala yasa tace masa zataci,da kanshi yashiga kitchen ya hado mata,da kanshi yadinga bata farfesun,ai bata gama ba tafara yunkurin amai,duk kokarin ta na ganin ta tsaidashi ina takasa,nan tashiga kelaye amai, Sauban kuwa sosai yaji damuwa,bayan tagama toilet yakaita ya ajeta yace ta gyara jikinta,shikuwa duk kyankyaminsa zama yayi ya gyara palour sosai,sannan ya koma toilet din lokacin Zuhra tana daure da towel hakan yasa takasa fitowa,tambayar ta yayi koda matsala ne?nan take sanar dashi hijjab dinta. Komawa yayi ya dauko mata,sannan tabude toilet din ya tura mata,tasa sannnan tafito,kamata yayi ya zaunar da ita gefen gadon, magungunan yabata tasha,sannan yabata Hollandia shima sosai tasha,kamata yayi dakanshi ya haye da ita upstairs,ganin Ummie a palour yasa ya ajeta a palourn gefen Ummie, Ummie yi tayi kamar batasan meke faruwa tashiga tambayar su sun dawo?amsa mata Sauban yayi da ehh, Ummie tace"kashiga da ita bedroom kawai nima yanzu zan shiga kace gobe zaku koma right? Sauban yace"yesss Ummie insha Allah wajen 11:00am nakeso mu fita"Ummie tace"to ka kaita,kamata yayi suka shiga ya kwantar da ita, runtse ido Zuhra tayi a dalilin jinda tayi yabata peck a kumata,kamar me rada yace"kibar ganin ina lalla6aki bashi zai hana idan kika mun lefi na hukunta ki ba,Okay?shiru Zuhra tayi don harga Allah bacci takeji,babban damuwar ta kalmar Akeela takasa gane me hakan yake nufi tana neman me mata karin haske,gashi batajin zata iya tambayar Ummie,tun tanajin hirar Ummi da Sauban har bacci yayi awon gaba da ita. ******** Ba kajin karar komai sai na nishinsu da ihun su a dakin, Akeela ce da Suby suke aikata madigo ko wacce cikin fitan hayyaci take,domin sun riga sun lula wata duniya, Mom din Akeela ce tun sanda abinnan yafaru takasa samun natsuwa ta zauna tayi karatun ta nutsu tana ganin kamar ahalin GALADIMA ba zasu yima Akeela sharri ba,su me rufa mata ma asiri ne,hakan yasa tatashi domin taje suyi magana,don ita batanan taje makota da akayi rasuwa gaisuwa so batasan Suby ma tazo ba,murda handle din kofan bedroom din Akeela tayi,nishi tadinga ji kamar irin wanda ake.....hakan yasa cikin hanzari ta murda handle din,abinda tagani ne yasata sakin wani irin mahaukacin ihu wanda yajawo hankalin Alhaji mansir da dawowan shi kenan daga wajen Guggo Laure,cikin hanzari ya taho yana tambayar lafiya?abinda yagani ne yasa shi yin baya da sauri yana runtse ido, Akeela da Suby kuwa kokarin neman abinda zasu rufe jikinsu suke sun kasa,gabadaya sun rude,don kururuwa sosai Mom din Akeela keyi,hakan yajawo hankalin matan Baba Sani da mujaheed,ganin inda Mom din Akeela ke tsaye tana ihun yasa Mujaheed nufan wajen,dasauri ya juya yana runtse idanuwan sa, Mom din Akeela kuwa bata dena ihu me hade da salati ba,hakan yasa Guggo Laure shigowa,da sauri matan Baba Sani ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87