Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 14

Chapter 14

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,248 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

zo daga kaduna a tsayar da magana asa ranar biki. Cike da farin ciki Guggo Laure da Akeela suke,don itama Akeela tsaban murna ma har walima tace zata hada,daga mamanta har Alhaji Mansir sunsamu Ido duk da abin alfaharinsa ne ace 'yarsa tashiga ahalin Galadima amma aida kunya amma wani alqawarin za'a bashi ita akuma zo a fasa. Akeela ce da qawayen ta a dakinta sunata tayata murna daya daga ciki maisuna Suby tace"nikoh akeey baki nuna mana hoton wannan mai sa'ar ba,dayan mesuna zuleey tace"ai da alama shidin ke tsadane fah,dayar maisuna siyama tace"komin tsadarshi ai mu dole tanuna mana shi don ko ba komai anatare duk wanda yaji cewa ma mu nakusa da ita bamusanshi ba ai wallahi dariya za'a mana. Suby tace"gaskiya ne siyama maganar ki Murmushi Akeela tayi wanda dama tun sanda suka fara maganar tashiga gallery dinta inda tayi saving din photos dinshi a IG account dinshi da yake sawa. "Hmmm bbys kenan ku kwantar da hankulan ku gashi tayi maganar tana mikamusu phone dinta. "Wow,suby tafada tana bude mouth, zuleey tace"handsome, siyama tace classic guy. Itakuwa Akeela banda mnurmushi babu abinda takeyi don tasan muddin Allah ya mallaka mata Sauban amatsayin miji to lallai tana daya daga cikin mata masu sa'a. "Kai bby akeey wannan Rich Man din?wanda ko wace mace ke burin aura kika samu?kinsan ko yanda mata ke hauka cewa akansa?to koni ina daya daga cikin fan dinsa. Dan tabe mouth Akeela tayi tace"aiko ko wacce mace kwalelenta don inada tabbacin ahalin da ake ciki babu macen da takaini daraja a wajensa. Suby tace"Lallai ne akeey dole ne team dinmu yasake haskawa dole muba haters wuta. "Yanda kikajin nan Suby,hmm lallai kinyi babban kamu kekam. Akeela tasake sakin murmushi akaro na babu adadi tace"ko babu auratayya tsakanina dashi shidin brother nane da hajiya Laure da Alhaji Muhammad Taufeeq Muhammad (GALADIMA) uwa daya uba daya. Duk zaro idanuwa sukayi waje cike da mamaki. Suby tace"lallai kam muntayaki murna,nanfa suka fara shirye-shiryen yanda party din sa ranar zai kasance don dole duniya Susan wannan abin ko ba komai zamu sake zama celebrates a duniyar tiktok musamman ma ke akeey,cewa zuleey nanfa suka hau ihu bakajin komai sai hayaniyar su da hirarrakin su. Acan fam din Galadima kuwa Daddy ne yakira Sauban bayan sallar isha'i yake tambayar sa wata nawa yake ganin za'a sa ranar. Wani gwauron ajiyar zuciya Sauban ya sauke cikin kamewar sa da nutsuwa yafara magana. "Daddy inda so samu ne asa nanda 1 year saboda inaso naje naga yacce aikin zai kama sannan nayi duk tsare-tsaren da zanyi kafin lokacin insha Allahu everything will be fine. Kura masa ido Daddy yayi tare da dan murmushi yace"gaskiya baza'a sa 10year ba to bari kaji koda mukayi shawara da Alhaji Mansir dasu Abbie dinku da za'a sa 4month ne shine Abbie naku yace a tuntube ka aji tabakinka,Amma wani irin 1 year Sauban babu dadin ji. Sake tsuke face yayi tare da sake rissinar dakai yace"please Daddy a duba a gani. Daddy yadaga masa hannu tare da dubansa face nashi babu alamun wasa ko kadan yace"Za'a tsaida ranar auren ku nanda 8month shikenan. Sosai ransa baiso ba kuma ko kadan baya farin ciki bare mara ba da auren,sai dai duk kwakwanka bazaka gane hakan akan fuskar sa ba. Dan rausayar dakai yayi gefe yace"Shikenan Daddy Allah yasa hakan shine yafi alkhairi. Da Ameen Daddy ya amsa,tare da sa masa albarka don har ransa yake farin ciki da irin danda Allah yabashi,duk da kasan zuciyansa cike yake da tausayin Sauban din. Mikewa yayi tare da masa sai da safe. BAYAN KWANA BIYU Zuhra tunda taji Abbie dinta zaizo takasa sukuni tsananin farin ciki ya dabaibayeta,kudi ta amsa wajen bodejo tabawa security mai bawa fulawa ruwa tace yasiyo mata kaji na turawa guda uku da wasu dai siyayyan,zama tayi ta hada ma mahaifinta lafiyayyen dambun kaza dasu cake da dubulan,da temakon Hannemai aikin bodejo tahada masa komai,ana gobe zasu taho shida Abba tahada komai ta adana,daren ranar cikin tsananin farin ciki tayi bacci. Washegari su Daddy suka shigo maidugri kuma kaitsaye gidan Guggo Laure suka sauka a hanya suka hadu da Baba Hasheem da komai na al'adar saka rana,nan aka musu tarba ta girma wajejen la'asar aka sanya ranar wata takwas. Itadai Guggo Laure ba haka taso ba amma tunda ansa babu yacce zatayi. Haka suka dawo gida, Baba Hasheem apartment dinsa yashiga, Mom yacidda tana hada abinci a dinning,koda yayi sallama da mamaki tajuyo tana dubansa. Murmushi yayi tare da cire hulan kansa ya zauna akan kujerar,sannu da zuwa tamasa sannan tace"wallahi nadamu Abban Aseef tundazu hankalina yaki kwanciya ganin baka dawo daga office ba gashi inata kirar wayar ka taki shiga. Cike da farin ciki Baba Hasheem yace"ya hakuri Rabi wallahi abubuwa ne suka shamin kai munacan wajen sa ranar auren Sauban ne da jikan Guggo Laure!! Wani gingirin gin Mom taji kanta ya mata cikin tsananin rudewa ta dubi Baba Hasheem. Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️ [3/21, 22:27] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽‍🦳 Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar⤵️ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page:- 11/12 _Bismillahir-rahmanir-raheem._ *_Ba zaku gane maza security bane ga mata sai mijinki ya rasu ko kun rabu ..._* *_Duk ranar da akace baki da Aure toh fa sai ahankali kin zama hanya mai insecurity, keda hanyar Zamfara ko Rijana na Kaduna kusan daya 😃😃😃_* *_Yo harda wanda bai isa ya maki magana ba zaiyi.._* *_Amma in kina da Aure Koda mijinki baya tabuka maki komai ke kike ciyar dashi mutane ba zasu taba miki kallon banza ba ..._* *_Don Allah Yan uwa mata mune zamu gayawa juna gaskiya idan matsalar da kike fuskanta ba matsala ta transformer bace da baya kawo wuta , ba Kuma dukanki yake ba kiyiwa Allah kiyi hakuri ki zauna.._* *_Babu auren da ba a fuskantar matsala sai dai muce na wani yafi na wani..._* *_Babban matsalar Bai wuce talauci ba , kuyi hakuri lokaci ne , wannan keburan na taba kowa Dan dai mutane Basu fito sun Fadi matsalarsu bane ..._* *_Ina bawa duk wata matar Aure hakuri, a Kara hakuri, Allah yaci gaba da baku hakuri ya biya maku bukatunku na Alkhairi._* ____Au yau akasaka ranar?tayi tambayar fuskarta dauke da murmushi iya labba. Baba Hasheem yace"Eah yau akasa wata takwas muka sanya saboda yanzu za'a fara aikin so sai yaga kamun ludayin aikin,idanma komai yayi normal before lokacin so za'a iya dawo da ranar baya insha Allah. "Kai! Mom tafada wanda sam batayi zaton bakinta ya furta hakan ba,dubanta Baba Hasheem yayi yace"Kai mene kuma Rabi? Da sauri ta wayance ta hanyar sakin wani kayataccen murmushi yace"Hmmm kasan kuwa irin tsananin farin cikin da nayi?wallahi na taya maimuna murna da samun siriki irin Sauban. Wani murmushin jin dadi Baba Hasheem yayi"Tabbas kuwa don Sauban yaro ne wanda kuwa zaiyi sha'awar sa. Mom tasaki murmushi tace"Aikuwa! Zuhra tarasa inda zata saka ranta tsananin murnan ganin Abbie din nata bodejo ta tabe baki tace"Gaskiya Sadeeq duk kabi ka shagwaba yarinyar nan tare da sangarta ta. Dariya Abbie yayi"Bodejo to yaza'ayi? "Abbie kataso kaci abinci tundazu nahada maka lunch saboda nasanka da son cake da meat pie shiyasa

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});