Chapter 65
Chapter 65
itada wasu 'yammata, Nasiba ta gaidashi ya bobo ina yini. Juyowa yayi danson ganin wanene, oh Nasiba dama kinzo?. Wlhy nazo jiya Yaya, tunda nazo bangankaba kaida ya sulaiman, amma naga ya hamza da ya ishaq. Muna nan muma munyi busy ne da yawa, Dan ALLAH ko kin ganemin Rahma?. Aunty Rahma, naganta anan baya itada umminta da Ammi dawasu mata, saidai ban saniba ko sun koma ciki. Kai a'a bata ciki, amma ummi da Ammi nagansu aciki. Okey bara na duba maka ita. Ok thanks. Gaba sukayi 'yammatan sukace kai Nasiba wannan guy d'infa?. Dariya Nasiba tayi ta ce, "shima yayanmu ne. Ya sunansa?, Dan munsan bobo ba sunan yanka bane. Hhhhh kukam miye damuwarku da sunansa?, wannanfa ba irin mazannane masu sauk'in samuba, wlhy yanzuma bak'aramar sa'a mukayiba dahar yay doguwar magana...... Hangen Rahma datayi yasata cewa yauwa gama aunty Rahman can bara nakirata nadawo. Basuce mata komaiba tanufi Rahma dake tsaye itada aunty Ummy hannunsu d'auke da fillatai masu yawa. K'arasawa tayi wajensu da sallama, cikeda fara'a suka amsa mata, Nasiba ta ce, " aunty Rahma ya Abdulmaleek kam yana nemanki. Rahma tad'an marairaice murya, wayyo ALLAHna shikuma Dan ALLAH mizan masa yanzu?. Hararta aunty ummy tayi, takar6i fillatan hannunta tana fad'in zauna Jan aji wata ta k'yasa miki miji, kinga jeki ina nan ina jiranki. Cikin kunya Rahma tajuya suka tafi itada Nasiba, Nasiba ta ce, "aunty Rahma ALLAH kirage kunyar nan, mazannanfa sunfison surunga ganinka ido atsaye kana basu kulawa, barema irinsu ya Abdulmaleek 'yan Hutu. Itadai Rahma mirmushi kawai tayi amma batace komaiba. Tunda suka dosa yake k'are mata kallo cikeda k'auna, kwalliyarta ta tafi dashi kwarai da gsk, sanye take cikin atanfa zani dariga, zanin Rafa siket yabi jikinta da k'yau kamar siket, kwalliyarta daidai misali tayi d'as da ita....... Saida sukayi sallama sanan yadawo hayyacinsa, yay firgigita yana murmushi. Nasiba ta ce, " to Yaya gata nan. Yau Nasiba sannu da k'ok'ari. Yauwa yaya Nasiba tafad'a tana juyawa cikeda jin dad'in yau ya bobo yamata doguwar magana. Tana tafiya bobo yamatso daf da Rahma tamkar zai shige jikinta, baya tad'anja tana fad'in mutanefa na kallonka. Baki yata6e yana fad'in ina ruwana dasu, nifa kema kad'ai nake gani awajen. Fararen idanunta tajuya tana gyara tsayuwa, itafa haushinsa takeji idanma bai saniba.... K'yass k'yass taji ana d'aukar hoto, d'agowar nan dazatayi aka k'ara mata, Ammar tagani abayan bobo d'aukeda camera, bobo yay masa alamun jinjina sanan yamatsa Kusada ita aka d'aukesu tare, bata ankaraba taji hannayensa biyu bisa k'ugunta, da sauri tad'ago suka kalli juna aka d'auka, gira yad'aga mata. Bak'aramar kunya abun yabataba Dan haka tajanye jikinta tamatsa gefe Dan kunya, ga mutane sai kallonsu sukeyi, wasu naganin sun dace, wasu kam kishi yahanasu ganin dacewar. K'awayen Nasiba sikace kar dai itace matarsa?. Dariya Nasiba tayi ta ce, "eh mana, aii itace yace na nemo MASA. Kai ammafa itama ta had'u, amma yarinyace sosai yamata yawa, saidai kuma tamore sosai dasamun wananan miji na garari, wata acikin k'awayen Nasiba tafad'a tana kuma k'arema Rahma da bobo kallo da Ammar keta kestasu hotuna. Ana cikin haka amarema suka fito dasu ya Hamza aka cigaba da hituna harda sauran jama'ar wajen, bobodai duk inda zaka gansa yana manne da Rahma, ita dai duk kunya ta isheta, haka aka gama hituna hardasu Ammi da umminta Dan itama tunda safe tana gidan. Haka aka cigaba da gudanar da biki awanan yini Alhmdlh kowa kagansa yana tareda walwalarsa. *_6:30pm_* d'unbin jama'a suka raka amare d'akunansu, sundai sha kuka tamkar zasu shid'e, Ammi ma tasha kuka sosai na rabuwa da 'yan autocinta wad'anda suka kasance su kad'ai mata. Appa da yayyensu duk sun musu fad'a yanda yadace, hakama dangin uwa Dana uba kowa yamusu daganan aka kwashesu sai gidajensu, Anfara kai khairiyya tunda itace hassana, sanan akai husaina khursiyya. Bayan kamar awa d'aya 'yankai amare suka dawo kowa yafara shirin tafiya dinner da anguna suka shirya. *_8:30pm_* aka fara tururuwar tafiya wajen dinner faty d'in data tara d'unbin jama'a na 6angare uku Dan had'ewa akayi domin sauk'ak'ama mutane wahala. Masha ALLAH amare sunsha k'yau kamar babu gobe, sunyi kwalliya cikin kaya iri d'aya, farin material doguwar Riga, annad'e musu kawuna da golden d'in gwaggwaro, idan kagansuma saika Gaza ganesu abin sai Wanda yagani. Can nahango su Xoxo su Deejerh kakus, su Sa'adatu sa'ad, zulaihat, mamn haneep, mamn sultan, Maryam zuntu, miss Ayush, deexerh, hawwa, kai idanfa naita lissafosu saina cika muku page d'in taf dasunayen masu karatu, ammafa har wad'anda ban ambataba na k'yallosu awajen. Har Anfara gudanar da shagali hankalin amare atashe Dan basuga walk'iyar kod'aya daga cikin yayensuba bare matansu, amma yaran duk dangi sunzo dasu, su Nawal ma suna tare dasu daga kai amarya ba'a koma dasuba. Tsayuwa wasu motoci yasakani gwalo idanu dansan ganin suwaye acikine?. π³tofa masu karatu manyan yayyene. Hummm tuwon girma miyarsa nama muka fad'a nida Maman ussy, sai baza ido muke muga wankansu. Chaiiii!, namuku na IBO, wankafa aka d'auka iya wanka awajennan dankuwa kowa yahad'e cikin shiga ta alfarma shida matarsa, ya ishaq ya sulaiman ya Hamza, oga bobo duk sanye suke cikin wasu dakakkun shaddoji milk colour, sunsha d'inki 'yan ubansu, komai najikinsu iri d'ayane, takalmi hula agogo kai komaidai. Suma su aunty Rasheeda Anty sameera Anty ummy, Rahma sanye suke cikin less milk da d'igon Silva, sun nad'a d'aurin d'ankwali kalar Silva, suma komai nasu iri d'ayane, cikin hall d'in taron suka dosa kowa rik'eda hannun matarsa, shigowarsu kallo Yakoma sama, kowa yabawa yake azuciyarsa, guri na musamman da aka ware musu suka zauna. Kai yanzu ran khairiyya da khursiyya yay fes. Dagananfa al'amura aka fara gudanarwa cikin farinciki. Awajen lik'i kam manyan yayye sun ajiye tarihi suda matansu, abindai saimuce sambarka. Dahakadai taro yatashi lfy, anguna sukad'auki amarensu suka maida gida, suma su bobo kowa gidan Appa yamaida matarsa Dan yauma anan zasu kwana. Washe gari aka gudanar da walima dawuri Dan 'yan nesa su sami damar tafiya. To dagadai yau biki yatashi, zuwa dare kuma gidan yarage hayaniya Dan mutane duksun ragu. Sai bayan isha'i su Rahma suka bar gidan amare, kowa mijinta yaje yad'auketa sai gida. .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*. Washe garima dai su Rahma saida suka koma gidan Ammi, suka gyara duk Inda aka 6ata suda 'yan aiki, duk kuma abinda aka aro aka maida. Sudai su bobo kowa Yakoma kan aikinsa, hakama yara duksun koma makaranta, sai dare kowa yazo yakwashi iyalinsa, daganan kuma sai juma'a kowa ya huta. Ammi da Appa sai sakamusu albarka sukeyi da jinjinama k'ok'arinsu, sun taimaka an rufama juna asiri anyi angama lfy cikeda farinciki. Babu abinda kake ganin afuskar 'ya'yan na Appa da matansu sai murmushin jin dad'i. Dahakadai kowa yay gida. *_Safna.............._* π€π€π€π€π€βπΏβπΏ *_luv you oll_* *_(((S)))........2017_* [11/12, 2:59 PM] mrs bilkisu: π©π»βπ»typing........ β£ *_ABDUL-MALEEK_*β£ _β’π ±π Ύπ ±π Ύβ’_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* 6β£5β£ _wai masu karatu ina Safna?._ ALLAH sarki rayuwa, duk wanan shagali da ruguntsumi da'ake fama Safna nacan tana fama da ciwo batareda kowa yasaniba. Babu yanda Ummi batayi da itaba akan tashirya suje wajen bikin amma tak'i ta ce, "kanta namata ciwo. Ummi bata d'auki zancen ciwon nata serious ba dantasan halin Safna sarai da d'orama kai ciwon k'arya idan batason yin Abu. K'yaleta tayi ta cigaba da jerangiyar zuwa bikin, yayinda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83