Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 50

Chapter 50

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dashi bai ta6a mata hakaba, tuni k'irjinta yafara dukan Tara Tara. Hawaye tafarayi ahankali kuma tafara sheshshekar kuka wadda tadawo dashi hankalinsa, cikin muryar kuka ta ce, "Dan ALLAH kayi hak'uri, d'an murmushi yayi sannan yajuyo da ita suna fuskantar juna dukda dai acikin duhu suke, cikin wata irin murya dabata ta6a jinsa da itaba yake maga, cikin kunnenta ya ce, " plss Rahma ki daure ki mallaka min kanki, karki manta nata6a fad'a miki inaso da sauri shiyyasa nakeyi da sauri, inaso na numa duniya ked'in dabance kuma kin cancanta, sannan kuma kinmini tanbaya d'azun tom yanzufa zanbaki amsar tambayaki, amma kafin sannan kema zan tanbayeki, Rahma kina kishi nane?. Tambayar yabata kunya Dan haka taisaurin sinne kanta ak'irjinsa daketa tashin k'amshi mai saka zuciyarta nutsuwa, yanda take fidda numfashi ak'irjinsa saiyakejin dukkan ga6o6in jikinsa sundaina aiki, yasa hannayensa duka ya rungumota sosai tareda mannata da k'irjinsa bayan ya zame zanen data d'aura. Wata wawuyar ajiyar zuciya suka sake gaba d'aya, bai zauna 6ata lokaciba yafara bata hot kisses masu rud'ar da sabon shigarsu, masukuma k'ara k'aimi ga Wanda yasaba, to a6angaren Rahma dai rawar jiki take masa, ganin yanda tarikice masa ya lalubi kunnenta cikin sark'ewar murya ya ce, "my cute kinutsu bazan cutar dakeba, duk Wanda aka kira jarumi to kitabbata yakasance mai jarumtarne, Nima nakai mak'urar tik'ewar dabazan iya hak'uriba plz helf me my life..... Kuka Rahma tafarayi ahankali, damasa magiyar yayi hak'uri Dan ALLAH, amma ina hankalin mutumin naku yagushe, bayajinta ko kad'an, k'ok'arin Isar da sak'wanni kawai yakeyi. Bata ankaraba taji yafara addu'ar saduwa da iyali kamar haka.👇🏻 *_“Bismillaahi, Allaahumma jannibnashaid'ana, wajannibshaid'ana maa razak'tana”._* Rahma ta kwalla k'ara data sakani kwasa aguje nayo waje, bobo yagama aiki, shima dukda baya cikin hayyacinsa saida yay nasarar saka tafin hannu yarufe mata bakinta. Afalo na rak'u6e tamkar Minafuka, kukan Rahma danake jiyowa Nima yasakani hawaye, babu sunan Wanda bata kiraba ya taimaketa har Nawal yau saida Rahma takira amma babu mataimaki sai ALLAH. Safna cikin barci taji kamar Rahma tayi k'ara amma daga baya kuma saitaji shiru, d'an tsaki tayi tareda gyara kwanciyarta . Safna lol🤣😜. Nakai dubana ga agogon falon k'arfe 3:34am araina nace dukdai rashin imaninsa ai yanzu ya sarara mata, cikin sand'a na nufi d'akin amma sainaji k'ofar gam😒mutuminku fa yarufe k'ofa dankar naga 6arnar daya tafka, inagadai yana tsoron kar 'yan gidan billy ladan suji labarine sufad'ama Safna, dantanada masoya awanga gida lol.😘 Ta kafar mukulli nasamu na d'an lek'a, kunsandai bilynku akwai d'an Karen naci, lallashi na hango bobo nayi, saboda kukan wahala da Rahma takeyi, sai saka mata albarka yakeyi da kalaman soyayya masu sanyin dad'i, _wad'anda ba'ayima ballagazar mace adaren farko, ALLAH dai yarabamu damasu halin akuyoyi._😏 Saida yaga barci ya d'auketa, Wanda nakeda tabbacin barcin wahalane, ahankali yazame kanta daga cinyarsa yamaida saman filo, yajawo bargo Yakuma lullu6eta sannan yamik'e. Fuskarsa cikeda annuri yanufi bayi domin tsarkake jikinsa. Hak'ura nayi nadawo falo nakwanta, ko barci awa biyu nasamu nayi, kar bobo yafito yace nacika sa ido.😏🤥. *_washe gari._* K'arar bud'e k'ofarne yatadani da asubahi, bobone naga yafito daga d'akinsa sanye da jallabiya, abinda yaban mamaki shine kwankwasa kofar d'akin Rahma dayayi, bayan kamar minti biyu Safna tabud'e k'ofar. Kallo d'aya yaymata yakauda Kansa Dan sanye take da rigar barci iya guywa. Ganin bobo tsaye yasakata d'an zaro ido my jaan lfy kuwa?. Wani murmushin mugunta naga yamata Wanda ita bata fahimci hakanba saima wani dad'i data ratsa zuciyarta, azatonta aikin malam yafara tasiri. ya ce, "pls auntynmu kid'an dafa mana ruwa tunda 'yan nefa sund'auke, Dan ALLAH maid'an yawafa bara naje masallaci. Duk da taji wani iri dayace mata aunty, amma saita kauda tunanin aranta ta d'akko na fara'ar dayamata tamaye gurbinsa dashi, aranta ta ce, " to komi zaiyi da ruwan zafi oho?. Nidai bilynku nace hummm. Ruwan zafin Safna tanufi kicin tad'ora sannan takoma d'aki danyin sallar asuba. Saida gari yad'anyi haske bobo yashigo gidan, hakan yayi daidai da fitowar Safna daga kicin d'aukeda boket dake cike daruwan zafi yanata turiri. Ya ce, "yauwa auntynmu sannu da k'ok'arifa, lallai wannan jiyya dakikazo tayi amfani Dan yanzune zakiyi jiyyar gsky. Cikin rashin fahimtar kalamansa Safna take kallonsa, ta daure ta ce, " wai batada lfy ne?. Kibari kawai batajin dad'in wlhy, Dan adaren jiya girma ya risketa, baijira cewartaba yad'auki boket d'in yanufi d'akinsa yana murmushinsa. Binsa Safna tayi da kallo cikeda so da k'auna azuciyarta ta ce, "to wane kuma irin girmane yariski Rahman?, komi yake nufi oho, shidai bazaima mutum magana sak ba saidai amurd'e tak'are zance da ta6e baki had'eda d'aga kafad'a alamar sudai suka sani. A d'akin bobo kuwa yanacan ya had'a ruwa maid'an zafi abayi, bayan yagama yafito tareda nufar gado Inda Rahma ke kwance tana barci, zama yayi abakin gadon kusada ita, sai faman mirmushi yakeyi, yakai hannu yana shafa fuskarta ahankali, aransa ya ce, " lallai d'an Hakim Daka raina shike tsonemaka ido, kullum yanama Rahma kallon yarinya k'arama saigashi adaren jiya tabashi dukkanin farin cikin daya dace, lallai shikam yakasance mai sa'a.. Ahankali Rahma tabud'e idanunta dasuka kumbura saboda kuka, takai dubanta ga bobo dake zaune kusada ita yana shafa fuskarta, aranta ta ce, "dubi yanda yake farinciki babu ruwansa bayajin ciwon komai, amma ni ganinan ko motsawa banasonyi saboda azaba....... d'ago idon da bobo zaiyi suka had'a ido da Rahma, da sauri tamaida nata ta lumshe. Cikin muryarnan tasa mai dad'i ya ce, " aina ganki, Ashe kin tashi?. Itadai shiru tayi bata tankaba. Yad'an murmusa tareda janye bargon datake ciki. Da sauri tazabura zata tashi, saikuma takoma ta kwanta tana fad'in wayyo zafi. Saurin tallafota yayi zuwa jikinsa, yasaka hannu ya share mata hawayen dasuke zurara, cikin tausayawa ya ce, "sorry my cute ALLAH yay miki albarka kinji, lallai kinci sunanki Rahma, _Rahmar ALLAH_ nagodema ALLAH daya azurtani da samunki alokacinda banyi zatoba, Rahma kingama mallakata da komai nawa, ked'in wata abuce mai daraja daga cikin rayuwata, nabaki dukkan ragamata kijani inda kikeso kikuma yi yanda kikeso dani, daga yau *Abdulmaleek* nakine ke kad'ai da yaranmu, ina rok'on *_Ubangin Al'arshi ya albarkaci rayuwarmu ya saukar da albarka da soyayya nagartacciya mai tsafta arayuwarmu._* Rahma wlhy bamma San Kalmar dazanyi amfani wajen gode mikiba, saidai inaso kisaka aranki *_Abdulmaleek_* yana sonki da k'aunarki marar adadi, I luv you so much my cute, I luv you, I luv you, I luv you 4ever, yak'are maganar da sumbatar goshinta💋. Wani murmushine yasu6ucewa Rahma Wanda bata shirya yinsaba. Bobo ya rungumeta, acikin kunnenta ya ce, " lallai murmushinki ya nunamin kin kar6i soyayyata ngd sosai. Sunkutarta yayi sai bayi, jin asakata cikin ruwan zafi ga wani rad'ad'i daya ratsata yasakata k'an k'ameshi tana fad'in wlhy da zafi. Kinga yi hak'uri wannnan zafin dakikeji zai daina, idan baki shiga ruwanba akwai damuwa kinji, cikin lallashi da kalamai masu dad'i wad'anda Rahma bata ta6a tunanin bobo yanadasuba yake mata. Cikin hikima da dabara yagasata, saida ya tabbatar taji dad'in jikinta sannan yafito yabarta dantayi wankan tsarki. Katifar yajuya Dan dukta d'an 6aci da jini, yacire zanin gadon ya sauya wani. Babu dad'ewa itama tafito daga bayi, sai duk'ar dakai takeyi saboda kunya. Shi dariyama tabashi, abin sallah yashinfid'a mata, tasaka doguwar Riga da hijjaf tayi salan, shikuma yana zaune abakin gado yana jiranta.

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});