Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 75

Chapter 75

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,307 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

shiga da ita toilet ya musu wanka,inda ita kuwa sai ƙananun koke² take masa da complain ɗin ciwon jiki,shiyasa suna fitowa daga toilet sallah yaja su sannan yafara aikin yi mata massage,a haka wani wahalallen bacci kuwa ya ɗauke ta,cike da wani irin ƙaunar ta yake kallon ta yana ji kamar ya haɗiye ta,peck ya bata a kunci sannan ya shirya cikin wata kaftani ɗinkin half jamfa me laushi tare da tsada,kwantancen gashinta a gyara suɓul sai sheƙi yakeyi batare da yasa hula ba yaɗau car key ɗinsa yabar gidan,kai tsaye wani lafiyayyen eatry ya nufa,shiga yayi ya haɗo musu take away na Burger sannan yadawo, ko a lokacin bata tashi ba hakan yasa kaitsaye ya faɗa kitchen inada ya feraye Irish nan ya haɗa musu chips nd egg,komai jera shi ya shiga yi akan dinning,batare da ya sake hawa upstairs ɗin ba,toilet ɗin palour ta ya shiga ya daura alwala ya tafi masallaci. Bashi ya shigo ba sai wuraren 8:30 don har isshan shi yayi,hayewa saman yayi nan yaje ya fara tashin Zuhra cikin kulawa,shafa mata kai ya shiga yi yana hura mata iska a kunne,cikin wani irin shagwaɓa ta tashi,cikin muryan shagwaɓa tace"Kai yaya nifa baccin be isheni ba sam"tayi maganar tana turo mouth gaba,rungumo ta Sauban yayi cikin kulawa yace"to ai dole ki tashi I know yanzu haka kinajin yunwa ga sallolin ki,Please wake up"yayi maganar yana kamo hannunta tare da miƙar da ita,kukan shagwaɓa ta saka masa,be sake ta ba,har toilet ɗin ya kaita tayi alwala sannan ya shimfiɗa mata praymat ta tayar da sallah, hakan yasa ya fita yaje ya haɗo komai a tray ya kawo saman anan palour ya ajiye. Waya yakeyi da ƴan office ɗin su sai iskanci suke masa kan yaƙi dawowa,fitowa tayi tana ɗan nesa dashi don har ga Allah wannan jarabar nasa tsoro yake bata,miƙewa yayi ya kamo ta ya zaunar tare da hanging call ɗin,cikin shagwaɓa ta dubesa"Shine bazaka jira na tashi nayi komai ba?ni nafi son kana cin abinci na sam bana son kana cin na eatry"kumatun ta Sauban yaja yana maimaita maganar nata,throw pillow ta ɗauka ta jefa masa tana sakin kukan shagwaɓa, kamota yayi ya ya shiga lallashin ta,hakan ya sata lafewa a jikinsa,shida kan shi yayi feeding ɗin ta sai da taci ta ƙoshi sannan ya ƙyale ta. Haka rayuwar su ta kasance gunin ban sha'awa da burgewa Sauban bashi da wata matsala sai na kishi,yana da zazzafan kishi sosai. ******** Ranar juma'a su Laila suka diro harda su ya Taufeeq,mommy ce kawai bata biyo su ba,sai ta haɗa su dasu Ateeq da maimoon a dalilin kukan da maimoon ta dinga yi kan sai tazo wajen Zuhra,gabaɗaya Zuhra ta tare acan da yake Sauban ranar yana busy saboda suna shirye-shiryen tarban abokan su waɗanda sukayi school,wasu ba'a state ɗin suke ba,wasu kuma suna can daga waje zasu shigo, Zuhra na zaune wayar ta tafara ruri, Nihal ce ta miƙa mata,ganin sunan Sauban ne yasa ta ɗanji sanyi a ranta don tunda ya fita be nemeta ba,duk da taso kiran shi amma sai hayaniyar ƴan uwan ta ya hana ta zuwa, picking tayi,daga can ɓangaren Sauban yake ce mata don Allah gashi nan zai turo da saƙo idan babu damuwa yana so ta haɗa ma baƙin su dinner da zasu iso yau ɗinnan. ZUHRa cikin sanyin murya tace"Tom babu komai tana jiran shi"sanar mata yayi da taje gida zai aiko da komai,miƙa tayi tana faɗin"Tom bari naje"kashewa yayi,ada yaso suyi Oder ne ta hotel sai yaga rashin dacewan hakan,shiyasa ya yanke wannan hukuncin,sun kama musu hotel rooms wanda sai da suka kama ɗakunan goma sha biyu,duk Sauban ya biya komai. Duban Nihal da Laila Zuhra tayi tace"kuzo muje ku taya ni aiki yaya zai aiko saƙo zamuyi ma baƙin su girki,cikin murna kuwa suka tashi suka tafi,maimoon kuwa tana biye dasu,don Ateeq na can wajen su Daddy. Su Laila sai sake santin apartment ɗin suke yi,wai kamar ya sake kyau, Zuhra ta basu amsa da Ea an ƙara wasu kayayyakin. Nihal ta riƙe waist tare da duban Zuhra tace"Matar nan nifa naga sai wani glowing kike ƙarawa me yaya ke baki ne haka?hararar wasa Zuhra ta galla mata tace"munafuka bari idan ya dawo ki tambaye sa"kama baki Nihal tayi tace"Wa? Rufamin asiri in mutu maza su kaini salin alin"Laila dariya tayi tace"kenan da wani tambaya kike Nihal,aiko abinda yaya ke bata da ya wuce rufaida yoghurt"da yake Zuhra ta fahimce lailai aiko ta maka mata duka tana kaucewa, Zuhra tace"ai kam zakiyi masa bayani bari ya dawo"kafin lailai ta bata answer door bell yafara ƙara,Nihal ce taje ta buɗe,aiko wani ɗan matashin ne ya sauke bako biyu na kaya,nan Nihal ta ɗau ɗaya, Laila ma tazo taɗau ɗayan. Kai tsaye kitchen suka dire komai da komai, Zuhra ce ta bisu kitchen ɗin,leda ta farko kayan miya ne sai kayan salad,sai egusi da owgun,sai ɗayar leda kaji ne daƙwa² guda huɗu sai saidin kifi,shiru Zuhra tayi tana tsura ma kayan,aiko nan abinda zatayi ya faɗo mata,ɗaya ke gashin a gyare ne, ɗauraye wa kawai tayi sannan ta dubi Nihal tace ta gyara kayan miyan,ta fara niƙa tomatoes daban sai kayan yajin daban,Laila kuma ta wanke kifin ta tsane a basket sannan ta barbaɗe kayan spices. Kowa kama aikin sa yayi, Zuhra koda ta ɗauraye kajin,kwaso kayan spices ɗin da Ammi duk ta kawo mata tayi tasa komai yanda ya kamata,ginger,cloves,gerlic tasa kaɗan,sai ɗiyar miya,ta ɗau ko ganyen parsley ta ɗan ɗora a sama tasa Curry bata sa tyme ba, seasoning ta kwaso, Maggi star 4, Maggi know 4,rayco 4 sai onga chicken flavour tasa biyu ta rufe, store ɗin da ke cikin kitchen ɗin ta ta shiga,ta ɗauko semovita guda biyu ta fito. Ɗauraye peas ɗin tayi da carrot ta fara gyarawa bayan ta ɗora ruwa a wata tukunya,bayan ta ɗora ruwan,komai dai tayi shi cikin natsuwa wanda su Laila suke mamakin inda Zuhra ta koya girki,komai daki² takeyin sa,perboiled ɗin shinkafar ta tayi ga ƴar souce na kayan yaji da tasa ma Nihal komai,gefe guda kuma Laila na soya kajin,acan kuma kuma ga peas nan nata nuna a ruwan da tayi sanwa ɗan dai-dai,tuwon ta fara tuƙawa dama tayi talge tun ɗazu, duban Nihal tayi tace ta zuba mata shinkafar koda ta zuba lokacin ta gama tuƙin hakan yasa tazo ta fara motsa shinkafar,gabaɗaya wani ƙamshi me shegen daɗi ya game apartment ɗin,bayan ta motsa shinkafar ne ta ɗan rufe ya ɗan turara,abinka da nonestick pot. Laila na gama suyan kajin dama tun ɗazu an sauke source ɗin da ɗan ruwa kaɗan a jikinta,kifin aka ɗora Nihal itama ta cigaba da kula da shi gabaɗaya hankalin ta nakan Zuhra don ganin komai Allah yasa ni cike take da mamakin komai, haɗa kajin nan Zuhra tayi aɗan bawo me balance sannan ta ɗauko source ɗin nan tafara haɗa komai,cikin natsuwa take komai, Laila ganin kamar ta gaji ne yasa ta amsa ta cigaba da motsawa,cikin natsuwa tace"naga ma kamar ya haɗu,ki buɗe wancan drower ki ɗauko set ɗin wasu foodflask mugani,miƙewa Laila tayi inda Zuhra kuma ta rage wutan tuwon don yanzu zata kwashe,kashe wutan shinkafar tayi,da yake kulolin babu lefi suna da ɗan girma duk da kuwa kyan su ana biyun ta juye shinkafa,na farkon kuma

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});