Chapter 19
Chapter 19
cikin ido sukaima juna shida ita saikuma suka dawo da kallonsu kan Nawal. Baby ka ajiye jaka ka goya momy kawai. Da sauri Rahma ta ce, " nikam Nawal na yafe. Nawal ta k'ya6e fuska tana fad'in um um nidai sai yayi miki goyon, saikitacewa kin yafe kullum kullum. Kan Rahma ak'asa ta ce, "toki bari yahuta kinga yazu yadawo daga aiki, tajawota jikinta tana lallashi. Bobo yawuce d'akinsa yana murmushin darun Nawal. Bayan yayi wanka yafito sanye da wando iya guywa da Riga k'arama, Rahma tamik'e kanta ak'asa ta ce, " ga abincifa. Baice mata komaiba yanufi dinning, itama baya ta take masa, bayan ya zauna tafara had'a masa komai, sai satar kallonta yake k'asa k'asa, tagama takoma falo taja Nawal suka koma tsakar gidan dansu sha iska. Bayan kamar minti 30 suka dawo, sannan bobo ya kammala yanazaune da jaridar tasa ta fama. Nawal ta ce, "yauwa baby tashi kagoya momyn to. Da sauri Rahma tanufi d'aki dantaga rigimar Nawal bazata k'areba. Bobo yajawo Nawal yad'ora kan cinyarsa, kinga babyna kibari zan goya momynki amma ba yauba, kinga yau nagaji, yak'are maganar da sumbatar kumatunta. Nawal ta k'ya6e fuska ita adole bata yardaba. Ganin zata takura masa, shikuma soyake yahuta saboda yagaji sosai, ya ce, "to tashi muje na goyata, tamik'e yarik'e mata hannu suka nufi d'akin Rahma. Tana zaune bakin gado tana wasa da wani d'an babyn Nawal, suka shigo, ta d'ago kai tana kallonsu, suna had'a ido da bobo ta kauda idonta. Nawal ta ce, " momy tashi baby yamiki goyonki. Rahma tabud'e baki zatayi magana Bobo yad'aga mata hannu, karki damu yarinyar nan taki ba k'yalemu zatayiba inhar ba'ayi goyonnanba, Dan haka taso kawai nayi muhuta. Da sauri Rahma takallesa danjin furicin bakinsa, yama za'ayi harta iya yarda ya goyata saikace wata yarinya. Bata ankaraba taga ya tsugunna yana jiran tahau kenan. Cikin sanyin murya ta ce, "Dan ALLAH kayi hak'uri bazan iyaba. Juyowa yay yana kallonta fuska a d'aure, ya ce, "amma dai kinsan Nawal dashegen naci, indai ba goyonnan nayiba ba barina zatayi na hutaba, nikam natsani adameni da hayaniya. Ganin yanda yake magana cikin fad'a amma hakan baihana muryarsa fita cikin nutsuwa da taushiba yasa dole tasakko daga gadon, amma tayi tsaye takasa hawa saboda tana matuk'ar jin kunyaarsa. Momy kihau baby yana jiranki Nawal tafad'a tana kallonta. Hararar da Bobo ya watso matace tasata saurin d'anewa bayansa. Shikuma yamik'e yanufi falo da ita, Nawal nabiye dasu tana dariya. Yajuyo yana kallon Nawal to nagama ko baby?. Lah baby saikaje d'aki da'ita sau uku kana dawowa, haka yayta zarya daga falo zuwa d'aki harsau uku, ana ukunne yadireta saman doguwar kujera yana fad'in wash bayana, wlhy momyn Nawal kincika nauyi. Rahma tayi k'asa dakai cike da kunya, yabata dariya wlhy, sai wani yatsine fuska yake da rik'e k'ugu tamkar zaiyi kuka, amma saita gimtse, wai yau itace namiji yagoya, da gudu tabar wajen tanufi bedroom. Shikam dariyama tabashi Dan haka yad'an murmusa tareda zama saman kujerar, wani nishad'i na musamman yatsinci kansa aciki, yajingina kansa da kujera tareda lumshe fararen idanunsa yana cigaba dasakin lallausan murmushi. Har aka kira sallar magriba yafita Rahma bata sake fitowaba, gani take bazatama iya had'a ido dashiba aii. Saida akayi isha'i yashigo gidan dakayan kwalam da mak'ulashe, Rahma najin motsin dawowarsa ta tura Nawal itakam tayi kwanciyarta tak'i fita. Nawal taje tafad'a jikinsa tana masa oyoyo, shima rungumeta yayi yana fad'in babyna kinyi sallah?. Eh nayi nida momy, harta koyamin karatu. Ya ce, "iye kaga 'Yar gatam momynta, ina momyn taki to?. Tana d'aki wai zatayi barci, nikuma nazo wajenka nayi fira. Murmushi yayi Dan yagano tanajin kunyane dankarsu had'u, ya ce, " jeki kiramin ita. Da gudu tanufi d'akin, tafad'a saman Rahma dake kwance kan gado, momy kizo baby na kiranki. Rahma tadafe kai banace kice masa ina barciba?, kuma daga yau kiringa cemasa dady ba beby ba kinji babyna. To momy zandinga fad'a tashi muje to. Badan Rahma tasoba tasakko suka nufi falo itada Nawal. Yana zaune idonsa akan Tv yana kallon labarai ta ce, "sannu da dawowa. Yauwa yafad'a batareda ya kalletaba, ya ce, "ga wannan yamik'a mata ledan kayan motsa bakin. ALLAH yasaka da alkairi tafad'a tana kar6a, kicin tanufa itada Nawal suka juyo afilat, wad'anda bazasu ciyuba tasaka afirij. Takawo masa nasa itakuma tad'auki nasu danufi sutafi d'akinta suci, ya ce, " ina zakuje kuma?. Kanta ak'asa ta ce, "d'aki. sabodani zakuje d'aki cin abinci?. Dawowa tayi tazauna batareda tabashi amsaba, saidai akunyace takeci, shikuma yana satar kallonta har suka gama tashige d'aki tabarsu shida 'yarshi. Shirin barci tayi tai kwanciyarta, dama kayan barcine ajikin Nawal. Yana gama kallon labarai shima yamik'e da Nawal ajikinsa datai barci, yakashe komai sannan yanufu d'akin Rahma. Ahankali yasauke Nawal akusada ita, yay musu addu'a sannan yaja bargo yarufesu idonsa akan Rahma, yanda take barci hankali kwance sai fuskarta tayi wani wasai. Jiki asanyaye yanufi d'akinsa yay shirin barci shima yakwanta............... *_luv u oll my fan's_* *_(((S)))........2017_* [11/12, 2:24 PM] mrs bilkisu: 👩🏻💻typing........ ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _•{BoBo}•_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* 3⃣3⃣=3⃣4⃣ "K!, ina zakije da sassafennan?. Safna ta kwa6e fuska, ummi munafa da Lectures k'arfe 7:30am kuma malamin baida kirki wlhy, gashi ya CE, " test zai mana, tak'are maganar da turo baki gaba. Ummi ta ta6e Baki, ta ce, " shikenan jeki, amma idan kin dawo inason magana dake nida mahaifinku. Gaban safna yafad'i ta ce, "ummi magana kuma?, tami to?. " idan kindawo k'yaji, Dan inama son aikenki gidan Rahma. Kai ummi gidan Rahma fa kikace?, saikace wata k'anwarta. To tunda tarigaki aure aikin zama k'anwar tata aii, ko kina nufin dankince bak'yason mijinta bazakije gidantaba?. Nifa Bahaka nake nufiba ummi, kawai INA dai ganin da kunya. Harara ummi tasakar mata, o sai yanzu kika San kunyar?, alokacin dakikai shirin wulak'antamu kin manta da kunyar. Nidai ummi ALLAH yabaki hak'u, ALLAH fa yariga yarubuta itace matarsa kawai, amma ni ban wulak'antakuba, kawai ina gudun kar asakamin kaina atunkunya ne, saina dawo, tayi saurin ficewa, Dan batason jin amsar ummi, tasan halinta sarai, yanzu saita hau sama ta 6ata mata shirinta, itako awannan lokacin bata fatan abinda zai hanata fita. Ran ummi yak'ara 6aci, duk cikin 'yayanta babu Mara kunyar irin Safna, ita bata iya tauna magana ga mahaifaba, ta maidasu tamkar wasu k'awayenta, kodan gatan dasuka nuna matane abaya?. Tana fita taci karo da Baseera ak'ofar gida. A'a kice kina nan?, dafa shirin shiga gidanku nakeyi, to waima inbanda iskanci miye natsayawa anan?, gidan bak'onkine?. Baseera tarufe murfin motar tana fad'in Bahaka baneba, banason nashiga mu 6ata lokacine kawai. Dariya safna tayi, haba k'awata aganinki zan 6ata lokacine?, kenifa k'agara nayi gari ya waye, yanzun haka jinake tamkar nayi tsuntsuwa na ganni agaban malaminnan. Baseera ta tuntsure da dariya kai k'awata kemafa bakida dama akan abinda kikeso, lallai guy d'innan yayi babbar sata. Safna tak'ara dafe sitiyarin motar, ai wlhy Basee guy d'innan ba k'aramar sata yayiminba, wlhy gaba d'aya ya haukatani, saidai idan natuno kafinni harya zauna da mata biyu nakanji raina ya 6aci, badan ina sonsaba sosai da watsar dashi zanyi. Shiyyasa Nima na d'auki alk'awarin saina mallakesa amatsayin miji kota halin k'ak'a, ke namiki mai kankat wlhy har yarinyarsa saina rabashi da ita, Dan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83