Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 1

Chapter 1

Abdulmalik Bobo Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

[11/12, 2:10 PM] mrs bilkisu: 👩🏻‍💻. ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _{Bobo}_ _story & editin_ *_aunty Bilyn Abdul_* _Written_ *_Marak'isiyya_* _hak'in mallaka_ *_Aunty bilyn Abdul_* *_Bismillahirrah manirrahim._* *_gareku Readers._* _assalamu alaikum, da farkodai nasan zakuyi mamaki, auntyna, bilyn Abdul itace tayi tallan buk d'in nan ABDUL-MALEEK, daga baya kuma sai tafasa rubutawa saboda wani aiki data zomata._ _to nikam nakaranta buk d'in danta rubutashi tuni a littafi yana ajiyene, littafin yayimin dad'i Dan haka nanemi izini tabarni na rubutamuku._ _nidai Marak'isiyya ba writer bace, wlhy koza'a kasheni bana iya rubuta page d'aya na novel, to amma yanzu zanyi muku copy insha ALLAH, ina fata zaku kasance dani kamar aunty bilyn Abdul, Dan labarin natane. Ngd._ *_sanda tayi tallansa ta rubuta sadaukarwa ga Abba Gana, batul mamman, bily giro, tonima zan cikamata niyyarta, Dan haka sadaukarwane ga wad'annan mutane uku._* *_page 1⃣&2⃣_* Kowa ka kalla yana harkokinsa acikin makarantar, wasu karatu sukeyi wasu kuwa hira da samarinsu ko k'awaye. Shigowar wata bak'ar mota wulik cikin makarantar shine yaja hankalin mafi yawan d'aliban. Safna tasaki Baki da hanci da ido itama tana kalo. Motar tatsaya daidai wata bishiyar dalbejiya, ayanzu kallo yakomane akan Wanda zai fito daga cikin wannan mota mai k'yau da d'aukar hankali. K'afarsa yafara zirowa k'asa maisanye da sauciki na farin takalmi, yakuma zuro d'ayar itama, saikuma yafito gaba d'ayansa. Ajiyar zuciya safna ta sauke tareda fad'in ya salam!. Zeenat tad'ago tana kallonta Dan ita kokad'an batasan bikin da akeyiba, tasaka iyafis akunne tana wayane. Safna wai lfy mikike kallone haka kamar wata sakara?. Safna da bakinta yaymata nauyi takasa cewa uffan, tad'aga hannu dak'yar tanuna mata matashin saurayin dake tsaye, Wanda ak'alla zaikai shekara 33 aduniya. Masha ALLAHU zeenat tafad'a itama tana mik'ewa tsaye. Farine sosai dogo kuma dankuwa yanada tsayi sosai, kallo d'aya zaka masa kagane k'ak'k'arfane saidai bashida k'iba, masha ALLAHU akwai k'yawun fuska, gashi kuma ya k'awata fuskar tasa da saje bak'i sid'ik, yakwanta sai wlk'iya yakeyi, sanyake da farar shadda wando da Riga d'inkin zamani, kayan sun masa k'yau.... Tunaninsu yatsaya lokacin dasukaga ya sunkuya yafiddo wata yarinya mai tsananin kama dashi, "bazata wuce shekara 6 ba aduniya. Sanye take da doguwar riga ja iya kwaurinta Dan batakai k'asaba, ank'awata adon rigar da fararen filawoyi, kanta kam kalbace irin mai nannad'ewarnan kamar igiya (twisting), yasha ribom ja da fari, sai lilo sukeyi. Ta rik'e d'an k'ugunta da hannu biyu tana kallon saurayin, baby inanenan mukazo?, tafad'a tana bin ko ina da kallo. Murmushi yay mata Wanda yazauta dayawan 'yammatan gurin, musammamma safna, shima yarik'e k'ugunsa baby nan makarantace, munzo wajen uncle Hamza ne. Lah baby dama uncle Hamza baigama makarantaba har yanzu?, yafayi babba sosai?. 🤦🏻‍♂kansa yadafe ya ce, "o,o me baby, kefa magana bata k'are miki, kinga muje ciki saiki tambayesa. 'Yar dariya tayi tareda kama hannunsa suka nufi office d'in uncle Hamza, Wanda yakasance lecturer a makarantar. Cikin farinciki uncle Hamza yamik'e cike da murmushi yana fad'i oyoyo Nawal d'ina. Itama sakin hannunsa tayi taje da gudu tashige jikin uncle Hamza, yarungumeta yana juyi da ita suna dariya. Shikam yajingina da k'ofa yana musu murmushi, uncle Hamza ya ajiye Nawal suna sauke numfashi da dariya. Sai sannan ya kalli saurayin, cikin zolaya ya ce, "oyoyo my Bobo!. Shima hararsa yayi cikin wasa, kace hakafa yanzu, bayan baka kulaniba tun d'azu sai baby. Hhhhhh afuwa kasan nida Nawal ba'a shiga tsakani, daga ina haka?. Bobo yayi murmushi yana sauke numfashi, wlhy daga gidansu Ni'ima muke kasan mama babu lfy shine nace bari mubiyo mugaisheka. Kai amma naji dad'i wlhy sosai, amma yajikin mama?, da sauk'ika gsky. To ALLAH yak'ara sauk'i, nima anjima nashiga nak'ara dubata. Okey ALLAH yakaimu. Surutu Nawal takema uncle Hamza babu ko k'ak'k'autawa, shikam sai dariya yakeyi. Bobo kam yamaida hankalinsa akan latsa wayarsa. Aka kwankwasa k'ofar. Uncle hamza ya ce, " ashigo." Safna ce da zeenat k'awarta, risinawa sukai suna gaishesu, idon safna nakan bobo. Uncle Hamzane kawai ya amsa, amma Bobo ko d'agowa baiyibama. Safna incedai lfy?, uncle Hamza yatambaya yana kallonsu. Zeenat ta zunguri safna dake kallon Bobo babuko k'yafta ido. Uncle Hamza yana kallonsu, Dan haka ya girgiza kai. Ina saurarenku yak'ara fad'a idonsa akansu. Um....um sir dama..... Saikuma tayi shiru tana satar kallon bobo. Bobo yad'ago yad'an kallesu fisha saikuma yamik'e, Ya Hamza bari muwuce mubarka da d'alibanka. Baby oya tashi muje. "Kai bobo da wuri haka?, cewar uncle Hamza yana kallonsa. Karka damu gobe idan ALLAH yakaimu zanshigo na gaida aunty Ruky, baby taso mana. Nawal ta mak'ale kafad'a zatayi kuka, a'a nidai zan zauna wajen uncle Hamza. Harararta yayi baby banason rigimar banza fa kinsani, idan nabarki da aikinsa zaiji kokuwa da shegen surutunki magananniya. Dariya uncle Hamza yayi, yashafa kumatun Nawal, kinga my durling kibisa kuje, idan natashi aiki, zanzo gidan Ammi na d'aukeki nakaiki wajen ya Ahmad ko?. Da sauri ta d'aga kai tana 'Yar dariya, by by uncle. By my Nawal. Hannu bobo yabashi sukayi musabaha yafita rik'e da hannun Nawal. Duk abinnan yana faruwane agaban su Safna. Safna tabisu da kallo kamar ta had'iyeshi. Murmushi uncle Hamza yayi, Dan yasan K'anin nasa yayi sata batareda yasaniba. Ina jinku yafad'a yana maids hankalinsa kansu........... _Ku kasance da Marak'isiyya_ *_(auntyna bilyn Abdul, abar alfaharina.)_* Tana nan tana shiryo muku had'ad'd'en buk, saikungansa😉😘 [11/12, 2:10 PM] mrs bilkisu: 👩🏻‍💻 ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣ _{Bobo}_ _Story & editin_ *_Aunty Bilyn Abdul_* ✍🏿 _Written_ *_Marak'isiyya_* _hak'in mallaka_ *_Aunty Bilyn Abdul_* _sadaukarwa_ *_Abba Gana_* *_Batul mamman_* *_Bily giro_* 3⃣&4⃣ ........cikin in ina safna ta ce, "sir dama akan test d'in dakayi jiyane, wlhy banida lfy shiyyasa banshigo school ba. d'an murmushi yayi kawai, yasan bayau yafara lecture safna bata nanba, amma bata ta6a neman afuwaba sai yau. Ita kullum kanta Asama yake, tana gani tafi kowa, yasan yauma akwai abinda yakawota, bai wuce ganin bobo ba datayiba, Dan kallon datake masa kawai ya fallasa asirin zuciyarta. Ajiyar zuciya yasauke tareda fad'in babu damuwa safna zan duba. Godiya suka masa suka fice. Binsu yayi da kallo yana girgiza kai, afili ya ce, " lallai safna kinada aiki, bakisan waye Abdulmalik bobo ba. *_Wacece safna?._* Alh Bilal mai Gold, shine sunan mahaifinta, cikakken bakano d'an asali, d'an kasuwane babba Wanda yake juya Gold yazama Naira. Matarsa d'aya Haj Sa'adatu, suna kiranta (Ummi). Yaransu hud'u mata biyu maza biyu. Shaheed shine babba, yayi aure harda yara biyu, sai Muneer shima yayi aure, matarsa tanada tsohon ciki yanzu, sai Safna tana karatu yanzu, saikuma auta Rahma, bana ta kammala Secondary. Yaran 'yan gatane sosai, saidai wannan baihanasu samun tarbiyyaba, iyayensu suna kula dasu sosai. Saidai Safna batajin magana ko kad'an. Wannan kenan. ++++++++++++ Suna fitowa daga office d'in zeenat taja tsaki, kai Safna ALLAH yau kinbani haushi, wai ina ajin nakine?, haba Dan ALLAH, jibafa kigani sabida wulak'anci kod'agowa yakallemu baiyiba yanata latsa waya, daga k'arshema saiyayi tafiyarsa....... Kinga zeenat ya isheni haka, idanfa bazaki taimakamin nakai ga nasaraba tofa sauraramin, ninagani na ce, "inaso, angaya miki shi sakaran namijine da 1 time zai dubemu, ashema babu aji taredashi. Mtsooow zeenat taja tsaki, aii idanshi ya iya rik'e NASA ajin, kekam naki yana hanyar zubewa. Tana gama fad'a tayi gaba abinta. Itama Safna abin yabata haushi, danhaka tashige motarta tayi gida +++++++++ Bobo kam gida yanufa abinsa, yana tsaida motar Nawal tafita da gudu

Table of Contents

Chapters

83 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});