Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 34

Chapter 34

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kalli wayar, Rahma tayunk'ura ta zame jikinta, tiren hannunta yakar6a Wanda ALLAH yatsare babu abinda yazube, tomiya tsorataki?, yay maganar yana watsa mata wani shi'umin kallo. Azuciyarta ta ce, ''Kaine mana, amma afili saitace babu komaifa. Murmushi kawai yayi Dan yasan ganinsa datayi babu rigane ya razanata. Batayi auneba taji anjamata hanci, matsoraciya kirage tsoronnan naki. Dad'an gudunta tafice daga d'akin. Murmushi yayi yana girgiza kai, afili ya ce, "k'uruci dangin hauka. Falo tadawo tabud'e abinda yakawo musu, gasashshen namane da ice-cream, tana cikin dubawa yafito sanye cikin wando 3½ da k'aramar riga tashan iska, yau da alama babu karatun jarida babu danna laptop Dan wayoyinsane kawai ahannunsa. Kujerar dasu Rahma ke jingine ya zauna, Nawal ta ce, "papa zomiyi game. Baga shinan kinayi da momyn kiba, Nawal tayi shiru dantaji haushi. Yakalli Rahma wai INA bak'uwar takin?. Tafa wuce gida tun d'azun. Baice komaiba, Wayarsa yad'auka yafara charting Wanda saiyayi kwana uku bai hauba. Rahama ta ce, " azuciyarta ana nandai da hali. Ta daure ta ce, "papa akawo abinci, yad'ago yana kallonta, shikam mamaki take bashi idan tace masa papa, ya ce, "zuwa anjima. Daganan kowa yay shiru shi yana danna waya, sukuma suna game. Ajiye wayar yayi yana kallonsu batareda sun saniba, Nawal tafi Rahma iyawa sosai, Dan suna 'Yar tseren motocine, amma tuni Nawal ta tserema Rahma, yashagala sosai akallen nasu, can Nawal tayi winning, Rahma ta ce, " bata yardaba, sai dariya da murna Nawal takeyi. Nawal tamik'ama bobo handle d'inta, papa kar6i handle d'ina kuyi da momy naje nayo fitsari. Babu musu yakar6a, tanufi d'akinsu da gudu, shikuma yasakko k'asa kan carpet Kusada Rahma, har jikinsu nad'an gogar juna. Kad'an Rahma tad'an muskuta suka fara, anutse kowa ke controling d'in motarsa, saidai awannan karon Rahma tafi bobo iyawa. Dariya ta kufcema Rahma Dan ganin yanda bobo kek'ara k'aimi, shima dariyar yafara yana k'ara gudu danson wuceta amma yakasa, Nawal tafito taje bayan papanta tad'ane tana kallonsu, dariya sosai sukeyi kowa yana Nuna kwarewarsa, Nawal tana k'ara zugasu, momy gooo karki bari papa yakamaki, idan sukayi kamar zasuyi karo Nawal tabuga k'ara tamkar wad'anda suke agidan kwallo, bobo yana ganin Rahma zata masa game over sai kawai yafara k'ok'arin kwace handle d'inta, nanfa suka kaure kokawa suna dariya, itama Nawal tad'aresu tana dariya wai momy tafi papa k'arfi. Sun shagala sosai wajen tumurmusar juna, hardai Bobo yasamu nasarar kwace handle d'in Rahma, ya ce, "saidai kar kowa yayi winning, dadai nayarda na d'auki game over. Rahma tarik'e ciki tana dariya, cikin dariya ta ce, " wannandai game ta fin k'arfice, miyasa zaka karaya dawuri haka?, hhhhhh. Tsayawa yayi cak yana kallonta Dan dariyar tayi mata bala'in k'yau, jiyake kamar karta daina, yalumshe ido ahankali yabud'e akan Rahma data fara tsagaitawa da dariya tana d'aukar d'ankwalinta daya fad'i can gefe wajen kokawa. Shi saima yanzu yalura da bak'in gashinta sid'ik irin Wanda ake kira roba roba d'innan, Dan yacika kan dam, ta d'aureshi kamar acuci, dukda bata saka masa mai amma sai kyalli da shek'i yakeyi, ahankali yakai hannu yakama gashin nata mai d'an tsawo babu laifi, Dan dazata cire ribom d'in to zai sauka harkan kafad'arta. Jin hannunsa cikin gashinta yasakata dawowa hayyacinta, tayi saurin matsawa tareda d'aura d'ankwalinta. Murmushi shima yayi, yatashi yakoma bisa kujera shida Nawal. Itakam duk kunya tarufeta, mik'ewa tayi zata gudu d'aki, muryarsa ta dakatar da ita. Abamu abinci muci ko babyna?. Da Sauri Nawal ta ce, "eh momy yunwa mukeji. Dole Rahma tadawo tagabatar da abinda yakawo, zata tafi d'akinta yay saurin rik'o hannunta, cikin sauri tajuyo, aranta tace waishi baya ganin Nawal mai shegen wayau da surutu. Hannunta tashiga k'ok'arin kar6ewa, shikam yasake mata hannu, ina zaki? yafad'a adake. Ganin yanda yay magar saita kama kanta, kanta ak'asa ta ce, " d'aki. Abincinfa?. Nak'oshi. Ashe zanmiki d'ura. Da sauri ta ce, "tom zanci. Murmushi yayi, itakuma tadawo ta zauna, babu yanda zatayi dole tasaka hannu sukaci naman a filet d'aya su uku. Dad'i Nawal taketaji, Dan haka idan tad'ako nama tasakam Rahma abaki saita sakama bobo shima abaki, cikeda nishad'i sukecin naman, bayan sun gama aka dawo kan ice-cream, babbar roba d'aya sukesha su uku. Rahma dukta kasa sakin jikinta, saboda kunya, bobo yana kula da ita amma ya share, yad'auke kansa yana maida TV wajen labarai. Nawal tad'ebo ice-cream tabama bobo abaki, takuma d'ebowa tabama Rahma. Shima bobo yad'ebo yabama Nawal, Yakuma d'ebowa yanufi bakin Rahma, k'asa tayi da kanta wai ita kunya, muryarsa kasa² kamar mai rad'a ya ce, " zan zuba abakina sannan nakama bakinki najuye miki, kuma agaban Nawal komai zai faru. Babu shiri Rahma tabud'e baki yazuba mata ta shanye. Nawal ta ce, "momy kema kibamu to. Babu yanda Rahma zatayi tunda an rutsata, ta d'ebo tabama Nawal, takuma d'ebowa amma takasa d'agowa. Cikin shagwa6a bobo ya ce, ''baby kinga momyn ki ko tak'i tabani ni. Lah momy kibama baby karyayi kukafa. Bak'aramar dariya abin yabama Rahma ba, wai k'ato dashi yanama 'yarsa shagwa6a, tana k'umshe dariya tad'ago tabashi shima, shikuma yad'aga mata gira. Kanta ta tura cikin cin yoyinta Dan abin yabata matuk'ar kunya. Hakadai suka riski wannan dare cikin nishad'i, bayan angama labarai suka tafi d'aki, shima yatafi d'akinsa cike da kewarsu, da mamakin Kansa a yau, yana Abu tamkar bashiba. Wani 6angare na zuciyarsa ya ce, " kafad'a tarko ne.............. *_Happy juma'at Mubarak my lovely fan's._* ❤❤❤❤💋💋💋💋💋💋💋 *_luv you oll my fan's_* *_(((S)))....2017_* [11/12, 2:55 PM] mrs bilkisu: 👩🏻‍💻typing........ ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _•{BoBo}•_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* *_"Na gaisheki aunty na, aunty Ramlat muh'd, 'yan 9ja muna kewarki, kuma muna gaisheki, alkairin ALLAH yakai muku har k'asar Egypt keda ya Saifudden da my boy Abubakar Sadiq, ngd da k'auna i miss you dayawa dayawa."_* BOBO da Rahma suna gaisheki kema. 😍 _mai gadon zeenari ce_👌🏼 4⃣7⃣ Washe gari Safna sukayi sammakon tafiya wajen malam da'u, yauma dai k'arya tashirya ma Abba da ummi harta samu damar fitowa da sanyin safiyarnan. Ak'ofar gida suka had'u Baseera tabud'e tashigo. Kallon safna take cike da mamaki, Safna kinga kuwa yanda idonki ya kumbura?, amma dai kinyi kuka?. Humm baseera kenan, aii jiya kukan jijine kawai banyiba wlhy, amma fa yanda naga rana haka naga dare, nayi nadamar zuwa gidan banzar yarin yarnan jiya, Dan dabanjeba dabanyi gamo da abinda zai dameniba, amma kuma hakan alkairine Dan koba komai naga farin cikina, nakumasan Inda zan sameshi yanzu, ta k'are maganar da share hawaye. Kiyi hak'uri kibar kuka, komai zai daidaita nasan aikin malam da'u saikinyi farin ciki. “nikam na ce, "shi d'in banza, shima ga ALLAH yake nema”. Mtsoooooow!!. Suna tafiya sunad'an hirarsu, baseera ta ce, " amma ummi bata saniba ko?. Kai yazanyi tasani, kinsanma kuwa yanda takeji da shegiyar Rahma d'innan yanzu, kenifa inaga duk cikinmu ummi tafison Rahma ayanzu. Kai Safna aiiko bazakice hakaba, duk gidannan babu Wanda akaima gata sama dake, kitunafa, ummi tabamu labarin tunkan tayi aure take addu'ar ALLAH yasa tahaifi mace haihuwar farko, amma ALLAH saiyabata maza, bayan ummi ta haifi ya Shaheed da ya Munneer taso haihuwar mace sosai, saikuma haihuwar tatsaya ma gaba d'aya, saida ya munneer yay shekara 7 sannan ALLAH yabata cikinki, kullum itace addu'a da sallar dare, har umara sukaje itada Abba saboda ALLAH yabasu 'ya mace.

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});