Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 14

Chapter 14

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da ango, amaryakam tayi d'am kamar kasaceta ka gudu, na tabbata ko bobo yagani yau saiya narke. Shimadai ba'a barsa abayaba wajen d'aukar wanka cikin farar shadda harda babbar riga, ya murza bak'ar hula sai kyalli takeyi, sajensa da sumarsa sun kwanta luf luf sai tashin k'amshi yakeyi, cikin hanzari yake d'aura agogon azurfa ahannunsa saboda masifar da ya sulaiman yake masa. Haba Abdulmalik kai kullum sai anjiraka?, aurenka nefa, kai yakamata ace komai kana gaba amma kaine abaya haba Dan ALLAH." yi hak'uri nidai ya sulaiman muje nagama aii. Haka suka fito sai zabga k'amshi yakeyi, yaukam amarya tarigasa, Dan tuni tana mota, bud'e masa Ridwan yayi yashiga inda Rahma take. K'amshinsu yahad'e Dana mortar ga sanyin AC saiya bada wani yanayi mai dad'in gsk. Rahma kam lumshe idanunta tayi dataji shigowar Bobo motar, kanta na k'asa Dan bataso su had'a ido ko kad'an. Shikam saida ya zauna sosai harma sun fita daga gidan sannan yakai kallonsa kan Rahma da k'amshin turarenta ya addabesa. Tsigar jikinsace ta tashi yarrrrrrr O ALLAH, yafad'a ahankali wandda har Rahma taji furicinsa, wani Abu yaji yana mintsinin zuciyarsa, da k'yar yay control d'in kansa, murya k'asa2 ya ce, yauma aramin fos d'inki. Bata kalleshiba tamik'a masa bak'ar fos d'in wadda tasha adon fararen duwatsu sai kyalli suke. Jiki a sanyaye yak'ar6a, yauma kud'i yazuba mata, rafar 'yan d'ari biyar Biyar, sababbi k'al. Bai bata fos d'inba har suka isa wajen taron, itakuma bata tambayeshiba. Bayan tsayawarsu Ridwan yabud'e musu suka fito, Rahma tana tsaye har bobo yak'arso wajen, hasken wutar lantarkin daya yalwatu awajen yabashi damar k'are mata kallo sama da k'asa, itadai kanta na k'asa Dan dukta Raina kanta kallon dayake mata. Murmusawa yayi Dan ganin yanda take sinne kai k'asa, fos d'inta yamik'a mata, tasaka hannu biyu takar6a tareda fad'in ngd. Baice komaiba yagyara tsayuwarsa suka jera. A Bokansa da 'yan uwa samari da 'yammata duk suna bayamsu kowanne shida budurwa d'aya, gabansu kuma Nawal ce da Kaleel d'in ya Ishaq, suma anmusu kwalliya cikin kaya kamar su Rahma doguwar Riga Nawal, Kaleel ma kwalliyarsa kamar ta bobo harda malum malum. Abin ya k'ayatar da jama'a masha ALLHU. Ahankali taji Bobo yasak'a hannunsa mai azabar laushi da sanyi cikin nata, da sairi ta kalleshi, shima kallonta yayi da sauri danji wani laushi na musamman da hannun nata yakeyi, k'asa ta maida kanta danjin wani yarrrrr ajikinta saboda lallausan murmushi da Bobo yasakar mata. Tafiya sukeyi ahankali Rahma tana zancen zuci, tunda aka fara bikinnan koda wasa bobo bai ta6a jikintaba sai yau, saikuma jiya data kusa fad'uwa awajen mothars night, wannan kuma takalleshine amatsayin taimako daya bata dankarta fad'i. Dan haka k'irjinta ya hau luguden daka, (zuciyarta ta ce, "yanzu kinzama matarsa sa6aninda daba halalinsa bace ke.) Kobabu komai ya burgeta, tunda yakasance mumum mai sanin muhimmancim addininsa da bin dokokin ALLAH. Har suka k'arasa inda aka tanadi kujeru biyu ajere dansu, saida tafara zama haryanzu hannunta na cikin nasa, sakin hannunta yayi ya tattare babbar rigarsa ya zauna shima fuskarsa ad'an sake babu laifi. Nawal dasuka rakosu tazo kusada shi tatsaya, baby tafad'a ahankali. Kallonta yayi yamata murmushi tareda kamo hannunta, babyna kinyi k'yau yau, miya faru?, tayi 'Yar dariya bakomai baby amma wacece wannan?. Juyawa yayi yakalli Rahma da kanta ke ak'asa tana wasa da duwatsun jikin fos d'in ta, yay murmushi. Zan fad'a miki amma ba yanzuba, kije ga ya Kaleel can yana kiranki Ku zauna wajensu momy. To baby bye, tafad'a tana sauka daga wajen. Shima hannu yad'aga mata yana murmushi. Taro aka cigaba da gudanarwa yanda yakamata, yauma amarya da ango basuyi rawaba, saidai lik'i dasukaita zubama juna, yayinda dangima suka rufesu suna lik'a musu suma, mai wak'a yaga ruwan kud'i yakuma haukacewa yana wak'e ango da amarya. Bayan sun koma mazauninsu akace su yanka cake. Mik'ewa sukayi suka k'arasa inda aka ajiye cake d'in mai hawa uku, Wanda tasha ado mai k'yau, Rahma aka umarta tafara d'ora hannunta akan wuk'ar, sannan Bobo yad'ora nasa hannun akan na Rahma, bayan k'irga uku suka yanka, tafi akayi Raf raf raf. Akace Rahma taciyar da Bobo, kunya dukta isheta amma yazatayine, haka taciro daidai bakinsa ta rissina tasaka masa abaki idonta ak'asa, aka kuma sakin tafi, tasaka masa kofin lemo abaki, kur6a biyu yayi tajanye tasaka hanky tagoge masa bakin, ihu aka saka ana bata tafi. Itadai kanta nak'asa tayi d'an murmushi, bobo madai murmushi yakeyi. Shima akace yabata. K'aramin shima yaciro, yamatsa daf da ita sosai tamkar zai shige jikinta, batayi auneba taji yasak'alo hannunsa ak'ugunta, ajiyar zuciya ta sauke ahankali. Cake d'in yasaka mata abaki, tafi mai k'arfi aka bashi, fuskarsa d'auke da murmushi yasaka mata cup d'in lemo, ku6arta d'aya ta kauda kai, yasaka hanky shima yad'an goge mata baki kad'an saboda janbakinta, sai kawai taji yabata Sumba akumatu (kiss) wani ihu aka saki gaba d'aya wajen ana tafi. Rahma jitake kamar zata nitse awajen Dan kunya, gashi yak'i sakinta. Dahakadai taro yatashi lfy, bayan hotuna da aka yi. Amarya da ango suka shiga mota aka maidasu gida. Luv u oll⛹🏻‍♀. [11/12, 2:11 PM] mrs bilkisu: 👩🏻‍💻 ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _{Bobo}_ _Story & editin_ *_Aunty Bilyn Abdul_* ✍🏿 _Written_ *_Marak'isiyya_* _hak'in mallaka_ *_Aunty Bilyn Abdul_* _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Bily giro_* 2⃣5⃣&2⃣6⃣ Kowa yagaji, ana shiga gidan gurin kwanciya kawai mutane suke nema. Rahma kam harma tafara barci a mota, saida bobo yatada ita, aiko ko kallonsa batayiba tafice saboda kunya. .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*. Wanka yafarayi sanan yay shirin barci, kad'an kad'an saiyayi tsak'i dad'an cije le6e, candai yakasa jurewa yakira khursiyya. Duk suna d'akin Ammi inda Rahma take harda matamsu ya Sulaiman Dan suma yau anan zasu kwana. Sunata shirin Barci aunty Rasheeda na tsokanar Rahma tanata murmushi da 6oye fuska. Aunty ummy tamik'oma Khursiyya wayarta. Kai aunty waye Dan ALLAH a darennan?, ke Bobo nefa. Ya bobo kuma?, lfy bayanzu muka rabuba?. Cikin tsokana aunty Sameera ta ce, "kika sani ko muryar matarsa yakesonji........ Dariya sukayi yayinda Khursiyya tad'aga wayar tasaka akunne hello yaya. Muryarsa can k'asa ya ce, " kidafamin Lipton kimatsa lemon tsami biyu manya aciki, baijira amsartaba ya yanke wayar. 6ata rai Khursiyya tayi tamkar zatayi kuka ta ce, ''kai wlhy nidai nabani, daga dawo ga barci inaji amma zaiwani sakani aiki, ALLAH yasa abaka matarka gobe kuwuce muhuta da saka aikin tsiyarka....... Lafiya kekuma aunty Rasheeda ta tambayi Khursiyya?. ALLAH ya Abdulmalik d'innan ne, wai atsohon darennan zaisha Lipton Dan iyayi harda lemon tsami, nibansan tsiyar dayakeji ashan Lipton da lemon tsamiba. Dariya su aunty Rasheeda suka kwashe da ita harda tafawa, aunty Sameera ta ce, "aii dolene yay control kansa da lemon tsamin irin wannan Sumba d'azu dayabama amarya awajen Dinner, o ni Abdulmalik anaso ana kaiwa kasuwa, suka k'ara shek'ewa da dariya. Itadai Khursiyya fita tayi tana k'unk'uni da kumbura Baki, Dan batasan Inda zancen matan yayen Nasu yadoba. Itama Rahma ba fahimtarsu tayiba, Dan haka ta tashi tashige bayi dan k'imtsa jikinta. Akicin ta iske Ammi tana d'ibar abinci. Ke kuma lfy baki kwantaba?, wakikema k'unk'uni ma haka?. ALLAH Ammi ya Abdulmalik d'innan ne mana, wai adarennan zaisha Lipton hardasu lemon tsami, kawai salon saka aiki. To idan kinyi hak'urima aii yaune kawai, gobe iyanzu yana gidansa. Hakane ammi, ammafa kullum kamar ibadar ALLAH saiyasha shayinnan. Azuciyar Ammi

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});