Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 7

Chapter 7

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,276 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dago suna duban Guggo Laure,dayake Galadima Sarai yasan halinta. Mikewa tayi a zafafe tacema Akeela" ki mike mutafi. Fuuuu kuwa suka kama hanya suka fita. " _Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un! Allahumma ajirni fi musibati wa'aklifni khairan minha_. Kalmar da Daddy yafada kenan tare da duban Sauban. "Yanzu Galadima ya za'ayi a shawo kan wannan matsalar? matsala cefa wacce idan ba'a ma tufkar hanci ba to zai iya taba zumuncinmu da Guggo Laure. Jinjina kai Galadima yayi"Hasheem narasa ma mezamuyi,daga bodejo har Lauren kaf sun dauki zafi yakamata ace daya a cikinsu ya sauko,duban Sauban Galadima yayi yace"muhammadu Kaine sanadin wannan rikicin don haka kai zaka gyara. Sauban ya sauke wani nannauyan ajiyar zuciya don shi mutum ne mara son hayaniya yace"Galadima bana son ta Allah ma yasani kuma. "Keep quite Sauban! Daddy yafada cikin bacin rai. Bakaga abinda ke faruwa bane?meye yashiga kanka?kasan kuwa wacece Guggo Laure?kakuma son me ake nufi da zumunci?hmmm katashi kabamu waje,don mune muka haifeka bakai ne ka haife muba,kaje duk hukuncin da muka yanke zakaji. Mikewa Sauban yayi tare da rissinawa yace"Allah yahuci zuciyarku nabarku lafiya,yana gama fadar haka yajuya cike da mazantaka da salon tafiyarsa mai burge duk Wanda ke kallo yafita. Baba Hasheem yace"gaskiya Yaya kada kashiga haqqin Sauban. "Don Allah Hasheem kadena wannan maganar bana fatan abinda zai bata sunan GALADIMA FAMILY,kakira su Sadeeq a waya akwai meeting ranar Friday insha Allah,mukuma kafin lokacin mungama magana da bodejo don shawo kanta. Gabadaya jinjina kai sukayi, Galadima kuwa sosai yaji dadi don matansa da kanwar tasa sun gwara mishi kai. *KADUNA JABI ROAD* Gabadayansu zaune suke akan dinning din suna dinner cike da farin ciki zuhra tace"Abbie nayi missing dinka sosai. Murmushi Abbie yayi yace"nima nayi missing dinki mama na ya gida ya shirye²n jamb kuma? Zuhra tace"alhamdulillah munanan munayi. "Toh alhamdulillah agama cin abinci sai muje parlona inji wani jami'a kika cike a slip din jamb din. Dariya sosai zuhra tayi tace"toh shikenan Abbie. Ummie kuwa tsaban takaici jitayi tamkar tayi Aman wuta 😡 saboda bacin rai. ( _Ko na menene oho._ ) Basu jimaba suka kammala,duk suka hallara a parlon Abbie, Taufeeq, Laila, Aseef, Nihal, ZUHRA. "Abbie nafiso nayi Dan fodio don haka shinasa. Murmushi Abbie yayi irin nasu na manya yace"meyasa bakisa ABU Zaria ba ko Kuma KASU mamana? Dan Jim zuhra tayi sai Kuma tace"Abbie banason ABU nikam,kuma abinda yasa banason KASU afa kaduna nayi nursery, primary, secondary, shiyasa nakeson nacanza gari Amma nafison Danfodio Abbie. "Bakiga duka 'yan uwanki ba suna ABU?ga kuma yayanku Aseef,inaganin zakisamu kulawa sosai sannan zakiji dadi. Dan rau rau zuhra tayi da ido dama ita abin kuka baya mata kadan muryan ta na dan rawa tace"please Abbie nikam banason ABU don Allah. Laila tace"Abbie wallahi kada abari tayi Danfodio tazo ABU zataji dadi fa,takarisa maganar tana dariya kasa² Cikin barkwanci ya Taufeeq yace"wallahi Abbie yarinyar nan tana mana bakin cikin dan jellof rice dinda zata dinga mana ne. Gabadaya dariya aka Sanya,nihal tace"da dan sululu Koh Yaya?aka Kuma sa dariya. Ya Aseef yace"Abbie aiba sai abinda takeso za'a biba dole umarnin iyaye zatabi ko 'yar jarida. A kaikace zuhra ta dalla masa harara. Fira sukayi sosai da Abbie kafin kuma kowa yawatse yaje kwanciya bacci. *OLD MAIDUGRI* "Aunty wai don Allah dagaske kikeyi?inafa son sa wallahi bazanyi fatan Sauban ya kubucemun ba,idan nashigo zura'ar GALADIMA FAMILY wallahi cele zan sake zama a wajen kawaye na da abokaina. Wacce tayi maganar bazata gaza 27 yrs ba. Mom tace"Rammat kenan nafiki son shigo cikin wannan family din don arziqi yaci uban nada kinsan kuwa waye Sauban?hmmm awajen dangin Aisha kawai idan kikaga gatan da Sauban ke samu sai kin gigice, Rammat da arziqi agidan wasu gwara a gidanku a gidanku ma a dakinku,hmmm wai Akeela. Wani tsanar Akeela Rammat taji har cikin ranta saboda tsananin son da takewa Sauban. "Aunty nidai gaskiya asanar ma da Mama halin da ake ciki don ni babu dalilin da zaisa nayi zaman kishi da Akeela ( _Sauban kaga takanka,tun yanzu anfara maganar zaman kishi a dalilinka._ ) Mom tace"Ea zanje bari ko zuwa anjima idan su Yaya (Daddy) sun fita sallar la'asar sai mufita don kinsan dokar gidan nan namu. "Gaskiya kuwa Aunty don da zafi² ake bugun karfe. A gidan Guggo Laure kuwa banda kuka babu p abinda Akeela takeyi gabadaya ta tadarma jama'ar gidan da hankali, Guggo Laure kuwa sai girgiza kafa takeyi. Xahratty CE (ÕÙM ÃJMÃL )🥰 Lallai Alqalami🖊️yafi takobi🗡️ 15/2/2023 [3/21, 22:27] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽‍🦳 Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar⤵️ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page 06 _Bismillahir-rahmanir-raheem._ *NAGA SAKO NAGODE SOSAI MY SOFY ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI UBANGIJI YAKARA RUFA ASIRI DUNIYA DA LAHIRA😊ALLAH YAKARA GIRMA ACEMA OGA SAUBAN MUNA GODIYA TARE DA AJMAL🙏🏽🙏🏽🙏🏽* https://www.facebook.com/profile.php?id=100074816894956 Guggo Laure tace"Haba Akeela meyasa kikeso tayarmin da hankali ne?nace miki indai ina raye Sauban mijinki insha Allah idan Kinga baki aure Sauban ba ki tabbaci hakikan bana numfashi ne. "Wai Guggo meke faruwa ne?tundazu kunshigo gabadaya Akeela tahana kowa sukuni a cikin gidannan,har yanzu bazata dena tabara ba kamar wata karamar yarinya?shekara ashirin da biyar Amma ace har yanzu mutum bai girma ba wallahi waje tasamu. Harara Guggo Laure ta aika mata dashi tare da watsa yatsu tace"Maimuna kinsan Allah kikiyaye ni kifita idona,to ina ruwan wani kokuwa nina nemi wani yazo?inbanda munafunci da tsugudidi meyakawo ku? Guggo Laure tayi maganar tare da watsama mama hajiya zainab harara matan baba sani,ganin hakan yasa sumi² tajuya tabar wajen. "Guggo kada fa kimanta tun Akeela na qarama mujaheed kesonta wallahi idan akayi haka ba'a ma Yaya sani da Aunty zainab karaba. "Maimuna kinsan Allah zan batamiki a gidan nan,ina ruwanki?ko kinfini son Akeela da mujaheed ne?duk son da mujaheed kema Akeela tunda ita batason shi aiduk zance ne. Banga dalilin da zaisa ayi abinda za'a zo ana danasani ba,kinga kiwuce kiban waje. Cike da bacin rai mahaifiyar Akeela ta wuce flat dinta tare da matsananciyar bacin rai. Da daddare kuwa Guggo Laure tasa aka kiramata Alhaji Sani da Alhaji Mansir nan tazauna taratsa su tare da shirya musu karya wai Galadima ya nemeta akan yanaso a hada Akeela da Sauban aure. Sosai sukayi murna duk da cewa sunsan maganar mujaheed da Akeela, Alhaji Mansir yace"Amma hajiya kinmanta da maganar mujaheed da Akeela ne? Cikin sauri Alhaji Sani ya katseshi. "Haba Mansir meyasa kake hakane?neman alfarma fa wan mahaifiyar mu yayi kan yanaso a hada jikinsa da jikanta aure,ba Kuma don komai ba sai don karfafa zumuncinsu to mezesa ayi haka? Guggo Laure tace"Hmm rabu dashi Sani kaji,nan dai ta sallamesu. Akwana a tashi babu wuya inda Allah yakawo mu yau Friday,gabadaya family din Galadima suna MAIDUGRI idan kacire matan Adda Labeeba da Adda Maryam. Abbie yazo tare da kaf iyalensa,haka kuma Mommy ma sunzo dama da Abbie da Abba ne suke zaune a kd. Zaune suke a parlon Galadima gabadayansu,bodejo, Daddy,Abbie, Abba,Baba Hasheem. "Alhaji kunason shiga hakkin saudan da yawa,yanzu fa lokaci ne na kowani dan Adam nada 'yancin kansa Amma tunda kun rijayene shikenan Allah yasa hakan shiyafi zama alheri Amma sam ba'a yimana adalci ba,tayi maganar tana sake tsuke fuska. Duk cikansu sauke nannauyan ajiyar zuciya sukayi,domin da bodejo bata amince

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});