Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 16

Chapter 16

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,266 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

don Mom ita inda dayanda za'ayi kashe mata Sauban kawai za'ayi. _________**________ Yauma kamar kullum tashinta kenan dai² karfe hudu a dalilin wani mummunan mafarki da tayi wai anyi rasuwa ga mutane nan cike a Galadima fam sai dai bataga gawar ba sosai hankalinta yayi kololuwan tashi,koda tamike bathroom tashige tadauro alwala tafito tare da shimfida praymat tatada sallah. Koda ta idar lokacin anfara kiraye-kirayen sallar farko,sosai tayi addu'ah. Tadauki tsawon mintuna tana lazimi zuwa can aka tayar da sallar asuba don haka sai itama tamike tatada sallar. Acan gidan Guggo Laure kuwa Akeela ce ta tasata agaba wai ranar da akasanya yayi tsayi da yawa ai 'yan kauye ne kecika ranar aure ita gaskiya a rage. Guggo Laure kuwa sai lallashinta takeyi takuma tabbatar mata da cewa suna zaune ma Sauban din da kanshi zaizo yana neman alfarmar a rage. Dan yatsine face Akeela tayi cike da rashin jin dadi a ranta tace"Ni Guggo ina tsananin kishin sa ne wani irin zazzafan so nake masa,wallahi nida da yanda zanyi kan kada yaso ko wacce mace zanyi saboda ina tsananin kishin sa. Dariya Guggo Laure tayi"mekike ci nabaka nazuba 'yannan?kisa a ranki zai soki kedai kidage da kissa da kisisina sannan ki tabbatar da kin jawosa a jiki ya zamana babu macen da yake gani a matsayin mace saike. Dariya Akeela tayi tace"yanda kikajin nan Guggo kuwa sai dai nayi tsananin yarda dasu Suby su kansu zasu tayani shawo kansa. Mere baki Guggo Laure tayi"Hmmm kesam bakisan sharrin kawaye ba koh?ina gargadinki Akeela amma sam bakiji. "Wallahi Guggo basu da matsala don kawai bakisan su bane domin duk suna tsananin sona wallahi. Murmushi Guggo Laure tayi tace"Yaro yaro ne to shikenan Allah ya kyauta. Xahratty CE🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️ 25/2/23. [3/21, 22:27] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽‍🦳 Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar⤵️ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page 13/14 _Bismillahir-rahmanir-raheem._ ______Ummie abin duniya duk yataru ya mata yawa taje wajan Amma don bata hakuri amma gabadaya taki saurarenta tasake jaddada mata cewa muddin bataja'yarta a jiki ba to tamance itama tana da uwa a raye. Kiran number Aunty Zainab tafada mata duk yacce sukai da Amma,itama fir tarufe Ido tama Ummie sol. Tsakanin Ummie da hajiya Zainab tazarar shekara daya da rabi ne. Haka dai Ummie tadawo gida jikinta sam babu kwari tarasa wanda zataje wajensa suyi magana taji dadi ita ba kawaye ba,a yanzu duk wanda zataje wajensa neman shawara kara mata takaici zasuyi,banda huci babu abinda takeyi a fili tafurta"Natsaneki Zuhra tabbas bacin nice dakaina na haifeki zan iya tsine miki saboda kina daf da rabani daduk wasu masoya na,na haifawa kaina masifa na haifawa kaina jaraba? Sosai hankalin ya Taufeeq yatashi don yana gaf da shigowa parlon yaji zan tuttukan da Ummie keyi, idanuwansa sun kada sunyi jajazur juyawa yayi yafasa shigowa parlon,kaitsaye bq dinsa yanufa a daddafe, Aseef sai masa magana yake amma Ina baiji ba. Da harara Aseef yabishi a fili yafurta"Idiot"cikin murya kasa kasa. ****** Zuhra ce cikin shagwaba da sangarta take latso wasu hawaye mere dan mitsitsin mouth lip dinta tayi tana muttsike Ido cikin muryan son kuka tace"Toh yanzu Abbie idan kuntafi yaushe zaka dawo?ni wallahi bangaji da ganinka ba fah. Dan dariya Abbie yayi tare da shafa kanta yace"zamu dawo azumi mana kinmanta azumin saura 1month?so insha Allah I think sai lokacin zamu sake zuwa. Daddy ne suka kariso shida Abba da Baba Hasheem, Daddy ya dubi zuhra yace"A'ah mamana kema yau zaki koma ne bamu da labari? Dan sinnar da kai zuhra tayi cikin girmamawa tana wasa da yatsunta tace"A'ah Daddy narako su Abba ne da zasu tafi. Dan murmushi sukayi gabadaya Abba yace"hmmm kya fadi gaskiya,Yaya kuka take nema tamaka koh?yakarasa zancen cikin zolaya. Dan rissinawa tayi tadauki ledan dake gefenta tamika ma Abbie tace"Abbie gashi abaiwa Ummie na da mommy,akwai sweet da chocolate na maimoon da Ateek. Abbie ya amsa yace"toh shikenan Allah yamiki albarka. Da Ameen ta amsa tare da matsawa saboda gabadaya sun nufi mota daya motar Daddy kenan da ita zasu fita, Baba Hasheem ne ke driving gefensa kuma Abba ne,sai baya Daddy da Abbie cike daso da kaunar junansu suka fita,zuhra natsaye har Baba mudi yabude musu gate suka fice,hawaye ne ya zubu mata da sauri tasa hannu ta goge,saboda shigowar Aunty muneefa datagani da wasu 'yanmata biyu. Abangaren Abbie shima runtse idanuwa yayi yabude tare da sauke ajiyar zuciya yana mejin tsananin tausayin diyarsa duk Daddy na lure dashi shima girgiza kai kawai yayi,kaitsaye motar airport tanufa. Zuhra murmushi a face dinta tatare Aunty muneefa. "Aunty muneefa barka dama kece?muneefa na murmushi tace"Eah zuhra kwana biyu bananan ina school shiyasa. Haka kawai Zuhra taji sam wacce suke tare da muneefa batayi mata ba don haka ko kallonta batayi ba,a gefen ma haka ne don lokaci daya taji tsanar zuhra ta dirar mata,sake shaqa tayi a dalilin ko inkular da zuhran tanuna mata,yarinya qarama da sanabe,tafadi hakan a ranta. "Dawowata kenan yanzu nabiya gidan Guggo Laure shiyasa ko hutawa banyi ba,murmushi zuhra tayi. "Eyya Aunty nima apartment dinku zanshiga don ko jiya danazo gaida Mom batanan. Muneefa tace"ok muje koh? Dayar ce tayatsine face"Muneefa bari naje nafara miqa gaisuwa ta ga Ammi kafin nadawo. "Kai Allah don Allah kizo muje mu warware gajiya dududu yaushe muka shigo?dayarl budurwar tafAdal Zuhra kuwa ko sauraren su batayi ba tanufi sashen Mom,a kaikace budurwar ta dalla mata harara. Muneefa tace"Don Allah rabu da ita Suby kinsan Akeela da rawar kai. Zuhra kuwa koda tashiga sashen Mom tagaisheta sosai Mom din taji dadi don Allah yadora mata son zuhra tun sanda Ummie ta haifeta sannan takema Aseef sha'awar auren ta. Tana gafda shiga apartment din Ammi Akeela tafito, Zuhra dauke kai tayi kamar bata ganta ba itako Akeela wani banzan kallo ta watsa mata. Koda zuhra tashiga kai tsaye ta nufi kitchen don tasan Ammi tana can,ilaikuwa sunata aiki itada Aunty Mashahuda da maid dinta Amina. Murmushi kwance a face din Ammi ta tarbe Zuhra,dan rissinawa tayi ta gaishe da Ammi. Dan turo mouth tayi alamun shagwaba tare da karyar da wuya tace"kai Aunty shine ko ki aiko nazo nataya aikin?nasan Daddy akema abin shan ruwa. Hararar wasa tawatsa mata sannan tace"Aiba sai nace kizo ayiba keda kanki zakizo"takarisa maganar tana dan murmushi. "Ammi wallahi namanta Daddy yana azumi saboda naje raka Abbie ne shiyasa duk na shagala. Kallon ta Ammi tayi fari'a kwance a saman fuskarta tace"Don Allah kirabu da wannan Auntyn taki,aikinma da sauki don mesa ana masa girke girken bashi nan. Dan dariya kadan zuhra tayi batare da tayi magana ba tafara yanka cabej din dake kan mable din. Mashahuda tace"Hmm ai Yaya akwai shi da iyasa aiki ni wallahi tausayi matar sa kebani. Sallaman su muneefa ne yasasu juyawa gabadaya,kallo daya zuhra tamusu tadauke kai saboda ganin yarinyar nan tadazu. Da murmushi Akeela tamatso kusa da Mashahuda tace"sis kawo in tayaki goge carrot din,dan yatsine face kadan Mashahuda tayi tare da dan sakin yaqe tace"No kada kidamu munkusa gamawa ma ai tunda ga zuhra na gyara cabej. Akeela badon taso ba haka tahakura,ita kuwa Suby gabadaya hankalin ta yakoma kan zuhra faffadan kugunta kawai take kallo( _acewarta_).

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});