Chapter 44
Chapter 44
damuwa Ummie tace"wallahi Amma shaf na sha'afa ne ba wani abuba,amma nasan nayi kuskure Allah yayafe min don bada gangar nayi ba Allah natuba kayafemun,don Allah amma kema kibar maganar,bazan sake ba. Amma tace"Kinsan yanda ran yayyenki yabaci?niban ma hankalta da irin kwalliyar ki ba harsu mother's day dinda aka hada,sune suka kirani suna ta fada suna cewa inanan kike wannan kwalliyar da takaba akanki?kawai kija mana zagi?dama mutane kuskuren ka kalilan suke nema su kara maka da sharri, Bodejo tace"don Allah hajiya Amma kiyahakuri dagaske bilkisou da gangar bazatayi haka ba,Dan Adam dama ai yana kuskure don Allah abar maganar ta wuce ita kuma Allah yayafe mata. Dakyar aka samu Amma ta sauko,dayake suma su Adda Zainab yau zasu wuce tare da Amma gabadaya Sha tara na arziki Ummie tashiga hada musu da abin biki,don gabadaya zasu wuce da amarya ne,Amma kuma ta wuce gidan Adda Zainab washegari driver ya maidata Zaria,sosai take kewan bakin nata,hajiya Aliya kuwa jitake kamar tayi tsalle taganta a kaduna gashi ta kosa taji yaushe Alhaji iliyasu zaidawo? Xahratty CE 🥰 Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️ [6/18, 23:18] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽🦳 Story&Written By *FATEEMA ZAHRA LAWAL* Marubuciyar⤵️ A DALILIN'YAR TSINTUWA. MIJIN ZAHRA. DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book. RUHIN AMRITA (FATALWA CE). Now *_GALADIMA FAMILY_* Page 51/52 ______Sun kammala duk wani shirye²n su haka aka dauke amarya tana kuka haka suka shisshiga tsaddaddun mutocin,motoci biyar suka nufi kaduna dauke da amarya,to amarya mashahuda sai dai muce Allah ya baku zaman lafiya keda ya taufeeq din naki. Ummie sam hankalita ba'a kwance yake ba tanaso taji halin da zuhra ke ciki amma bazai yuwu taje ba tunda tasan tana takaba,wayan ta kirar spark 10 tadauka tafara neman number Sauban,dauka yayi yana me Mika gaisuwa gareshi,kaitsaye tace tana son ganin shi idan yana kusane,amsa mata yayi dacewa yana nan gashinan shigowa,ajiya wayan tayi don sashin nata babu kowa bakin ta duk sun watse sai wadanda baza'a rasa ba abokan arziqi. Baiwani dau lokaci ba yashigo,cike da girmamawa yake gaida ummien nashi,cike da kamewan shi da basarwan shi yace"Ummie Allah yasa lafiya dai?dan murmushi Ummie tayi tace"Son kenan lafiya lou dama nakira kane naji ya jikin kanwar taka?duk da naso zuwa dubata but sai a hankali,takarisa maganar da dan damuwa,duban ta yayi cikin girmamawa yace"Ummie lafiyan ta kalau fa just I think fever ne yake damunta but insha Allahu everything will be okay so kila gobe ma da yardan Allah su bamu sallama,yakarisa maganar yana maida hankalinsa dungurun gun kanta. Ummie tace"Alhamdulillah naji dadi wallahi har nasamu natsuwa jiya sam ban iya bacci ba Saboda yanda muka baro yarinyar nan a asibiti. Dan murmushi yasake wanda yabawa kyansa Kara damar bayyana yace"Ummie kenan insha Allah gobe zasu sallameta, Ummie tace"babu komai Allah yakaimu,ya amarya kuma?dan sosa kai yayi yana dan munafikin murmushi yace"Aini Ummie tunjiya kinga Ina hospital sai yanzu da muka shigo Saboda tafiyan su Taufeeq,amma lafiya lau"dariya Ummie tayi tace"ai yau za'a samu me zama da ita kaikuma yau dole kaje ga amaryan ka, Allah dai yakara hada kawunan ku yabada zaman hakuri. Da Ameen ya amsa tare da cewa"Ummie nifa yunwa nakeji wallahi"mikewa Ummie tayi sanye take da babban mayafi babu kwalliya a face dinta sai dai kaya tadansa masu kyau sai casbaha da takeja"Okay bari nasa akawo maka,Nima daganan zan wuce parlour na sallami baki ance anata shigowa,takarisa maganar tana fita daga bedroom din. **** Zuhra tadan samu bacci,sai dai bata wani jimaba ta farka a suka cigaba da hirarsu dasu Laila da Mommy,jikin nata yadan samu babu lefi su Mommy na zauna doctor Ahmad ya shigo,gaisuwa suka fara da Mommy kafin sauran yaran suka gaida shi,fara duba ZUHRA yayi tare da tambayoyi,Koda ya kammala hamdala yayi yana duban Mommy yace"Alhamdulillah jikin nata yayi sauki sosai insha Allah gobe zamu sallameta,abinda yasa ma bazamu sallameta yau ba Saboda akwai drip uku da bata gama Sha ba sai wasu allurai da za'a mata so insha Allahu gobe zamu sallameta"Mommy tace"Masha Allah munji dadi Doctor Ahmad Allah yasaka da alkhairi,fita yayi,hakan yaba ma zuhra daman duban Mommy tace"Nidai gaskiya Mommy a samu yau wanda zai kwana dani don bazan yarda ya Shuraim ya kwana dani ba,to ma taya aka bari ya kwana dani ga 'yan uwana gasu Laila?takarisa maganar tana kwal² da idanuwa, Mommy tace"to ya zamuyi mu kanmu zuhra jiya harta su Ammi sai da suka ce beka mata Sauban yayi jinyar ki but su Daddy suka ce dole shi zaiyyi,so ansan dalilin su nayin hakan ne?ko ya miki wani abu ne?cikin sauri ta girgiza kai tace"ni babu abinda yamin Aunty amma nayi abin kunya a gaban ya Sauban,jiya fa dana tashi jiri nake gani cikin daren nan ga kuma fitsari da ya matseni,cikin muryan kuka tace"nayi kokarin rike fitsarin nakasa haka fa nayi a tsaye a gabansa...... "Hhhhhhhhhhh!!!! Su Laila suka fashe da dariya,ita kanta mommyn dariyar ta rike,tace"lallai zuhra kinyi abin kunya"to me yace miki shi?su Laila banda dariya babu abinda suke,zuhra tace"mezece min Mommy kinsan yaya da babbasar wa amma Allah naji bala'in kunya,shiyasa gaskiya nidai yau bazan kwana dashi ba,gashi shi yadinga fa rirrike ni Saboda ban iya komai jikina yayi very weak,banson hada Ido dashi inaji yatafi sallan asuba na lallaba na mike da kyar na koma toilet nayi alwala,rashin fa sallaya da yanayin kayan jikina yasa nahakura da salla ina tunanin bazasuyi sallah ba na fantsala musu fitsari"dariya su Laila suka sake saki. Cikin muryan shagwaba zuhra tace"mommy kingansu ko?please ki musu magana,takarisa maganar tana zabga musu harara cikin kuluwa,itama mommyn hararan ta maka musu,mikewa tayi tace"a lallai bari na hada ruwan zafi kiyi wanka zaki samu dadin jiki sai ki canza kaya kiyi salla nazo miki da kaya set biyu sai hijjab din sallah. Bayan tayi wanka tayi sallolin ta,sanye takeda da wata gown me umbrella tayi matukar yimata kyau,wajejen karfe biyu mommy tatafi tabar su Laila Saboda zasu tafi gidan muneefa budan kai,nan suka cigaba da zaman su suna hirarrakin su gwanin ban sha'awa,wajen hudu aka kawo musu abincin rana. Da magriba ta gabato gida duk ansake wawwatsewa,shikuwa gogan yana apartment din Galadima,duban Galadima yayi sam face dinsa babu walwala yace"Gaskiya an tauye min hakkina Galadima nida zaku yadda Allah gobe da sassafe zan kama gaba na na koma office,sam banjin zan iya rayuwar aure da wannan yarinyar don inada wacce nkso"dan murmushi Galadima yayi yace"da kana da wacce kkso da tun tuni kafito da ita amma kana ta mana yawo da hankali,ka maza katashi kanufi wajen amaryan ka,6ata fuska yayi batare da yayi magana ya cigaba da danne² wayarsa. A bangaren amarya Akeela kuwa ta maida hankali ta babbaki magunguna sosai,don tana tsananin yau su zama abu guda itada ya Sauban,haka zalika tana addu'an Allah yasa maganin da boka yabata yayi nasara domin ta mallakeshi ta mallake duk abinda ya shafeshi. Da yake duk kawayen ta sun kwana,sosai suka sake mata hudubar banza,zuleey kuwa har kuka sai da tashiga toilet tayi ganin cewa ba'a fasa bikin Akeela ba,sai dai tadau alwashin cewa duk bala'i duk wuya duk rintsi sai ta raba auren Akeela da Sauban ita kuma tashiga domin gani takeyi sam Akeela bata dace da mijin ba balle gidan. Rammat ma tayi kukan daya isheta sai dai tasa ma ranta dangana,ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87