Chapter 31
Chapter 31
da matarka na tabbata Rahma Alherice arayuwarka, kaga kuwa yanda ka canja kak'ara fari, so ka kwantar da hankalinka kayi k'ibama, Rahma k'yak'yk'yawar yarinyace nitsatstsiya ga ilimin addini, wlhy randa na kalli vedio d'in bikinku jinayi inama ina wajen, bak'aramin birgeni tayiba awajen walimarnan. d'an iska awajen biki kanata tattalin yarinya amma yanzu kazo kana mata muzurai. Murmushi bobo yayi ya ce, ''kankadai akeji. Kaima za'aji nakane, amma saikaje hanun Rahma, mik'ewa yayi yana dariya kaga bara nawuce sumayya nacan na jirana harkaja na wuce lokaci. Bobo daketa murmushi tun d'azun ya harareshi iskanci zakamin kenan?.. A'a babu wani iskanci gsky dai. Bobo ma ya mik'ewa yayi, nima tafiyar zanyi zanje na d'auki Nawal a school, yau direbanta babu lafiya. Ayya ALLAH yabashi lfy. Amin. Tare suka fito, kowa yashiga motarsa, Ammar da tawagan 'yan sandansa suka tafi, shima Bobo yanufi school d'in su Nawal ya d'auketa sai gida. .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*. Sun shigo gidan falo babu kowa, sai k'amshi da k'arar AC ke tashi, saikuma TV dake kunne amma babu k'ara sosai. Nawal ta ce, "papa momy na d'aki zomuje, tarik'e masa hannu. Rahma tana tsaye jikin wardrobe tana d'aukar kaya suka shigo, batayi zaton taredashi sukeba, Cikin farin ciki tad'auki Nawal tana juyi da ita suna dariya, babyn papa da momy ya School. Momyn lfy. Masha ALLAH my lovely daughter, muje namiki wanka to kiji dad'i. "K indai kina tareda Nawal baki ganin kowa sai ita?. Da sauri ta kalli gurin da maganar take fita, Dan batayi tunanin suna tareba. Kayi hak'uri basan tare kukeba aii sannu dazuwa, sai matse jikinta takeyi Dan daga ita sai tawul. Baice komaiba yajuya yafita, amma ya rikice daganin surar Rahma, dukda k'aramar yarinyace amma tanada sura mai k'yawun gani, yanaso yak'ara ganin ainahin Rahma d'in. Da wannan tunanin yak'arasa d'akinsa, kaya yacire yashiga wanka. β β β Bayan wasu 'yan lokuta kowa ya kammala abinda yakeyi, suka had'u afalo sukaci abinci, itadai Rahma kanta ak'asa. Yakula tunranda yay mata abinnan bata sakewa dashi, kuma bataso su had'a ido, tak'ara birgeshi da samun matsayi a zuciyarsa Dan yana k'aunar mace mai kunya _(kunya tana d'aya daga cikin tarbiyya ga mace, amma 'yammatanmu na yanzu sun 6arar, aganinsu rashin kunya itace wayewa, gsky anama wayewa bahaguwar fahimta, yakamata mugyara, kunya tana d'aya daga cikin alamomin imanima wlhy, ALLAH yasa mugane.)_ Duk suna falo zaune, Rahma da Nawal suna game da aka had'a da TV, shikam boss yana karanta jarida. Safna tayi hon maigadi yalek'a danyaga wanene, ganin bak'uwar motace yasa yaytsaye batarda ya bud'eba, cikin haushi Safna talek'o tana masa magana cikeda masifa, aii babu shiri yabud'e mata gate d'in tashiga, guri tasamu tai farking sannan tafito, sai harar mai gadin takeyi, sanye take cikin jan less Riga da siiket sun kamata sosai amma sunyi mata k'yau, ta d'ora siririn farin gyalenta a kafad'a, takalmi da handbag d'inta duk farare, tad'auki sak'on Rahma tanufi k'ofar datake zaton itace zata sadaka da gidan. Sallama tayi tareda kwankwasa kofar. Rahma tamik'e da sauri lah kamar muryar aunty Safna nakeji. Da sauri Bobo yad'ago kai yana kallonta danjin ta ambaci Safna. K'ofa Rahma tanufa, shikuma ya ta6e baki yaudai zaiga yarinyar datace bata sonsa........... ππ» _ayye mata kuk'ame k'am sabuwar rawa, nidai bansan maganarba, bansan zafin ata6anba, nidai nace Ku k'ame k'am kusami natsuwa_π€£π€???????β¦ π€ΈπΌββπ€ΈπΌββπ€ΈπΌββπ€ΈπΌββπ€ΈπΌββπ€ΈπΌββπ€ΎπΏββgoooooooooππ *_luv u oll my fan's_* *_(((S))).........2017_* [11/12, 2:55 PM] mrs bilkisu: π©π»βπ»typing........ β£ *_ABDUL-MALEEK_*β£ _β’{BoBo}β’_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* 4β£5β£ Rahma tarungume Safna cikeda farinciki, itama rungumeta tayi Dan tayi kewar 'Yar k'anwarta abokiyar fad'anta, I miss you my lovely aunty. Miss u too my lili na. Safna tad'agota daga jikinta tana fad'in 'Yar lukutar ummi kinfa k'ara lukucewa, mi angon naki yake baki haka?. Rahma tarufe fuskarta saboda jin kunya, kai aunty Dan ALLAH ki bari. To na bari Safna tafad'a tana kama hannunta sukai cikin falon. Rahma ta kalli mazaunin Bobo wayam, Nawal ta kalla data maida hankalin akan game, baby ina papa?. Nawal tad'ago tana dariya, yashiga d'akinsa momy..... Tsayawa tayi tana kallon Safna, saikuma ta kalli Rahma, momy wacece wannan?. Aunty ce babyna. Nawal ta taso ta rungume Safna, oyoyo aunty na. Itama safna rungumeta tayi tana fad'in oyoyo babyn mom. Bayan sun zauna Safna sai bin Nawal da kallo takeyi, gani take kamar tasan yarinyar. Rahma tadire tiren kayan motsa baki agaban safna, tana fad'in wlhy aunty banyi zaton ganinkibafa. 'Yar dariya safna tayi ta ce, ''saikuma gani kin ganni. Zama tayi sukafara hira, kamar basu bane sukeshan fad'a ada. Sun shagala sosai akan firar idon Safna ya sauka akan hoton Bobo, wani k'ululu cikinta yabada, batagama dawowa daidaiba Bobo yafito daga d'akinsa. Ah bak'uwa mukayi agidan??. Afirgice safna tad'ago tana kallonsa, fad'uwar gaba, bugun zuciya, murd'awar ciki, duk suka k'ara samunta alokaci guda, yanda take raba ido akan Bobo sai kawai ya d'aure fuska. Itama Rahma kallonta takeyi ita atunaninta Safna taji kunyane akan abinda ta aikata abaya. Safna taduk'e k'anta bisa cinyarta danjin falon yana juya mata, jikinta sai rawa yakeyi, lallai ta tabbata kuka rahamane tunda gashi ita yau takasayinsa. Bobo yana zaune saman kujera yad'ora k'afa d'aya kan d'aya, dagashi har Rahma idanunsu nakan Safna, Nawal ma tana mak'ale abayan Rahma tana lek'en Safna, bobo yakalli Rahma, dama tanada wani ciwone?. Kai Rahma ta girgiza masa ta CE, ''amma dai ban saniba ko bayan nabar gidan. Lumshe idanunsa yayi ya ce, "bata ruwa tasha, Rahma ta tsiyayama Safna ruwa a Kofi tabata, jikin Safna na Rawa takar6a ta shanye duka tamik'ama Rahma kofin, k'ara mata bobo yasake fad'a. K'ara mata takumayi, aii ko ta shanyeshi tas. Rahma takalli Safna kamar zatayi kuka, aunty ki kwanta kihuta, kiringa fad'in _innalillahi wa'inna ilaihirraji'un_ zaki samu nutsuwa insha ALLAHU. BABU musu Safna tabi shawarar Rahma ta kwanta, dukda ayanzu jitake babu Wanda tatsana aduniya sama da Rahma d'in, jitake tamkar tatashi ta shak'eta ta mutu, talumshe idanu tana ambatar innalillahi..... Danjin zuciyarta tana shirin fashewa. Bobo dai tuni yad'auke kai daga kallon Safna, ya maida hankalinsa ga TV. Bayan kamar minti15 Safna tad'anji Nutsuwa tazo mata, tabud'e ido tareda tashi. Rahma tai saurin fad'in aunty Yaya jikin?. Murmushi Safna tayi Wanda yafi kuka ciwo, da sauk'i kuyi hak'uri na rud'aku, juwace nakeji dama tun ina hanya. Sannu Rahma tashiga jero mata, Dan ita tayarda da zancen na Safna 100%. Bobo kam azuciyarsa ya ce, " juwar kuma bata tashiba saida kika ganni?, shifa Sam bai yarda da maganartaba, Dan haka yacigaba da kallonsa batareda yak'ara kallon ko inda sukeba. Safna kam tafad'i hakane saboda tunowa da maganar malaminta, dayace kota had'uda bobo karta nuna masa komai harsaitaje wajensa yabata wani sirri, da wannan tunanin tad'anji sanyi aranta, shiyyasa ta tashi ta zabga wannan k'aryar. Takai kallonta ga bobo daya maida hankali kan latsa wayarsa, muryarta na rawa ta ce, "ina yini. Lfy, kawai ya ce, " yamaida Kansa ga waya. Falon yay shiru nawasu 'yan mintuna, safna dai satar kallon Bobo takeyi, sai yanzu yak'ara tabbatarwa da k'yak'yk'yawane ajin farko, Ashe ranar kallon tsoro sukayi masa, lallai ALLAH yayi halitta awajennan masha ALLAH, sai sambatun k'yawun bobo takeyi ita kad'ai zuciyarta. Rahma kam tayi shiru tana tunanin halin da safna tashiga yanzun nan, kome ke damun 'Yar uwar tata?. Bobo yamik'e Dan ganin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83