Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 40

Chapter 40

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,189 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tataho mu tafi. Ya ishaq ya ce, " kai bobo banwani yardaba, kaid'innan baban soyayya. Murmushi bobo yayi ALLAH Yaya kunyi bala'in sakamin ido agidannan amma babu komai dukzan ramane. Dariya sukayi gaba d'aya ya sulaiman yad'an daki kafad'ar bobo yana dariya, autan Ammi barsu kaji, sumafa suna soyayyarnan....... Sakkowar Ammi daga sama ta tsaida dariyar tasu, bobo yarissina ya gaidata, bayan sun gama gaisawa ta ce, "tom kutaso Appan naku yakammala. Gaba d'aya suka mik'e abin sha'awa da burgewa, cikeda fara'a Appa yatari matasan samarin 'yayan nasa, suma duk suka zauna suka zagayesa, Ammi ta ce, "to akawo abinci ko?. Kowa ya CE, " a'a. Appa ya hararesu bangane a'a ba, tuni nak'icin abinci saboda nasan zakuzo shine yanzu zakuce wani A'a. Dariya sukayi sukace to akawo ko kad'an suci. Tare sukaci abinci da Appan su, bayan sun kammala sukashiga tattauna abinda yakawosu, dama akan bikinsu Khursiyyane, antsaida sati hud'u kacal, dama shi Appa haka yake saka bikin yaransa bayaso danisa d'innan, anan take suka tsara komai data dace, kowa yad'auki abinda zai iyayi, Appa sai sakamusu albarka yakeyi shida Ammi, daganan hira sukad'an k'ara ta6awa sannan suka mik'e zasu wuce, bobo ya ce, "Ammi ina yarannan muwuce. Suwaye yara? Ya ishaq yatambayi bobo. Rahma da Nawal. Lah matarka kakecema yarinyar? cewar Appa. Dariya sukayi gaba d'aya, bobo kam murmushi kawai yayi, ya ce, " Appa yarinyace mana shekarartafa 17. O Dan shekararta 17 saika ringa cemata yarinya?, to aii yanzu tagirmi wannan sunan, cewar ya Sulaiman. Bobo yaturo Baki gaba nidai kunga tafiyata saida safe, suduka dariya suka saka harda Appa da Ammi shidai yayi tafiyarsa d'akin Ammi, a can kuwa yasamesu sunata rubuce² itadasu kahiriyya yana shigowa suka 6oye, kallonsu yayi ya ce, "mikuke 6oyewane?. Babu komai Rahma tayi maganar dasauri tana mik'ewa, yasan basuda gsky amma yayi fitowarsa yak'yalesu, azatonsa ko tsare tsaren biki sukeyi. Rahma tad'auki Nawal datayi barci, saida taje tagaida Appa tamusi sallama sunata sakamata albarka sannan ta iske bobo aharabar gidan shida sauran 'yan uwansa. Mota tashiga tajirashi, bayan sun kammala kowa yashiga mota sai gida. Tunda suka tafi babu mai magana, daga Rahma har Nawal barci sukeyi, dahakadai suka k'arasa gida, harya kashe motar yafito babu Wanda yamotsa, yaduk'o yana kallonsu Yoshi yanzu yama zaiyi dasu?, d'an tsaki yayi yad'auki Nawal yanufi cikingida, har d'akinsu yakaita ya kwantar bisa gado sannan yadawo, azatonsa zai Tatar Rahma ta tashi amma INA barcinta taketa shek'awa da Alama kuma yanamata dad'i. Aransa ya ce, " kegaki orobo amma sai son d'auka. (Nikam bilynku nayi dariya araina, koyaushe tagaya masa tanason d'auka?.) Itama d'aukarta yayi, yarufe murfin da k'afa sannan yanufi cikingida, sunkusa zuwa k'ofar falin tasak'alo hannayenta awuyansa, kallon fuskarta yayi yaga har yanzu barcinta takeyi, dak'afa yatura k'ofar yashiga, itama yadireta akan gadon, saidai yazo mik'ewa amma tak'i sakar Masa wuya Dan haryanzu hannayenta suna nan asak'ale, tsayawa yayi yana kallon fuskarta dad'an bakinta, sosai yake k'are mata kallo, yana kallonta amma bakamar yau dayake mata kallon k'urullaba, aransa ya ce, "babu laifi yarinyar k'yak'yk'yawace. Sunkai minti hud'u ahaka, yakai bakinsa kamar zaimata kiss, komi yatuna? saikuma yafasa yad'an kalli gefen da Nawal take kwance, cikin dabara yazare hannanu NATA wai duk ak'ok'arinsa nakar ta tashi, him baisan Rahma dashegen nauyin barciba kenan. Yacanjama Nawal kayan barci, yatsaya yana tunanin yanda zai canja na Rahma, zama yayi gefen gadon, yasa hannu ahankali yazuge zip d'in rigar atamfar dake jikinta, cikin dabara yasa6ule hannun Riga d'aya, Yakama k'arfen bra d'inta yacire.... Aiikamar ance tafarka tamik'e zumbur, ganinsa zaune kusada ita gakuma rigarta har Anfara cirewa yasakata d'an zaro ido, cikin muryar barci ta ce, " malam lfy?. Lafiya k'alau malama yafad'a yana mik'ewa, baijira cewartaba yafice abinsa, itakuma tabishi da kallo tana muci muci da idanu. Na CE, "humm kwadaiji dashi. .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*. *_Bayan kwana Biyar_* 🅱🅾🅱🅾 yana kwance yana barcinsa kasancewar weekend ne, sama sama yaji kamar ana wak'ar. _“happy birthday to you, happy birthday, happy birthday, happy birthday to you...”._ Tashi yayi zaune aransa ya ce, "birthday kuma?, tonawa kenan?, ihun Nawal dayaji yasakashi mik'ewa da sauri yanufo falo. Tofa, yafad'a yana rik'e k'ugu tareda tsayawa kallon Rahma da Nawal, Rahma tanata zubama Nawal wani Abu mai k'yalk'yali itakuma tana tsale, yabi falon da kallo shima yasha decoration d'in balam balam. Saikuma wani kati mai k'yau anrubuta... *_“happy birthday my luvly Nawal, rice 100 may ALLAH bless you abundantly...... I luv yau so much”_*.💝 Murmushi yayi yataka ahankali har zuwa inda suke tsaye, yatura hannayensa duka a aljihu yatsaya yana cigaba da kallonsu. Nawal ce tagansa, cikin farinciki ta ce, " my papa today is my birthday. Murmushi yayi yadurk'usa k'asa tareda bud'e mata hannayensa, tazo tashige ya rungumeta, sorry my habibaty gaba d'aya namanta yau birthday d'inki, amma kigodema ALLAH daya baki momy tagari d'iyata, wannan yak'ara nunamin baki tareda maraicin rashin uwa, wasu 'yan hawaye suka mak'ale masa agefen ido. Jiyayi ana goge masa, yad'ago ido yana kallonta, dasauri tamatsa baya saboda kunya, yayi murmushi tareda mik'ewa tsaye shida Nawal, k'arasawa yayi inda Rahma take daf da ita tamkar zai shige jikinta, cikin wata sassanyar murya yace my Cute ngd sosai ALLAH yabaki lada mai tarin yawa, ALLAH yakaimu ranarda zaki haifamin k'annen Nawal agidannan...... Da sauri tad'ago takalleshi, yad'aga mata gira... Aii saita shek'a da gudu tabar waje, tabashi dariya sosai Dan haka ya murmusa. Nawal ta ce, "papa miyasa momy tagudu?. Murmushi yayimata ya ce, " babu komai, jeki tashiryaki yau yawo zamuje tunda ba'a shiya miki wani bikiba. Sosai Nawal take tsalle za'a yawo. Bayan kamar minti30 Rahma tagama shirya Nawal cikin kaya masu k'yau, falo suka fito suna jiran boss, babu dad'ewa shima yafito cikin k'ananun kaya, sunbala'in MASA k'yau sai zabga k'amshi yakeyi. Rahma ta ce, "masha ALLAH, ALLAH yayi halitta awajennan, duk azuciya take maganar shiyyasa harya k'araso kusada ita bata saniba. Namiki k'yaune?, yay maganar acikin kunnenta. Da sauri tad'ago tad'an murmusa tana jinjina masa kai tareda rufe fuskarta da tafin hannu. Shima murmushin yayi, yakuma fad'in aiini nakine 'yammata, kiyyiata kallona harki gaji. K'ara rufe fuskarta tayi Dan maganganunsa kunya suke bata, kutashi mutafi time nadad'a k'urewa. A'a kuje kaida Nawal ni akwai abinda zanyine. d'an harararta yayi ya ce, " ban ganeba?. Rahma ta marairaice tamkar zatayi kuka, ALLAH akwai abida zanyi, gobe idan ALLAH ya kaimu masake fita tare. Baice komaiba danyaji haushi, azatonsa batason zuwane kawai, Dan haka yakama hannun Nawal afusace suka fice daga falon. Binsu da kallo Rahma tayi tana murmushi, ta ce, "ayya dadyn Nawal kayi fushine?, saikuma ta jinjina kai ta ce, " zaka huce idan kadawo kaga miya tsaidani. Bobo sai zagayawa da Nawal yake wajajen shak'atawa na musamman, duk inda suka giftta sai an kallesu kuma sai an k'yasa bobo Wanda in ba kasaniba bazakace d'iyarsa bace Nawal, zaka d'auka irin d'iyar yayansace kokuma k'aramar k'anwarsa, bakowa yake yarda bobo yata6ama aureba bare akai ga haihuwa. 'Yammata marasa hak'uri kam har magana suke masa, wasukuma suyima Nawal kodan yatanka, amma ko kallo basu isheshibama. A6angaren Rahma kam suna fita babu dad'ewa saiga Khursiyya da khairiyya sun iso damasu decoration, nandanan aka share harabar gidan suka fara aikinsu, tsaf suka gyara ko ina yad'auki k'yau, suka jere kayan kid'ansu.. Haba zuwa k'arfe biyu ai gida

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});