Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 56

Chapter 56

Galadima Family Book 1 Complete Hausa Novel 1,314 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bakai,insha Allah abinda kukamin sai Allah yayi muku"tana fadar hakan tabar gidan tana kuka, Alhaji mansir yabi bayanta. Atake anan Galadima ya yanke jiki yafadi,wanda yayi sanadiyar karkacewan mouth dinsa tashi daya. *_LALLAI WADANNAN AHALIN SUNA CIKIN CAKWALKWALIN TASHIN HANKALI,A GEFE GUDA GA ADDA ZAINAB WACCE BA'A MASAN INDA TAKEBA,KOMAIFA YA RINCA6E YA LALACE😱_* [7/9, 13:44] π—πšπ‘π«πš π—πšπ‘π«πšπ­π­π²πŸ₯°: πŸ‘¨πŸ½β€πŸ¦³ *_GALADIMA FAMILY_*πŸ‘¨πŸ½β€πŸ¦³ Page:- 65/66 ____Hankulan su yayi kololuwan tashi a lokacin da sakamako yafito kan Galadima ya kamu da paralys daga 'yayan har jikokin hankulansu yayi kololuwan tashi,lokaci guda aka fara kokarin hadawa mishi Visa shida Daddy da Abba don zasu nufi Malaysia gidan Abbie nacan zasu sauka idan komai ya dai-dai ta,family kuwa sai kuka da kuka. Sauban yayi nadama matuka akan hukuncin da ya yanke domin Daddy lefinsa yake gani inda dashi kanshi ma yake ganin shine silar komai, Bodejo kuwa kuka take sosai cikin muryan kuka tace"Duk abinda ya samesa Laure ce sila babu ruwan saudan domin shidin ya kasance meson 'yar uwansa ne ganin su biyu kawai iyayen su suka haifa,sam baya son damuwan ta shiyasa yake mata abinda zai faranta mata duk da kuwa yasan halinta na rashin kirki amma haka yake shanye komai, Allah yasani wannan yarinyar ta cucemu. Basu tare da natsuwa, Taufeeq dasu ummie ma sun karaso,inda jibi zasu bi jirgin karfe 10:00. Duk an mayar da matan gidan mazan ne kawai suka kasance a asibitin da jikokin nasa,acan gida kuwa sai maida zancen akeyi, Mom nabawa Ummie da Mommy labarin duk abinda ya faru harda cin mutumcin da Guggo Laure tayi daya haddasa haka. "Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un wannan abu sam beyi dadi ba,mezesa son ya yanke hukunci cikin fushi?da anbari duk an shawo kan matsalar ko don yankewan zumuncin nasu"sai a sannan Ammi tayi magana"Wallahi kuwa Ummien yara yayanke hukunci cikin fushi,ni a tsarina Sauban bazai sake Akeela ba yabarta duniya ma ta isheta. Carab Mom tace"Ca6! Kazanta wallahi ko jini bazamu yarda muhada da 'yar madigo ba,wai Aunty Aisha kin mance illarsa ne?kin mance girman zunubin sa? Ai wannan abinda yayi shine dai-dai kuma beyi lefi ba da yake dai ita Guggo Laure a yanda na fahimce ta sam batason lefin wannan yarinyar,ni tun sanda nafara ganinta bata kwanta min ba bata burgeni ba yarinya ido a bude sai kace sandar snooker?ai gara da Allah ya tona mata asiri,ga matansa nan kawai asa tarewan su kowa ma ya huta"takarisa maganar tana nuna Zuhra wacce tayi tsuruΒ² dajin furucin Mommy na karshe. Mom tace"yanda kikajin nan Aunty Hauwa,ai mu munyi mummunan gani munshiga tashin hankali. "Nikaina a yanzu nafi bukatan asa kawai ranar tarewar su ko sati guda ma inda za'abi ta nawa kada ayi,shi kanshi ma ya samu natsuwa"Ummie tace. "Gaskiya ne idan aka gama wannan abin komai ya lafa sai ayi maganar"Ammi tafada,mikewa Zuhra tayi jikinta nayin bala'in sanyi don harga Allah ita tasan batajin san ya Sauban acikin ranta,zuciyar ta a dagule tashiga bedroom din Mashahuda nada inda tattada ta tana kwance tare dasu Laila da Nihal,da yake tanata fama da laulayin ciki shiyasa,kwalla ne ya taru mata a ido tanajin damuwa lokaci guda ya dirar mata. Muneefa ce ta shigo da 'yar dariyar ta tace"Amaryan mu gaskiya ya kamata ayi shagalin biki kafin ki tare, Mashahuda ta mike ta zauna itama dariyar take tace"anyi maganar tarewar ne? Muneefa tace"maganar dasu mommy suke kenan a palour"wani ihu Nihal da Laila suka sanya,cikin tsokana Nihal tace"ai wallahi kuwa gara kitare Yaya ya tafi dake can Canada kikarasa karatunki, Mashahuda tace"Ai banjin zai iya tafiya da ita yanzu kila nan zata fara zama"hawayen da take makalewa ne ya samu daman gangarowa,kamota Muneefa tayi ta zaunar da ita kan gadon tace"a'ah menene kuma abin kukan yanzu daga magana?dagowa Zuhra tayi cikin muryan kuka tace"Bazaku gane bane,ni ni bana son sa Allah yasani don Allah kusa baki yasakeni.....bata karisa taji Mashahuda ta buge mata baki,cikin 6acin rai tafara magana"kinada hankali kuwa Zuhra?kinsan abinda kike fada?to tun wuri kishiga taitayin ki domin wallahi idan su Abba sukaji kalmar nan daga bakin ki sai na lahira yafiki jin dadi,ke bama su ba ya Taufeeq naji sai kinsha mamaki,'yan mata nawa ne ke neman irin damar ki basu samu ba?kinsan yanda 'yan mata ke rushing kan Yaya?to wallahi kisan maganar da zaki na furtawa gudun kada ya koma kunnensu da Daddy, Muneefa tace"Hmmm Zuhra kenan duk wannan abin da kikeyi yarinta da wauta ne kawai yake damunki,Amma I know ko badade ko bajima keda kanki zakiyi alfahari da samun ya Sauban matsayin miji,don koni naso shi amma nasan ba lalai yasoni ba,gashi Allah yamin canji damafi alheri. Duk shiru dakin ya dauka banda shesshekan kukan Zuhra babu abinda ke tashi, Laila tace"Allah ya ganar dake,kuma ko mutum naso ko baiso dole ya tare"tayi maganar tana sakin ma Zuhra gwalo tare da ficewa da gudu tana dariya,kokarin binta Zuhra keyi tana karama kukan ta volume. Dayake asibitin su Dr Ahmad akwai kula don asibiti ne me masifar tsada nurse's ke kula da mutum,wannan dalilin yasa karfe 10 su Daddy duk suka baro asibitin. Taufeeq da Sauban apartment din Ummie suka wuce, Zuhra ce zaune a parloun kasa tana cin abinci,don Ummie tashiga ciki watsa ruwa,sallamar su ce yasata dagowa tana amsawa idanunsa akanta duk da yacce face dinsa yake a tamke hakan behanashi kashe ta dana mujiya ba kamar wacce ta masa lefi,cikin tsananin farin cikin ganin Taufeeq tataso tare da hugging dinsa"Yaya ur welcome,shafa kanta Taufeeq yayi yace"thank you little,hope kina lafiya? Zuhra tace"fine Yaya I think ma nafika cikakkiyar lafiya",dariya suka sanya itadashi,shikuwa Sauban remote ya dauka ya kunna Ball,wanda yau akwai wasa 10:30 tsakanin Manchester United da kuma Arsenal. "Ina Ummien take?tajiyo muryan sa yana tambayar ta,da kamar bazata amsa ba Taufeeq yace"little dakefa akeyi"cikin sanyin murya tace"tana sama. Babu wanda yasake magana duk da kuwa yanda Akeela kejin ta a takure zamansa a wajen, Ummie ce tafara sakkowa daga stairs din. Zama tayi inda nan suka shiga gaisheta da mata sannu da gida,amsawa tayi cikin dan damuwan dake kan face dinta tace"ya kuka baro jikin Galadiman?suma cikin alhini Sauban yace"Ummie jiki sai godiyan Allah,jibin dai za'a wuce dashi can,nima jibin zan koma office ana jirana,daga can nakesa ran naje na duba jikin nasa"Ummie ta girgiza kai tsce"Allah yabashi lafiya,kai kuma Allah yabaka ikon zuwan,dan duban gefen da Zuhra take tayi tace"kitashi ki zubo hado musu abinci mana. Mikewa Zuhra tayi duk kunya ta isheta saboda bomshort dinda ta sanya tare da vest,cinyoyin nan katar katar sai juyawa sukeyi,a sace yake kallon ta,yanajin wani abu na taso masa,bata wani jimaba tadawo inda suke dauke da basket,juyawa ta kumayi taje tadawo da tray,inda plates,spoons da glass cup da bottle water suke da drinks ta ajiye,tana kokarin mikewa tajiyo muryan Ummie"kihada musu abincin mana. Babu yanda ta iya nan tashiga serving dinsu,shikanshi sai da ya lumshe ido saboda kamshin abincin, Taufeeq kuwa kasa hakuri yayi yace"Little halan ke kikayi girkin nan?shiru Zuhra tayi tana murmushi,ganin hakan ya tabbatar masa da lallai itace tayi abincin"yi kizuba mana tun safe Muna asibiti bamu iya cin komai ba sai bottle water da muketa antaya ma cikin mu Ummie"Ummien tace"to ya za'ayi? hankali ne sam ba'a kwance ba. White Basmati rice wanda aka dan watsa Kara's,grean beans nd parsley

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});