Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 79

Chapter 79

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,194 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da dariya. ๐Ÿ˜‚wayyo masu karatu dad'i tamkar yakasheni, nasan kumafa yau hakan take agareku musamman masoyan Safna, luv you so much safnarmu๐Ÿ˜˜๐Ÿ‘๐Ÿป. Sosai tahad'a 'Yar k'anwar tata Dan acewarta batada kamarta aduk fad'in duniya, sukad'aine mata agidansu sukashe su rufe abinsu, hira sukayi sosai ad'akin harsu bobo suka dawo basu saniba. Abubuwa sosai safna tahad'ama Rahma harda sabulai na gyaran fata, Rahma sai dad'i takeji da k'ara k'aunar 'Yar uwarta, yanzukam sunzama tamkar yanda take buri tun farko, saidai fatan ALLAH yak'ara had'a Kansu waje d'aya. Sai bayan isha'i suka fito zasu tafi, shareef da shareefa suna hannun Safna da ya Kamal, Rahma tashiga Kusada bobo ta zauna sanan Safna taziro mata shareef da ledar kayanta, my sweet lil gasu karfa ki tsaya Sanya Dan da zafi-zafi ake dukan k'arfe, abinda Baki ganeba to naji kira. To my aunty godiya nake sosai ALLAH yabar zuminci saikinzo d'in. Bobo dake kallonsu sun burgeshi sosai, cikin zolaya ya ce, "auntynmu mi muka samune haka?. Dariya Safna tayi ta ce, " k'anina abin sirrine aii. Lalala yanzunan auntyna dake za'a had'eminkai?, Kamal zoka ganemin nan. Dariya ya Kamal yayi idonsa akan safna, tad'aga MASA gira, shikuma yasakar mata lallausan murmushi, bobo ya ce, "Kamal sai magana akeyi agabana adunk'ule bana gane komaifa. Cikin dariya ya Kamal ya ce, " kaikuma ga rashin hak'uri, aisaika kwantar da kai kaji Inda bakin zaren yake, kokuwa my Angel?. A to my heart gaya MASA dai. Rahma dai dariya take musu, bobo ya ce, "shikenan idan tayi wari aii maji, cikin dariya Rahma ta ce, " aibama zatayiba. Dariya suka kwashe da ita su duka, safna takuma gwargwad'ama Rahma magana akunne suka kuma tafawa suna dariya. Bobo ya ce, "Kamal bara kaga nagudu da my Nusfulhayat d'ina kafin matarka tak'ara zugemin ita. Nanma dariya suka kumayi sosai, daganan sukayi sallama bobo yana mota suka tafi, zuciyar bobo k'al da farincikin Safna tasaki jikinta yanzun komai ya wuce, gashi sun had'e Kansu itada 'Yar uwarta, dama fatansa kenan akullum. A can kuwa su bobo na tafiya safna ta narke ajikin ya Kamal wai saidai ya d'auketa bazata iya tafiyaba, dariya yayi ya ce, " my Angel kemafa shagwa6a66iyace tafad'a a ji, d'aukar kayansa yayi tamkar jaririya suka shige gidan suna dariya, asaman doguwar kujera ya sauketa suna cigaba da dariyarsu, cikinta yashafa yana fad'in Nima yaushe zaki bani nawa babyn my Noor?. Ido d'aya safna takshe masa ta ce, "ayanzu hakama ina zaton kasamu, Dan kwanakin preod d'ina sun wuce kobaka lissafi?. Cikin farinci ya k'ank'ameta yana fad'in kumafa hakane my Angel, soyayya mai tsafta kuma nagartacciya yashiga Nuna mata, safna ma tana bashi gudummawa saida suka soyu sanan suka tashi adarennan sukaje pharmacy, tsinken gwajin ciki suka siyo, aiko suna gwadawa sukaga tanada ciki, wayyo zokaga murna da farinciki awannan gidan, tun adaren suka fara bazama dangi. Safna Rahma tafara kira wadda harsunje gidan tuni, tagama shirin barci kenan kiran safna yashigo, ta guntsa mata abin farincikin daya samesu bayan tafiyarsu, tsalle Rahma takeyi harta bama safna dariya, safna ta CE, " kai lil ya bobo nashan fama, har yanzu ana nan ana gwada halin k'uruciya. Kai aunty nid'in?, Rahma tafad'a cikefa shagwa6a. Eh mana. Bubbuga k'afafu Rahma tafarayi ak'asa ita adole ba haka bane, bobo daya shigo yanzu yakwantar dasu Shareef yatsaya yana kallonta, suna had'a ido yakauda kai yana ta6e baki, shi adole ba kallonta yakeyiba, Ra6awa yayi tagefenta ya fice, Rahma tabishi da kallo yana turo baki gaba. Bayan fitarsa Rahma ta ce, "wlhy Anty d'azun namanta muyi wata magana, tamkar zatayi kuka take maganar. To inajinki auta miya farune?. Zayyane mata abinda ke faruwa tsakaninta da bobo tayi. Dariya safna tayi ta ce, " kema ki shareshi, kedai kita amfani da magungunan nan, na tabbata duk randa kuka koma gidanku yakashe amarci insha ALLAHU saiya dawo dakansa yana Neman shiri da lalla6arki, kuma zakice Nina fad'a miki. To shikenan aunty na ngd ALLAH yabar zuminci ya saukeki lfy kema, ki Haifa mana yaranmu 'yan uku. Kai auta rufamin asiri 'yan ukun lfy. Dariya sukayi gaba d'aya, Rahma ta ce, "I luv you so much my sweet auntyna. Luv you more my lil sisina, ALLAH yak'ara kauda shed'an atsakaninmu, Yakuma k'ara had'akanmu waje d'aya muzama taintsiya mad'aurinki d'aya, asuba tagari my heart yana jirana nabashi d'umin jikina, gwauruwa arungumi fillo lfy... d'if ta Yanke wayar, tabar Rahma da dariya. Kai Anty safna ALLAH ya shiryaki, Nima aii nakusa tashi daga Layin gwagwaren, ALLAH INA k'ara godiya Daka daidaita mana komai cikin sauk'i, ALLAH ka k'ara ninka salatinka ga annabi Muhammad tsira da aminka su k'ara tabbata agareshi. Sumbatar yaranta tayi ta tamusu addu'a dukda papansu yamusu, gado tahaye tamusu addu'a itada Nawal tareda rungume Nawal dake barci, itama ta sumbaci kumatunta, har yanzu zuciyarta yana k'ara k'aunarta tanajinta tamkar su Shareefa, bak'aramin tausayi yarinyar Take bataba saboda rashin uwa, amma tayi alkawarin zamema Nawal uwa har abada, bata fatan ranar dazatazo ta banbanta soyayyarta dasu shareeff. *_BAYAN KWANA UKU_* bayan kwana uku da zuwa gidan aunty Safna Ammi tashirya Rahma tsaf da shirin maidata d'akin mijinta, nasiha sosai Ammi da Appa sukai musu tareda fatan alkairi agaresu, sosai Rahma tasha kuka Dan ko babu komai tayi sabo da zama gidan sosai ayanzu, amma babu yanda ta iya. Zuwa dare bobo yakwashesu sai gidan, ko a mota kuka Rahma taitayi, bobo yana kallonta amma baice da ita k'alaba. Koda suka Isa gidan saitaga komai tsaf, angyara gidan sosai, wanka kawai tayima yaran tamusu shirin barci, Nawal na kwance bisa gado tanatama su shareef wasa, sosai yarinyar take k'aunar yaran, komai tasamu ta ce, "na Shareef da Shareefa ne. Rahma dake tsaye agaban madubi tana shirin barci ta ce, " babyna bazakiyi barciba?, gobefa idan ALLAH ya kaimu akwai school. Momy nidai bazanjeba zan zauna gidan taredasu Shareff. A'a babyna to idan bakison zuwa makaranta suma idan sunyi girma aii bazasuje ba ko, ki kwanta kiyi barci abinki da antasoku bakina tareda suba. To momy bara suyi barci sannan nayi. Dariya kawai Rahma tayi batace komaiba. Bobo dake tsaye abakin k'ofa yanajin hirarsu ya ida shigowa cikin d'akin, ta madubi Suka had'a ido da Rahma, batace komaiba haka shima bai tankaba yahaye gadon wajen yaransa. Lalla6a kayansa yaytayi harsukai barci suduka ukun sanan yagyarama Nawal kwanciya, yamata addu'oin barci ya shafa mata, suma su Shareefa ya kwashesu zuwa d'akinsa, itadai Rahma da kallo kawai tabishi, ad'an gadonsu yasakasu yamusu addu'oi suma, Rahma na zaune abakin gado tana addu'oin barci danta k'udiri aniyar bazata bishi d'akinsaba. Batayi auneba taji anyi sama da ita, ciccila k'afafunta takeyi tana fad'in wayyo dadyn Nawal Dan ALLAH kabarni ALLAH barci nakeji. Bai sauraretaba yadireta agadonsa, ganin zata addabi kunnensa da surutu ya had'e bakinsu waje guda, zallar soyayya mai tsafta yashiga aika mata, hummm lallai bobo uayi missing d'in Nusfulhayat d'insa, itamafa mutuniyar taku muk'us kakeji, tuni tafara maida murtani........๐Ÿคฐ๐Ÿป๐Ÿ˜œ. Hummmm yaukam ansha fama Dan sabon ango da amarya suka koma, ranar kam Rahma ta murzu ta shaida bobo yayi kewarta sosai Dan bai d'aga mata k'afaba har gabannin asuba ana Abu d'aya. Washe garima dak'yar ta lala6ashi tatashi tahad'a musu breakfast. Wankama tare sukayi, nanma saida suka kashe juna da soyaya sanan akayi wankan suka firo, ta shiryashi tsaf cikin

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});