Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 5

Chapter 5

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wlhy wani d'an uzuri yarik'eshi. Okey, to amma ba girmanki bane. Dariya tayi kai yaa kamal to miye girmana?. Kafin yabata amsa wata mota ta tsaya adaidai saitinsu. Kamal ya ce, "ga abokina nan ya iso. Waigawa tayi takalli motar, saikuma tadawo da kallonta kan kamal, tom nikam nawuce. Bazaki tsaya Ku gaisaba. A'a yaya aii bai sanniba. Bobo yafito daga motar fuskarsa babu yabo babu fallasa, yad'an kalli Rahma datazo zata gitta ta gefensa, kanta ak'asa ta gaisheshi. Ya amsa da lfy, yana kauda Kansa daga kallonta. Gaba tayi tana Jan tsaki, dukda bata kalleshiba abin yabata haushi, tana bak'in cikin ta gaida mutum ya ce, " mata lfy." Bobo yak'arasa wajen kamal suka gaisa, sannan suka Shiga cikin gidan. Rahma kam tana k'ara 'Yar tafiya tasamu adaidaita tashiga. .+.+.+.+.+.+.+.+.+. Safna Ana makaranta, yau itace harda zuwa office d'in yaa Hamza amma ta tarar baizoba. Basira ta kalli safna daketa jan tsaki tana kallon agogon hannunta, wai safna lfy kuwa?, naga kinsamu zuwa office d'in malam Hamza miye dalili?. Zeenat dake zaune gefensu ta ta6e baki, kazar wahala ALLAH ya yanka mata shiyyasa tafara figa. Kazar wahala kuma kamar ya?. Zeenat tabama Baseera labarin abinda yafaru jiya, Dan ita batazo school ba. Wata dariyar mugunta Baseera tasaki, o, ni Baseera wai yau Safna kece saurayi ya sacema zuciya?, lallai zanso ganin wannan guy mai suna Bobo, nasan tabbas ya amsa sunansa bobo. Hummm kibari kawai Baseera wlhy jiya banyi barciba, mafarkinsa nayitayi, harda mafarkin munyi aure harda yara. Dariya zeenat da Baseera suka saka harda cafkewa. Safna ta 6ata rai tana hararsu, kuga nifa banason ciki da iskanci kunsani, zeenat damafa haushinki nakeji, Dan maganar jiya ta 6atamin rai wlhy. Cikin dariya zeenat ta ce, "afwan Tawan, ALLAH yabaki bobo. Amin, namasan yabani tunda har yasamun sansa azuciyata. Zeenat tad'an ta6e baki tana fad'in garadai adogara ga ALLAH. Baseera tai saurin kar6ewa toda dake tace ta dogara?, Safna karki damu ina bayanki d'ari bisa d'ari, kota halin k'ak'a saikin mallaki Bobo. Safna tayi murmushi shiyyasa nakesonki k'awata ALLAH yabarmu tare ngd. Zeenat tana jinsu bata kuma tankawaba. +.+.+.+.+.+.+ _3:30pm_ Bobo yashiga cikin asibitin, kai tsaye office d'in ya sulaiman yanufa, suka gaisa ya tambayi yamai jiki?. Da sauk'i Bobo, aiina zata bazaka dawoba?. Tab yaya wlhy hankalina yana asibitin nan, yanzu haka bamu gama aikinba nabarma Br kamal nataho, yaya ta farka kuwa?. A'a har yanzu tana barci, ana buk'atar tahuta sosai yanda zata tashi k'wak'wal warta Normal, ta wannan hanyarne kawai zamuyi saurin samun bayanai daga gareta. Okey tom ALLAH yabata lfy. Amin Mukarram d'in Appa, mai suna kalakala. Dariya Bobo yayi ya ce, ''yaya aii duk kune kuka mak'ala mini. Sukayi dariya harda tafawa kamar wasu abokai. Sai k'arfe 5:00pm dai dai sukabar asibitin, kuma har sannan yarinyar bata farkaba, kai tsaye gida suka nufa har ya sulaiman shima zai gaidasu Ammi. Kowaya yafito cikin motarsa suka nufi cikin gidan suna 'yar hira. Gaba d'aya mutanen gidan suna falon sama, Dan haka suma can suka nufa............ *_luv u oll fan's d'in aunty bilyn Abdul❣💓❣😁👌🏼._* _Ngd da had'in kanku_ [11/12, 2:15 PM] mrs bilkisu: 👩🏻‍💻 ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _{Bobo}_ _Story & editin_ *_Aunty Bilyn Abdul_* ✍🏿 _Written_ *_Marak'isiyya_* _hak'in mallaka_ *_Aunty Bilyn Abdul_* _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Bily giro_* 1⃣1⃣&1⃣2⃣ Da gudu Nawal ta taso ta rungume ya Sulaiman, yad'agata sama yana dariya, Nawal kin k'ara nauyifa yafad'a yana lakatar hancinta. Ta kalli daddynta ta ce, "baby waikaji uncle yace nak'ara nauyi. d'an hararta yayi cikin wasa, ya ce, "sai yanzu kika ganni baby. A'a baby naganka tun d'azufa, nafara gaida uncle ne ko uncle?. Ya Sulaiman yad'aga mata kai yana dariya, cikin falon suka k'arasa. Bobo ya ce, "o kace yau family ya had'u?. Ya Is'haq da ya Hamza, sukayi dariya suna mik'a musu hannu. Khairiyya da Khursiyya ma dariyar sukeyi. Guri suka samu suka zauna, ya Hamza ya ce, " ashe kuna tare?. Eh wlhy muna tare, naje Asibitinne. Tofa miya sameka?, cewar ya Is'haq. No bani bane wata yarinyace...... Fitowar Ammi ta k'atse masa zance, tazauna cike da farin cikin ganin manyan 'yayan nasu. Gaidata ya Sulaiman da bobo sukayi, fuskarta cike da fara'a ta take amsawa, tareda tambayar aikinsu dakuma iyalin ya Sulaiman. Suna lfy wlhy Ammi. Ammi ta kalli bobo, Mukarram yadai naganka wani iri?. Fuska ya shagwa6e yana kallon Ammi, ALLAH Ammi nagaji over yau, kaina hard'an ciwo yakeyi. Yanda yay maganar a shagwa6e saiya basu dariya. Ya Is'haq ya ce, "Bobo shagwa6ar dakayi ko Nawal bata yinta. Murmushi yayi kawai baice komaiba. Ammi ta ce, " kubarmin Mukarram d'ina yayi shagwa6arsa lokacinsane ko bobon Ammi?. Nanma dariya sukayi gaba d'aya, ya harari su khairiyya dake tuntsura dariya harda rik'e ciki. Ku yarannan nakulafa kun fara rainani?. Ya Hamza ya ce, "to aii abin dariya kayi, saika hanasu su dara?, kawai kayi maganin abun. Bobo ya ce, " ta yaya kenan?." Kayi aure kabar musu gidan cewar ya Sulaiman. Mik'ewa Bobo yayi danjin and'akko maganar dabayaso, kunga bari nad'an watsa ruwa nadawo. Baridai kagudu idan angama maganar kadawo, ya Is'haq yafad'a yana dariya. Nanma dariya kowa yasaka harda Ammi. Shikam yay shigewarsa d'aki yana fad'in kwa gaji kubarni. Ammi ta ce, "nidai inaga Mukarram tare yake da aljana shiyyasa baya son maganar aure. Ya Sulaiman ya ce, "Lah Ammi wane irin aljana kuma?, wlhy ras yake, shidai haka ALLAH yayosa bashida matsala da mace. Hakadai kuke gani, nifa abinda na lura dashi ga Abdulmalik kawai bazai iya tunkarar mace ya ce, yana sonata bane, gani yake ajinsa zai zube kawai. Hhhhhh wlhy hakane Hamza, Bobo dakake ji dagani akwai d'aukar kai agaban mata kai harma mazan, kamar wani jinin sarauta. Dariya aka kumayi, Ammi ta ce, " aii yashafi sarautar, kunfa takurama yarona gsky. Ya Is'haq ya ce, "ALLAH ammi yaron nan yawuce yanda kike zato, amma kwanannan zamuyi maganinsa, aure zamu MASA kawai. Dakun k'yautamin wlhy, nidai nagaji da ganin Mukarram babu mata, nasan har yanzu rashin Ni'ima na damunsa, amma idan yayi auren ALLAH yasa aka dace da matar k'warai komai zai zama tarihi. Insha ALLAHU ammi komai yazo k'arshe karki damu... Daga nan suka cigaba da tattaunawa, annan ma ya Sulaiman take basu labarin yarinyar da bobo yakai asibiti da safe. Zancen ya girgizasu daganan suka Shiga tattauna matsalolin fad'e da yara k'anan suke fuskanta ak'asar nan. + Bobo kam yana Shiga d'aki yacire kayansa, wanka yashiga yayo, yashafa mai yazura doguwar Riga blue da dogon wando bak'i. Falo yadawo Inda 'yan uwansa suke akacigaba da hira da tattauna al'amuran rayuwa, ahaka har Appa yadawo. Gaba d'aya suka mik'e cikin girmamawa sukayi MASA sannu. Fuskar Appa cike da annuri yabi matasan samarin 'ya'yan NASA da kallo, masha ALLAHU yaukuma gidan cike yake da basawa. Dariya sukayi danjin furicin mahaifin nasu. Ya ce, " bari naje nawatsa ruwa sainazo ayi hirar dani ko?. To Appa asakko lfy sukafad'a atare. d'akinsa yanufa rik'e da hannun Nawal data k'ar6ar MASA jakka, dama kullum itace mai kar6a inhar tadawo school. Hirarsu suka cigaba dayi, kiran sallah yasa suka mik'e sukayi alwala, Appa yafito ya samesu suka tafi masallaci abin gwanin sha'awa, shima Appa sai dad'i yakeji ganinsa cikin samarin 'yayansa ababen alfaharinsa. Ko'a masallaci sun burge mutane, Dan a sahu d'aya suka jera

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});