Chapter 83
Chapter 83
irin haka, to hattara samari saikuyi koyi danmu mata 'yanson soyayyane, wlhy ko mace bata sonka idan kanuna mata soyaya saitayi sanyi tamik'a wuya, mukuma mata bafa zuba ido zamuyiba, muma saimuna taimakawa danamu salon sannan za'a had'u agina ingattaciyar soyaya irinta aure._* Bara nabarku haka, ina k'ara mik'o godiya agareku domun bazaku lissafuba saboda d'unbin yawan dakuke dashi wasuma ban sansuba, ngd sosai ALLAH yabar zuminci, group's da admins dukna gode ALLAH yabar k'auna, 'yan uwana writer's kuma ina mik'o godiya, ALLAH yabar zuminci da hak'uri da juna. Narubuta wannan littafi tun a 2012 sanan ina amarya agidan my Abdul, ada sunan littafin *_ASHE MIJIN K'ANWATACE?._* daga baya namaida sunan *_ABDUL-MALEEK BOBO_* saboda rawar da bobo yataka a buk d'in, naga yadace sunan littafin yakoma haka. Saimun had'u a books nagaba insha ALLAH, idan ALLAH Yabani iko kafin k'arewar shekarar 2017 zanyi cikon littafi na goma mai suna *_KARAYAR ARZIK'I_*. Idan hakan bata samuba kuma sai a sabuwar shekara, zan fara da rubuta *_BAK'IN HAURE_* daganan kuma sai masu zuwa↓ *_KARAYAR ARZIK'I_*. *_BALBELAH_* *_BABU SO MIYA KAWO KISHI..... etc_* Kukasance taredani har kullum. Takucedai Bilkeesa ibraheem (bilyn Abdul.) Marubuciyar. *_→RASHIN SANI!_* *_→AUREN K'ADDARA KO BIYAYYA?_* *_→K'ANWAR UWACE KO KISHIYAR UWA?_* *_→NI DA AMINIYATA!!_* *_→NAWAFF!_* *_→KUKAN KURCIYA...._* *_→SABON AL'AMAREE!_* *_→BAN SAKETA BA!_* *_→ABDUL-MALEEK BOBO!!_* *_K'ARAYAR ARZIK'I_* Coming soon👌🏼 Luv you more, har babu adadi😘😘😘😘😘❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😄😄😄😄. *_Bilyn Abdul ce👌🏼._*
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83