Chapter 45
Chapter 45
zame zame, wata shafta sai anzo shan magani, saida lallashi da mazurai takesha. Ran safna na 6aci, Dan aganinta wani abunma bobo yanayi da biyune, Dan haka take k'arajin tsanar Rahma aranta, kullum kuma zuciyarta tana k'ara nunkuwane wajen son Raba Rahma da bobo kota halin k'ak'ane. ++++++++++ Yau tsawon kwanan safna hud'u agidan amma takasa aiwatar da burinta nasakama bobo magani, Dan ko abinci bayaci taredasu saidai a d'akinsa, kuma su khairiyya suna gamawa zasu d'auki nasa sukai d'akinsa, itakam har yanzu bata ta6a shiga d'akinsaba. Bobo kam bak'aramar tsana yayima safna ba, Dan sai yanzun yakejin Kalmar bata sonsa azuciyarsa, kuma dukkan take takenta yanzu yana lura dashi, takan bashi dariya wlhy Dan ganin yanda take nuna masa alamomin so. Yaukam bobo yana cikin damuwa Dan yana buk'atar kasancewa da matarsa, tunda yanada lfy, sai juye juye yake agado, jiyake d'akin yayi masa girma, ya kalli agogon dake manne abangon d'akin 1:5pm na dare, yad'anyi tsaki tareda mik'ewa. Wani story book yad'auka da filo yafito harabar gidan, wasu kujeru yanufa masu k'yau dake k'ark'ashin wata rumfar bunu, handky d'insa yasaka yashare kujerar da tebirin sannan ya zauna, yad'ora k'afafunsa bisa tebird'in. Duk abinda bobo keyi akan idon safna ne, murmushi tasaki sannan ciki sand'a tafito dankar Rahma taji motsinta. Kai tsaye wajensa tanufo.......... _kumin uziri Dan zandinga kawo muku guntayen page saboda nafad'a muku sister na ta haihu ina busy, maimakon ace banyiba gara ayi koda kad'an d'inne.._ Ngd sosai da k'aunar dakuke nuna mini, nima ina k'aunarku wlhy, kuma kuna karamin k'arfin guywa da k'aimi akan littafin. I luv you so much❤❤❤❤💋💋💋💋💋💝💝💝👌🏼 *_luv you oll_* *_(((S)))........2017_* [11/12, 2:57 PM] mrs bilkisu: 👩🏻💻typing........ ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _•{🅱🅾🅱🅾}•_ *_NA_* _*Bilyn Abdul*_ _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Billy giro_* 5⃣3⃣ Jin motsin takun mutum yasakashi d'agowa, dararan idanunnan nasa masu haske yasauke akanta, wad'anda ayanzu sukad'an canja kala zuwa jaa. Da sauri takauda nata idon Dan bazata juri kallonsaba, lokuta da dama idanunsa suna saurin rikita mata lissafi. Lafiya dai?, bobo yay maganar fuska ad'aure. Yanayinsa yasaka jikinta yin sanyi, danya d'aure mata fiye da kullum, amma saita fuske, ta ce, "kayi hak'uri inaso muyi maganane Dan ALLAH. Idonsa yamaida ga littafin tareda jan d'an k'arami tsaki, da hannu yanuna mata wajen zama batareda yad'agoba. Safna tagyara kujera tareda d'aukar handky d'insa dake gefen k'afarsa ta goge kujerar sannan tazauna. Shikam cigaba yayi da karatunsa. Saida tayi masa kallon tsaf, sanye yake da kayan barci wandonsa iya guywa sai k'aramar riga mara hannu kayan duka jajayene sunyi bala'in haska farar fatarsa, aranta ta ce, " kai guy d'in nan yahad'u tako ina, komai nasa maik'yawune, kowacce irin sutura yasaka takan zauna daidai da tsarin hallittarsa, kallidai yanda kayan barci suka masa k'yau, shiyyasa idan yad'auki ainahin dressing yake rikita kwanyar mata........ Jin tayi shiru saiya d'ago idanunsa yana kallonta, saiyaga tak'ura masa ido, k'ara d'aure fuska yayi fiye da d'azu, ina saurarenki, yayi maganar cikeda karsashi.. Tuni safna tashiga hankalinta, ta tattaro nutsuwarta guri d'aya, tawani lankwashe murya tamkar wadda take agaban mijinta. _“ya Abdulmaleek Dan ALLAH da farkodai ina mai neman gafararka.”_ Idonsa nakan buk ya ce, "dakikaimin mi?, ince sai anma mutum laifi ake bashi hak'uri?, nikuma bakiminba. Tunda yafara maganar tak'urama bakinsa idanu, Dan inbaka kasa kunnenkaba bazakaji abinda yake fad'aba, itama kanta Dan darene gari yayi tsit shiyyasa takejinsa, ahankali yake maganar kuma muryarsa cikin wani yanayi, mai lurane kawai zai fahimceshi ko kuma fahimtar halin dayake ciki. Ahankali tasauke ajiyar zuciya tareda gyara zama, takuma marairaice murya can k'asan mak'oshi ta ce, "namaka laifi my Boboo!,". yanda tafad'i sunan nasa tareda jansa cikin salo saida yad'ago Jan idonsa yakalleta, baidaice komaiba yamaida idanunsa yalumshe. Wani murmushi safna tasaki sannan tacigaba dafad'in nikuwa namaka laifi Dan ance na aureka amma nak'i, alokacin bansan kai baneba wlhy dabazan k'iba. Ya maleek tunranar Dana fara ganinka a school d'inmu nakamu da sonka mai tsanani. Da sauri yad'ago kai yana kallonta, saidai yakasa furta komai Dan mamakinta. Tacigaba, wlhy sonkane yahana nayima iyayena biyayya dakuma rashin sanin kaine mijin dasuka za6amin. Saidai randa ummi ta aikoni wajen Rahma nashiga matuk'ar rud'ani danadamar bijirema iyayena, lallai ranar zuciyata yayi tamkar zata fashe...... Bobo yakatseta da fad'in no wonder shiyyasa kikamana pretending wai kina jin juwa koma mine?, yafad'a yana yatsine fuska tamkar yaga wani tutu. Safna tasakko tatsugunna agabansa tana hawaye, Dan ALLAH my boboo kataimakeni ka aureni?. Wata uwar harara bobo yajefeta dashi, cikin kaushin murya ya ce, "bakida hankaline?, kokin manta nid'in *_MIJIN K'ANWARKI NE!!?._* Itama cikin d'aga murya ta ce, " inacikin hankalina kuma INA kan sani, Maleek nasan bakason Rahma, itama batasonka, Niko ina Sonka....... Da Sauri yakatseta dafadin ubanwaye yagaya miki?. Tazaro manyan idanunta, ta ce, "zamankune yafad'amin, Dan wlhy ko rantsuwa nayi bazanyi kaffaraba baku ta6a had'a shimfid'a da Rahma ba, wannan yana cikin dalilin zamanka anan gurin, idan kuma nayi k'arya karantse mini da ALLAH kata6a had'a shinfid'a da ita, nikuma indai kayi zan hak'ura dakai nabar mata. Harara bobo yasakar mata, to ina ruwanki?. Tayi wani murmushin mugunta, daruwana maleek harda d'an tsaki, domin kuwa Sonka nakeyi, sokuma mai tsanani, Dan ALLAH kasaki Rahma kamaye gurbinta dani, wlhy namaka alk'awarin maka biyaya, zankuma cire maka duk wani kunci da damuwar dake tare da kai.... Cikin tsawa bobo ya ce, " Dallah malama yimin shiru, yay murmushin nan nasa na munguta sannan yasauke k'afarsa k'asa, Yakuma gyara rungumar fillonsa yana kallonta, ya ce, "yarinya bakida abinda zaki iya mayemin gurbin my cute dashi, dantafiki komai wlhy, k'yawun sura ilimin addini iya zama da mutane hankali nutsuwa k'yak'yk'yawan tunani uwa uba hankali, yoni nayi canjinki da Rahma aina fad'o wlhy nakuma ci baya arayuwata, kisa azuciyarki dama can ALLAH yarubuta Rahma CE matata bakeba, ubangiji yagwada kine kawai danyaga k'arfin imaninki, amma saikika Nuna masa kinfisa wayo, to wallhy kisani kullum godema ALLAH nake dakikace bazaki aureniba, mahalliccina maisona da nasara yabani Rahma amadadinki, zuciyarki tadaina shirya miki k'aryar zan iya rabuwa da Rahma, wlhy yaudararki kawai takeyi, nida Rahma mutu karaba takalmin kaza. _Yay k'asa da murya tamkar mai rad'a, ya ce, "Rahma sai Abdulmaleek, Abdulmaleek kuma sai Rahma k'yak'yk'yawa mafi k'yawu acikin mata._ Yafigi filonsa da littafi yay cikin gida yana 'Yar dariyar mugunta. Durkushewa Safna tayi awajen tana kuka, wlhy baka isaba saika saketa ka aureni kokak'i kokaso, danni kad'ai ALLAH ya halicceka shiyyasama yakashe matarka tafarko yabarminkai, k'arya kake kace Rahma CE k'yak'yk'yawa acikin mata, ko makaho yashafa yasan nafita k'yau, kuma kaima kasani, boboo wlhy saika rabu da rahma, kuma muzuba nidaku d'an halak kafasa, daga yau zamu saka k'afar wando d'aya daku, saina addabi rayuwarku wlhy, duk cikin kuka take sambatunnan, saida tayi mai isarta sannan tamik'e, wlhy *_Abdulmaleek_* saina mallakeka koda ta hanyar kashe Rahma ne. 😳munga banu, safna!!. Tabd'ijan masu karatu akwaifa Marsala, safna kuwa tanada hankali?. Muje zuwa danjin yazata kaya. .*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*. Haka bobo yakwana tunanin maganganun Safna da yadda zai 6ullo musu, tabbas yayi kuskure dayake barin Rahma tana kwana d'akinta tun zuwan Safna, d'akinsa yadace tana kwana aii, haka yayta juye juye da tunani har asubahi baiyi wani barcin kirkiba. Itamadai Safna haka tafaru gareta, batayi barcinba kwana tayi tunani. Sai bayan sunyi sallar asubane barci yakwashesu suduka biyun dayake weekend ne. Rahma da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83