Chapter 43
Chapter 43
saikuma mota biyu itama duk police ne aciki amma da kayangida Dan kowa shadda yaci tamkar zasu d'aurin aure, ganin haka shima Appa saiya shiga motar su ya Hamza, su khursiyya sukace zasuje suma, AMMAR ya ce, "suyi hak'uri su zauna suyi ta musu addu'a. Ammi ma kuka takeyi, hakadai suka fice. Amota Ammar yake sanarma bobo yatura mutane biyu amashin dansuyi gaba. Jinjina kai bobo yayi Dan har yanzun ransa a6ace yake Musamman idan yatuno da maganar wawan nan wai Rahmar sa zata bada feeling, wlhy saiya cirema d'an iskannan hak'ora.... Da sauri yashige cikin wata gona ya6oye bayan bishiya, boss gafa wasu motocinan har guda hud'u suna zuwa. Akwai motar 'yan sandane?. A'a gskiya wad'annanma duk wankan shadda sukayi. Mtsoooww kaiwane irin wawane, bana gayamaka akwai wani d'aurin aure daza'ayi acikin k'yauyen damuke ba, na tabbata wannan d'aurin auren sukazo, angayamaka su wawayene dazasu taho tun yanzu?, ko ka manta yanzu muka gama waya dashi?, nasan saisunyi shiri sosai kafin su ce zasuyi gigin zuwa, tabbas nasan zuwa gobe saisunzo nan Dan haka karka damu da wad'annan motocin. Okey boss nafahimta, yafad'a yana gyad'a kai tamkar k'adan gare. Yana yanke wayar yaji anshak'eshi tabaya, ido ya zazzaro waje Dan mamaki, shikuma wannan daga ina haka? Yaya maganar azuciyarsa. Wani wawan naushi musaddiq yabama guy d'in tareda k'ar6e wayar, a ina suke?, musaddiq yatambaya yana k'ara shak'eshi. Zan zan zan fad'amaka kaga sakeni Dan ALLAH karka kasheni. Wani wawan mari yasake bashi, fad'amin ahaka, cikin Rawar baki yasanarma musaddiq, shikuma yakira su Ammar yafad'a musu. Musaddiq yakuma fad'in kunawane aka baza Dan kawo rahoton zuwanmu?. Mu mu mu mu goma shabiyar ne. Murmushi musaddiq yayi, yad'auki waya yakira sauran 'yan uwansa yace su bazu akwai sauran mutum goma sha hud'u. _(ALLAH sarki musaddiq bayan Ammar yaturosu amashin su biyu, sunyi shiga k'auye kamar 'yan k'auyen gsk, shikuma yazagaye yakuma samun 'yansanda goma suka taho batareda sanin Ammarba, shine yanzu yakira su dansu bazu adajin)._ Su bobo kam sunatabin hanyar kamar yanda waya take nuna musu, suna zuwa daidai wani wajen mararraba wayar tatsaya wannan alamune na sun iso wajen. Mutum biyune suka fito suka k'arasa ga wani matashin saurayi dake tsaye yana kallonsu, da alama shima yana cikin mutum 15 da'aka baza Dan kawo rahoto, Dan kallo d'aya Ammar yay masa yagane bashida gsky. d'an saurayi Dan ALLAH tambaya Muke?. ALLAH yasa nasani yay maganar yanata zazzare idanu. Wani hanyar k'auye muke nema da ake d'aurin aure. Ajiyar zuciya saurayin yayi tareda wale baki, ya ce, "to to zan nuna muku, yana motsawa danufin nuna musu hanya d'ansanda d'aya yanuna masa bindiga, kana motasa zan tarwatsa kanka, ina kuke 6oye dasu?. Yawu saurayi ya had'iye ya ce, " zan nuna muku yanzun nan.... K'asa yay da bindigar yanda baza'a ganeba yatasashi gaba, suma su bobo suka fiffito, amma sun rarrabu. Su Rahma suna zaune tana rungume da Nawal suka farajin k'arar harbin bindiga, da sauri takali Wanda yake tsaronsu, duk taron 'yan iskannan shikad'aine mai bindiga ahannu, ganin yana barci Dan tund'azu yake lodama cikinsa wuywuy, mik'ar da Nawal tayi ahankali daga jikinta, cikin sand'a tak'arasa inda yake him akujera zaune, tamik'a hannu ahankali zata d'auki bindigar saiya motsa, tayi saurin ja baya tamak'ale ajikin bango, zamansa yagyara yakoma barci, takuma kai hannu zata d'auka Nawal ta ce, "mo...... Da sauri Rahma tayi mata alamar tayi shiru, lek'awa tayi ta window saita hango k'artai biyu suna zuwa aguje, takuma hangawa d'ayan gefen ta hango uku, innalillahi tashiga ambata dantasan yau saidai ALLAH kam. Hannun Nawal takama da sauri suka shige bayin d'akin taisaurin buga k'ofar tarufe dak'yar.... Adaidai lokacin ogan yafarka yamik'e zumbur yanufi hanyar bayi, shigowar yaransa biyu da gudune yadakatar dashi.. Oga oga wlhy 'yan sandane...... Basu k'arasaba sauran ukun suka k'araso suma, 'yansanda wajen hud'u suna take musu baya, harbi ogan yayi, yasamu d'ansanda d'aya ak'afa, suma suka fara harbi, nanfa aka fara musayar wuta, suma 'yan sandan suka samu nasarar Harbin mutum d'aya acikin 'yan iskan. Ana cikin haka bobo yak'aso wajen, tuni duk sun cire Babar riga, bullet yak'arewa oga, 'yan sanda biyu kuma sun sami harbi, ga yaran oga sun k'aru Ashe sunada yawa, danbe aka fara tsakanin bobo dasu dansu Ammar sunacan nesa da wajen shikad'aine saikuma 'yan sanda biyu anharbi biyu. Hummm masu karatu yaufa inashan kallo😳. Dukan juna sukeyi sosai Dan suma gardawane majiya k'arfi babu abinda bobo zai nuna musu, gashi sunfisu yawa, sun daki juna duksun galabaita, kowa yaji ciwo sai sukaji k'arar harbi, gaba d'aya suka juyo Dan ganin Wanda yay harbi daga cikin d'akin, Rahma ce tsaye abakin k'ofa ta harbi Wanda yake k'ok'arin sokama bobo wuk'a ta baya, shikuma yana can hankalinsa nakan ogansu dasuke cin uban juna. Gaba d'aya sukayo kanta, ALLAH yabata sa'a takuma harbin wani ak'afa shima yazube, gani suka itama anyi kutubal da ita tadaki bango goshinta yafashe yafara jini. Adaidainan su Ammar suka k'araso da sauran gayyar 'yan sandan, dakuma 'yan dabar da aka kamo. Hankad'a Rahma musaddiq yayi da sauri Dan hango Wanda yabugata da bango yayo harbi. Fiyyyy bullet d'in yawuce tagefen hannunta, harya d'an ta6ata, tayi taga taga zata fad'i ya ishaq yay nasar rik'e hannunta. Gaba d'aya anyi nasarar kamasu, Nawal tafito dagudu daga inda Rahma tasakata ta 6oye, bobo yadurk'ushe k'asa tareda bud'e mata hannunsa tafad'a jikinsa, yarungumeta tsam yana hawaye. Papa yaushe kukazo?, wad'annan mutanen sunata dukan momyna, papa niko inata kuka ina kiranka, momyna ta ce, "su kasheta subarka da rai, kuma tana hana su dakeni.. Kowa kallonsu yakeyi cike da tausayi, bobo yad'ago ido yana kallon Rahma dake tsaye agefe itama tana kallonsu tana hawaye, murmushi yayi mata tareda mik'ewa tsaye, yaware mata hannayensa alamar itama tazo................. *_luv you oll my fan's_* *_(((S)))....2017_* [11/12, 2:56 PM] mrs bilkisu: 👩🏻💻typing........ ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _•{🅱🅾🅱🅾}•_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* *_gaisuwar takuce 'yan TASKAR LITTATAFAN HAUSA, alkairin ALLAH yakaimuku har gidajenku, ina sonku sosai wlhy, ALLAH yabar mana zumunci da k'aunar juna._* _luv u wazga wazga❤💋😂._ 5⃣2⃣ Kafad'a ta d'an nok'e tana girgiza kai dantanajin kunyar mutanen dake wajen. Tayi k'asa da kanta tana kallon k'asa, bata ankaraba taji an rungumeta, ahankali tasauke ajiyar zuciya, shima ajiyar zuciyar ya sauke, cikin kunnenta ya ce, "haba my cute bakiyi missing d'inaba ko?. Batace komaiba saidai yanajin alamar murmushin datakeyi. Ya sumbaci wuyanta, Ya hamzane dayaga bobo na Neman ruftawa gakuma Appa awajen sai ya k'araso inda suke, ya ce, " baban soyayya kuzo muje gida saikuyi ko?. Da sauri Rahma tazare jikinta, bobo yad'an kalleta sannan yadawo da kallonsa ga ya Hamza, Yaya karfa kazama..... Hummm kodayake baradai nayi shiru kawai. Dariya ya Hamza yayi ya ce, "a'a fad'i karta kasheka. Um um bazan fad'aba narufa maka asiri dai, my cute kona fad'a miki?. Girgiza kai Rahma tayi tana murmushi. Ya Hamza ya ce, " karki damu Rahma cemasa yafad'a mana, nima saina tona aii yanzunnan. 'Yar dariya bobo yayi Yakama hannun Rahma suka tafi, ya Hamza yabiyosu abaya suka tafi. Yanzun ya Hamza da bobo da Rahma amota d'aya suka tafi, Nawal kam tana wajen Appa, tunda bobo yarungume Rahma Appa yakama hannun Nawal sukabar wajen yana murmushi. Suna zuwa gida asibiti aka wuce dasu Rahma, Alhamdllh babu wata matsala
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83