Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 47

Chapter 47

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,192 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Kobakiga agogoba?. Murmushi kawai tayi batareda tace komaiba, ya ce, " kije ki kwanta abinki wannan aikin Nawal k'areshi ba yanzuba. Dukda zuciyarta cike take da fargaba hakan bai hanata tashiba, gadon tahau amma dagacan gefe ta kwanta, tayi addu'oin ta, shiru tayi tamkar tana barci, amma duk motsin da bobo yayi sai gabanta ya fad'i, ganitake tamkar kanta yayo. Dukda Rahma ba yarinya bace mai yawan kwaramniya kuma batada yawan surutu dan haka bata cika shiga cikin k'awayeba, bare ayi firar aure da ita, k'awayenta basa wuce basma ihsan, to amma ana koya musu wasu abubuwan a islamiyya, kuma takan d'an ta6a karatun hausa Novels idan tagani awajen Basma ko ihsan, wad'an nan dalilan yasa tasan wasu abubuwa da yawa akan zaman takewar aure, saidai yanda taga bobo yayi burus da lamarinta yasakata sakin jikinta sosai da manta sirad'in daren farko, saikuma gashi zuwan safna nashirin jamata..... Hakadai taita tunane tunane har barcin gsky yay awon gaba da'ita. Shikam bobo dabaima san tanayiba hankalinsa nakan aikinsa dan zuwa gobe idan ALLAH yakaimu yanada wata shari'a. Ad'akin Rahma kam Safna takasa zaune takasa tsaye, wato saboda tayi magana jiya shine yau yagayyaci Rahma kwana d'akinsa? Yanaso yanuna mata maganarta ba gsky baceba kenan. Tacije le6enta tana hawaye, aiko ya kusanceta saiya saketa ya aureni narantse, Dan INA sonsa sanda banta6ama wani mahalukiba aduniyarnan, tafashe da kuka. Waya tad'auka takira Baseera, can aka d'auka ko gaisuwa bata tsaya sunyiba ta CE, "baseera inacikin matsala. Wace irin Marsala kuma k'awata?. Baseera duk shawarar dakika bani na aiwatar jiya, nasameshi namasa magana, shine ya CE, " yau Rahma taje d'akinsa ta kwana, yanzun haka zancen nan danake miki tanacan. Baseera ta sauke ajiyar zuciya safna ki kwantar da hankalinki babu abinda zai mata, nasan yayi hakane Dan kawai ya 6ata miki rai, Rahma d'in nawa take dahar zai kusanceta Indai yanada tausayi...... Safna tayi saurin katseta, Baseera bazaki ganeba, sufa mazan yanzu babu ruwansu dawani k'ank'antar mace, kema kuma kinsani, balleshi d'an hutu yana ganin komai yana tafiya daidai arayuwarsa,, kinsan dolene yabuk'aci mace aii. Hakane Safna, amma kilura da wani Abu had'asu akayi kowa bayaso, kinga kuwa bazaije mata gaba gad'iba kasancewarsa mutum mai d'aukar kan tsiya, towaima na tambayeki?, kin aiwatar da aikin malam kuwa?. Na aiwatar jiya, amma d'an zafinkan baiciba, canta had'osu shida ita yafito d'aki rai a 6ace daga nan yafice, Dan jiya abincin safe kawai yaci agidan, inda ALLAH yasoni baduka nazuba bama. To aii da sauk'i, yanzun ga shawara d'aya dazata kawo miki nutsuwa harki samu barci, kisamu kota window ne kilek'a su, kiga halin dasuke ciki. Kai baseera wannan ba shawara baceba, idan naje Nagano abinda zaisaka zuciyata bugawafa?. Karki damu, insha ALLAHU bazaki ganoba. Bayan sunyi sallama safna tayi tamaula tanufi bayan d'akunan, cikin ikon ALLAH window d'akinsa abud'e take, da sand'a taje wajen, bobo tahango abakin gadon zaune yana danna laptop, Rahma na kwance nesa dashi tarufa da bargo tana barci. Wata sassanyar ajiyar zuciya tasaki sannan tajuya, cikin kwanciyar hankali tayi barcinta. “Hummm kunjifa saka kai awahala masu karatu, ALLAH yarabamu da aikin Dana Dani.” Marak'isiyya ta ce, "aunty Billy muma muje mukwanta, bobo ne kawai yajuri Rana dare yana danna laptop.” Na ce, “aikinsan mutumin na Madeena kamar k'arfe yake, baya gajiya da aiki.” .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*. Yau tsawon kwanan Rahma uku da fara kwana d'akin bobo, amma ko alama baita6a kawomata wani Abu sa6anin hankalintaba, Dan haka tafara sakin jikinta sa6anin da datake barci a d'arare. Tana zaune tanayin addu'ar barci yafito daga wanka, dagashi sai tawul saikuma k'arami dayake goge sumarsa, da sauri Rahma tashafa addu'a ta kwanta. Yay murmushi tareda fad'in gsky Rahama kinada sonkai kulum saidai kima kanki addu'a amma banda ni. Murmushi tayi sannan ta ce, "kaima ina maka aii. Anya kuwa my cute?. ALLAH kuwa da gsk nakeyi. Toshikenan na yarda yay maganar yana saka kayan barci, tsaf yagama shiryawa yasaka turare sannan yazauna abakin gadon, yad'auki wayarsa yana dubawa Dan d'anzu ankirasa yana wanka, khairiyya ce Dan haka ya kalli agogo sannan yakirata, bugu biyu ta d'auka, ta ce, " ya bobo ina yini?, lfy kawai ya ce, "yad'ora da fad'in k miye nakirana adarennan?. Kayi hak'uri Yaya nakira number Anty Rahma ne akashe dama da'ita zanyi magana. Miya faru?. Babu komaifa, somuke muju kozatazo gobe idan ALLAH yakaimu d'in. yaran nan nakula kunefa kuke son koyama matata bakin yawo, yanzu inbanda son gantali mizata muku giben?. Ayya Yaya wlhy shirye shiryefa mukeyi, kuma kaga yanzu Ammi tahanamu fita ko ina. d'an k'aramin tsaki yaja ya ce, " ALLAH yakaimu, baijira cewartaba ya yanke wayar yama kasheta gaba d'aya. Juyowa yayi yana kallon Rahma wadda tai muk'us adole ita barci takeyi, yay murmushi komaidai wayon amarya sai ansha manta, nasan idonki biyu, idan baki juyo kimin addu'aba zakisha mamaki yau. Da sauri tajuyo. Yako tuntsure da dariya kekam anyi matsoraciya anan, to amin Dan barci nakeji. Azuciyarta ta ce, "yaukuma babu latsa laptop. Amma afili saita turo baki, cikin shagwa6a ta ce, " nafa yimaka tun d'azun..... Murmushi yayi tareda jawota jikinsa yamatseta sosai, suduka suka sauke ajiyar zuciya, jikin Rahma harya fara rawa, hakama k'irjinta sai dukan uku uku yakeyi har bobo yanajin bugawarsa, murmushi yayi Azuciyarsa ya ce, "yazanyi da matsoraciyar nan nikam?. Jin tana mutsu mutsun kwacewa yasakashi k'are matseta tareda tallafo kanta, kissing d'in wuyanta yafarayi, daddyn Nawal pls kayi hak'ur....... Bai bari tak'arasaba yahad'e bakinsa danata, sosai yake wasa da harshenta da jikinta, ganin yana Neman wuce gona da iri tafara haure haure da k'afarta tana mintsilinsa. Saida yayi mai isarsa sannan yasaketa yana maida numfashi. Da sauri itama tamatsa gefe tana maida numfa, saida yanutsu sannan cikin murya mai taushi amma asark'e ya ce, " kizo kimi Addu'ar inba hakaba namiki abinda yafi haka. Babu shiri tajuyo tamasa addu'ar tashafa masa kamar yanda yabuk'ata,, shikam sai dariya yake k'asa k'asa wai matsoraciya. Shiru tamasa tana tunanin hali irin na maza, Dan itakam wannan *_SABON AL'AMAREE_* yazarce wayonta. Safna kam hankalinta a kwance yake yanzun, tunda malam da'u yace mata aii babu abinda zai shiga tsakanin Rahma da bobo tunda basusan junansu, acewarsa yaturo wani aljani dazai dinga gadinsu karsuji sha'awar junansu ma bare har wani Abu yashiga tsakaninsu. Hummm kaji masu jayayya da hukuncin ALLAH. ###### DA SAFE haka Rahma tatashi tanamai tsananin jin kumyar Bobo, Sam tak'i yarda su had'a ido. Safna tana lura dasu, Dan haka ko awajen break tayi kicin kicin da fuska tanata harare harare, babu Wanda yakula da ita, bobo idonsa nakan matarsa, itakam Rahma tamaida hankalinta wajen bawa Nawal abinci abaki dankarta makara, dahakadai aka gama break, bobo yad'auki Nawal suka fice, Rahma tarakasu har wajen mota, tafiyarsu babu dad'ewa itama Safna tatafi makaranta. Har gabda magriba safna bata dawo daga makarantaba, hankalin Rahma dukya tashi, gashi takirata amma yak'i wucewa, duk halin datake ciki bobo nakula da ita ammadai baice komaiba. Bayan yayi shirin masallaci yafito, afalo ya iske Rahma tanata safa da marwa, yay mata kallon tsaf, kamar zai wuce saikuma yajuyo, wai lfy kuwa?. Yatsine fuska tad'anyi, wlhy aunty Safna ce har yanzu bata dawoba, gashi nakira wayarta tak'i hucewa, dan ALLAH kozakad'an gwada kiranta? muji..... Yanda tayi maganar saita bashi tausayi, baice komaiba yazaro wayarsa a aljihu, harzaiyi amfani da

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});