Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 75

Chapter 75

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yarinyar tafad'a cikeda yanga. d'aure fuskarsa yayi baice komaiba yara6a ta gefenta zai wuce. Da sauri tasha gabansa tana fad'in pls jimana. Tsayawa yayi yana kallonta saidai fuskarsa babu alamar yasan miye dariya, tamkar bashine yagama dariyaba yanzu. Tagyara tsayuwarta tana wani far da idanu, ni sunana Anisa Ahmad Sa'eed, so atak'aice ana cemin neesa, k'anwace ga angon y Hafeez. Wlhy tunjiya awajen launch kaketa birgeni bansamu damar maka magana bane sai yanzu, pls ina fata zaka kar6i tayina?, tayi maganar tana tsura masa ido da langa6ar da kanta gefe. Yamutse fuska yayi yana mata wani kallon rainin wayo, baice da ita k'alaba yara6a tagefenta yawuce. Binsa tayi da kallo tamkar zata FASA kuka dan bak'inciki, Dama saida Anty laura ta ce, "kartazo Dan daga ganinsa zaiyi Girman kai, kuma taga kamar yanada mata, amma tak'i azatonta kodan k'yawun da ALLAH yay mata dolene bobo ya saurareta saigashi ya bud'a mata k'asa a ido. Jiki asanyaye takoma cikin hall d'in, amamakinta saita hangoshi yana dariya shidasu ammar, shagala tayi sosai tana kallonsa da addu'ar ALLAH ya mallaka mata bobo amatsayin miji. " Araina na ce, "humm." Dahakadai taro yatashi, ango Hafeez yad'auki amaryarsa Ameera suka tafi, shima ya kamal yad'akko safna sukayo gida, su bobo da sauran jama'a kowa yay gida. Sanda suka iso tuni Rahma tayi barci a falon Abba dama a can takwana jiya. Washe gari aka kai safna d'akinta itama bayan anyi walima. Masha ALLAH gidan yayi k'yau, su ummi sunmata gata irina iyayen kwarai, kowa ya yaba kam saidai mak'iyi. Tom daganan taro yatashi kowa Yakama gabansa, Raham ma bobo yazo ya d'auketa sukai gida abinsu. _____________________ Haka rayuwa tacigaba da tafiya, Rahma anata rainon ciki, suma su khairiyya da khursiyya an gamu, Dan jiya agidansu Rahma da Nawal suka wuni, sunjajje musu yawo, aiko bak'aramin farinciki sukayi da hakanba, suntarbi su Rahma tamkar su goyasu, ansha hira zuwa dare bobo yaje yad'akkosu. Su safna amare anata shan amarci, sosai ya Kamal yake k'ok'ari wajen mantar da Ita bobo, rayuwa sukeyi mai dad'i, itama kuma tanata k'ok'arin faranta MASA dukda har yanzu idan son bobon yamotsa takansha kukanta a6oye, amma tana iya bakin k'ok'arinta danganin tacireshi azuciyarta. Ameerama dai ba'a barsu abayaba sunata shan soyaya itada hafeez d'inta. Sai masu gayya da aiki bobo da Rahmarsa soyayace tsantsa ake zubawa agidan cikeda kulawa da tarairayar juna, yanzukam sai abinda yay gaba wajen kulawar da bobo yake bata musammam da cikinta yashiga wata Tara na haihuwa, datace wash, zaice miya faru?, wani lokacin har tsokanarshi takeyi saita langa6e tana zuba shagwa6a, dataga yarud'e saita saka MASA dariya, yakace haba yarinya zan ramane baridai ki haihu. Awannan tsakaninne yasamu nasarar shari'arsu da Alhaji abdurrazak, yanzu haka an Yanke musu hukuncin d'aurin rai da rai agidan yari, Dan ba wannane karo nafarko dasuka saka yaransu yin kisaba. Mutane sai yabama k'ok'arin bobo sukeyi, yak'ara girma a idon al'uma, kowa k'ara k'aunarsa yakeyi Dason tarayya dashi, hakama iyayensa da 'yan uwansa kowa alfahari yakeyi dashi. Gama sharia'ar babu dad'ewa yak'arasa ginin gidansu idiris harsunma koma amma ambarma ammi hibba kamar yanda ta buk'ata, babansu idris yayi murna yasakama bobo albarka harbabu adadi. Su Rahma sunsha bikin Basma Wanda dak'yar bobo yabarta take zuwa saboda cikinta yatsufa sosai ga cikin yayi girma masha ALLAH. Bayan kammala bikin da kwana biyu Ammi tazo hargida zata tafi da Rahma takoma gidansu Dan ta CE, "bata amince tabarsu sukad'ai agidaba ga haibuwa yau ko gobe. Rahma dai tayi murna da haka amma bobo tamkar zaiyi kuka, daga k'arshema shima shirya kayansa yayi Yakoma gidan Appan, Ammi dai ta CE, " shiyya sani Rahma cedai bazata bayarba sainanda wata hud'u. Idanu bobo yazaro yace ammi wata hud'ufa kikace?. Eh Ashe kajini?, sainan da wata hud'u lokacin baby yayi kwari, d'iyata ta huta sosai. Shiru yayi kamar zaiyi kuka. ammi sai kunshe dariya take, Rahma dake zaune Nawal na matsa mata k'afafunta dasukeyin fishi, itakam kasa daurewa tayi ta tuntsure da dariya. Hararta bobo yayi tareda yin kwafa yatashi yafita. Saida yafita sannan ammi tayi dariya itama. Da Appa yadawo tabashi labari shima dariya yayta k'yalk'yawltawa, ya ce, "wai da gsk shima yahad'o kaya yadawo nan gidan?. Wlhy kuwa Appan ishaq karkaji wasa, yana nan tsohon d'akinsa kwance yanzu haka yana barci. Appa ya ce, " kai mukarram kayan shirirta, shi koyaushe zai gane yagirma ne?. To ALLAH yak'ara had'a kawunansu shida ita dakuma sauran 'yan uwansa da matansu gabad'aya. Amindai Ammi tafad'a cikeda farin ciki. ______________________ Rahma tana kwance itada Nawal akan gado, Ammi na zaune bisa sallaya tana addu'oi bayan ta idar da nafila datakanyi akowane tsakar dare, yanzu itama ad'akin take kwana saboda gudun kar Rahma tafarka da ciwo cikin dare. Agogo Ammi takalla 2:54am, filo tajawo daga saman gadon ta ajiye akan sallayar tazame ta kwanta, barcine yakwasheta, akuma daidai lokacin Rahma tafarka dawani matsanancin ciwo, amma saboda jarumta irin tata takasa magana saidai cije le6e da hawaye daketa sharara. Zuwa wani lokaci takasa daurewa, ahankali ta daddafa tasakko daga gadon tadawo k'asa ta duk'usa tareda d'ora kanta bisa gadon tana murk'ususu. Abin tamkar wasa sai gaba gaba yakeyi, can taji bayanta da k'ugunta cikinta ko ina yarik'e, wani wahalallen kuka tasaki tana fad'in nashiga uku ummi zan mutu, wayyo bayana cikina k'irjina zasu cire........ Afirgice Ammi tafarka, ganin Rahma durkushe tana kuka Takuma rud'ewa, Rahma yadai?. Ammi cikina, bayana, ko ina ciwo zan mutu Ammi kuyafemin. Bazaki mutuba Rahma, runk'a addu'a, akid'ime ammi take maganar, ga waya a hannunta tana kiran bobo..... Shima azaune yake, tun d'azun yafarka saboda mafarkin Rahma dayayi tana kuka dakiran sunansa, tund'azu yakeson ya lek'a d'akin yaganta amma yanajin kunyar had'uwa da ammi, ganin damuwa zata masa yawa yatashi yad'auro alwala yazo yay nafilfili yanzu haka yana zaunene yana karatun alkur'ani, ganin kiran ammi yasashi d'aga wayar da hanzari....... Zumbur yamik'e danjin ammi tana fad'in yafita da mota gasu nan fitowa, Alkur'anin ya ajiye yafigi key yay waje da sauri, mota yaje yagyara fakin sannan yadawo ciki, afalo yagamu da Appa d'auke da Nawal zai kaima 'yan aiki ita, wuceshi yayi yatarbo Ammi dake rik'eda Rahma tanata kuka. Aii baijira cewar Ammiba yad'auki Rahma gaba d'aya yay waje da ita, ammi kuma d'akinta takoma ta d'akko kayan daza'a buk'ata, cikin mintuna k'alilan Ammi da Appa suka fito, bayan Ammi tashiga Kusada Rahma, shikuma Appa yazauna Kusada bobo, a 360 bobo yaja motar sai asibitin ya sulaiman. Koda suka isa cikin gaggawa aka kar6esu, dandanan doctor Fa'iza takar6i haihuwar Dan ya sulaiman akwai kunyar surukuta tsakaninsu. Har zuwa 4:46 Rahma bata haihuba, anatadai shan tata6urza, aii bobo dayaga abin bana k'are bane sai kawai yadanna kai cikin d'akin, duk maganar da ya sulaiman yake masa bai saurareshiba. Inda take kwance yak'arasa, tana ganinsa tafara mik'a masa hannu tana kuka dakiran sunansa, Nurulk'albi ka gafartamin zan mutu, wayyo ALLAH dadyn Nawal nima mutuwa zanyi kamar Anty Ni'ima. Dukda arikice yake shima haka yake shafa kanta yana fad'in a'a My cute bazaki mutuba, insha ALLAHU lafiya zaki haihu........kafin tabashi amsa wani sabon ciwon yazo. K'ank'ameshi tayi sosai tana wani wahalallalen nishi. Aiko bobo yaji rik'onnan na Rahma, sai jije le6e yake shima kamar mai Nak'udar. Cikin ikon ALLAH saiga jariri yafad'o yana tsayyara kuka, cikeda murna doctor Fa'iza ta

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});