Chapter 3
Chapter 3
da khursiyya da Nawal suna zaune suma kallo sukeyi, Ammi tasakko daga d'akin Appa, takkali Bobo da hankalinsa kekan bincike ta ce, "Mukarram kaje Appanku na kiranka. Wani irin fad'uwar gaba da tsinkewar zuciya suka sameshi a lokaci d'aya, bakinsa yana rawa yace Ammi lfy kuwa?. Babu komai mikake tunani?. " kai ya girgiza mata yana sauke ajiyar zuciya." Asanyaye ya haura saman Appa, Appa nazaune yana kallon labarai Bobo yashiga da sallama. Fuska asake Appa ya amsa, bayan yazauna ya ce, "Appa gani. Appa dattijo mai hikima da iya kama mutum, saiyayi murmushi, dama bawani Abu bane, inasonjin ya shari'arku da B.. Sadiq?. Ajiyar zuciya bobo yasauke wadda hartaso bama Appa dariya amma saiya dake. Komai yayi Normal Appa, Dan insha ALLAHU zuwa Monday komai zai k'are, alk'ali zai yanke hukunci. A to Alhmdllh haka nakesonji, daga nan Appa yacigaba dajansa da hira harya saki jikinsa. Cikin hikima Appa ya ce, "Mukarram waini yamaganar aurene?, kodai haryanzu?. Bobo yad'an Sosa gefen wuyansa Appa Dan ALLAH kudaina yawan damuwa akan aurena insha ALLAH zanyi amma ba yanzuba. Tofa, bayanzuba sai yaushe Mukarram?, koso kake saika tsufa agidane?, ai ko bakayi aure Dan kankaba kayi Dan Zuhra, kullum maganar yarinyar nan momy momy to yakamata asamo mata momyn nan. Inkuma bazaka iyaba ba awannan karonma zan samo maka matar aure, Dan naga kai tsoron matan kakeji. Appa kayi hak'uri, ak'aramin lokaci, insha ALLAHU nanda k'arshen shekara zanyi. Appa yad'an zaro ido, Mukarram karshen shekarafa kace?, kai kana ganin zamu iya barinka harnan da watanni Tara babu aure, nifa nagaji da ganinka hakanan gsky. Ammi tashigo hannunta d'auke da tire, yaa is'haq yana biye da ita. Appa ya ce, "yauwa aii gara dakukazo. To miya faru Alhaji?. A'a wai Murarram nakeyima zancen sure, shine yake rik'ona abarsa sai k'arshen shekara. K'arshen shekara kuma ya ishaq yafad'a yana kallon Bobo dayake wani 6ata rai. Kai idan anbarka zuwa k'arshen shekarar saika yarda?. " emana yaya aii nake ganin zaifi ko?. shin wai Abdulmalik kodai bakada lfy ne?. Yaya banida lfy kuma kamar ya?. Harararsa ya ishaq yayi ya ce, " bansaniba. Appa ya k'atsemusu zancen dafad'in Ishaq babu wani abinda ke damunsa iya shegene kawai irin nasa. Amma nima abin yana bani mamaki wlhy, hakamafa lokacin aurensa na farko mukaita fama, kokuwa maganar ishaq gsky ce?. Ran Bobo yakuma 6aci, aii dama yasan tunda wannan masifaffen yazo saidai ALLAH, gashinan yak'arama wutar fetir....... Appa yakatsema Bobo tunani da fad'in Mukarram baka jinane?. Kansa ya girgiza, murya a sark'e ya ce, "wlhy Appa lfy ta k'alau. Appa ya kalli ammi, kai ammi ta girgizama Appa kawai. Appa yayi murmushi, ya ce, " shikenan Mukarram tashi kaje, ALLAH yakaimu k'arshen shekarar. Yakwa mik'e yana washe baki yafice, azuciyarsa ya ce, "su yaa Ishaq ansamu game over. (Nikam dariya yabani, Dan k'ila shine mai game over d'in). Ammi ta ce, " Alhaji nifa ban fahimcekaba?. Appa yay murmushi, yanzu zan fahimtar daku, shekaran jiya naje mun gaisa da abokina Alh bilal, anan nakemasa maganar ranshin auren Mukarram abin yana damuna. To yanzudai azancen nan danake muku munyanke hukuncin had'a auren mukarram da 'Yar wajensa. Ammi tayi murmushi tana fad'in Alhmdllh, kai nayi farinciki wlhy, ALLAH ya tabbatar da alkairi. Amin ya ishaq yafad'a shima fuskarsa cike da annuri. Ya gaida Appa Dan ko gaisawa basuyiba ma, daganan suka tattauna akan bikin, ya Ishaq yatafi........... *_rubutu hikimace da baiwa ta musamman gsky, shiyyasa bazan gajiyaba da yabonki aunty bilynaπ€π»β£ππΌ._* [11/12, 2:14 PM] mrs bilkisu: π©π»βπ» β£ *_ABDUL-MALEEK_*β£ _{Bobo}_ _Story & editin_ *_Aunty Bilyn Abdul_* βπΏ _Written_ *_Marak'isiyya_* _hak'in mallaka_ *_Aunty Bilyn Abdul_* _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Bily giro_* 7β£&8β£ _washe gari_ Da wuri Bobo yatashi yay shirin zuwa wani bincike akan shira dazaiyi. Fes yakejinsa akan maganar dasukayi jiya da su Appa. Yafito sanye cikin shadda ruwan k'asa d'inkin boda, kayan sunmasa k'yau sosai, sai tashin k'amshi yakeyi, wayoyinsa yad'iba da jakar aikinsa. Babu kowa afalon ya kalli bak'in agogon fata dake d'aure a tsintsiyar hannunsa 7:23am, yasan yanzu babu Wanda yatashi, Dan al'adar gidance indai sukayi sallar asuba sukoma barci, ficewarsa yayi saboda yanada uzuri. Yabude d'ayan gefen motarsa yazuba kayan hannunsa sanan yazagaya yashiga ya zauna. Saida yatsaya suka gaisa da maigadi sannan yafice, anguwar shiru babu hayaniya saidai iskar Safiya dake kad'awa, gakuma rana tad'an hasko maibada d'umi mai dad'i, cikin nutsuwa yake juya sitiyarin tamkar bayaso, yafito daga layin gidansu yahau babban titi, tafiya kad'an yayi saiya hangi taron jama'a a tsaitsaye agefen titi, wasuma daka gansu suna cikin rud'ani, harya wuce saiya dawo baya yanemi guri yay fakin. Fitowa yayi daga motar yanufi wajen taron jama'a. Malam lfy kuwa?, yatambayi wani matashin saurayi daketa zage2. Saurayin ya balla masa harara, kacemin lfy kuwa, aii dama duk irinkune, kud'i sunsaku bakwa tsoron ALLAH, gani kuke komai kukayi kunada kud'i zasu kareku........ Hannu Bobo yad'aga masa, kaga bawannan nake tambayarkaba nikam, mike faruwa anan?. Saurayin ya share hawayensa sannan ya ce, "wani mara imanine yayma yarinya fad'e yazo nan ya yardata. Fad'e!!, Bobo yafad'a arazane, da sauri yafara kutsa kai cikin taron jama'ar batareda ya saurari maganar da saurayin yake masaba. Innalillahi wa'inna ilaihirraji'u yafad'a yayinda yay tozali da k'aramar yarinya kwace tamkar gawa. Da sauri ya rarumi yarinyar batareda yakula da jinin dake zuba ajikintaba, wasu daga cikin mutanen suka fara tambayarsa koya Santa?. Bai sauraresuba yabud'e mota yasakata abaya, harya shiga mota yakira saurayin d'azu ya ce, " shiga muje. Babu musu saurayin yashiga, Bobo yaja motar a 360 suka nufi asibiti. Azuciyarsa yana Addu'a ALLAH yasa ya Sulaiman yana asibitin. Suna Isa aka amshesu cikin gaggawa Dan ansanshi k'anine gamai asibitin. Ma'aikatan masu gaisheshi ya tambaya ya sulaiman yazo?. A'a baikai ga k'arasowaba wata matashiyar budurwa tafad'a cikeda sanabe. Baibi takantaba yafara kiran ya sulaiman. Bugu d'aya ya d'auka. Cikin zolaya ya ce, "Bobon Ammi ya akayi?.. Muryar bobo na rawa ya ce, Yaya kana ina?. Ina hanyar zuwa asibiti miya faru?. Alhmddlh Bobo yafad'a, saika k'araso kawai, nima ina asibitin, baijira amsar ya sulaimanba ya yanke wayar. Gudu ya sulaiman yak'ara danjin Bobo ya ce, " yana asibiti. Cikin k'an k'anin lokaci ya iso, atsorace yake kallon jikin bobo da jini ya 6ata. Bobo daketa safa da marwa ak'ofar d'akin da aka shigar da yarinyar ya hango yaa sulaiman yashigo cikin asibitin arazane. Cikin hanzari yatareshi, yayana Dan ALLAH ka taimaki yarinyar nan karta mutu plzzz....... Cikin rashin fahimta ya sulaiman ya ce, "nutsu Abdulmalik miya samu Nawal d'in?. Yaya ba Nawal bace wata yarinyace, kaje wajenta zanmaka bayani daga baya plzzz. Ya sulaiman yasan halin bobo da rikici Dan haka da Sauri ya afka d'akin Dan ganema idonsa. Kansa yadafe cikin tashin hankali yafara yima Nos masifa akan sunzubama yarinyar ido babu abinda sukai mata. Kayi hak'uri sir aikin banamu bane dole saikazo, inazaton Fad'e akamata. Ajiyar zuciya ya sauke, taimakon gaggawa yafara bama yarinyar. A waje kam Bobo yakasa zaune yakasa tsaye, sai kaida kawo yakeyi, hankalinsa atashe, yanzunan haka al'umma suka lalace akan zalinci?, insha ALLAHU saiya k'ar6oma yarinyar nan 'yancinta, zaiyi bincike kod'an gidan ubanwaye saiya gurfanar dashi a gaban shari'a. Wayarsa dake wringing ya Ciro a aljihu, Br..... Kamal yagani, yarintse idonsa Dan yamanta abinda ya fiddoshi daga gida, bai d'agaba har wayar ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83