Chapter 82
Chapter 82
gasunan lfy lau, haneeff yabama Rahma hak'uri daneman gafararta akan kamasu da mahaifinsa yasa akayi alokacin, yad'ora dafad'in nazo Neman yafiyarkune dakuma heebba Dan ancemin tana wajenka. Hakane tana tareda mahaifanane, yanzu hakama tayi aure wata d'aya daya wuce. Da sauri Haneeff ya ce, "wata aure?. Yaron yayanane Taufiq d'an wajen Yaya ishaq. Haneeff yashare hawayensa yana fad'in ALLAH sarki heebba ALLAH ba azzalumin sarki bane, ALLAH yabaku zaman lfy, Abdulmaleek Dan ALLAH ina rok'on alfarma kahad'ani damijinta danna rok'i gafararsu. Wlhy babu damuwa haneeff zan had'aku, yaunema kawai baizo gidananba amma kullum saiyazo ya gaishemu, inagama yau wani uzurinne yahanashi. ALLAH sarki. Daganan hira sukayi, bobo yakirasu Nawal duk yanunama haneeff su. Kaga wanan Nawal ce, itadai nasan bazaka mantataba, itace wadda aka kama tareda momynsu, saikuma 'yan biyu Aliyu da Ni'imatullah, muna kiransu Shareeff da Shareefa, sai kuma Muhammad Farhan, sai Bilal munakiransa Shureim gashinan yana barci. Masha ALLAH ubangiji ALLAH ya rayamanasu akan turbar addini, yatsaresu daga sharrin shaid'am da gur6atattun abokai. Ameen ya ALLAH, tokai kuma sai yaushe zakayi auren?... Hummmm Abdul kenan, wacece zata yarda ta auri tsoho. Kai habadai aii zama bazai yuwu hakaba, yakamata kayi aure, yakuwa Alhaji?. Dad yana nan ciwo yahanashi komai, sai yawon asibiti, yanzu hakama daga wajensa nake, harma yace yananeman afuwarka abisa abinda yafaru abaya Dan ALLAH ka yafe masa. Ayya wlhy komai ya wuce, aibansamma yadawo k'asarba, kwanaki munje muda Appa da ya ishaq da ya Suleiman da ya hamza dubashi, sanan yana tsaka da ciwon nasanma bai ganeniba. Yanzu bara mushirya saikamana jagora mudubashi Dan ALLAH. To shikenan. Cikin 'yan mintuna suka shirya, gaba d'aya har yaran sukaje asibitin. Bak'aramin tashin hankali su bobo suka shigaba da ganin Alhaji sunusi dala, dukya yamushe tamkar bashiba. Yana kuka yana rok'on gafarar bobo dasu Rahma. Bobo yace ya yafemasa. Alkairi yamasa sosai sanan suka fito kiwazuciya cikeda k'arajin tsoron ALLAH. Daganan gidan Taufiq sukaje haneeff yanemi gafarar heebba da Taufiq, duksun yafe masa. Daga nan gidan Ammi suka biya suka gaishesu. Amma da Appa tsofaffin kirki sunji dad'in zuwan 'yan jikokinsu, nan suka zauna akasha hira da dariya har yamma sanan sukaje gidansu Rahma nanma suka gaida ummi da Abba, suma sunji dad'in ganin 'yan jikokinsu, agidan Safna aka yada zango itama danata family abin sha'awa, sai dare suka dawo gida bayan bobo yabiya dasu shopping kowa takwaso abinda yakeso, suka dawo gida cikeda farinciki da k'aunarjuna. Kowa d'akinsa yanufa danyin shirin barci. Rahma na tsaye gaban madubi tana d'aure igiyar rigar barcinta bobo yashigo, tabaya ya rungumeta, yana dad'in amincin ALLAH ya tabbata agareki uwar 'ya'yana. Juyowa tayi suna fuskantar juna, itama cikin kashe murya ta ce, "kaima amincin ALLAH ya tabbata agareka uban 'yayana. Murmushi mai kashe zuciya bobo Yamata, yakuma manneta sosai ajikinsa, ya ce, " I luv you so much my Nusfulhayat. Luv you more my Nurulk'albi na zumana. d'aukarta yayi cak yahaye gado da'ita suka shiga nunama juna zallar k'auna maicikeda farinci na har abada, tamkar sunyi shekara basa tare....... πΆπ»ββsum sum nafito domin nabarsu haka suma su shak'ata nima nahuta, masu karatu kuma Ku huta. Tammat bi hamdullh. *_luv you oll._* *_(((S))).....2017_* [11/12, 3:00 PM] mrs bilkisu: π©π»βπ»typing........ β£ *_ABDUL-MALEEK_*β£ _β’π ±π Ύπ ±π Ύβ’_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* 7β£4β£ _Alhamdullahi Ala kulli halin, ina mik'a d'unbin godiyata ga ALLAH mad'aukakin sarki daya bani iko da damar kammala wanan littafi mai suna Abdulmaleek bobo, babu abinda zance da masoya saidai godiya domin kun nunamin d'unbin k'auna, ALLAH yabar zuminci ngd ngd ngd har babu adadi._ *_inad'anso naja hankalin masu karatu a wanan ga6ar._* _bai k'yautu amatsayinka na Wanda ka6ata lokacinka harnawani tsawon lokaci kana bibiyar littafiba ace baka ammfani dakomaiba acikinsa, saidai kawai ka karanta kayi farinciki, ko tausayi, ko bak'in ciki ka kakka6esu anan katashi batareda kad'auki wani muhimmin abuba ka gwada wa rayuwarka Dan ganin amfaninsa, aganina indai hakane gara karka 6atama kanka lokaci waje karantawa kuwa._ *_ni yanzu ba alfahariba bana karanta littafi na 6ata lokaci na a banza, kumani babu ruwana ko yau kika fara rubutu to zan karanta littafinki, idan soyayace alittafin yak'unsa tofa saina d'auki wasu abubuwan nagwada ga mijina naga shin sunada amfani?, idankuwa wani abune sa6anin hakan tofa shima saina gwada, idan Wanda yakamata ka gudane to zan gujeshi kuwa, idan Wanda zai amfanenine bana sanya wajen yinsa, to kuma haka nake fata Ku kasance._* _littafin Abdulmaleek yakunshi abubuwa dayawa, soyayya, muhimmancin biyayya ga iyaye, muhimmancin sanin hak'in 'ya'ya mata dakuma kwato musu hak'insu, musamman akan fad'e da ayanzu babu abinda ake cin mutuncinmu dashi kamar fad'e, awani fannin muma Matan munada laifi saboda shigar banza damukeyi dasunan wayewa, wani kuma lokacin ana cutar damune musaman ga k'anan yara wad'anda bazasu iya kare kansuba, kuma bayan an keta musu haddi basuda wani tsayayye dazai tsayama raayuwarsu bare k'wato musu hak'k'insu musamman idan 'ya'yan masu kud'ine suka aikata ta'asar, sai muhimmancin zuminci, littafin Abdulmaleek yanuna muku muhimmancin zuminci musamman idan kukayi dubi da family d'in Alhaji Aliyu Abdulmaleek hamshak'i abinsu abin birgewa da ban sha'awa, babu mummunar ak'idarnan irinta uwar miji ko uban miji ga surukansu, Rayuwar bobo abar alfaharice gakowane matashin saurayi Dan zaiso yakasance Jan wuya mai gasky da Kare hak'in d'an Adam, bobo bashida tsoro kuma bashida kwad'ayi shiyyasa yazama dodon azzalumai, ayanzukam samun irinsu bobo k'alilanne acikin al'umma, zakaga duk tarin dukiyar mutum hangen k'ari yakeyi takowacce hanya, saikuma k'awaye, idan bakayi gamo da k'awayen kwaraiba tuni za'a zirmaka karuguza tarbiyya da iyayenka suka dad's suna ginaka akai, Safna taso tafad'a wanan tarkon akan hud'ubar baseera, amma da taimakon zeenat tagane gsky harma baseerar, saikuma hak'uri duk rayuwar dababu hak'uri acikinta saika sameta cikeda damuwa, hak'uri babban jigone dake Jan zaren rayuwar d'an Adam, idan bakada hak'uri ibadar da ALLAH ya hallicceka Dan ita bama zakayiba, saboda rud'anin duniya mai shagaltar da bayi, da Rahma batayi hak'uriba da bata samu boboba, da Safna tayi hak'uri data samu abin Sonta bobo, amma tabijire aganinta iyayenta sun cutar da rayuwata, wanan matsalar tana taka rawa acikin al'umma, idan iyaye suka za6ama 'yayansu miji sai ace zasuyi musu auren dole, gsky hakan bai daceba mufa 'ya'ya yakamata mu runga tunawa da d'awainiyar da iyayenmu sukayi damu wadda bamuda abin biyansu duk duniyarnan, wannan biyayyar dazamu ringa musu itace me sakasu acikin farinciki da alfaharin sumafa sun haifa, idan har d'a bazai iya share hawayen iyayensaba alokacin dasuke kwaranya to aii banga amfanin haihuwaba kuwa Dan batayi ranaba, hattara 'ya'ya mugyara, fushin iyaye akanmmu babban masiface, kungadai halin hau da Safna tashiga Wanda koda wanan kad'ai aka barka kashiga taskun rayuwa._ _wasu sunsha fad'in na matsa rayuwar Safna dayawa, ba haka bane, inaso Ku gane muhimmancin iyaye da gujema fushinsu, Inda Safna tama iyayenta biyayya data samu abinda takeso alokacin dabatayi zatoba._ _Ku kalli rayuwar bobo mana, shifa namijine amma bai bijirema iyayensaba, dukan aurensa biyu za6insune, kuma idan kuka duba duk yaci ribar gamon katar da mata nagari, to albarkar iyaye ta taka rawar gani wajen samun haka agareshi._ _so masoyan Safna ina mai baku hak'uri sosai, muma muna k'aunarta, munsata a wanan fagenne Dan kugane kuskuren abinda tayi kuma Ku gyara, gamasu sha'awa kuma karsu aikata._ *_idan kuma kuka d'auki soyayyar bobo da Rahma kowacce mace zatayi fatan mijinta yanuna mata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83