Chapter 53
Chapter 53
tasan ko kowa bai tanka tafiyartaba sai aunty Rasheeda tayi magana, Dan tun d'azu take binta da kallo, itakam idan antambayeta batasan amsar dazata bayarba. Da sauri Safna ta kalli wayarta ganin Baseera CE yasa tad'auka da hanzari, ko gaisuwa bata tsaya sunyiba ta ce, ''kekam baseera ina kika Shiga haka inata kiranki tun d'azun?. Safna muna lectures ne, kinsan ba'a d'agama sir hamza waya idan yana lecture, waimi yahanaki zuwa school yaune?. Wlhy babu komai hakanan naji banason zuwa. Lallai kinyi wauta Dan wlhy sir hamza yayi test yanzu. Ke babu damuwa aii ina gidansu, kinsan ankusa bikin k'annenesu nextweek, to muna gidan ana shirye². Hummm ALLAH yasa yad'aga miki k'afa to, Dan wlhy ya CE........ Da sauri Safna ta katse baseera kenifa bawannan bane damuwata, nakirakine muyi magana. To inajinki baseera tayi maganar tana zama kusada zeenat data fita harkarsu tuntuni dantaga sunyi nisa basa jin kira, idanma zasuyi k'ulle k'ullensu basaya akusada ita. Safna ta ce, "baseera wlhy inacikin matsala." Matsala kuma kamar ya?. Safana tafara zayyanama baseera abinda yafaru tundaga Daren jiya da motarta ta lalace harzuwa abinda bobo yamata yanzunnan. Jinjina kai baseera tayi sannan tad'an kalli zeenat dake karatu amma hankalinta na Kansu kuma tanajin duk abinda safna ke fad'ama baseera awaya, baseera ta ce, "lallai safna bakida wayo wlhy, keyanzun harya sakaki dafa ruwan zafin Gaza Rahma amma ki Gaza ganewa?, kumafa k'uru k'uru yafito yace miki Rahma tagirma amma duk Baki ganeba. Safna tad'an ta6e baki baseera ban... bangane kema mikike nufiba aii. Tsaki baseera taja tana fad'in aikin banza, asheke zaman banzama kikeyi agidan, ayanzukam kid'auka bobo yamiki nisa wlhy dankuwa adaren jiya ya angwance kenan..... Agaban safna yafad'i cikin masifa ta ce, " baseera karki k'ara 6atamin rai kema banason fatan tsiya, taredakefa malam da'u yacemana yaturomusu aljani dazai hana ya kusanceta. Baki baseera ta ta6e ta ce, "wannan zancekam yazama labari tunda bobo ya aikata hakan ajiya, saidai kuma kujira result d'in ciki. Kuka wuy wuy safna tasaka tana kuran tashiga uku bobo yaci amanarta itakam rayuwarta tazo k'arshe garama tamutu ta huta. Tsaki baseera tayi tareda yanke wayar tana fad'in 'Yar wahala keni nagaji da matsalolinki, wlhy da bobon zaice yana sona nimafa sonshi nakeyi harma nafiki Dana kula yamin nisa saina hakura, amma nakula ke kinkasa ganewa *_" ANNABI"_* yafaku, haba Dan ALLAH ayi mutum da tosashshiyar basira, idanma bakisaniba kisani dagani har malam da'un cin k'ud'inki kawai Mukeyi babu wani aiki dayake miki Dan tun farko yafad'amin komai wlhy, ya ce, "kwata kwata babu aure tsakaninki da bobo Dan bazaima sokiba. Zeenat tayi galala tana kallon baseera wadda da alama tamanta tana wajen shiyyasa taketa sakin zance babu (,) babu (.). Ganinfa da gsk tamanta tana wajen yasaka zeenat zungurar ta baseera kinsan mikike fad'a kuwa?. Figigit baseera ta kalleta saikuma tafara Kame kame au.. au.. Ummm zeenat dama kina nan?, Dan ALLAH kinji minake fad'a?, pls kirufamin asiri maganarnan tatsaya dagani saike Dan ALLAH, kitaimakeni Zeenat wlhy su6utar bakice. Girgiza kai kawai zeenat tayi tamik'e tabar mata wajen Dan wlhy yau bak'aramin tsoro baseerar tabataba, lallai maganar Sajna gsky CE datace *_wata k'awar tafi guba_*, itakam yau ta shaida akan baseera, idan bata mantaba baseera CE tasaka safna ahanyar bin malami da bokaye, amma Ashe tanacan tahad'a baki da bokayen sunacin dunduniyar safnar, ALLAH ma ya k'ara, aiduk Wanda baiji bariba yaji hoho, babu irin nasihar da bataima safna ba amma tak'i saurarenta daga Bayama daina mata magana tayi wai bata k'aunarta, toga baseerar datake d'auka tana k'aunarta d'in nan tajefata arami mai zurfi kuma mai duhu, aii duk Wanda yagagara yima iyayensa biyayya to yanatareda gamon wahala, to ita baseera CE gamon wahalarta kuwa. Ganin baseera tanufota yasakata saurin yin gaba. Da gudu baseera tacimmata kuwa. A6angaren Safna kuwa baseera tana Yanke wayar tAk'ara sautin kukanta, tama rasa wane irin sambatu zatayi?, amma jitake Duk duniya babu Wanda ta tsana kamar Rahma arayuwarta, jitake zata iya kashe Rahma wlhy, afili ta ce, "wlhy natsaneki Rahma, natsaneki tsana irin wadda banta6ama wani mahalukiba, Rahma kin cuceni kedasu Ya Shaheed munafukai kawai, duk bakwa sona nimakuwa natsaneku bana sonku harma ya munnir d'in dasu ummi dukna tsaneku, kuka take Rurus da sambatu. Zeenat Dan ALLAH ki saurareni pls. Mizaisa na saurareki baseera?, aini yanzu kinfi k'arfina wlhy, keba k'awar rayuwa bace, tunda har kika iya cin amanar safna data d'auki sirrinta Dana gidansu tabaki duka, tonikam sai yaya kenan?, ALLAH abin tsoro kema baseera dole aji tsoron kaidinki, kecefa kika jefa rayuwar Safna a halinnan amma Ashe kina gefe kina cin dunduniyarta, haba baseera miye ribarki Dan ALLAH?, tundaga sanda iyayen safna sukace sun mata miji kika Shiga kika fita kika kanainaye rayuwarta, kin hana afad'a mata gsky bare ta fahimta, saboda son zuciya irin naku yanzu kun koma danku 6ata rayuwar auren k'anwarta, haba baseera kashe aurefa ba abin wasa bane, *_"ALLAH ne ya halatta aure da saki, amma shikanshi bayason sakin aure, duk sanda igiyar aure ta katse sai al'arshin ubangiji ta girgiza saboda kad'uwa, shaitan yakanyi farinciki awannan rana saboda yaraba aure, shin kuma kunaso kuzama daga jerin shaid'anu?."_* Wlhy kuji tsoron ALLAH kutuba tun kuna da dama, idan kuka bari damarku ta su6uce kunci amanar kanku, kutuba tuba na gsky ALLAH zai iya yafe muku *_"domin shi gafurun rahimunne, kuma maji6incin al'amuran bayine."_*, kuma godema ALLAH daya fargar daku da wuri Dan yana sonku da rahmarsane. Tunda zeenat tafara maganar baseera kuka takeyi, tabbas ta tafka babban kuskure kuma sharrin shaid'anne, wlhy tayi nadamar halayenta, tarik'o hannun zeenat tana hawaye ngd sosai zeenat kin tunatar dani abinda ban saniba kuma ngd wlhy kinsamu ladana Dan nayi nadamar abinda na aikata, kuma daga yanzu insha ALLAHU zan tuba, zan samu Safna na warware mata dukkan k'ulli, amma inaso ki taimakamin da nuna mata hanya itama, Dan inaso yanda natuba na dawo hanya itama ta tuba ta gyara kodan mugudu tare mu tsira tare. Jinjina kai zeenat tayi tana murmushi had'eda sharema baseera hawayenta, karki damu 'Yar uwa ngd Nima dakika fahimceni kika kuma gane abinda nake nufi, ALLAH ya yafe mana gabad'aya ya kar6i tubanmu, ALLAH yasa mufi k'arfin zuciyarmu, ina fata yanda kika fahimta da wuri ALLAH yasa Safnama ta fahimta d'in. Ameen zeenat ngd. Karki damu muje Dan sir koba hakabane,😜 yakusa Shiga mana, muje muk'arasa lecture d'in muwuce gida. Jinjina kai baseera tayi tana murmushi suka kama hannun juna suka nufi holl. 😁 _wlhy abinda yaburgeni kuma yamin dad'i masu karatu, ALLAH yasa safna itama ta fahimta kamar yanda baseera tagane kuma ta tuba.🙏🏻ameen._ Su Rahma duk suna kichin suna aikin soya cincin d'in gara, amma jitake zazza6i yana neman rufeta, ga k'asanta yana mata zafi har yanzu ko motsi bata sonyi ma, Ammi dake kallonta tun d'azun ta ce, "Rahma yaya dai?. Murmushi yak'e Rahma tayi ta ce, " babu komai Ammi." Aunty Sameera ta ce, "kai Rahma bakida lfy gsky, tun d'azun nima ina lura dake, aunty Rasheeda ta ce, " wlhy nima nakula tundama tashigo batada walwala kamarma tana d'ingishi, kokinji ciwo ak'afarne?. Shiru Rahma tayi kanta ak'asa, jitake duk kunya ta isheta, itakam bobo yaja mata, yanzu hakama kowa yagane abinda yafaru........ Ammi CE ta katse mata tunani dafad'in tashi muje kisha magani. Ahankali Rahma tamik'e
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83