Chapter 30
Chapter 30
k'aunarku sosai._ ALLAH yabar zuminci🤝❤❤💋 4⃣4⃣ Safna ta mik'e zumbir danjin and'aga wayar, saisaita kanta tayi ta ce, "Assalamu alaika. Saida yaja aji sannan ya ce, " wa'alaikissalam. Safana ta ce, "ina yini?. Lfy, ya amsa atak'aice. Rasa mizata kuma cewa tayi, Dan duk muryarsa ta rikitata, gashi yana amsa mata magana ad'age. Abinne yafara bashi haushi, amma kasancewar yasan number data kira ta harkar aikinsace saiya dake, yayi tunanin akan aikine. Yakatse shirun dafad'in mikike buk'atane?. Uhm....u...u Dan ALLAH kozan iya samunka office gobe idan ALLAH ya kaimu?. Lumshe idanunsa yayi yabud'e, ya ce, " akanmi kikeson ganina?. Gabad'aya ta daburce, tarasa mizata fad'amasa, jin takasa magana sai kawai ya yake wayar yay tsaki, gaba d'aya kashe wayar yayi ya wurgata gefensa yana mita. Duk abinda ke faruwa Rahma tanajinsa, saidai batasan mi ake fad'a ad'ayan 6angarenba. Aikinsa yacigaba dayi, itama yacigaba da koyama Nawal aikinta na homework. Acan kuwa safna kaita dafe, takira Baseera danta bata shawara .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.* Safna wai mikikeyine har yanzun baki fitoba?, wannan wane irin yinine har k'arfe 2 ba'a tafiba?. Ganina fitowa ummi, safna tafad'a tana figar handbag d'inta. Afalo ta Tatar da ummi tsaye da bak'ar leda ahannu. Ummi tamik'a mata ledar ga wannan ki kaimata, Safna Dan ALLAH ki kama kanki, kingadai gidan mijin k'anwarkine. Karki damu ummi, insha ALLAHU babu abinda zai faru wlhy, ainamiki alk'awari zan canja nakoma yanda kikeso. To ngd ALLAH yayi miki albarka. Amin ummi na safna tafad'a tana fita. Hartakai k'ofa saikuma ta waigo, ummi wai miye wannan d'in?, tafad'a tana kallon ledar da ummin tabata. Karki damu zankirata namata bayani. Ummi ni baza'a fad'aminba. A'a lokacinki bai zoba, ai yanzu autana takwace girman, tazama Yaya kinzama k'anwa. Baki safna tatura tafice, aranta ta ce, "ummi nasan kayan matane aii." Tana Shiga motarta ta kalli wayarta, hankalinta dukya tashi ganin bai bata amsaba, tunranda takirashi yakashe wayar saita k'yaleshi bata sake kiraba. Yaudai abin ya dameta shine tatura masa message akan yabata address d'in office d'insa tazo, amma shine har yanzu babu kira babu sak'o. Ranta duk adagule yake, takirashi sau wajen uku yak'i ya d'aga, hak'ura tayi tatada motar tanufi gidan Rahma. Dama Dan tanason zuwa wajen bobone ta ce, "ma ummi tanaso yau taje wajen Rahma. Ummi tayi murna, azatonta Safna tafara hankaline. “Araina na ce, "koya zata kaya?.” .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*. Yana zaune a office yaduk'ufa da duba wasu takardu, kallo d'aya zaka masa kagane yana matuk'ar busy, takardun dayake dubawa kuma sunada muhimmanci. Yana kallon wayarsa tana wringing yay burus da ita, Dan baya k'aunar abinda zai dakatar dashi daga aikin gabansa. Kwankwasa k'ofar office d'in akayi, sanin sakatariyarsa ce kawai keda wannan damar yasa ya amsa da yes. Turo k'ofar tayi tashigo, haryanzu bai d'agoba ta had'iye wani yawu tareda tsura masa ido tamkar zata lashesa, sir kayi bak'o. Waye?, bobo yatanbaya kansa har yanzu yana k'asa. Cikeda salo ta ce, " bak'on jiyane Alh Sunusi Dala. Sai yanzu yad'ago, aransa ya ce, "mi mutumin nan yakeso danine, afili kuma ya ce, " kigaya masa bana buk'atar ganinsa, kuma........saikuma yayi shiru ya ce, ''jeki wannan ba aikinki bane. fita tayi cike da salo. Batamasan shi tuni yamaida Kansa ga aikinsaba. Zuwa tayi ta Isar da sak'on oganta ga Alh sunusi, maganar tak'ara Sosa masa rai, amma tunda bobo yak'i bashi had'inkai to lokaci yayi dazai d'auki matakin k'arshe akansa. Fuuuu yabar wajen, masu gadinsa suka take masa baya. “na ce, "humm kowane mataki kuma Alh sunusi ke shirin d'auka akan bobo?.🤔” +++ Da sauri yad'ago danjin anta6ashi, danufin yin bala'i yad'ago azatonsa Alh sunusi ne yanunama sakatariyarsa fin k'arfi yashigo, ganin Ammar ne saiya sauke ajiyar zuciya tareda yin murmushi. Ammar ya ce, " mutumina irin wannan fusata haka?, tamkar zaka bigeni. Ajiyar zuciya Bobo ya sauke kayi hak'uri wlhy nazata wannan shashashanne Alh Sunusi. Murmushi Ammar yayi ya ce, "munzo shigowa naga fitarsa Ashe na shaida motocin nasa kuwa. Baki bobo yata6e batareda yayi maganaba. Saican yace halan yauma kazo kacikamin bakin office da yaranka?. Hhhhhhh kaima Kasan dolene Dan babu yanda za'ayi subarni nafito ni kad'ai. Bobo Yakuma ta6e baki, Sakai awahala kenan, haka kawai ace duk Inda mutum zayi ana binsa tamkar wata jela?. Girman kenan my guy Ammar yafad'a yana dariya. Ammar ya ce, "mutumina kafa rame wlhy mike damunka?. Bobo yafitar da huci mai zafi, babu komai Ammar. To shikenan tunda babu komai yafad'a yana mik'ewa. Da sauri Bobo yaruk'oshi Dan yasan haushi yaji, yi hak'uri abokina zauna muyi magana. Ammar yadawo yazauna, wlhy Abdulmaleek kana bani mamaki yanda kake iya 6oyrmin wasu al'amura naka awasu lokutan. Bobo ya ce, " kayi hak'uri Ammar bawai ina 6oye maka wani Abu baneba, saidai ina ganin wannan sirrin gidanane, dukda nasan babu abunda zan iya 6oye maka arayuwata, kai kad'aine abokina Dana yarda dashi, nasan kaima hakane. Hakane Bobo amma Dan ALLAH miyasa kake 6oyemin abinda ke damunka?, ina kula dakai tunda nadawo kana cikin damuwar datafi tada akan Rasuwar marigayiya Ni'ima. Sabodafa damuwar dakake ciki su Appa suka yanke shawarar yimaka Aure, to amma maimakon asamu sauk'i sai kuma damuwarka ta k'aru. Minene damuwarka Abdulmaleek?, kasanar dani mu nemo mafita. Bobo yataso daga kwanciyar dayayi ajikin kujera, yadafe tebir d'in gabansa da hannu bibbiyu. Wato Ammar da ina cikin kewar matatane Dana rasa, dakuma tausayin Nawal na rashin uwa, wannan yasa nak'iyin aure dukda dama Kasan matan bawai suna agabana bane, su Appa sun takura nayi aure harda kai aciki, amma na ce, "muku har yanzu ban shiryaba, an auramin Rahmane saboda bijirewar yayarta akan aurena. Tundaga randa aka kawo yarinyar gidana ban k'ara yarda ta ganniba saida na d'akko Nawal.. " amma kasan wani abin mamaki?." Ammar ya girgiza kai. Koda muka shigo gidan saitamana tarba ta mutunci, ko kad'an bata nuna fushinta akan rashin zuwana garetaba. Wannan itace jarabawa ta farko data cinye, saikuma yanda take kula da Nawal, wlhy idan baka saniba bazakace ba ita ta haifetaba, abu na uku tsafta, iya girki, saidai akwai shegen muskilanci atareda yarinyar wlhy. Ammar ya tuntsure da dariya, to aii indai miskilancine babu matsala tunda kaima halinkane. Harara Bobo ya galla masa malam aii wannan ta fini. Bobo acigaba da bandamuba kafin ayi auren, amma yanzu ganinta agidan saina shiga wani hali, Dan gsky ina buk'atar mace. Ammar yagyara zama, to aii ni banga abin damuwa ananba, ba matarka bace?, kawai kanemeta mana. Ammar baka fahimceni bane, haryanzufa yarinyar k'aramar yarinyace, bata wuce 17 ba, banafa ta kammala secondary, kosu khursiyya sun girmeta da shekara d'aya. Murmushi Ammar yayi, karka damu abokina aii yaranma sunfi bada Nutsuwa ka gwada kagani kuma. Amma Dan ALLAH karagema kanka damuwa. To aiini bakasan wani abuba, tayayama zan tunkareta na nuna mata ga abinda nakeso?, kasanfa banason raini wlhy. Dariya Ammar yayi ya ce, "Abdulmaleek Aliyu Abdulmaleek hamshak'i, wlhy AAA kana bani dariya, lokuta da dama nakan rasa kai wane irin mutumne?, wlhy da aikin Soja ka dace ba lauyaba, kaifa wani irin murd'ad'd'en mutumne, towai sanda kake gwadama Margayiya Ni'ima soyayaya kirana kayi na koya makane?. Ajiyar zuciya Bobo ya sauke, bazaka ganebane kawai kadai. To ganar dani cewar Ammar yana kallon Bobo. Komawa yayi yalafe jikin kujerar yanad'a lilata ahankali, Ammar ya ce, " my guy kafito kawai anamijinka kaji, kakula
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83