Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 18

Chapter 18

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

shegen wayau irinna sai antona d'innan ake samun irinsu. Ahankali ya janye idonsa yamaida kan Nawal eh zan rama miki. Tanufo Rahma tana murna, momy taso baby yagoyaki kinji. Rahma tayi murmushi k'arfin hali a'a babyna nayafe basai yagoyaniba, kinga muje kici abinci, tafad'i hakane Dan mantar da Nawal wancen zancen. Ta kalli Bobo daya maida hankalinsa kan karatun jarida ta ce, "ga abinci dady. d'agowa yay yana kallonta danjin takirasa da daddy, itakam tai k'asa da kanta, takirasa da dadyne Dan batasan yazatace masaba, kuma baikamata takira sunansa kai tsayeba. d'an lumshe idanunsa yayi yana wani guntun murmushi, tabashi dariya wlhy, amma saiya dake, wai dady yakuma maimaita sunan azuciyarsa. Haka yamik'e yanufi dinning d'in. Tuwon shinkafane miyar Agusi wadda yaji busashshen Kofi da nama sai tashin k'amshi takeyi, saikuma lemon ayaba Wanda yaji had'i na musamman. Aransa ya ce, " ya akai tasan abincin danafi so ko Ammice tasanar da ita?. Itadai Rahma tazuba masa komai tatura gabansa. Tayi mamakin yanda yaci abincin sosai, Dan ita tayi tunanin zaice bayacin tuwo, tunda taga d'an hutune. Bobokam abincinnan yaymasa dad'i jiyayi Rahma tak'ara girmaba a idonsa, taburgeshi sosai gata yarinya k'arama amma ta iya girki mai dad'i. Bayan sun kammala suka dawo falo.......... *_saidafa nace kuyi hak'uri dani, Dan wlhy akwai buk d'in danayi niyyar fara posting ba wannanba, amma babu yanda zanyi Marak'isiyya tafara wannan, naga kuma bai dace nabarshi ban k'arasa mukuba, randa nake da ishashshen lokaci zakuringa ganin 2page Dan inaso nakammala nafara wancan, randa kuma nake busy zakuga 1 kawai._* _Bak'in Haure shine buk d'in dazan fitar muku Wanda zai fita akark'ashin wata k'ungiya dana sanar daku abaya, ina buk'atar addu'arku, ngd sosai da k'auna, ina k'aunar masoyana aduk inda kuke._ *_Luv u oll my fan's_* *_(((S))).........2017_* [11/12, 2:22 PM] mrs bilkisu: 👩🏻‍💻typing........ ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _•{BoBo}•_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* 3⃣1⃣=3⃣2⃣ *_SAFNA_* Tun bayan biki 'yan gidan suka fita harkarta gabad'aya, gaisuwarta kawai suke amsawa, itama aciki cikin. Itako hakan bai dametaba Dan ta ce, "sagaji su sakkone tunda itaidai ALLAH ya tsallakar da ita daga auren dolen da akayi nufin k'ak'aba mata, to duk abinda zasu suyi tayi daga baya kenan. Yau tana school, zaune suke itada k'awayenta zeenat da Baseera, hirarsu suke hankali kwance sunata shek'a dariyar shak'iyanci ga wani d'alibi bai suna Rabi'u, yayi wani dressing ne waishi adole babban yaro, yazo gurunsu yana fafa sukuma sai famfashi suke suna masa dariyar shak'iyanci. *boy ne yak'araso wajen, tunda Safna ta hangoshi tafara washe Baki, ta ce, R.. Boy kaga k'ara gaba sai anjima mun had'u. Sanin halin rashin mutuncin safna yasa Rabi'u barin wajen. A'a *boy yayane?, incedai akwai labari mai dad'i?. Aiko akwai labari mai dad'i saidai........ Saidai me?, kai dad'ina dakai komai dad'in zance saika nemo abinda zai 6atashi, baseera tafad'a tana hura hanci, Dan halinsu d'aya da Safna, shiyyasa sukafi shiri. Muzauna kabamu misha zeenat tafad'a cikeda shak'iyanci. *boy yakalli zeenat, zee baby yanajiki tsit ne. Zeenat tayamutse fuska, babu Marsala kawai ina mamakin k'awatane yanda tarud'e akan wanj, saikace wata sakarai. Harara safna ta watsa mata, indai bazaki dad'i alkairiba to kiyi shiru, Dan indai bansamu guy d'innanba to bak'in bakinkine yajamin. Ido zeenat tazaro to ALLAH ya k'yauta yasa kisamu guy d'inki k'awata. Baseera ta ce, "yanzu kikayi magana *boy jamuje. *boy yagyara zama ya ce, " guy d'inki sunansa Abdulmalik Aliyu Abdulmalik, amma ana kiransa da (BOBO), lauyane maizaman kansa, mai tausayin talaka da kwatar musu 'yancinsu, danshi kud'i ba matsalarsa bace. *boy yafara bama su Safna cikakken tarihin bobo daga farko har k'arshe, har aurensa nafarko da mutuwar matarsa, da kuma d'iyarsa Nawal. Safna tazaro ido waje, *boy yanada d'iyafa kace?. *boy ya ce, "shiyyasa nace, " miki akwai Abu Mara dad'i alabarin, ayanzu danake gaya miki kwana goma kacal da aurensa...... Aure kuma!!!?. suka fad'a suduka arazane. Jikin safna Yakama rawa, tamik'e arazane batareda sha'awar jin k'arshen labarinba. Zeenat tarik'eta da sauri, safna ina kuma zaki?, hannunta tafusge cikin rawar murya ta ce, "gidan zanje. Gida kuma?, munfa kusa shiga lecture. Tsaki taja batareda tabata amsaba tayi gaba. Zeenat ta ta6e Baki tana fad'in 'Yar wahala. Cikin masifa Baseera ta ce, "dammi zakice mata 'Yar wahala?, soyayyafa ba k'arya baceba. Nima aii bance k'arya bace, amma ta safna batada tsari, kuma kad'anmma tagani indai tak'amarta bijirema iyaye, ta tashi fuuuu tabar wajen. *boy ya ce, "nifa kuji dani Basee, cikon kud'inafa". kaga dan ALLAH kaje idan mun had'u agida zanbaka, itama ta tashi tabar wajen. .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*. Rahma tare sukai kwanciyarsu itada Nawal, koba komai tasamu 'Yar tayon kwana da hira, barema harga ALLAH tanason Nawal, jiya kad'ai dasuka rayu tare taji son yarinyar sosai a zuciyarta, dawuri ta tashi ta had'a musu break, kasancewar su Nawal suna Hutu yanzu bata tada ita daga barciba saidai tagama komai na gyaran gidan. Tana d'aki zatayi wanka Bobo yafito cikin shigar suit bak'ak'e hannunsa d'aukeda k'atuwar rigar lauyiyi, d'ayan hannun yarik'e da jakar aikinsa da hular lauyoyi, yau yanada shari'a k'arfe 9:30am. Ganin babu kowa Afalon saidai yasha gyara sosai sai k'amshi ke tashi, yad'an lek'a d'akin Rahma batanan sai Nawal kad'ai kwance tana barci akan gado, ahankali yak'araso yaymata kiss akumatu sannan yafito, dinning yanufa Dan yanajin kwad'ayin k'aracin abinci Rahma ayauma. Itakam tana bathroom tana shirin yin wanka taji k'amshinsa, takafar mukulli tad'an lek'o ta hangesa yanama Nawal kiss akumatu, a ranta ta ce ,"yau albarkacin d'iyarsa anshigo d'akina kenan?, dukda dai bai nemi inda nakeba tad'an ta6e baki. Shikam yana gama lodama cikinsa abinnan mai dad'i dasaka kunnen maici mik'ewa yatashi tareda yin hamdala dasakama Rahma albarka, agurguje yafice Dan time yawuce sosai. .*.*.*.*.*.*.*.*.*. Ikon ALLAH ne kawai yakai Safna gida, tana shiga d'akinta tanufa Dan falo babu kowa tasan ummi tana barci k'ila. Tafad'a kan gado jagwaf kamar wadda akacema Abba yamutu haka tashiga kuka rurus, saidai tayi mai isarta sannan tayi shiru danba mai lallashi, yauce rana tafarko dataji kewar Rahma, Dan dukda tsangwamarta datakeyi indai yarinyar taganta cikin damuwa ita take lallashinta da kwantar mata da hankali, amma yau tamata nisa. Tacije le6enta tana k'ara zubda kwalla masu zafi, ta ce, ''nad'au alk'awarin kota halin k'ak'a saina auri guy d'inanan, kuma saina rabashi da matar tasa Dan bazanyi shearing d'insa dakowacce maceba, banta6a Neman Abu narasaba a duniyar nan, nasan kaima bazan rasakaba bobona. Ban ta6a bin malamaiba ko bokaye, bammasan inda sukeba, amma awannan karon duk inda suke saina nemosu, kuma zan kashe konawane Dan in mallakeka mijina, wasu zafafan hawaye suka zubo mata, kuka takeyi sosai da zuba sambatu harma da sa6o. ( Na ce, "hummmmm safna kenan, duk d'an daya hana uwarsa barci tofa shima bazai yiba). ------------------------::::::::::: Agidan Bobo kam Rahma da Nawal ne suke wasan 'Yar 6oye, Rahma tarufe ido da k'yalle Nawal kuma ta6uya Rahma na nemanta, Nawal ta ta6ata tana fad'in momy kin ganni, da Sauri Rahma tajuyo inda taji maganar Nawal. Bobo yashigo da sallama wadda babu Wanda yajita, tsayawa yayi yana kallonsu cike da burgewa, Rahma dake laluben Nawal tak'aro inda yake tana laluben Nema, jitayi ta damk'i wani hannu mai laushi da santsi. Da sauri tacire k'yallen data rufe fuska danjin Nawal tana tafa hannu tana dariya dafad'in shikenan baby zai goya momy. Kallon ido

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});