Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 20

Chapter 20

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,191 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dagani sai 'ya'yana nakeso mu zauna dashi. Hummm 'yammata ace insha ALLAHU dai. Safna ta gallama baseera harara, to aii dama komai insha ALLAHU ne, koko insha Baseera ne?. A'a Dan ALLAH karki mana sa6o mudai kisa akifar damu, kefa wani lokacin kamar bakiyi islamiyyaba haka kike. Banza Safna tai mata, Dan idan tabiye mata fad'a zasuyi, itakam lalla6ata takeyi tasamu arakata gun malami. Sun isa gidan malam amma da mutane, Dan haka suka jira a mota. .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.* Bobo a police tetion yasaka 'yan sanda gaba sai masifa yake musu, wai basu san aikinsuba. Haba Dan ALLAH wai mikuka maida kankune?, yau sati nawa ace angagara nemo mai laifi, hanyafa mai sauk'ine gano koma wane d'an iskane, saboda anbaku no. d'in motarsa, wlhy nabaku nanda gobe idan ALLAH yakaimu inhar baku zomin da mai lafinnanba zan d'au mataki, Dan saina saka anta6a aikinku, tunda bakusan abinda kukeyiba... Sudai 'yan sanda cikinsu ya d'uri ruwa Dan sunsan kowaye Abdulmaleek, tunda bayau yafara d'ora su akan aikiba. Tsaki yaja yafice, afusace yashiga mota yafigeta. Yayi nisa atafiyarsa sai masifa yakeyi shikad'ai amota, tamkar zai ari baki. Wani haushine yak'ara turnik'eshi Dan ganin wani banzan Go slow mara dalili, kamar ance ya waiga idonsa yasauka akan number motar guy d'in dasuke nema. Jikinsa har rawa yake yad'auki waya yakira 'yansanda, saidai yana yanke wayar ana sakin Go slow d'in, da hanzari yatakema motar baya, binsa yake cikin dabara har zuwa wani kantamemen gida, ya sauke numfashi afili ya ce, "gidan Alh Sunusi Dala kuma?, kenan wannan motar tanada alak'a da gidan?. Wayarsa ya d'auka dake wringing 'yan sandane suke tambayarsa yana ina?. Kusameni gidan Alh Sunusi dala. Kansa ya kwantar jikin kujera, saiyanzu yagane abinda yasa 'yansandan suka kasa kama mai laifin, tabbas sunsan yanada alak'a da wannan gidan....... Tunaninsane yatsaya alokacin da motar 'yan sandar ta iso, bai fitoba amma yabud'e murfin motar. 'Yan sanda biyu suka k'araso inda yake, fuska ad'aure yakallesu, nan gidan motar nan tashiga, Dan haka saikuyi aikinku. Cikin d'an sanda d'aya yabada wani k'ululu, baki narawa sukace nan gidan kuma?. Cikin daka tsawa ya ce, "e nan gidan, dama nasan kunsan Wanda ya aikata, amma kwad'ayi irin naku yasa kuka kasa d'aukar mataki, to yanzu saiku za6a, kamashi kokuma asarar aikinku...... Kafin yarufe baki sunnufi k'ofar gate d'in gidan, dak'yar maigadi yabarsu suka shiga. Daidai nan Haneef yafito cikin sabuwar shiga danufin sake fita, harya fara k'ok'arin bud'e mota yadakata Dan ganin 'yan sanda. K'arasowa sukayi har inda yake tsaye, sallama sukai masa, ko amsasu baiyiba, saima kallon banza dayake bisu dashi. d'an sanda ya had'iyi wani yawu sannan ya ce, " yalla6ai u onder arrest. Me!, Haneeff yafad'a cikeda rainin hankali, yacigaba da fad'in Ku harkunkai matsayin dazaku shigo cikin gidanmu kuce kunzo kamani?, toma awane dalili?. Kayi hak'uri yalla6ai zamu maka bayani idan munje can, Dan duk abinda kafad'a anan zai iya zama hujja agareka a kotu. Kan uba...... Saikuma yay shiru yakasa k'arasawa, yaja numfashi kumuje zan biku abaya, yayi hakane danya kafa musu tarko. A'a kamuje kawai aiiba dad'ewa zakayiba.... Maganar Bobo tadaki kunnuwansu. Kai kuma awa?, haneef yafad'a yana kallon Bobo. Karka damu da matsayina, kaidai kadamu da kanka kawai my friend. Cikin 6acin rai Haneef ya ce, "kadai iya bakinka k'aramin k'waro. Wata banzar dariyar rainin hankali Bobo yasaki, wadda zan iya cemuku yauce rana tafarko danaga dariyarsa, ya kalli 'yan sandan ya ce, mikuke jira?, yana gama fad'a yafice daga gidan. Cikin 6acin rai haneef ya ce, "kumuje to, ammafa yak'udiri aniyar wulak'anta d'an saurayinnan da 'yan barandarsa. Haneef yashiga motar 'yan sanda, bobo kuma yashiga motarsa. 'Yan unguwar sai dad'i sukeji da ganin Haneef amotar 'yan sanda, yayinda agefe kuma tuni magulmata sunkira Alh Sunusi sunkai masa rahoton kama Haneef da 'yan sanda sukayi yanzu. Hankalinsa atashe yabaro office yanufo gida. .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*. Suna nan zaune har layi yazo kansu, sannan suka shiga. Bayan sun gaisa da malam da'u safna ta ce, "malam...... Da sauri yad'aga mata hannu karkice komai, tunkafin kizo sud'an tsito sun sanar dani komai. Kin kamu da son wani saurayi, kinkumasa ayimiki bincike akansa, yanada mata ba'a dad'e dayin aurenba, kuma yata6a aure matar tamutu harda 'ya atsakaninsu, koba hakaba?. Cikin mamaki da rawar jiki Safna ta ce, " to amma ALLAH ya gafarta malam ta INA kasan wannan?. Malam da'u yatuntsure da dariya, kai yaro yarone dai, kedai fad'i buk'atarki kawai 'yammata kiga aiki da cikawa. Cikin tsoro Safna ta ce, "malam dama inaso shi wannan saurayin yazo dakansa gidanmu ya ce, " yana sona, kuma yasaki matarsa Dan wlhy inada kishi sosai malam, kuma inason sa sosai har inaji idan ban sameshiba zan iya mutuwa wlhy, Dan ALLAH malam ataimaka mini. Malam da'u ya ce, "babbam taimako aljihunki 'yammata. Baseera da dama tasaba indai bin malamine, hankalinta kwance ta ce, " malam kaima Kasan kud'i ba matsalarmu bace aii, inhar buk'ata zata biya to kad'auka kasamu kud'i konawane. Malam da'u ya wangale bakinsa dake cike da damzar goro, wasu hak'oranma sun fita, ya ce, "baseera indai kece aii saidai nafad'ama wani, Dan haka kisanar da k'awarki tagama samun abin sonta. Wani faranti yajawo dake cike da k'asa, yafara Zane Zane yana motsa baki, bayan yagama yamaida kallonsa Kansu, kince ya sunansa?. Safna ta CE, " nidai bobo nasani, amma Wanda nasaka yamin bincike akansa ya ce, "Abdulmaleek. Malam da'u yakuma maida kansa k'asa, shiru yayi Dan shikad'ai yasan miya gani, to ammafa yana fad'a mata gsky bazata sakar masa nairoriba, gata kallon d'aya zaka mata kagane kud'i sun jik'ata, Dan haka ya canja shawara, ya ce, " zaki gansa anan kusa kam, saidai bazan fad'a miki ranarba, sannan kuma saikun had'u zan fara aiki akansa, ga wannan yazama kwallinki, wannan kuma hoda. Kar6a Safna tayi tai godiya. 50k suka ajiye masa suka tafi suna godiya. Na ce, "hummmm. .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*. Bobo har police tetion yaraka 'yan sanda, saida aka gark'ame Haneef Wanda tuntini hankalinsa yafara tashi, yaza'ai kamarshi d'an gata ace anakawoshi nan gurin?, gashi sun kar6e masa waya bare yakira dad nasa yasanar MASA halin dayake ciki. Yad'au alk'awarin Indai yafita agurinnan saiya wulak'anta yan sandar nan da saurayin nan. Saida yayama police d'in nanan gargad'i sosai akan wlhy kowaye yazo karsu bada belin Haneef, sannan yawuce yanufi office d'insa, yanason fara shirya yanda zasu shiga kotu. + Yaduk'ufa sosai wajen latsa lap-top, gaba d'aya hankalinsa yana wajen binciken family d'in Alh Sunusi Dala, da sauri yad'ago danjin an ta6ashi, jar uban nanan kai yafad'a cikin ihun farin ciki, rungume juna sukayi shida bak'on nasa. Ammar yaushe a k'asar?. Ammar yay dariya wlhy mutumin jiya da daddare, shiyyasa yau naimaka sakko amma natarar kafita. Kabari kawai wlhy naje wajen yaranka ne sukamamin wani d'an iskan mutum. Kai Bobo kana nandai baka canjaba?, yanzu kuma wa'aka kafama tarko ne?. Wani murmushi bobo yasaki, kamar mai rad'a ya ce, d'a gurin Alh Sunusi Dala!. Ammar yad'an zaro ido, Bobo Kasan kuwa sunanwa ka fad'amin?. Kwarai kuwa nasani, ni kam ainafi kowa farincikin dawo warka wlhy, inason kaima yaranka magana su k'ara gark'ameminshi sosai, Dan ranar litinin nakeson mufara sharia. Baka da damuwa da hakan abokina. Yes sir!, Bobo yafad'a yana sarama Ammar. Dariya ammar yayi yace d'an iska, ALLAH dai ya shiryaka, duk kabi katakurama 'ya'yan

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});